← Book details Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 63

Sashe 36

Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Fashewa tai da kuka sosai tana so ta fizge bakinta amma yaki sakinta yakai kusan 20min yana kissing dinta kafin ahankali ya janye bakinshi daga nata idanunshi sun kankance sunyi lup lup dasu lips dinshi sunyi jajir yana wani irin kallonta, duko dakai yayi saitin fuskarta kafin ahankali yasa hannu ya goge hawayen datake yi cikin dishashiyar muryan shi yace "stop crying for me" gyadamai kai tayi jikinta narawa sosai tahadiye kukan, ahankali yasake rungumeta tsam tsam yana shafa bayanta saida yaji kirjinta yadena bugawa sanan yadago kanshi ya kalleta har lokacin ta kankame ido, kaman mai rada yace "open your eyes" bude idanunta tayi ahankali cikeda tsoro ta daura akanshi tana shirin yin kuka, hannayenshi biyu ya chusa ta karkashin kanta ya dago da kanta sosai har hancinsu na gogan juna, ajiyan zuciya ta sauke tana wani irin kallonshi kaman taga dodo, goga hancin shi yayi akan soft wet lips dinta kafin yahade forehead dinsu ya kwanto da fuskarshi kan nata sosai dan har lips dinsu na gogan juna cikin wani irin murya dake sanya natsuwa yace "wat have you done to me? Why am i like this" yana maganan lips dinshi na gogan nata, girgiza mai kai tayi a tsorace tana kokarin kawad da kanta amma yaki bata daman hakan, murya chan kasa yace "answer ur husband" wani irin nishi tayi dayasa ya runtse ido da sauri sabida yanda hucin zafin yamai wani irin tsir tsir ajiki da kyar muryanta na rawa sosai tace "p..pl..leas stop am..m..scared" tafashe mai da kuka girgiza mata kai yayi yace "stop crying" gyadamai kai tayi ta hadiye kukan tana sauke ajiyan zuciya tashi yayi ya zauna ya dagata zaune ya nuna kayan jikinta ahankali yace "girls sleep with this?" shiru tayi dan bata gane kan tambayan ba ahankali ya sauko daga kan gadon ya mika mata hannu alamun tazo saukar da kanta tayi kasa dan bazata iya jure kallonshi ba taki bashi hanun, murmushi yayi ya kamo hanunta ya sauko da ita daga kan gadon yana rike da ita sukai hanyar bayi kofa ya bude musu suka shiga agaban closet ya tsayar da ita ya bude saiga kaya nan daya sa su Omari suka siyo da yawa juyowa yayi ya kalleta yace "change" kallon kayan tayi kafin ta share dan guntun hawayen daya zubo mata da sauri wani dogon gown sky blue na bacci ta zaro wanda zai iya tsaya mata a gwuiwa ahankali batare data kalleshiba ba tabude kofa ta shiga bathroom binta yayi da kallo kafin ya zauna akan kujeran dake wajen yana dan lumshe idanu yana ganin fuskarta takai kusan 10min cikin bayin danhar saida tai wanka sanan tasaka rigan yamata kyau sosai rigan mutunci ne ta bacci iya gwuiwa yamata kyau sosai ajiki saida ta jinginar da kanta jikin kofa shiru dataji yasa taji dadi alamun babu mutum da sauri ta bude kofa ido da ido sukayi yana zaune akan kujeran ya kafe kofan bathroom dim da kallo saida kirjinta ya buga kai wanan mutumi yacika kwarjini da sauri harda dan gudunta ta bude kofa tafice dakin har tana neman faduwa fadawa tayi kan gado taja bargo ta lullube kanta jikinta na rawa sosai tafashe dawani irin kuka kasa kasa tana kiran Mum tun tana sauraran fitowan shi har bacci yay gaba da ita. Yakai kusan 20min abayin yafito kan gadon yahau yana kallon dan fuskarta yanda yay fayau tana sauke ajiyan zuciya ahankali ahankali, ahankali ya yaye bargon ya shige kafin yadagata ya kwantar da ita akan jikinshi matseta yayi yana sauke ajiyan zuciya da kyar bacci da baitaba mai dadi irinshi ba yay awon gaba dashi.
Chapter 36 · 0% Book details