← Book details Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 63

Sashe 17

Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wanka yayo yafito ya shirya cikin jallabiya yakara komawa dakin har lokacin tana cikin bayi kuka take ajikin bango, gaban kofan bayin yaje ya tsaya yana sauraran yanda take kukan dake taba zuciyarshi sosai, cikin kakkausar murya yace "karki bari nadawo daga masallaci bakiyo wanka kin fito kinyi sallaba kinajina ko princess, kuma ina kara jaddada miki karki fadinma kowa inba hakaba wlh saina kusa kasheki da wuka, ki fito kiyi salla" juyawa yayi yafita daga dakin yawuce falo ya kunna wuta ya bude kofar falon da key ya fice, side dinsu Ya Ahmad yayi yataso shi sanan suka wuce masallaci.

Sosai take wani irin kuka idanunta sunyi jajir, bata taba sex ba arayuwanta amma hakan bai hanata gane abinda Abba yaso yayi da ita kenan ba jiya. "innalillahi wa innailahi raji'un" gabaki daya kanta ya kwance, jikinta rawa kawai yake haryanzu bata koma daidaiba, batason tuno abubuwan da Abba yamata da daddare dan abin amai yakesa taji yana taso mata, da kyar ta mike tsaye ta sakanma kanta hot shower tai wanka tana diddirje jikinta d thought of babanta ya tattaba jikinta jiya haryana neman ko tace ya mata kiss sake wani irin yunkurin amai ma tayi tana dafe kirji, da kyar tai controlling kanta tai wankan taja bathrobe tasaka ta daure jikinta gamgam tana wani irin kuka. "Mummy Mummy kina ina? Dan Allah kidawo" kasa fita tayi sabida wani irin tsoro da fargaban Abba datake yi ta tsaya jikin kofan tana wani sabon kukan abubuwan daya faru jiya yana kara dawo mata inda badan taji muryan Abban dayake mata maganganu ba zata iya rantse wa ba abban ta baneba, Abban ta meya sameshi jiya wayyo Allah ta.

Ana idar da asuba a gurguje yay azkar ya mike tsaye yafita daga masallacin Ya Ahmad yabishi da kallon mamaki dan baitaba ganin Abba yabar masallaci dawuri hakaba.

Tura kofan dakinta yayi ya shiga ganin har lokacin tana cikin bayin bata fitoba yasa yaji hankalin shi yatashi yay gaban bayin da sauri yawani irin bubbuga kofan yakira sunanta. "Nadeera open this door" afirgice takoma chan gefe takara makewa a bango tana kuka, wani irin tsawa yadaka mata yace "kinsan Allah inhar na kirga uku baki fitoba wlh wlh inna bude kofarnan saina miki dukan da tunda aka haifeki bantaba miki irinshi ba, wai sai wani abu yasameki acikin bayin nan, open dis door" yay maganan yana jijjiga kofan, sake makewa tayi abango jikinta na makyarkyata ko muryan shi batason ji, kwafa yayi yace "okay ban isa dakeba ko? Open this door kafin na kirga uku wlh inba hakaba zan tsine miki albarka, one! Two! Thr.." alamun juya key dayaji yasa ya tsaya, da sauri ya murza handle din kofan bayin ya budu, shiga ciki yayi da sauri yana kallonta tana jingine da bangon wurin shower ta rirrike jikin bathrobe din datasa gamgam kanta akasa tana goge hawaye da bayan hannu, kanta yayo hakan yasa ta tsugunna da gudu tana neman inda zata saka kanta tana kuka sosai kaman kasheta zaiyi, kama hanunta yayi ya mikar da ita tsaye da karfi da yaji dankin tashi tayi kanta akasa, fito da ita yayi daga bayin by fire by force tana tittirjewa tana kuka, gaban wardrobe ya kaita ya tsayar da ita ya saki hanunta yana kallon fuskarta yanda kanta ke kasa tana wani irin kuka jikinta ko ina na rawa, dayan hanunshi yasa ya share mata hawayen dake zuba ahankali yace "oya find cloth and wear kiyi salla my princess" saikuma ya saketa ya bude wardrobe din dakanshi, doguwar riga baka ya ciro mata ya kamo hanunta yasaka mata rigan yace "oya saka kiyi salla, kindaiji abinda nace ko so put it at the back of your mind duk wanda kika fadamawa wah happen wlh saina yankaki danya" yajuya yafita daga dakin tareda rufo mata kofa yay palo ya zauna yana karkada kafa, sosai take kuka tama kasa gasgata abinda ya faru jiya gani take kaman mafarki take babanta?" tafi minti goma anan kafin ta shige bayi tasaka rigan tafito tahau kan dadduma bayan tasa hijab tai salla tana idarwa ta chusa kanta a gwuiwa tacigaba da kukan.

Ya Ahmad ne ya shigo palon cikin shirin shi na zuwa office yau Monday babban rana ranan ma'aikata, Abba yagani zaune akan kujera yana kallon Al Jazeera Channel hakan yasa yace "good morning Abba" yay maganan yana tafiya yay hanyar passage da sauri Abba yace "ina zaka?" juyowa yayi ya kalli Abban kaman zaiyi kuka yace "Abba zanje nasami Nadeera ne bata kawo min shayin safe ba" hararan shi Abba yayi yace "common karka sake katashe ta bacci take, gaka ga kitchen if u can't make ur self a simple breakfast kawuce office" kaman zaiyi kuka yawuce kitchen din coffee yahado yazo ya zauna kusa da Abba yana sha yanama Abba hira, sama sama Abba ke jinshi dan yay nisa a tunani, yana gamawa wuraren 8 yamike yana gyara necktie yace "Abba bazaka je office ba?" girgiza mai kai Abba yayi yace "bazan jeba, i want to relax and rest yau natashi da slight margarine" "sorry Abba, Allah sawake bye" "alright bye Son, Allah bada sa'a" Ameen yace yawuce yafice daga dakin yay wurin dayay parking motarshi ya shiga ya fice daga gidan.

Tashi Abba yayi yay ciki dakinta ya bude ya shiga, afirgice ta dago kanta daga gwuiwanta ta mike tsaye daga kan sallayan tai hanyar bayi da gudu taku daya yayi ya riko hanunta, afirgice ta bude baki zatai ihu ya rufe mata bakin yana mata wani irin mugun kallo, yajata zuwa jikin gado yanda yaga tana nishi tana kwalalo ido ne yasa yace "Nadeera nine fa Abban ki wat is all this" zaunar da ita yayi abakin gadon ya share mata fuska yace "ya isa kidena kuka, oya cire hijabi ki kwanta kiyi baccin ki, bakiyi baccin jiyaba" sakinta yayi yamike tsaye yana kallonta, kana ganinshi kasan shima hankalin shi atashe yake, sai kallonta yake yanda take uban kuka tana sharewa da hijabin sallan dake jikinta tana sauke ajiyan zuciyan dahar kafadunta saisun motsa, ahankali ya tsugunna agabanta yana leka fuskarta asanyaye saikuma ya tashi yay hanyar kofa saikuma yasake dawowa ya tsaya akanta yace "stop this cry Princess jibi yanda kike zufa, remove this hijab kisha iska and sleep dan Allah" ganin ko motsi batayiba yasa ya daka mata tsawa. "i said remove this hijab" cire hijabin tayi da sauri ya karbe daga hanunta ya ijiye akan madubi ya kalleta ya nuna mata gado da yatsa yace "oya kwanta kafin na sabamiki" ahankali ta kwanta ta cuccure atakure ta kankame jikinta kaman gammo, tawani irin dukunkune" bargon gadon ya dauka ya lulluba mata sanan yay hanyar kofa, sake juyowa yayi ya kalleta saikuma yafita yace "bari naje nai waya nasa akawo miki abinci kici."
Yadade yana kallonta yanda idanunta ke kulle ruf tana kuka sosai jikinta na jijjiga kafin ya juya yabude kofa yafita ya shiga dakinshi.

Sosai take kuka jikinta na bar bar idanunta sun wani irin kumbura sunyi luhu luhu da kyar take budesu tsabagen nauyin dasuka mata na rashin samin ishashen bacci dakuma kuka, zuciyarta nawani irin zafi yana tsinkewa, bude kofan da akayi yasa ta kara kankame idon sosai danko kadan batason ganin Abba tacigaba da kukan datake, ko kadan batason tuno abubuwan dayamata jiya da kunya da tsanarshi da tsoron shi takeji atare, ahankali ya shigo dakin sanye da bakaken suit, maida kofar dakin yayi ya rufe yana kallon kan gadon jin sheshekan kuka, takowa yayi yana tafiyar nan tashi dai dai anatse yakaraso gaban gadon ya tsaya yana kallon yanda ta daura kanta afilo tana uban kuka pilon ya jike tsabagen hawayen datake, hanunshi ya zuba acikin ajihun wandonshi yana kallonta yace "Nadeera" da sauri ta dago kai jin muryan Ya Muhsin ta kalleshi danta kara gasgata kunuwanta, wani irin yaye bargon jikinta tayi tana kuka ta tashi daga kan gadon tawani irin diro tana kuka tafada jikinshi da mugun gudu dawani irin emotion ta kankameshi sosai tafashe dawani irin kuka mai kara sosai a kirjinshi tana shesheka.

🕳🕳🕳🕳🕳

*BOYAYYEN MUTUN*🕳 🕳 🕳 🕳

*Maman Abd Shakur*

AC.
Chapter 17 · 0% Book details