Sashe 20
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
***
Ba ita ta tashi daga baccin nan ba sai wuraren biyar da rabi da kyar ta tashi tana dafa kanta sabida wani irin azababben ciwo dayake mata da kyar ta sauko daga gado ta runtse ido ta wuce ta shiga bayi baki ta wanke tafito daure da alwala gaban mirror tayi idanunta sunyi jajir tana duba wayanta kota kira Mum taji dadi amma bataga wayan ba, goge dan guntun hawayen daya zubo mata tayi ta shimfida dadduma tasaka hijabi tai azahar da la'asar tana idarwa ko tashi daga kan dadduma batayi ba aka shigo daki a mugun tsorace ta dago kai ganin Ya Muhsin ne yasa tai ajiyan zuciya batare daya shigo dakinba ya tsaya ata bakin kofan yace "kin tashi?" gyadamai kai tayi asanyaye, ahankali yace "muje kici abinci kisha magani" gyadamai kai tayi tamike tsaye batare data cire hijabi ba tabi bayanshi gabanta na faduwa suka fita falon Ya Ahmad ne kawai zaune a dining yanacin white rice da stew, ajiye spoon din hanunshi yayi ya kalleta yana dan dariya yace "waiwaiwai nida burodi kai jibi idanunki subhannallahi ashe haka jikin yay tsanani, ke ciwon ne kikema kuka haka jibi yanda idanunki suka kumbura wlh ke raguwa ce Nadeera" harara Ya Muhsin ya watsamai yace "kamana shiru anan Malam besides she's taking ur footstep" "nidin?" Ahmad yafada yana dan dariya saikuma yace "wlh Ya Muhsin bana kuka idan ina ciwo, inada jin zafin ciwo amma bana wanan shegen kuka and am very strong but Nadeera enn this girl is damn lazy, batada dauriyan ciwo ko kadan, dan Allah jibi idanunta fa ai in idanun sun rufe sun manne sabida kuka zaki natsu" yay kwafa yacigaba dacin abincin shi, hawayen daya zubo mata ta share ahankali ta zauna a kujeran dake kusa dana Ya Muhsin, tashi Ahmad yayi daga dining yazo inda take zama yay kusa da ita ya rungumo kafadarta yana dariya yace "haba little sisi fushi kikayi danna miki fada?" girgiza mai kai tayi ahankali hakan yasa yace "sorry kinji duk ciwon kyan jiki ke damunki, you are missing Mum zata dawo very soon, dazu ma bayan la'asar i called her batai picking ba but she will soon come back okay" gyadamai kai tayi, tashi yayi ya daga mata hannu yace "high five" ahankali ta bashi hanunta suka kashe wani irin kuka nacin zuciyanta inta tuna abinda Abba yay mata kaman tafada musu amma wlh kunyan ma fada musu take, tafiso ta fadanma Mum amma bazata iya fada musu ba su maza ne kumama nauyin maganan takeji dakuma tsoron Abba. Hannunta yakama yace "oya muje muci abinci" tashi tayi tabishi dining din shikuma Ya Muhsin ya gyara zama yana kallon news, da kyar Ya Ahmad ya tursasa ta sukaci abincin tare sanan tasha magani kafin ta kwashe plates din takai kitchen sanan ta zauna gefen Ya Ahmad suna kallon news din tare bakaramin kwantawa hankalinta yayiba da bataga Abba ba, saida magrib suka mimike sukai masallaci hakan yasa ta wuce dakinta tana shiga ta saka key da sauri bayi ta shiga tasakeyo wani wankan sanan ta dauro alwala tafito ta saka wata atampa tasa hijabi tazo tai salla tana rokon Allah ya kareta yakuma tsareta, anan ta zauna har aka kira isha'i tana idarwa ta linke dadduman ta zauna kololuwan gado tana kallon kofan tana sake wani sabon addu'a, sai wuraren 9 suka shigo gidan tun kafin su karaso wajen kofarta Ya Ahmad ke kwala mata kira hakan yasa ta tashi ta bude kofan shida Ya Muhsin ne dake waya sukazo, dakinta duk suka shiga Ya Ahmad ya harareta yace "ke ya jikin?" ahankali tace "da sauki" "kinci abinci ne?" girgiza mai kai tayi tace "banaji yunwa" Ya Muhsin dake waye ne yacire wayar daga kunenshi ya mata wani kallo da babu alamun wasa ciki yace "jeki debo abinci kizonan kici kafin na batamiki rai" gyadamai kai tayi asanyaye ta mike tabude kofa tafice gabanta na faduwa, babu kowa a falon hakan yasa tai dining da sauri ta bude warmer semo da egusi soup akayi hakan yasa ta debo kadan ta juyo tana kaiwa balcony taji an bude kofa da gudu tai ciki batare data juyo ba dan tamasan Abba ne, kofar dakinta tabude ta shiga ta zauna kusa da Ya Ahmad dake kan gadon dan Ya Muhsin akan stool ya zauna abinci ta shiga ci duk suna kallonta, sosai take basu tausayi dan a tunanin su rashin Mum da suspension din school ne yasa tunani yamata yawa ciwon dole yakamata, sosai taci tuwon tasha ruwa sanan tawuce bayi ta wanko hanunta ta rufe plates din ta ijiye gefe dan bataso ta kara fita, Ya Muhsin dai waya ya dinga yi da some clients dinshi Ya Ahmad ne ya dinga janta da hira yana nuna mata hotunan deejay a wayarshi hakan yasa tasaki sosai danhar tana murmushi, sai wuraren sha daya da rabi sanan suka tashi kaman tabisu haka ta dinga ji haka suka fita suka kashe mata wuta da wani irin gudu ta tashi tai locking kofa da key zama tai akan gadon tana kallon kofan dan wlh kasa bacci tayi ta kankame jikinta tana kiran Allah ya kareta wani irin tsoro da tunanin jiya na dira aranta, ba ita tai bacci ba sai wuraren past 1 nadare shima bacci barawo yasaceta. Bata sake tashi ba saida Abba ya bubbuga mata kofa da asuba awani irin mugun firgice ta tashi jin muryan Abba. "Princess tashi kiyi salla, kin tashi?" adan rude tana komawa baya tace "eh" juyawa yayi yawuce yafita yay dakin su Muhsin yataso su suka wuce.
Sai wuraren seven suka shigo gidan daga masallaci, ya Ahmad ne yazo ya tsaya a corridor ya kwala mata kira. "Nadeera" tashi tayi daga kan dadduma tai wajen kofa ta murza key ta bude ta leko da kanta, hararan ta yayi yace "dalla fito falo jor" ahankali yabiyo bayanshi duk suna falon zaune akasa Ya Muhsin nakusa da Abba yana nunamai abu a system ahankali ta zauna kusa da Ya Ahmad batare data kallesu ba tace "i..ina kwana Abba, Good Morning Ya Muhsin" dago kai Abba yayi yana kallonta murmushi kan fuskarshi yace "antashi lpy princess ya jikin" ahankali tace "Alhamdulillah" tana lumshe ido danko kadan tabason ganinshi, Ya Ahmad yariko hanuntaa yace "muje kitayani nahada mana breakfast tunda bakida lpy, wai wanan hijabin fa matar liman, common cireshi kitchen zamu shiga" cire mata hijabin yayi ya ijiye akan kujera da sauri ta zage zip din riganta da kyau sukai kitchen din, ta wutsiyar ido Abba ya bita da kallo yana kiran Allah aranshi.
Breakfast suka hada tareda Ya Ahmad suka dafa ruwan tea da suka soya egg da Irish data fere suka jera komi a dining din hakan yasa Abba da Ya Muhsin dake kallon news dan sun gama aikin suka taso suka zazzauna, yau bata zauna kusa da Abba wanda tasaba zama kusada shiba koda Mum na nan kusa da Abba take zama, yau kusa da Ya Ahmad ta zauna bayan ta zuzzuba musu suka shiga cin abincin bini bini Abba na satan kallonta. Ture abincin tayi ta mike ajiye fork din hanunshi yayi ya kalleta fuskar nan babu alamun wasa yace "ina zaki?" rasa me zatace tayi hakan yasa tace "fitsari nakeji and am okay" hanha ya nuna mata yace "okay daganan get ready zaki bini office" wani irim dadi nd ya lullubeta tace "to yaya" ta juya tabar dining din da sauri, batare da Abba ya kalleshi ba yana kokarin debo chips da fork yace "mesa zakaje da ita office Son" yatsine fuska Ya Muhsin yayi yace "to Abba babu Mum zama ita kadai zai kara mata ciwo ne" dan murmushin yake Abba yayi yace "hakane".
🕳🕳🕳🕳🕳
*Maman Abd Shakur*
AE
Tashi Ya Muhsin yayi yafice yawuce shashin su dan shiryawa, Ya Ahmad dai saida yagama nashi tass dan akwaishi da ci, Abba ma tashi yayi yawuce nashi dakin ranshi namai wani iri iri.