Sashe 25
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
****
Da sauri ya tarota ya daura kanta akan hanunshi, bottle water yasake dauka ya bude ya yayyafa mata a fuska hakan yasa ta sake bude ido tana nishi afirgice ta tashi daga jikinshi ta matsa baya tana jan jiki tana kuka sosai ta sauka daga gadon ta mike tsaye baya tayi da sauri zata fadi tana ihu jin kafarta tawani irin yin kara da sauri ta zauna akasa tana kuka sosai kalaban kanta duk sun barbaje sun sauko har kirjinta, ahankali ya sauka daga kan gadon ya tashi tsaye ya zuba hannu a aljihun shi yana kallonta, ya daka mata wani irin tsawa. "shut up" tsabagen yanda ta tsorata hannu takai takama lips dinta jikinta na rawa sosai tana kara jan hoodie jikinta tana rufe cinyoyinta, juyawa yayi yafita daga dakin hakan yasa tawani irin fashewa da kuka tana sambatu kasa kasa jikinta na kakkaurwa. "Mum Mummy na ina kike? Ya Muhsin, Ya Ahmad, Allah, Allah kazo ka taimaken please, wayyo Allah" yanda take sambatun kasa kasa jikinta nawani irin bari pispispsis kawai kakeji kaman wacce ta zare, tunda ya bude kofan tsayawa yayi chak yana kallonta hanunshi rike da first aid kit, sosai tawani irin bashi tausayi sabida yanda takeyi, ahankali ya daga kafa ya shigo dakin ya maida kofan ya rufe da sauri takara kankame jikinta hanunta da ko ina na jikinta nawani irin rawa ta takuri a wajen gashi babu kafa balle ta tashi ta gudu sai kiran su Mum takeyi ahankali, alamun mutum dataji agabanta gawani irin kamshi dataji yasa ta kankame jikinta tana kara matsawa bango kaman zata tsaga ta shige, gashi takasa kuka da karfi sabida yace tai shut up, ajiye first aid kit din yayi a gefenshi yana tsugunne agabanta, calmly yace "Hey raise your head" dago kanta tayi jikinta na wani irin extra rawa idanunta akasa, sosai yaji tabashi tausayi, ahankali yace "calm down, am not going to hurt you" bakinta har rawa yake ta kankame idonta gam gam tace "am...a...am scaredddd" tawani irin jaa maganan cikin wani irin kuka tone da batason tasake shi da karfi sosai sabida tsoro, dan ajiyan zuciya ya sauke murya chan kasa yace "don't be scared okay" gyadamai kai tayi tana kulle bakinta dan kartai kuka, meke faruwa da ita yau, tashi yasake yi ya shiga bayi ko minti biyu baiyiba ya fito da karamin bowl na warm water wanda clean towel karamin ke ciki, ya ijiye kusa first aid kit din yasake kallonta yanda har lokacin idanunta na kasa ta kankame jikinta hawaye na fita daga idanunta hanunta akan bakinta ta rike jikinta na rawa, tana shivering wata marainiya, ahankali yace "ina ke miki ciwo?" cikin kuka sosai muryanta na rawa ta nunamai kafarta da duk ya kuje tace "my leg" tafashe dawani irin kuka hakan yasa yasake fuzar da iska, kankame jikinta tayi sosai muryanta na rawa sosai tace "am..am..tsoro nakeji sosaiiii" tafashe da wani irin kuka mai taba rai, yanda take kukan ba karamin tabashi yakeba baimasan meze mataba, hakan yaja ya jawo bowl din ya ciro towel din ya matse yasa dayan hanunshi ya dago fuskarta ahankali yana kallon jinin gefen bakinta inda yafashe, kankame idanunta tayi gam jikinta na rawa, ahankali yasa towel din gefen bakinta yana share jini wurin zuciyarshi nawani irin tafarfasa yana kallon yanda fuskarta barinma gefen fuskarta yay jajir ga shaidan yatsu, runtse ido tayi sosai sabida zafi, janye towel din yayi yana kallon yanda hawaye kebin kuncinta yasake maidawa cikin warm water ya matse kafin ahankali ya daura a wurin shaidan marin yana gogewa, maida towel din yayi cikin ruwan ahankali ya daura hannunshi akan gwuiwa nata wani irin wahalallen kara tayi cikin kuka. "wayyo Allah Mummy na" murya chan kasa yace "sorry" towel din ya matse ya share mata ciwukan ya goge da towel ya tsaya yana kallon guwiwan dan kaman tasami targade ne hakan yasa ya mike tsaye yadauki bowl din yabude kofa ya shiga bathroom, yakai kusan 5min yafito ya kalleta yanda take a dukunkune awajen tana kuka tsugunnawa yayi ya dauketa kaman wata baby, ihu tabude baki zatayi a tsorace da sauri ya daura hannunshi kan bakinta yace "hold it" runtse ido tayi gam gam jikinta nawani irin rawa ji take kaman ta mutu shizaima fi mata, bathroom din yabude ya shiga da ita, agaban wurin wanka ya zaunar da ita akan wani hadadden kujeran bayi, cikin wani irin murya da babu alamun wasa aciki yace "hey! Open your eyes" a mugun firgice ta bude idanun tana kuka gabaki daya ta firgice. "look up" dago kanta tayi tanaa kuka takasa kallonshi saima wani irin rawa da jikinta keyi dan mugun tsoron shi take. "look at me" yafada a tsawace hakan yasa ta bude ido adan tsorace ta daura akanshi gwanin ban tausayi idanun nan sunyi jajir sunyi luhu luhu, tana kallonshi tana wani irin sauke ajiyan zuciya dan gani take kaman zataga Abba yafito daga jikinshi, dauke kai yayi ya nuna mata shower yace "kiyi wanka a zaune cus u can't stand" ya nuna mata new white towel daya ijiye a gefe kadan ta inda hanunta zai iya kaiwa da jallabiya milk ke kai, yace "ga clothes din dazaki sa when u are done" yajuya yatafi wajen kofa batare daya juyoba yace "in 15 minutes time zan shigo finish before i come back" fita yayi yarufo mata kofan.