Sashe 48
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bakinshi har wani irin rawa yake yana kallon hoto da mugun mamaki yace "R...Ra..Rahma!!" sake juyawa yayi yace "Rahma, Rahma" ya kira sunan har sau biyu yana rungume folder a kirjinshi, binshi Mum tayi da kallon mamaki irin lafiyan shi kalau kuwa, da sauri ya ijiye folder akan table yana wani irin fito da papers din dake ciki dai, dai, yana barbaza su akan dining din yana karantawa da sauri yace "Egypt" saikuma ga address din din motherless home din da bazai tana macewa ba arayuwanshi, gidan daya rabasu da kanwar su, wani irin dafe heart dinshi dake beating fast fast yayi da sauri Mum tace "are you okay Marwan, bakada lafiya ne?" girgiza mata kai yayi batare daya iya yay magana ba idanunshi suka sauka akan hotunonin dake file din da sauri ya kwashe su ya mike tsaye yana duba wa da sauri da sauri, na farkon wacce take ita kadai ne tana karama ranan agabansu ma aka mata hoton, wani irin hawaye ne yaciko idanunshi sosai, yacigaba da dubawa sauran nasu Mum ne rike da ita ga Abba dasu Muhsin tareda su, kafin yakai na karshen wacce take hanun Ameera dake sanye da bakin jallabiya saisu Mum agefenta, ahankali ya ijiye hotunan yawani irin kifa kanshi a table kirjinshi na bugu sosai, he's just can't believe it all this while yana tare da Rahma bai saniba, dudda yanajin yarinyar sosai aranshi baitaba zatan itace Rahma ba, sosai Mum ta shiga damuwa ta tsaya tana kallonshi, yakai kusan 2min ahaka sanan ya dago yakai kasa yay sujjada yana mai mika godiyan shi ga ubangiji daya bayyana mai Rahma, ahankali yatashi yasake kallon hoton bakinshi na rawa sosai yace "Rahma" dan gani yake kaman mafarki yake, kallonshi Mum tayi da hoton Nadeera dayake ta kira da Rahma tace "wai wacece Rahma Marwan dakake tafada?" kallon Mum yayi yarasa tayaya zai matama bayani, farin cikin dayake ciki bazaima iya barin shi yin magana da kyau ba, da wani irin sauri yabar dining din yay hanyar stairs Mum ta bishi da kallo tace "ikon Allah! Nadeera ce kuma Rahma kodai hoton yamai kama da hoton wata baby daya sani ne?" ahankali ya bude kofan dakinshi ya tsaya yana wani irin Nadeera dake baccin ta sosai, dan baccin yay mata dadi sabida magungunan zazzabin datasha, ahankali ya shigo ya maida kofan yarufe yana kallonta, karasawa yayi har wajen gadon yana wani irin tafiya kaman bazaikai wajenba yana kallonta wani sabon shafin sonta na dira aranshi, ahankali ya tsugunna yasa gwuiwowin shi akasa yakamo soft hanunta yarike yana wani irin kallonta kaman zai cinyeta, sai yanzu yake ganin kaman ta da Abee danshi fatarshi ba fari kar sosai kaman na Umm bane, Umm ce fara sosai, su Omari da Abdallah da Umm suke kama, itakuma da Abee, jiyayi kaman ya dagata ya rungumeta so tight ta yanda babu wanda zai isa yaraba su kuma again, hanunta yakai kan bakinshi yamai kiss kafin ahankali ya mayar yaja bargon yana kara lullubeta yana kallonta kafin yatashi ahankali yana kallonta ya duko dakai ya sumbaci goshinta sanan yajuya yabude kofa ya shiga bathroom, agaban closet ya tsaya ya bude wani kofa wata yar safe ta bayyana, da code yabude safe din yafito da wani file sanan yabude kofa yafito yana kallonta still kafin yajuya yafita daga dakin ya sauka kasa, ahankali ya mikama Mum dake ta kallonshi file din, karba tayi hanunta nadan rawa tace "menene wanan Marwan? Naganshi kaman file ko me aci..." shigowan su Omari dakin suna dariya Abdallah yarikemai riga yasa tai shiru tana kallon su tana mamaki ashe suna wasa, da hannu Marwan dake tsaye yamusu alama da "come" da sauri sukazo sabida yanda sukaga yanayi kiran, tattare abubuwan file din daya barbaza akan table yayi ya mikama Omari, ahankali Omari ya karba yana kallon wannashi ganinshi wani iri, kafin yabude file din yafara karantawa, wani irin tuge mask din fuskarshi yayi ya jefar yana kara kwalalo ido sosai yana kallon hoton Rahma kirjinshi na bugawa sosai kafin ya dago kai surprisingly yana bama Abdallah folder yace "Ya Marwan a ina kasamo dis?" batare dayay magana ba ya nuna mai Mum dake rike da folder daya bata takasa budewa balle ta karanta sai kallon su take wondering maiya faru dasu suketa kallon folder Nadeera data basu, da sauri Omari da idanunshi suka cicciko dawani irin hawaye yace "Nadeera is our lil sis Rahma?" gyadamai kai yayi ahankali, dawani irin sauri Omari ya fada jikin wan nashi yana wani irin kuka, Abdallah ma daya gama karanta abun ya fada kan Omari dake rungume da Marwan yana cire face mask dinshi suka rungume wan nasu, sai kuka kuka kaman ba manyan samari ba, da sauri Mum da duk mamaki ya cikata tace "wai menene? Meke faruwa ne? Naga kunata kiran Nadeera da Rahma tamuku kama da wata ne?" Abdallah ne ya saki Omari ahankali da fuskarshi dahar ta chanza kala sabida kuka abunku da farin mutun ya kalli Mum wasu hawayen nabin fuskarshi yace "Nadeera kanwar muce, Nadeera kanwar muce damuka dade muna nema, Nadeera kanwar muce da aka rabamu da ita tun tana yar 2month, Nadeera is our baby sis and sunanta RAHMA!!! " kallonshi Mum tayi tana kokarin sarrafa maganganun Abdallah akanta, gadai yaron nan Masha Allah dazaran ka ganshi kaga balarabe dan baiyi kama da dan Nigeria ba amma ta kasa fahimtar meyake cewa, kaman yace Nadeera kanwar su ce ko, ahankali Omari yasaki Ya Marwan dayamai alama daya sakeshi ya kalli Mum yana zama a kujera ya nuna mata file din daya bata yace "go through it" zama su Abdallah sukai kusa dashi suna duk suna kallon Mum din dasukai confusing dinta, ahankali Mum tabude file tana karanta wa passport din yara hudu tagani uku maza dasuka dan tasa, sai Nadeera wacce take baby itama an makala nata a file din da sauri ta dago kai ta kalli Marwan, gyada mata kai yayi yace "nine I was 12, sai Omari dake da 8 da Abdallah dakeda 6yrs and baby Rahma da alokacin tana a month and half ranan da akamana hotunan a motherless home din, bayan Umm ta rasu wacce take maman Brothers dina da Rahma wani ya daukemu aka kaimu motherless home dan nan Umm tace muje kafin ta rasu, tai hakane because some people killed my Uncle, Abee! Wayanda suka kashe mai company dayake aikine suka kashe shi dan yanada video yanda suka kasheshi a office dinshi, he showed Umm dani video kafin yaje ya boye awani wuri dakomu bamu saniba yace idan komi yalafa zaikaima police, so after sun kashe Abee dankar ya tonasu, saisuka biyomu da kyar muka samu muka gudu mukabar gidan" yay dan shiru sanan ya fuzar da iska yace "I don't know reason Umm data hana mukai karan police station, muka dinga gudu har tafara nakuda ahanya wata tsohuwa ta taimaka mata ta haihu ta haifi lil Rahma, to bayan mun fara zaman motherless home din dan nan Umm tace muje nadinga tunani bamu da yan uwana dazamu bar gidan marayun muje sabida hankalina yaki kwanciya da gidan, ni parents dina sun rasu tun ina 7yrs banda any siblings, my Mum yar Oman ce babana balaraben Egypt ne, babana shine brother baban su Omari su kadai iyayen su suka haifa kafin su rasu so bamu da inda zamu komun bar gidan, ahanun Umm da Abee na girma agabana aka haifi Omari aka haifi Abdallah da Rahma, bamu taba sanin cewa suna saida yara ba, suna trafficking yara batare da gwamnati tasani ba, Rahma was two months old aka saidamu, mun tashi mun ganmu awani babban gida babba na gaske dan zai iya kai girman wani karamin village, kaman boarding house gidan yake a Nigeria, yarane daban daban da bamujin yaren dasukeyi, yarane gidan da yawa suke da duk siyosu sukayi daga different kasashe, sai su dinga training dinsu su zama terrorists masu musu aiki, kidnappers, killers, and d rest, suna turasu suna different abu dan adinga blaming government, wani babban politician ne yasiyemu, bashi kadai bane yanada partners dayawa da suma politicians ne manya manyan politicians ma, this people are very very wicked and heartl....." yay shiru yakasa karasa maganan, dafashi Omari yayi ya matse kafadarshi yace "is okay Ya Marwan let it go basai kayi maganan ba" ya kalli Mum yace "I don't want my brother to be remembering his past, but duk wani azabtarwa da wahala dakika sani aduniyan nan Ya Marwan yasha shi dama wanda yafi haka, ko punishment za'a mana Ya Marwan baya bari amana, za amai nashi, amai nawa, sanan amai na Abdallah, kinsan kacha?" gyada kai Mum tayi tausayin yaran nawani irin shiganta tun kafin ma tagama jin labarin yace "dashi ake dukan ya Marwan, Ya Marwan dana zuciya ga taurin kai, he was small then amma we are his life, daki tabamu gwara kin kasheshi gashi har an sanmu, da sanyin safiya za'a fitar dashi waje tun irin karfe biyar dinan acire mai kaya abarshi da boxer adinga watsa mai ruwan sanyi harda Ice aciki ana dukanshi mercilessly kuma ogansu kesa amai haka because yaki yarda muyi training din guns da ake so afara mana, sanan munki yima kowa magana dudda ana mana magana da larabci dan ansan bamujin hausa amma munki mu amsa, and kullum attempting guduwa muke sabida tunanin kanwar mu Rahma, koyaya take oho, Ya Marwan yakusa mutuwa sabida azaban wahala, saida mukaga zasu kashe Ya Marwan dakeda wani irin taurin zuciya mara misali yasa muka fashemai da kuka muka sakashi agaba dan mu kadaine weak point dinshi mukace ya yarda zamu dinga yin abinda sukace, koma miye zamuyi yadena bari ana dukanshi dan kasheshi zasuyi sanan ya yarda" ahankali Omari ya sauke ajiyan zuciya yadan goge hawayen daya zubomai yace "mun wahala, mun wahala, munga rayuwa da bazata faduba wani abun saika gani da idonka zaka yarda, wani hisabin alahira kadai za'a iyayi, idan yaro yana rashin lafiya suka bashi magani baya responding to treatment kasheshi sukeyi, ahaka mutumin yasamu a makaranta wanda na aminin shine dasuke siyan yara tare har muka gama body guards kusan 6 ke kaimu, har University yatura mu, private university abokinshi, Ya Marwan ya karanci computer engineering, nikuma na karanci economics sai Abdallah daya karanci accounting, ko mutum