← Book details Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 63

Sashe 24

Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

kara ware kafarta Abba yayi bayan ya zamo pant dinta yakaishi gwuiwa yana wani irin nishi, kamo abun yayi yakai azaisa, wani irin hasken machine ne ya haskoshi bau amma ko damuwa baiyiba dan atunaninshi motoci ne zasu wuce yakarasa hanunshi yana jan jallabiyar shi sama sosai yakara gyarawa yanaso ya shige, wani irin bugamai kan bindiga akayi akai da mugun karfi hakan yasa yay kara sosai kanshi yafara jini, yana kokarin juyowa aka wani irin fizgoshi da fitinannen karfi aka bugashi da bishiyar wajen, ihu yayi sosai a mugun firgice yace "wayyo Allah n.." kafin ya karasa ya dauke Abba dawani irin azababben mari saida yaga duhu, mari yakara mai ta dayan gefen yana huci, da kyar ya iya ya bude idanunshi dasuka kankance tsabagen jaraban sha'awa ya waresu yana dan salati da sallalami ganin mutum dogo kakkaura, gashi huge, mask akan fuskarshi dan ko kadan dudda hasken watan dana ko mota ne dake hasko wajen baya iya ganin komi na fuskar mutumin, shako jallabiyar Abba yayi cikin wani irin murya mai dauke da bacin rai yace "trying to rape a girl acikin daren nan wat kind of a beast are you?" wani irin jijjiga Abba yayi yace "idan yarka ake kokarin yima haka how will you feel, kai! Kai!" yafada kaman wani dan daba yana jijjiga Abba yace "How dare you try to molest a lady? Zan koyama hankali yau" wani irin naushi yakaima Abba aciki dayasa Abba yay kasa warwas a sume, tsaki yakara ja yasa kafa yawani irin hambare shi kafin ahankali ya juyo inda take kwance a sume da sauri ya kawad dakai kirjinshi nawani irin bugawa sakamakon hango jikin mace da bai saba ganiba, sosai jikinshi ya shiga wani irin rawa yanajin wani irin ciwo aranshi daya rasa name kaman zaiyi kuka, ahankali ya juya mata baya ya kwabe dark blue hoodie dake jikinshi dake kamshi sosai ya rike a hannu yarage daga shi sai wani light long-sleeved t shirt, dan juyowa yayi kirjinshi na wani irin bugawa yakaraso wurin yana kawad dakai ya tsugunna agabanta ahankali, gabaki daya yama rasa yanda zaima yarinyar, hanunshi na rawa sosai yadan juyo da sauri ya sake kawad da kanshi ya mike tsaye har yana neman faduwa wajen machine dinshi yaje ya kashe wutar machine din dake haska jikinta kafin yasake dawowa ya tsugunna yana kawad dakai dan dudda haka yana ganinta sabida dan hasken wata, ahankali ya mika hanunshi dasuka shiga wani irin rawa ya daura akan kafadarta, da sauri ya sake janye hannayen jin wani irin shock da tunda yake arayuwanshi baitaba jiba bai kuma san maisa yaji hakaba, wani irin fuzar da iska yayi yana kokarin saita heart dinshi da kyar yay jarumtar juyowa ya sake daura hannayenshi akan kafadarta ya dagota jagwab tawani taso kamar wacce ta mutu, a hanunshi daya ya sata ya karata ajikinshi kirjinshi nawani irin bugawa wani irin sanyi na shigan shi sosai, jinin jikinshi nawani irin pomping, hoodie daya saba a kafadarshi ya dauka da hannu daya ya zura mata akai hanunshi narawa, cireta yayi daga jikinshi ahankali yasaka mata da kyar kafin ya kamo hanunta yasaka cikin hannun rigan dayamata tsawo sosai, yama dayan hanun ma haka, waigowa yay da sauri jin alamun mutum awurin, Abba yagani yatashi ya wani irin kwasa da gudu yay titi yana layi yana rike cikin shi, tsaki yayi danji yake kaman ya kashe mutumin yajuyo ahankali ya kwantar da kanta akan kafar shi yasa mata hulan hoodie din akai ya rufe gashinta daduk ya kwashi yayi da kasa ya kulle igiyan hulan kafin ahankali ya mike tsaye rike da ita yana jan rigan yana rufe mata ciki, idanunshi ne suka sauka akan pant dinta dake gwuiwanta, wani iri rawa jikinshi duka yafara yi da sauri ya kawad dakai zuciyarshi nawani irin kuna yana dana sani dabai kashe mutumin chan ba, da kyar kaman wani matsoraci yakai hanunshi yana kawad da kanshi yaja pant din sama yana kara kallon baya amma har Abba ya bace mai ya mayar mata da pant din, daukanta yay chak kaman wata baby yaje yahau kan power bike din yasata agabanshi yana fuzar da iska tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa, hanunta ya sakala ta bayanshi kafin ahankali yasa hanun haggunshi yakama waist dinta da kyau ya tada machine din yaja da hannu daya, dawani irin fitinannen gudu suka bar wajen kafin ya yanki wani daji da ita, sunyi tafiya na kusan 15 minutes yay parking agaban gidansu, saukowa yayi rike da ita ya daura kanta a kafadarshi ya dauketa ya bude gate ya shiga ciki, ya bude kofar side dinsu yay upstairs da ita da sauri, dakinshi ya bude ahankali ya shiga yay wurin gado da ita, ahankali ya cirota daga kafadarshi zai kwantar da ita akan gadon idanunshi suka sauka akan fuskarta, wani irin sakinta yay akan gadon yana kallonta arude jikinshi nawani irin rawa, yarinyar da gabaki daya yau yakasa bacci sabida tunanin ta daya addabeshi gawani iri iri daya dinga ji, wani irin bacin rai da kuna zuciyarshi ta shiga yi da sauri yana dana sanin dabai illata mutumin nan ba, harda dan gudun shi yafita daga dakin yay kasa yaje kitchen bottle water ya dauko yadawo sama da mugun gudu ya bude kofan ya shiga yay wurin gadon hannu yasa ya kwance igiyan hulan yadan dago kanta ahankali ya zame hulan kafin ya bude goran ruwan ya yayyafa mata a fuska, wani irin nishi tayi ta bude ido tar tana kallon saman dakin saikuma tafashe da kuka sosai tana kakkama jikinta arude da muryanta data shake tace "Abba karkamin haka dan Allah ka yakuri, Abba please kayakuri karkamin haka wlh banaso, kayakuri dan Allah" wani iri yaji zuciyarshi namai, hakan yasa ya ijiye ruwan akan drawer ya matso kusa da gadon da murya chan kasa yace "Hey! Calm down, look you are safe" cikin wani irin tsoro ta dago kanta tafara kallon dakin inda take da gadon datake kafin ahankali ta juyo da kanta zuwa saitin inda taji magana ta sauke jajayen rinanun idanunta akan boyayyen mutun dake tsaye yay folding hannayen shi a kirji yana facing dinta, wani irin nishi tayi da shi kanshi saida yaga yanda numfashin ta ya tsaya tana kokarin matsawa abaya amma ina harta sume tai baya luuu da sauri ya hayo gadon.

*inhar kin karanta baki biyaba keda Allah*

*Maman Abd Shakur*

Tafiya suke da sauri akan titin, shining ido Ahmad yayi da kyau yana kallon mutun da tunda suka fito shine mutum na farko dasuka gani akan hanya yana layi, da sauri ya taba Ya Muhsin yace "Ya Muhsin look is that Abba" kallon inda ya nunamai yayi hakan yasa suka karasa da sauri, chak Abba ya tsaya yana kallon yaran nashi kirjinshi nawani irin bugawa cikinshi na ciwo, atare sukace "ina Nadeera Abba" sosai kirjinshi ya shiga bugawa dan baisan mezace ba, da sauri ya kalli Muhsin da idanunshi sukai jajir yace "shegun yara bakuga kaina na jini bane ina tafiya adudduke bazaku fara tambayana maiya faruba" "Abba where is Nadeera" Ahmad ya daka mishi wani irin tsawa dan dama Ahmad idan yay fushi shine mara hankalin gidan amma da wuya yay fushi mutum ne shi mai yawan ban dariya, sosai zuciyar shi ta kwance sabida yanda yaga yayan nashi namai magana da kyar ya tattaro courage dinshi yace "some thugs ne suka shigo gida and they were well armed they took her away motarsu ma nabi suka jimin ciwon nan" wani irin kallo daga Muhsin har Ahmad suke mai, dawani irin kakkausar murya Muhsin yace "ina Nadeera take Abba?" "are you deaf Muhsin baku gamajin explanation dina bane, i said some thugs sun tafi da ita" yay maganan cike da fada har yana neman ya shake, cikin daga murya Ahmad yace "me wandon ka yakeyi adakin ta?" adan rude Abba yace "wando na?" yay maganan yana kallonsu ya kalli wanan ya kalli wanchan, saikuma yace "danaji ihun princess shine natashi ina zira wando ko mazariya bansaba nafito nataho dakinta, dasuka bugamin bindigar farko nakusa suma shine suka dauketa suka fita da ita gudun dazanyi na bisu wandon yafadi kasa banma bi ta kanshiba all i was after was to save princess" ahankali Muhsin yace "Abba" yanda yakira sunan saida zuciyar Abba ya girgiza all he see a idanunsu is tsantsar tsana da rashin yarda dakuma tuhuma da sauri ya wuce yana rike cikinshi yace "kunga natafi naje nakira commissioner of police na sanar da batan princess and i need medical attention Ahmad call Dr Bello for me" duk juyawa sukayi suna binshi da kallo ya wuce abinshi, wani irin ihu Ahmad yayi yace "I swear he's lying Ya Muhsin ranan nan i caught him hugging Princess very tight datana bacci but bankawo komiba, Ya Muhsin do you think Abba Abba na...na?" yakasa karashe maganan tsabagen girmanta, kwalla Muhsin yasake sharewa ya kalli Ahmad dashi shima yake kallo yace "lets go, i need to check d compound CCTV footage".
Chapter 24 · 0% Book details