Sashe 51
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya rufo mata kofan yay kasa yatarar da Mum dasu Abdallah nata mata hira dago kai duk sukayi suna kallonshi ahankali yace "ta tashi Mum lemme take you to her" tashi Mum tayi tana murmushi ta nunamai jakanta tace "ga abubuwan ta nanma nakawo mata" wurin jakan yayi yaja yahau kan stairs Mum biye dashi tana kallon ko'ina ya tsaya gaban kofan dakinshi ya bude yana kallonta har lokacin tana zaune inda ya barta tana wasa da yatsun ta yaja jakan ya shiga ciki Mum ma ta shigo tana murmushi tana kallonta ita kanta tai kewan yar tata ahankali tace "Princess" dawani irin sauri Nadeera ta dago kanta ta kalli hanyar kofan jin kaman muryan mum dinta, ganin Mum dinta yasa tawani irin mike tsaye tana kallon Mum da mugun mamaki, dawani irin gudun bala'i dan tama manta da rashin lafiyanta tawani irin yin tsalle tafada jikin Mum ta kankame ta tasaki kuka sosai kaman wacce bataga mum nakusan shekara dayaba, tsayawa yayi chak yana kallonta daga ita har Mummy datake neman tafadar waka cikin kuka tadago kanta a shagwabe tace "Mummy na kece?" gyada mata kai Mum tayi hakan yasa takara mayar da kanta jikinta ta kankameta tana sauke ajiyan zuciya tana kuka sosai tace "kinzo kitafi danine Mummy?" dagota mum tayi tasa handy dinta dake hanunta ta share mata fuskanta ahankali gudun karta kama mata ciwon fuskanta tace "is okay dena kukan, keda bakida lafiya kinji Princess zomuje mu zauna" gyada mata kai tayi Mum taja hanunta suka shiga dakin suka zauna akan kujera, da sauri tasake fadawa jikin Mum tawani irin rungumeta ta kankameta sosai, murmushi Mum tayi itama tai hugging dinta back, ahankali ya juya zai fita daga dakin yadan zuyo ahankali daidai itama ta juyo da kanta hada ido sukayi da sauri ta lumshe ido tana rirrike Mum tana murguda mai baki, dan murmushi yayi yabude kofa yafita daga dakin yarufo musu kofan yana sake murmushi dan abunda tamai ya bala'in bashi dariya da sha'awa dakin su Omari yawuce yana murmushi shi kadai kaman an mai kyauta.
Ahankali Mum taciro ta daga jikinta tana taba inda ya kumbura a fuskanta tace "kinsha magani kuwa?" gyadama Mum kai tayi ahankali, kaman Mum zatai kuka tace "mai yake miki ciwo yanzu princess?" a shagwabe tace "marana ke ciwo sosai Mummy na" "kinsha magani to princess?" girgiza mata kai tayi ta nuna mata maganin akan gado tace "gasu chan bansha ba" hararanta Mum tayi kafin ta dagata daga jikinta tace "oya sauka kasa kije ki dauko ruwa kizo kisha daganan ma ki dauko yogurt da cup kizo dashi da spoon akwa wani abu dazan baki kisha" turo baki tayi Mum ta mike tajayo jakan tana kwantar wa akasa tace "jeki dauko kizo" murmushi tayi tana kallon akwatin tace "Mum kinzo tafiya da nine?" hararanta Mum tayi ta nuna mata kofa hakan yasa tajuya tana tafiya ahankali Mum tabita da kallo bude kofa tayi tafita tana kallon ko'ina a tsorace gashi ko hijabi batasa ba, ganin bataji hayaniyan kowaba yasa tai hanyar stairs tana tafiya ahankali sabida zafi tana sauka kasa, babu kowa afalon hakan yasa tai hanyar dining zata shiga kitchen idanunta suka sauka akan files har guda biyu an ijiye su akan table arufe, bin files din tayi da kallo harta bude kofa ta shiga babban kitchen din tana Kalle Kalle, babban tray ta dauko tana yatsine fuska sai cup da spoon dukta daura akan tray din tabude fridge din tadauko farm fresh yourgurt da ruwa tarufe fridge din tafito tajuya tafito ta maida kofan ta rufe tana kallon files din ahankali kaman wacce ake janta ta tsaya agaban table din tana kallon files din, ajiye tray din tayi agefe kafin tadau daya daga cikin file din tabude ahankali.
[9/20, 8:11 PM] +227 96 07 81 78: *Karki karanta in baki biyaba, idan kika karanta keda Allah*
*Maman Abd Shakur*
Wani irin rungumeta akai tabaya hakan yasa tasaki file din kasa afirgice kirjinta nawani irin bugawa tafara kokarin juyowa tana son kwace kanta yawani irin matseta ajikinshi ya daure hanunshi akan cikinta yana sauraran yanda jikinta ko ina ke rawa, juyo da ita yay da karfi suka hada ido yana sanye dawani ash color shirt baima sa boturin rigan ba sai kamshi yake gashin kanshi dadan lema lema kaman daga wanka yafito, da sauri ta saukar da kanta kasa jikinta nawani irin rawa sabida yanda ice dinshi suka mata wani yamm ajiki, dagata yayi ahankali kaman wata yar yarinya ya daurata akan table din dining din ya kulle hanunshi ta bayanta yana wani irin kallonta, murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasu iyajin maganan junan su yace "look up" dago kanta tayi adan tsorace tana turomai baki ita a dole Mummy ta na nan zata tafi da ita ta dago kai ta kalleshi kana ganinta kasan afirgice take amma harda turo baki, sosai yay wani irin murmushi dahar saida fararen hakoran shi suka bayyana, tsayar da murmushin yayi ya daure fuska yace "wat did you do dazu ma? Dat face thing" ya daura yatsan shi akanshi yana kokarin tunawa yace "ehen wanan abin nan da baki, nikika ma haka?" make mai kafada tayi tana komawa baya adan tsorace, hanunshi dake bayanta yasa ya turo ta gaba sosai har kafan ta na gogan nashi yace "do it again lemme see, ko you want me to bring out my gun?" da sauri ta girgiza mai kai idanunta na cika da kwalla, dan murmushi yayi yana shafa dogayen gashin idonta yace "do it lemme see" atsorace kaman zatai kuka ta murguda mai bakin hakan yasa yay wani irin murmushi ya daura kanshi a forehead dinta murya chan kasa yace "it really really looks nice on you, this is the first time am seeing it" kokarin fizge kanta take yaki barinta fashemai tayi da kuka mara kara tace "Mummy na tace nakawo ruwa fa" janyota yay jikinshi ya kwaiwayeta yace "Mummy na tace nakawo ruwa fa" yanda yay maganan yana mata awani shagwabe kaman ita yasa tai dan murmushi daya lobar da dimple dinta ta kawad dakai da sauri dan ita kanta batasan mesa tai murmushin ba, ahankali ya duko dakai ya sumbaci daidai inda dimple dinta ya lotsa da sauri ta juyo dakai hakan yasa ya chapke lips dinta ya shiga kissing dinta kuka ta sakin mai, dan kanshi ya saketa idanunshi sun kankance yadan cike lips, ahankali ya sauko da ita daga kan table din ya matso gabanta sosai, ganinta tayi a kirjinshi yawani cika mata gaba, hanunta yakama ahankali ya daura akan kirjinshi yace "button up my shirt" sosai hanunta ya shiga rawa ahankali ta dago kai ta kalleshi gyada mata kai yayi yace "go on" sosai hanunta ke rawa ta shiga kulle mishi boturan kirjinta na bugawa he's too big, harta gama zata juya yawani irin riketa arude ta kalleshi tana shirin fashewa da kuka, hanunshi ya daura akan lips dinshi hakan yasa ta hadiye kukan, kiss yama lips dinta kafin yadago tareda daukan tray din yarike mata batare dayace mata komiba yafara tafiya hakan yasa tabishi har suka hau stair case, agaban kofan dakinshi ya tsaya tareda mika mata tray din yana kallonta, karba tayi hanunta na rawa taki daga ido ta kalleshi tasa hannu zata bude kofan saukan kiss taji abayan wuyanta ta kusan sakin tray din sabida yanda taji da sauri yarike hanunta da tray din jikinta yahau rawa, saida ya tabbatar she's okay sanan yay kissing kunenta yace "later" yamata wani irin waving hand yajuya yawuce ya shiga dakin Omari, takai 1min abakin kofan kafin ta share hawayen daya zubo ta gyara zaman dankwalin ta tabude kofan ta shiga ciki da kallo Mum tabita tace "me kika tsaya yi kika dade haka Princess?" rasa abinda zatace tayi hakan yasa ta ijiye ta zauna gefen Mum data fiffito da abubuwa tana kallo tace "Ummm ni bansan kitchen din bane" daukan yogurt din Mum tayi batare data damuba hankalin ta nakan abunda takeyi tace "oya ga maganin gefen ki dauka kisha" daukan maganin tayi ta balla da kyar tasha ta hadiye, dambun naman data gani kusa da Mum ta dauka tanaci tana kallon abinda Mum kehadawa a Kofi tana juyawa da spoon, ajiye dambun tayi tadau dognut tanaci tana kallon Mumy tace "yaushe zamu tafi Mum?" cire spoon Mum tayi daga cup din ta mika mata batare data bata amsaba tace "shanye kiban cup dina" karba tayi ta yatsine fuska kaman zatai kuka tace "nafa koshi ni, naci dambun nama da dognut" hararanta Mum tayi tace "common sanye my friend" kafawa tayi abaki tafara sha tana yatsine baki da kyar ta shanye tabama Mum cup din da sauri tana daukan goran ruwa tasha, fizge ruwan Mum tayi tana hararan ta hakan yasa tafada jikin Mum tana dariya ganin Mum kadai na matar da ita komi da duka matsalolin ta kaman su zauna anan daga ita sai Mumy ta bataso takara ganin Abba, ahankali tace "Mum ya jikin Ya Muhsin?" "zamu fitar dashi, zamu Canada, sallama nazo miki" da sauri ta dago kai ta kalli Mum tace "sallama Mummy badani zakiba?" murmushi Mum tamata tareda jawota tana zare dan kwalin kanta tana kallon kalaban kanta tace "wanan kitso yay tsufa princess dazaran kin warke kice akaiki saloon" tasake ta tareda fadin "zoki duba kayan ki kigani" ahankali ta tashi ta dawo kasa ta zauna gaban akwatin tana kallon fuskan Mum tace "duba kayanki jor kin tasani gaba kina kallo" turo baki tayi ta shafa dan kwallan daya zubo mata tafara duba kayan, novels dinta taciro da sauri tana murmushi tana budewa, ahankali Mum ta sauke ajiyan zuciya ganin murmushi kan kumburarren fuskanta taciro wayanta tana duba sakon Ahmad datagani.
_"where are you now Mummy? Ya Muhsin yafarka and yanata tambayan ki please kizo he need you"_