Sashe 35
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gyada mata kai yayi yace "okay" zare safan yayi daga hanunshi tawani irin kafe hanun da kallo ganin hannu fari fat kaman na bature kafin ahankali yana kallonta ya zare na dayan hannun ya ijiye safan akan table din wurin, ahankali ya sauko da jakan dayake goye a bayanshi ya ijiye kan table yana kallonta, hanunshi ya daga sama ahankali ya kwantar da hulan hoodie dake kanshi baya, hanunshi yakai kan fuskar nashi slowly yana kallonta, sosai kirjinta ke wani irin bugawa da kana ganinta ma zaka gane hakan, saukar da hanun yayi zuwa wuyanshi kafin ahankali ya juya mata baya, cire black mask din yayi gabaki daya ya ijiye kan table batare daya juyoba, tundaga keyanshi har molon kanshi take kallo da babu gashi ko daya kan saiko dashi, ahankali yace "are you ready" gyadamai kai tayi kaman yana ganinta ta kasa magana tsabagen yanda kirjinta ke bugawa, wani irin juyowa yayi ya fuskance ta, ihu tayi sosai ta diro daga kan kujeran tai hanyar fita daga kitchen din da sauri sakamakon wani irin fuska data gani mai kama dana dodo, fuskan babu gashin gira gashi wasu irin kuraje kuraje da wani irin dabbare dabbare baki baki kaman fuskan aljani a fuskan, bakinshi baki kirin, wani irin gudu tayi amugun tsorace zata fita daga kitchen din kamota yayi hakan yasa ta saki ihu ta kankame jikinta ta kulle idanunta gam, ahankali ya jawota jinkinshi yajuyo da ita yahada jikinshi da nata yadanyi dariya dashi kanshi yamanta rabonshi dayay dariya haka, hanunshi ya daura akan habarta yana kallon yanda ta kankame idonta yace "open your eyes" makemai kafada tayi murya chan kasa dake rawa sosai tace "am scareddd" bakinshi yakai saitin kunenta yace "of me?" gyadamai kai tayi tana tabe bakin shirin kuka jikinta na rawa sosai kafin ahankali ta bude idanun ta daurasu akanshi wani irin nishi tayi uhmmmmm tana kallon fuskar shima ita yake kallo kurii batare dayayi ko motsi ba, cikin rawan muryan na mutum dake cikin tsananin tsoro tace "what happen to your face?" shiru yayi bai bata amsaba hakan yasa ta fashe da kuka sosai dan wani irin tausayi yabata murya chan kasa tace "sorry yanama zafi?" tai maganan tana kuka, ahankali yadaura hanunshi akan fuskarta ya share mata hawayen kafin ya dagata ya zaunar da ita akan kujeran datake kai da ya tsaya agabanta yana kallonta, juyawa yayi yasa hannu ya cire face mask din kurajen ya ijiye akan table, bin mask din tayi da kallo kafin ta dago kai tabi bayanshi tayi da kallo, tundaga bayan wuyanshi take kallo wani irin fari tass tass ne skin dinshi dake wani irin glowing sanan ga gashin kanshi baki kirin maidan tsawo a kwance sun wani irin yin curls kana ganin gashin kasan ba gashin dan Nigeria bane kaman gashin balarabe kaman gashin ba indiye, sosai gabanta ke fadi fin na dazu ma tarasa kuma maisa hakan ke faruwa da ita, yakai kusan 2min kafin ahankali ya juyo irin juyowan nan kaman wani boss, tundaga kanshi take kallonshi yanda gashin kanshi maidan tsawo suka kwanta sukai curls, wani irin farin mutum ne da fari irin na larabawan nan gareshi, kwayar idon shi ash color ne saikuma farin idon fari fat yanada dogon hanci sosai gashi ya tsaya akan fuskan nashi dass saiwani irin pinkish lip pink sosai kaman lip din bature karami, yanada saje maidan yawa da fadi gashin baki sidik kwantancen gashi mai walkiya sanan yanada dan gemu daya kwanta amma baiwani sakko yay tsawo sosai ba, tunda take bata taba ganin kyaykyawan namiji hakaba Ya Muhsin da Ya Ahmad kyawawa ne, sanan wanan mutumin data taba bugewa a super market shima kyaykyawa ne amma duk basukai wanan ba, kyaykyawa ne ajin farko naban mamaki ma, kasa jure kallonshi tayi hakan yasa ta saukar da kanta kasa kirjinta na bugawa sosai kaman zatai fitsari, ahankali ta diro daga kan kujeran jikinta na rawa sosai tazo zata wuce ta gefenshi tafice daga kitchen din, hanunta ya rike gam ya juyo da ita ta dawo gabanshi, hanunshi are very soft kaman natamace, yadaura akan fuskanta murya chan kasa yace "Hey! U asked me to unmask myself i did dat and u want to walk away, why?" yay maganan ahankali yana dago fuskarta murya chan kasa yace "look up?" dago dara daran idanunta tayi ta zubasu akan fuskarshi, dan lumshe idanunshi dataji sun mata wani iri ajiki yayi ya budesu, ahankali ya zuba akanta yace "why?" girgiza mai kai tayi jikinta na rawa sosai dan wani irin cika mata ido yayi bana wasaba muryanta na rawa sosai tace "am scared" janyota jikinshi yayi ya daura kanta akan kirjinshi ya kankameta yadan fuzar da iska yace "of me?" gyadamai kai tayi batare datai magana ba, dago kanta yasake yi ya kalleta dauke idanunta tayi tai wani irin atishawa tana kallon wuyanshi wani bakin layi data gani babba haka yasa ta daga hanunta dake rawa sosai ta daura akan layin, atishawa yayi yay hamdala ahankali yanajin wani iri sabida hanunta dayaji akan wuyanshi, ahankali yakai hanunshi ya rike hanun nata batare data kalleshiba tana kokarin fizge hanunta tace "wat scar is that?" daukanta yayi hakan yasa ta tsorata sosai ahankali yajuya yafita daga kitchen din da ita wani irin faduwa gabanta keyi yahau staircase da ita hannu daya yasa yabude kofar dakinshi ya shiga da ita ya maida kofan ya rufe yay wurin gado da ita, kwantar da ita yayi akan gadon shima ya kwanta a gefenta yasata ajikinshi sosai, fashewa tayi da kuka sosai jikinta na rawa sosai wani irin tsoro takeji dan yanda yasata ajikinshi a kwance yasa ta tuna da Abba, ahankali ya kama lips dinta da yatsunshi yace "shiiiii" hadiye kukan tayi batare data kalleshiba, murya chan kasa yace "how old are you" yay maganan yana sakin lips dinta yana kallonta, bakinta na rawa sosai cikin shirin yin kuka tace "22" murmushi yayi dake lobar da dimple dinshi na both side, murya chan kasa yace "look at me" kallonshi tayi tana sauke ajiyan zuciya dan sosai yake cika mata ido kyanshi yama idanunta yawa, wani cool look yake mata ahankali dawani irin murya da dagashi sai ita zasu iyaji yace "you're 22 u are not dat small but why do you like crying and acting like a baby" so take ta lumshe ido dan kallonshi wani irin cika mata ido yake yanasa tana shakkar shi tana kumajin wani iri da kyar adan tsorace tace "am the last born" ahankali shima yace "and d only gurl in d house right?" gyadamai kai tayi wasu hawayen nabin gefen idonta suna gangarawa kasa, cikin tsananin fargaba da tsoro tace "yaushe za...zaka...zaka kaini gun Mumy na? I...i don't like here am d only one in dis h..ou...house" ta karashe maganan d kuka sosai, hanunshi yakai kan soft face dinta yace "Hey! Stop crying for me" gyadamai kai tayi tana hadiye kukan, matso da kanshi yayi sosai saitin fuskarta danhar tanajin saukan numfashin shi da sauri ta runtse ido kirjinta na bugawa kaman zai fashe sabida tsoro murya chan kasa yace "look at me" bude idanunta tayi ta kalleshi tana danne kukan tsoron dake cinta, hanunta daya yakama yahada da nashi ya rike gam yana kallonsu kafin ya kalli fuskarta yace "you are not d only one akwai brothers dina agidan i was d one dat told them karsu bari ki gansu, u want to be seeing them?" da sauri ta gyadamai kai hawaye na gangaro wa daga idanunta, murmushi yamata daya lobar da gefen fuskanshi, numfashin ta yakusa daukewa yace "okay you will see them tommorow okay, Omari and Abdallah sunan su" gyadamai kai tayi wasu hawayen na gangaro mata jikinta ko ina na bari, kafeta yay da ido itama kallonshi take amma kana ganin kallon kasan dan yayi forcing dinta ne, sunkai kusan 10min ahaka sanan yace "do you have friends in school?" gyadamai kai tayi murya chan kasa yace "a guy or a lady?" cikin rawan murya tace "lady, Fauzy" gyada mata kai yayi tareda sa hannu ya zare hulan kanta long kalaban ta suka bayyana yabisu da kallo kafin ya kalleta yace "ask me too" shiru tayi kirjinta na bugawa sosai takasa magana, ahankali ya shafo lips dinta yace "am listening ask me" cikeda tsoro bakinta na rawa sosai tace "are...are you d one danagani a hospital dinmu dat day?" gyada mata kai yayi yace "yes har aka kaiki police station akaina ko" gyada mai kai tayi kaman yarinya, shiru yayi yana wani irin kallonta kafin ahankali ya kwantar da kanshi kan filon da kanta yake kai ya juyo da fuskanta tareda hada forehead dinsu suna facing juna, atishawa tayi shima yay atishawan sosai jikinta ke rawa cikin kuka sosai tace "sanyi nakeji" dan lumshe ido yayi yabude su ya daura akanta yace "me too" atishawa yakara yi itama tayi da sauri ya karayi itama tayi, ahankali yajawota yahadata da jikinshi tsamtsam yay wani atishawan itama tayi tana rawan sanyi, hannayen shi biyu ya daura akan fuskanta yana wani irin kallon pink lips dinta dake fizgarshi sosai ya kafe da ido dan rawan kuka suke, fashewa tai da kuka tsoronshi yahanata tai ko motsin kirki, murya chan kasa yace "shiiiii" hadiye kukan tayi tana sauke ajiyan zuciya da sauri da sauri, daura forehead dinshi yayi akan nata yay cupping face dinta yana kallonta tana wani irin sauke ajiyan zuciya da sauri da sauri dake sauka akan fuskarshi, ahankali slowly ya saukar da bakinshi kan bakinta yabata light kiss mai kara ya janye kanshi yana kallonta yanda ta lumshe ido kamkam kirjinta na bugawa, tunda yake bai taba kissing mace ba and wamam dayayi really feels good, kasa hakura yayi yasake mata another light kiss mai kara batare daya janye bakinshi daga kan nataba yana numfashi da sauri da sauri shi kanshi baisan yayayiba gani kawai yayi ya shiga tsotsan bakinta yafara kissing dinta passionately kaman zai cire mata lips dinta.
[9/13, 11:52 PM] Lady: *idan kika karanta baki biyaba keda Allah*
*Maman Abd Shakur*
[9/13, 11:52 PM] Lady: *idan kika karanta baki biyaba keda Allah*
*Maman Abd Shakur*