Sashe 21
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wanka tayo tazo ta shirya cikin doguwan riga abayan ta baki tai rolling gyalen akai, hoda kawai ta shafa ta saka lip gloss ta zauna tana kara dudduba wayanta bata ganiba, hartana duba karkashin gado, knocking kofar akayi hakan yasa gabanta na faduwa taje ta murza key ta bude Ya Ahmad ne ya harareta yace "kika gudo kika barni da clearing table ko Madam" dan murmushi tamai tace "sorry yayan mu" murmushi yamata yajawo hanunta ya rufe kofan yace "let's go jor yayan mu na jiranki a car, yau wlh duk kunsa nai lattin office sai anyi deducting daga salary na, kinga dai ki warke gobe kimana breakfast malama kinajina ko" dan dariya tayi batare datace komiba suka fita daga dakin yay shashin su dadan gudun shi dan yay latti itakuma tai wurin motar Ya Muhsin, budewa tayi ta shiga ta kullo kofan yatada motar yay horn mai gadi yabude musu suka fita, saida suka shiga titi batare daya kalletaba yace "where is your phone inata kiranki baya shiga" juyo dakai tayi ta kalleshi kaman zatai kuka tace "banga wayanba bansan ina ya shige adakina ba inata nema" shiru yayi bai kara cemata komiba yacigaba da tukin shi ahaka har suka kai office dinshi babban building ne sosai, parking motar yayi ya kashe suka fito sukai cikin building din, lift suka shiga yakaisu second floor sanan suka wuce office dinshi sai bin hadadden building din take da kallo dan wanan shine second time datake zuwa office dinshi nafarko da Mummy suka zo ranan sai wanan karan kuma da kanshi ya kawota, gaban office dinshi sukaje da ID card dinshi yabude kofan suka shiga sai kallon office din take yanda yake a gyare sai kamshi yake gashi yahadu harda su TV da water depenser, murmushi tayi ta kalleshi tace "Yayan mu office dinka is very very fine and very neat ga kamshi" bama tajira amsan shiba tai gaban table dinshi ta tsaya tana kallo yan kananun hoton datagani guda biyu ta zagaya dan ta kalla, dayan hoton Abba ne da Mum sun riketa lokacin tana karama murmushi tayi ta zauna kan kujeran shi tana kallon hoton sai dayan hoton kuma hoton tane lokacin tagama secondary school itada Ya Muhsin da Ya Ahmad sun sata a tsakiya tana murmushi da graduation gown a jikinta, murmushi tayi ta dago kai ta kalleshi hada ido sukayi da sauri ya dauke kai ya zauna akan doguwar kujeran office din, tasowa tayi tazo kan kujeran rike da hoton tazauna kusa dashi ta dafashi tana nunamai hoton tace "Yayan mu dama kanada hoton nan na ranan graduation dina" kallon hoton yayi yay dan murmushi yace "inada shi mana i must keep d pic lokacin u were just 18" dariya tayi data dade batayi ba harda rufe fuska tace "kai Yayan mu" murmushi yamata yace "common tashi dauko min system dina I have work to do, ban kawoki dan kiyita damuna da surutu ba" murmushi tayi ta mike da sauri tai gaban table din laptop dinshi dake wurin ta dauko ta kawomai, karba yayi yabude hakan yasa ta koma kan kujeran table din tanata wining tana jujjuya tana kallon office din tanajin dadi sosai, saitaji tamanta da bakin cikin Abba, gajiya tayi da zama ita kadai tasake tasowa tadawo kan kujeran kusa dashi ta zauna tana leka system dinshi, ahankali tace "Yayan mu am bored give me something namaka" dago kanshi yayi ya kalleta yace "ok zokimin typing" da sauri ta karbi system din yatashi ya dauko wasu papers da akai rubutu akai yabata yace "kimini typing abubuwan cikin nan" gyada mai kai tayi ta daura pilo akan cinyarta ta daura laptop din akai ta gayra zama tafara typing shikuma ya koma wurin table yafara paper work, ya dade yana aikin bayan kusan 20 minute ya dago kai gani yayi bacci take ta jinginar da kanta a kujeran tana nadan bacci hakan yasa yadan yi murmushi ahankali yace "lazy gurl" tashi yayi yazo ya dauke system dinshi daga kan cinyarta da filon ya wurga gefenta yaje laptop din akan table sanan yadawo ya tasheta bude ido tayi cikin bacci ta kallai, ahankali yace "go inside kiyi bacci" tashi tayi ta wuce ta bude wani kofa dakine mai kyau da sauri tacire gyalen kanta tafada gado sai bacci.
Basu bar office dinba sai bayan magrib, super market ya kaita yay mata shopping sosai sai murna take ta kwashi abinda ranta keso suka fito tana rike da ice cream a hanunta ta shiga gaba ta zauna, kayan yasaka abaya ya koma gaba ya kunna motar yaja, Parking yayi agaban wani masallaci yay sallan isha sanan Yadawo motar ya kalleta sai shan ice cream dinta take ya kunna motar suka wuce gida, horn yayi mai gadi yabude musu suka shiga ciki parking yayi wani irin bakin cikine ya diran mata ganin gidan, ahankali ta bude mota tafito fitowa yayi yace "ke come and take ur things" juyowa tayi kaman zatai kuka tace "Yayan mu da nauyi fa" hararanta yayi yadaukar mata baban ledan yana kallon wajen parking din ganin baiga motar Abba ba yace "Abba bai dawoba lemme call him inji if everything is fine" wani irin dadi ne taji dabaidawo ba tabi bayanshi suka shiga ciki har dakinta, budewa yayi ya ijiye mata kayan akasa, hanunshi tarike tana kallon kayan tace "thank you Yayan mu Allah kara budi" karban hanunshi yayi daga nata yace "gud night" gyadamai kai tayi yajuya yafice da sauri ta kulle kofan ta murza key ta zaro key ta ijiye gaban mirror bayi ta shiga tayo wanka tafito ta shirya cikin wata rigan baccin ta pink mai hanun shimi ya tsaya mata a gwuiwa, net tasaka akai ta daura zani tasa hijabi tahau kan dadduma tai sallan Isha tai shafa'i da wuturi sanan ta mike tahau kan gado tana dudduba kayayyakin data dauko daga super market wani novel ta dauka ta bude ta kwanta tafara karantawa tana ballan chocolate tanaci har shadaya bacci yay awon gaba da ita.
Tun wajajen goma Abba yadawo shi karan kanshi bayaso ya ganta ma wani abu yasame shi hakan yasa bayan ya kulle kofan falo yawuce dakinshi direct yayo wanka yasaka jallabiya yahau kan makeken gadonshi ya kwanta yanabin gadon da kallo, magidanci dashi amma shine kullum kwana shi kadai wanan kaman gwaro wace irin rayuwa ce Mum keson jefashi, wayarshi yajawo yay dailing number ta akira na uku ta amsa kafin ma Yay magana tai magana cikin muryan bacci "hello Alhaji na wlh bacci nakeji sosai, ban dade da dawowa daga meeting ba, am tired, will call u idan natashi regards to our children" ta katse wayar dip, ahankali ya zaro wayar daga kunne yanabin screen din da kallo yauce rana ta farko dayaji tsanar Mum aranshi wai tama damu dashi kuwa? Tadamu da yayan ta kuwa? Tadamu da hakkin shi dake kanta kuwa? Ahankali yabama kanshi amsa da "da business dinta tadamu" kwafa yayi yaja pilo daya ya rungume yana gyara pilon kanshi yana kokarin danne bakin cikin dayake ji dan at his age bai kamata yana bari ranshi na baci ba, sa'oin shi duk hawan jini ke damunsu, runtse ido yay da sauri yana girgiza kai ganin Nadeera tai flashing a thought dinshi yakara jan filo ya kankame yana addu'a ahaka wata yar bacci tai gaba dashi.