Sashe 49
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
daya ba'a bari muyi magana dashi, security dasuka saka mana yawuce tunanin ki" shiru yayi ya goge hawayen daya zubomai yana girgiza kai yakasa cigaba wa, Abdallah yace "fashi, arm robbering, da kidnapping babu wanda basu koya mana, babu wanda bamuyiba base on his order, haka mukeyi kullum muna neman hanya dazamu gudu muje wurin kanwarmu Rahma, ko munyi yunkurin guduwa saisun kamamu dan sun samana trackers ajiki, da kyar da taimakon wani mutumi wani ma'aikacin gidan, daya daga cikin kuku dake girki dake son Ya Marwan sosai yabar mishi kitchen a bude bai rufeba, shiga Ya Marwan yayi asabe batare da kowa ya ganshi ba, duka gas din ya ciccire pipe dake bama top din gas, ya ijiye pipe din akasa hakan yasa gas din yadinga fita yabar kitchen din da sauri yazaya ta bayan window kitchen din dayake a kulle yaje ya kunna ma wata rigar shi wuta ya ijiye jikin windon kafin yabar wajen da sauri yay ihu yaje wajen guards din gate yana cemusu fire da sauri sukai wajen sukaja rigan wutan suna kokarin kashewa dayan kuma yabude window dan yaga ko akwai wuta a kitchen din aiko wurin yabada wani irin buuuu, wuta ci kawai take hakan yasa da manya da yara duk suka fito kowa yana neman hanyan fita wasu guard na binsu gudun karsu gudu, bude musu gate Ya Marwan yayi kowa na gudu ana fita ya bude jakarshi yacire spherical bomb ya kyasta ma bakin wuta da lighter ya wurgama guards din dake shirin binsu aiko da sauri suka dare yajamu muka fita daga gidan da gudu munabin dajin, da kyar muka sabe muna gudu adajin nan some guards na binmu ana harbin mu, Ya Marwan kawai yafadi ya sume ashe an harbeshi agefen ciki, rudewa mukayi muka rirrikeshi nida ya Omari muna gudu har mukakai titi, wani mutumi ya tai makemu ya tsaya ya kwashemu yakaimu asibitin ana treating Ya Marwan muka fadin mai komi yafadinma polisawan akai tracking gidan gwamnati, akadau hotunan yaya Marwan anata watsawa a media banda mu, bayan komi yalafa gov. tabiyamana kudin jirgi ta maidamu kasar mu Egypt, direct gidan marayun nan mukaje muka tarar da Ameera mukace mata ina sister mu ganin tana neman maidamu wawaye mukai reporting to police station da kyar tai confessing tace anyi adopting dinta and mutanen yan Nigeria ne sukai adopting dinta, sosai ranmu barin ma Ya Marwan da kaman ya kasheta ya baci, akai kaita prison, da kyar muka samo wanan file din dat contain actual profile dinmu da ranan damuka zo, gwanati tai transferring yaran zuwa wani gidan marayun aka rushe wanan aka kama ma'aikatan dan duk dasa bakinsu, bayan kwana biyu muka wuce bank inda Abee ya biyoma Ya Marwan gadonshi da iyayen shi suka barmai dan ko kwandala bai tabamai ba, yaje karbo bayan dogon bincike aka bashi kudin shi kudin dayawan gaske rasa yanda zama muyi da kudin mukayi, ya zuba dayawa a account sanan muka fara shirin dawowa Nigeria dan daukan fansa, a tunanin mu wayan nan politicians din dasuka sayemu susuka sayi Rahma saisa mukace saisun fito mana da kanwar mu and they will pay darely, aboyayyen Mutum ya Marwan yadawo sabida akwai hotunan Shia media, nan muka gida wanan gidan atsakiyar dajin nan, muka fara fita operation muka addabi politician hartakai ga su kansu tsoron fita daga gidansu suke, d worse part is basusan waye Ya Marwan ba, ya Marwan yay planing accident din mutumin nan na asibiti dan shine mutumin daya siyemu bayan yama ya Marwan wayanan tabon jikin nan nashi, mun daukoshi yace bashi ya dauke Rahma ba, shi maza yake siya baya siyan mata, zuciya ya debi ya Marwan yakusa kasheshi da kyar muka ceceshi muka maidashi gida yan uwanshi suka ganshi aka kaishi asibiti shine Ya Marwan yabishi har asibitin da aka kwantar dashi danya kasheshi aranan ne kuma Yahadu da Nadeera data chanza komi nashi, yarasa sukuni, baya iya fita operation, yadinga zazzabi, mu kanmu munyi mamakin shi ashe destiny ne, Allah yaga zukatan mu, Allah yadawo da kanwar mu da tun kafin ahaifeta Abee yafada agida inhar Momma mace tahaifa to yabama Marwan ita, ya aureta, unknowingly Allah dakanshi ya kaddara auren su, auren da yayishine danya taimaka yay saving dinta daga mahaifinta, ashe itace Rahma mu, ashe sister muce, oh Alhamdulillah, Allah nagode mun godema, am so happy, am a happy brother today I can't wait ta tashi nabata brotherly hug omg" ya share hawayen daya zubomai ya rungume Omari dake gefenshi, sosai Mum takafe Marwan dashi kadaine sanye da mask da ido, ahankali tace "can I see your face Marwan?". [9/20, 8:09 PM] +227 96 07 81 78: *karki karanta in baki biyaba, in kina son novel dinan, zaki turo 300 kota card kota bank sai nai adding dinki a group din danake posting kullum* _Acc no 3107021073 first bank aisha Muhammad_ *Kokuma zakiyi chatting dina up ta watsapp number na 07012181461 saiki turamin evidence of payment*.