Sashe 15
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sallama tayi ta shiga falonsu, Mum din Fauzy tagani a falo tanacin fruits kama baki tayi tace "wanake gani yau yar tselen uwan yarinya baki zumunci dake dawanan takadirin yayan naku Muhsin, Ahmad dan albarka shine kadai ke zuwa gaidani" dariya tayi tafada kanta tace "kai Mumy toba ku kuka samu school of nursing ba dukshi ya cinye mana time" "ai school of nursing dinma ya taddaku da halin" tai maganan tana dungure mata keya, dariya Nadeera tayi ashagwabe tace "kai Mumy nidai ina wuni" tai maganan tana karbe bowl din fruits din hanun Mum tana dariya, dariya Mum tayi tace "ai nasan tunda kika shigo bazan shashi ba, oya tashi ki barmin falona yi sama wurin kawarki kafin ta sauko ku kusa kasheni da surutu" dariya tayi ta mike tsaye tace "bari nakirata muzo, Mum ina Ameer catboy din pjmask?" tai maganan tana hawa sama, dariya Mum tayi sosai tace "ai yanzu yace shine Romeo mai robot, yaje hadda saisa na huta sai 2 zai dawo" dariya tayi takarasa sama tanashan fruit din tai dakin fauzy kafa tasa ta buga kofan saida fauzy dake chatting tai ihu sabida tsoro, tsaki taja tace "me haka zakija kirjina yafashe" "ya fashen mana saime yarinya" tai maganan tareda zama akan bayanta, ihu Fauzy tayi ta tureta hakan yasa takoma gefe ta zauna, da sauri fauzy ta taso tana kallon fruits din tace "dan Allah ban fruit dinnan nasha tuntuni fa naroki Mum tahanani" make mata kafada Nadeera tayi tace "chibdi je akwai fruit a kitchen ki dauka ki yanka naki kema" zama kusa da Nadeera tayi tace "please rotten tomatoe wlh kiwiyan yankawa nake" "aiko zakiyi bindi irin mai remote dinan rubabbiya" dariya Fauzy tayi da kyar ta lallabata tabata sanan sukaci abinci sukai salla suka dinga hira.
Shida daidai Adamu yay parking yama gateman magana yakirata hakan yasa gateman zuwa kiranta, gyara fuskanta tayi tadau jakarta ta suka sauko kasa tama Mum sallama daki Mum ta tashi ta shiga ta fito da babban leda ta bata da kyar ta karba fauzy da Ameer suka rakota har mota rungume juna sukayi sanan tabude mota ta shiga tana musu bye suma bye suke mata har suka bar anguwan sukahau kan titi.
Sundanyi tafiya mai nisa da sauri Adamu ya gangara gefen hanya yay maza ya kashe motar ya bude kofa ya fito yazo ta inda take ya tsaya yana kallon tayan wajen, wani irin dogon tsaki yaja hakan yasa tai wining down tace "menene Adamu?" "wlh hajiya tayace tai less sosai bazata kaimu ko inaba, kuma laifinane tun agidafa nagani nace bari na dauko ki na dawo sainakai asa iska" ahankali tace "to yaya kenan zamuyi?" juyawa yayi yana kallon kan titin da machina da motoci ke wucewa babu mutane ma sosai wajen balle focanizer hakan yasa ya juyo yace "bari nahau machine naje nataho damai hura iska babu wani nisa yanzun nan zamu dawo" da sauri tace "toba akwai spare taya a booth ba?" "eh wlh hajiya akwai amma babu abin cire taya a motan ne" adan tsorace tace "to kodai nahau machine natafi ne kaikazo inka gama?" da sauri yace "a'a a'a kindaisan Alhaji bayason hawa machine sabida rawan kansu ko, wani abu yafaru dake ai na shiga uku hajiya, inda da masu keke napep a hanyan nan ma da dakaina zan saki ki tafi dan magriba tayi tama wuce, bari yanzun nan nahau machine naje na daukosu su hura mana iskan yanzun nan zan dawo kinji" ahankali tace "to shikenan" tana nan zaune tana kallonshi yatare machine ya dane, dan ajiyan zuciya ta sauke gabanta na faduwa faduwa dabatasan na meba, ahankali ta bude kofar motan tafito ta maida kofar ta rufe, tadanyo baya tana kallon yanda tayan yay less sosai kafin ta koma ta jingina da motar tai folding hanunta a kirji tana kallon motoci dake wucewa akan titin gakuma wata babbar jeep dake pake agaban motarsu, tana nan tsaye har wurin minti goma, gajiya da tsayuwan tayi ta juya ahankali tareda daura hannu akan handle din kofar baya zata bude ta shiga taji anwani irin fizgota da karfin bala'i, kafin ma ta ankare da wanda ya fizgotan an jata anyi bakar jeep din dake gaban motar su da ita an bude baya an turata sanan aka shiga, lokacin daya ya zauna tareda rufo kofan, ihu tabude baki zatayi hakan yasa yawani irin fizgota da hannu daya ya daura dayan hannunshi dake cikin safan hannu akan bakinta yana wani irin kallonta batare dayako girgiza kaiba, kwalalo ido tayi gabaki daya sakamakon hasken wutan wata mota dake kan titin daya hasko motarsu tasami daman ganin fuskarshi, wani irin racing heart dinta keyi tafara wani irin nishi kaman mai asma.
🕳🕳🕳🕳🕳
*BOYAYYEN MUTUN*🕳 🕳 🕳 🕳
*Maman Abd Shakur*
1⃣3⃣
Tana kallon fuskanshi kafin ahankali idanunta sufara juyewa zata sume, sake fizgota yayi hakan yasa tasake ware idon dake neman kullewa ruf tana kallonshi kaman zararra. "You!" ya daka mata wani irin tsawan dahar kwanyanta saida ya girgiza take suman datake nema yi yay clearing a idonta jikinta yafara rawa gawani irin sanyi datakeji ta runtse idonta gamgam tareda fashewa dawani irin kuka, wani irin kallonta yake wani irin sanyi na ratsa har cikin kasusuwan shi, jikinshi nawani irin vibrating, device din dake makale a kunenshi yaji Abdallah na cemai "Ya Marwan they just left they're coming your way get ready" shirun da Abdallah yaji bai amsaba yasa yace "dp you copy ya Marwan? Kanajina?" amma shiru ba amsa hakan yasa ya cigaba da daukan hoton dayake yi a inda yake boye.
Wani irin kallonta yake babu abinda kunnuwan shi keji sai sheshekan kukanta, dudda da mask a fuskarshi bai hana shi jin saukar numfashin ta akan fuskarshi ba, abinda yakeji yanzu tunda yake arayuwanshi bai tabajiba, "what is wrong with him?" tunanin yarinyar nan yasa yakoma ma wiwi daya barta da dadewa, inhar baishaba baya buguwa yasamu ya manta da ita aranshi ba, inba hakaba kasa bacci yake.
Wani irin kallo yake binta dashi yanda hatta kumbanta rawa yake tsabagen firgita, tana shivering kaman wacce aka saka a juccuzi iceblock tana wani irin kuka ta runtse ido gamgam, fizgo hanunta yayi takusa fadawa jikinshi ya matsa baya da sauri amma dukda haka gwiwanta na gogan nashi ya nunata da yatsa yace "Ke! Zanbaki wasu kyawawan warning ne, open you eye damn it!" ya daka mata wani irin tsawa, hakan yasa ta bude idanunta a firgice tana kallonshi tana wani irin nishi kaman mai asma tana kuka, nunata yay da yatsa yace "get the fuck outta my head" yanuna kanshi yace "get the fuck out of my heart" yanuna mata heart dinshi, yace "get the fuck out of my thought kinajina?" dagamai kai kawai take batare datama gane maiyake cewaba, kwafa yayi mai kara sosai yace "am very very dangerous and poisonous and am sure bazaki so someone like me ina tunanin kiba koba hakaba?" yay maganan kaman irin rikakkun yan daban nan, da sauri ta dagamai kai hakan yasa yace "gud dan haka kifita daga kaina da zuciyata kibarni na natsu nai aikina inba hakaba" ya mika hannu ya zaro bindiga daga bayanshi ya nunamata, numfashinta yakusa daukewa tawani ja dogon numfashi ta saki tana dagamai kai tana matse kafa dan fitsari na shirin zubo mata, yay wani irin kwafa yana nunnuna mata bindigar yace "this is barrette M9! Inhar baki fita daga kainaba wanan ne makomar ki, mace bazata samin cewan kaiba so get d fuck outta my head lemme concentrate on my job understood?!" yadaka mata tsawa, arude tasake dagamai kai hakan yasa yace "get out" da sauri ta bude kofar ta inda take tafice batare data damu da dayan takalminta daya fice daga kafarta dake motar ba, ko kallon Adamu dayaga fitowarta daga motar batayiba ta tare machine a mugun tsorace ta hau da kyar tsabagen yanda kafafunta ke rawa, da hannu kawai ta nunamai gaba mai machine din ya tada suka wuce, da gudu Adamu ya bisu amma harsunyi gaba juyawa yayi zaima mai motar data fito daga ciki magana maiya sameta yaga motar yatashi dawani irin azababben gudu yay gaba, hakan yasa yakoma wurin hura iskan tayan yace "Allah sa lpy".
Tana saukan gidansu tabude jakanta duka kudin data gani ta dauka ta bashi ta shiga gida da gudu babu kowa suna masallaci hakan yasa tafada dakinta da gudu tafada gado taja bargo jikinta nawani irin rawa tana kuka ta kankame jikinta tana adduo'i, takai wurin awa daya ahaka saida taji maganan Abba da Ya Ahmad afalo yasa ta mike tafada bayi wanka tayo bayan tagamacin kukanta tafito daure da towel gaban wardrobe taje wasa wani dan figigin shimin rigan baccin ta pink daya tsaya mata acinya zani tadauka da hijabi tahau kan dadduma tai sallan magrib da Isha ko shafa'i da wuturi bata iyayiba tsabagen yanda takejin kanta tafada gado takara dukunkunewa wani irin wahalallen bacci yay gaba da ita.