← Book details Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 63

Sashe 61

Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Omari ne yadawo inda take yace "let's go, bazai miki komiba, kinga yama tafi mosque" tashi tayi ahankali tabi bayansu tana waigen kofan suka kaita dakin ta zauna abakin gado ahankali, Abdallah ya kalleta yace "are you hungry? Meza kici" ahankali tace "I want yogurt zansha maganina" "alright yanzu zan kawo miki da abinci but stop crying okay" hannu tasa tana goge kwalla, ahankali Omari ya zauna kusa da ita yakama hanunta yarike batare dayace mata komiba yana kallon fuskarta, he just wanna hug his little sis, ya lallasheta, he want to shower her with love, ahankali yace "Rahma, my little sister" ahankali ta dago kai ta kalleshi hawaye sun cika idanunta shima haka hawaye suka cika idanunshi gam, ahankali yana kara matse hanunta yace "baki yarda, we are your brothers ba ko? ranan da Momma ta haifeki aranan ta rasu, we've went through hell in this life but munyi enduring sabida ke muke nema, don't worry bit by bit I will tell you everything, I will show you our file and your file kigani, but for now kidena kuka okay, we will always protect you, we really need you in our lives, I love you so much Rahma" wani irin fadawa jikinshi tayi tafashe da kuka sosai hakanan all maganganun dayake mata tana feeling dinsu har cikin ranta, and tunba yauba barin ma Abdallah dataji she feels so connected to the guy tun ranan dasuka fara haduwa a super market saisa ma bata manta da fuskan shi ba, dan idan normal person ne da tuni ta manta dashi, bude kofan Abdallah yayi ya shigo dauke da tray dake dauke da abinci chicken rice dakuma farm fresh yogurt da cup da spoon, ganin yanda ta rungume Omari tana kuka yana bubbuga bayanta shima hawaye na zuba daga idanunshi yasa yaji kukan shima yazo mai, da kyar ya ijiye tray a gefe ya zauna agefen su yanadan murmushi, ahankali Omari ya saketa ta juyo ta kalli Abdallah daya kafeta da idanu dasuka chanza kala, murmushi tayi hawaye na bulbulowa daga ido kafin tawani irin bashi emotional hug tace "Ya Abdallah" kankameshi tayi shima haka yana kuka yace "My shagwababbiya Sister" makemai kafada tayi tace "uhm uhm" cirota yayi daga jikinshi yanaji kaman ya cinye ta yamata kiss a forehead yakara rungumeta very tight da kyar ya iya sakinta shida Omari suka sata a tsakiya hakanan taji tamanta da duk wani bakin cikinta, wani irin farin ciki da batasan daga ina yakeba taji yawani irin lallubeta, duk sukai shiru sun tasata agaba sunata kallonta, Omari ne yay breaking silence din yace "zokici abincin ki, muje muyi salla Abdallah" kaman zaiyi kuka Abdallah yatashi suka fita daga dakin yana mata bye itama haka tanata kallon su kafin taja tray din chicken rice dayakawo mata da yogurt da spoon, hada maganin da Mum takawo mata tunda dama safe da dare ne tasha da kyar sanan taci abincin da sauri sabida yanda yabata mata baki taci kusan rabin abincin sanan taji ya isheta tasha tsimin da acewanta shiyafi dadi tasha sosai sanan ta maida tray kasa ta jingina da gado tareda lumshe ido tai shiru tana tunanin komi da kowa na rayuwata, barin ma Abba da agabanta Marwan ya ballamai hannu, wasu hawaye masu zafi ta share. Takusan bata one hour ahaka sanan ta tashi da kyar ta shiga bayi tayo wanka da brush ta shirya ta saka wani cotton rigan bacci white iya guwiwa tafito ta zauna akan gado tai tagumi tana kallon kofa ita kanta batasan metake jira ba takai kusan 30min tana kallon kofan kafin bacci yay nasaran awon gaba da ita.

**
Abba kam hanunshi a machine din hoto aka fara sawa kafin aciro amai dauri, bakaramin wuya yasha ba, ihu babu kalan wanda baiyiba, kai karaya da zafi, take wani mugun zazzabi ya turke shi akai admitting dinshi aka samai ruwa, da kyar bacci yay awon gaba dashi yana kiran sunan Princess ahankali ahankali yana nishi kaman zai mutu yay baccin.

**
5:30 na safe tama su Mum da Muhsin da Ahmad a airport, basu wani bata lokaci ba suka biya wani extra kudi akan kudin tickets din flight dinsu dasukai missing na jiya aka basu New tickets, karfe bakwai jirgin su ya daga sukai bye bye da Nigeria.

***
Knocking mata kofa da akayi yasa tabude ido ahankali taga rana tayi gari yay haske sosai, ga kanta dataji yana mata wani irin ciwo, daga tachan waje Abdallah ya daga murya yace "hope kin tashi babysis? Good morning, oya stand up and get ready we are going to New house, yeeee excited right?" yay wani irin kara, murmushi tayi ahankali ta sauko daga kan gadon tana kallon dakin ganin ko alamunshi bata ganiba, tashi tayi ta shiga bayi tai brush tayo wanka tsaf tafito ta shirya cikin wani skinny Jean dayabi shape din jikinta sosai black, dawani yellow t-shirt daya kamata shima, wani black kimono ta dauko cikin kayan da Mum ta kawo mata ta daura akai ta yane kanta da gyalen kimonon kafin ta fesa turarenta da Mum ta kawo mata twilly, dudda babu makeup a fuskarta but tai wani irin inviting kyau ta zira flat shoe dinta tafito.

Kaman wata matsoraciya tabude kofan dakin tafito kirjinta na faduwa daidai lokacin shima ya bude kofan dakin Omari yafito yana sanye da white shirt daya kamashi da fadadden kirjinshi yafito sosai sai dogon Jean sai baki, yasaka wani black Prada sandal daya kara haska farin kafarshi yay kyau ciki, sai kamshi yake kallo daya yamata ya dauke kai yacigaba da tafiya abinshi yay kasa, wani irin mummuna faduwa gabanta yayi takasa koda motsin kirki balle tai tafiya, Omari ne yafito daga dakin nasu yana gunguro wani babban hadadden akwati yana ganinta ya sakin mata murmushi, murmushi itama ta sakin mai tace "ina kwana" hanunta ya kama yarike yace "how was your night Kinga yanda kikai kyau kuwa, muje Ahmad zaizo ya dauko jakan ki" gyadamai kai kawai tayi tabishi suka sauka gabanta na faduwa har zuwa compound din, tsaye tahango shi dawani tsoho baban Kamal yana magana yana dan murmushi wurin motan Omari ya kaita ya bude baya ya sata kafin yabude boot yasaka jakan shi aciki yakoma cikin gida, yakai kusan 2min yana magana da baban kamal sanan ya juyo ya dawo motan yanadan Satan kallonta yanda kanta ke kasa tana wasa da yatsun ta, bude gaban motan yayi ya zauna a mazaunin driver, ahankali ta dago kai tadan saci kallonshi miyan bakinta nawani irin bushewa da kyar ta daddage kaman zatai kuka tace "good morning" ko alamun amsawa baiyiba balle tasaran zai amsa, sake mayarda da kanta kasa tayi daidai lokacin kuma Omari da Abdallah suka karaso wajen jakunkunan su da nata suka zuba a boot din suka rufe sanan suka bude motan Abdallah ya bude baya ya shiga yana daura mata file din adoption dinta a cinya na wurin Mum yana rufo kofa shikuma Omari ya shiga gaba ya rufo kofan. Kunna motan yayi suka fita daga gidan Abdallah yace "shagwabatu open it and see" gyadamai kai tayi duk jinta wani irin take takeji, tabude ahankali tafara karantawa na wurin, hoton ta natun tana jaririya tafara cin karo dashi dan Mum ta nuna mata hoton dama saikuma sunan ta data gani baby R, saikuma motherless home din da akai adopting dinta dagashi a Egypt, sanan saiga hoton su Mum da Abba da Muhsin ranan da akai adopting dinta, hawaye ta goge da sauri ashe da gaske ne! Dama ita ba yar su Mum bace, mikama Abdallah file din tayi yamiko mata dayan yace "ga namu" karba tayi tabude shima tabishi tana karantawa yara hudu Marwan, Omari Abdallah dakuma jaririya Rahma da hotunan su duka ke kai da date din ranan da suka zo, fashewa tayi da kuka tawani irin ture file din tafada jikin Abdallah, bubbuga mata baya yayi yace "is okay, komi yariga yawuce okay" gyadamai kai tayi tana hawaye ahaka suka karaso gidan wani anguwan ne babban gaske awani estate, saida security ma suka duba boot dinsu sanan aka bari suka shiga estate din, hadadden estate very quite kaman ba mutane ciki, agaban wani babban gida yadan tsaya yadau wani remote ya danna gate din yabudu suka shiga bakaramin haduwa gidan yayi ba, gidan bangare biyu ne manya manyan gaske kuma da dan tazara tsakanin su ga flowers a compound din sosai masu colors sunyi sharshar dasu, parking yayi Abdallah yabude yafita ya zagayo ta side dinta yabude mata tafito ahankali, boot yabude mata ya janyo baban jakanta yace "muje kinji na kaiki dakin ki shagwabatu" murguda mai baki tayi tana share idanunta tabishi suka fara tafiya kafin ahankali tadan waigo ta kalli gaban motan wajen mazaunin driver hada ido sukayi da sauri ta dauke kai tacigaba da bin Abdallah kafafunta na hardewa suka shiga shashin dayake nata, hadadden duplex ne gidan kaman gidan turai, anyi fenti off white saikuma cottons din blue kujerun ma haka gawani babban TV na bango sai kallon komi take dan gani take nan yamafi dayan gidan dajin kyau sau dari, sukai sama wani daki ya bude mata yaja jakanta cikin dakin da yay wani irin fitinannen kyau gawani makeken gado aciki, Abdallah ya juyo ya kalleta yace "sit and relax, incase you need anything akwai kitchen akasa, zamuje muyi takeaway sai muyi breakfast kinji" gyadamai kai tayi yace "idan nadawo zanzo na dauke ki muje shashin mu because dole zamu cike time dinan da mukayi bamu tare, I will tell you about everything that happen to us" gyadamai kai tayi tana murmushi, murmushi ya mata yana mika mata wayarshi kirar iPhone daya ciro daga aljihu yace "gashi play with it kafin mudawo, banda kiran kowa, u know I trust you ko" gyadamai kai tayi tana kallon wayan, kumatun ta yaja yace "tell me okay jor" ahankali tace "okay" murmushi yamata yace "good gurl bye" bye ta mishi yajuya yafice daga dakin da dan gudu sanin Ya Marwan na jiran shi.

*karki karanta in baki biyaba, in kika karanta keda Allah*

*3107021073 first bank aisha Muhammad zaki turo 300 ta wanan account din saiki turo evidence through my watsapp number 07012181461*

*masu posting waje dama dibabbu ne ku, ahaka zaku kare*
Chapter 61 · 0% Book details