← Book details Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 63

Sashe 47

Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Saukan wani irin sanyi dataji akan fuskarta yasa tabude ido ahankali kanta nawani irin sarawa, hada ido sukayi yana wani irin kallonta da idanunshi dake mata wani tsir ajiki kaman yauce rana tafarko daya fara ganinta, da sauri ta maida idanun tarufe gabanta na faduwa sosai kaman zai fashe gawani irin zazzabi da ciwon kai dataji tanajin sosai gakuma sanyi datakeji sosai shima kasusuwan jikinta namata wani irin shocking, ga zafi datake ji akasanta dan tama kasa hade kafafunta kaman taji ciwo wurin takeji, ahankali yake daddanna mata ice bag din akan fuskarta zuciyarshi namai ciwo sosai yana wani irin kallon long eyelash dinta dayaga sunmai kama dana Abdallah sosai, ajiye ice bag din yayi akan side drawer ya dagota ahankali yana wani irin kallonta da sauri ta rurrike blanket din tana wani irin jin zafi ko kadan batada karfi kodaya, rabonta da abinci tun wanda Ya Ahmad ya sai mata, daukarta yayi a hannu a firgice ta rirrike riganshi tana nishi, bayi ya shigar da ita batare daya cemata komiba yana kallonta har lokacin idanunta a kulle, ajiyeta yayi a wurin wanka yajuya yafito ya kullo mata kofar, tadade atsaye tana rawan sanyi kafin ta bude ido tana kallon ko ina ganin baya wurin yasa ahankali tafara wanka da ruwa mai zafi sosai tana komi a sannu danko kadan bata da karfi sosai, zazzabi ga ciwo kai ke cinta bana wasaba, da kyar ta iya tai wankan tai tsarki da ruwan zafi da sosai wurin ke mata zafi bayan tagama tadanji ya rage zafin, ajiyan zuciya tayi hawaye na rolling down her chicks shikenan yanzu ko, sake share hawayen tayi kafin tai brush sanan taja towel ta daura ta zauna rike wani towel ahanunta tana tsane gashin kanta, saida tagama sanan ta ijiye tafito tana tafiya tana dafe bango tana dingisawa sabida zafi ga jirin datake gani gakuma sanyi, kasama tsayawa tayi a closet tanemi kayan dazata saka sabida yanda kanta ke juyawa tabude kofa jikinta na rawan sanyi tafito tana layi da sauri ya dago kai dan karanta Magungunan da Omari yaje yasiyo mata yake, ajiye maganin yayi da sauri ganin yanda jikinta ke rawa kaman tana shirin fadi da sauri yazo wurin zai riketa cikin tsoro sosai da mugun firgicewa ta zame ta tsugunna bakinta na rawa sosai tace "p..please am so sorry, bazan kara guduba I promise kaji, dan..dan..please don't beat me" takara she maganan tareda dago kumburarren fuskanta tana kallonshi a mugun tsorace tana kuka mara kara, dan kawad dakai yayi batare daya cemata komiba saikuma ya mika hannu ahankali ya dagota ya zaunar da ita abakin gado ya lulluba mata bargo tundaga kai ganin yanda take rawan sanyi sanan yawuce ciki tana binshi da kallo, bai wani jimaba yadawo rike da simple doguwan riga yellow mai spaghetti hand dakuma black hoodie dinshi dawani white pant ya ijiye mata kusa da ita ya wuce kan kujera ya zauna yana bubbude kayan tea zai hada mata, ahankali tabi kayan da kallo kafin ta share hawayen daya zubo mata tadau doguwan rigan tareda janye bargon da hannu daya ta ajiye akan gadon ta saka doguwan rigan akan towel din jikinta a zaunen sanan ta sanya hoodie dinshi dake kamshin shi sosai ta mike tsaye ahankali tana cije lips sabida zafin datakeji taja towel din taciro tareda jan rigan kasa tana ganin jiri, rike towel din tayi tajuya zata bayi tana tafiya a mugun hankali tana dan wawware kafa tana lumlumshe ido luuuu tai baya zata fadi sabida wani irin jiri daya dibeta da sauri yawani irin taso ya riketa tafado jikinshi rirrikeshi tayi tana nishi idanunta na juyawa sosai, karbe towel din yayi ya ijiye tareda daukanta chak yayi kan kujera da ita ya zauna ahankali tana kan jikinshi tai lamo tana sauke ijiyan zuciya, tea daya gama hada mata ya dauka yakai bakinshi saida yaji zafin daidai sanan ya dago kanta da dayan hanun yakai cup din bakinta, kawad da kanta tayi hawaye na zubo daga idanunta tafashe da kuka mara kara tana kara lumshe ido tarasa inda zatasa kanta taji dadi, azaba da radadi takeji tako ina, duka jikinta ciwo suke mata, sosai tawani irin bashi tausayi hakan yasa ya ijiye cup din ya dago kanta da duka hannayen shi murya chan kasa yace "meke miki ciwo yanzu?" girgiza mai kai tayi zata fashe mai da wani sabon kuka ya shafa gefen fuskarta dake da dan lafiya yace "don't cry for me" gyadamai kai tayi ahankali tana lumshe ido, daukan tea yayi yakai bakinta yace "yasha so dat u can take drugs" gyadamai kai tayi tabude bakinta ahankali hakoran ta na rawa yasamata tasha kusan rabin cup sanan ta matsar da kanta tana nishi kaman zatai amai zuciyarta nawani irin tashi, chusa kanta tayi a kirjinshi tana shakkan kamshin dayake yi zazzabi nawani irin cinta, magungunan ya ballo pain relief dasu paracetamol ne dawasu kuma yadau bottle water ya dago kanta yasamata abaki ya kafa mata ruwan da kyar ta iya ta hadiye tana yatsine fuska ta ture ruwan tasake komawa kirjinshi tana nishi sosai ta kankameshi, ahankali yace "sanyi kikiji?" kasa magana tayi saima wani irin ririkemai riga da tayi tafashe da kuka sosai tana nishi cikin kuka sosai tace "mutuwa zanyi umm" tafashe da kuka sosai tana kankameshi tana juyi kaman zata suma ga cikinta dataji shima yafara mata wani shegen ciwo alamun MP zaizo, kaman zaiyi kuka murya chan kasa yace "sorry Wife" fashemai tayi da kuka sosai zata sauka daga jikinshi ta zauna akasa da sauri ya riketa gam ajikinshi yana bubbuga bayanta yama rasa mezai mata saikuma ya dauketa tareda kashe wutan dakin ya kwantar da ita akan gado arude ta yunkura zata tashi ya rikota fashewa tayi da kuka tana girgiza mai kai kaman wata baby tace "wlh bazan kara guduwa ba, I promise you please karka karamin wlh da zafi am sorryyy" kwantar da ita yayi ahankali yahau kanta batare daya sakin mata nauyi shi ko kadan ba ya daura goshinshi akan nata ahankali yace "are you sure?" gyadamai kai tayi da sauri cikin kuka da tsoro, hakanan tsoron yarinyar nawani irin burgeshi, murya chan kasa yace "bazaka kara gudu daga wajena ba?" gyadamai kai tayi cikin kuka mara kara tace "Allahhh" tawani irin ja sunan jikinta na rawa ga zafin ciwo, bikin shi yakawo saitin bakinta danhar lips dinshi na gogan nata yana wani irin kallonta yace "who am I to you?" fashewa tayi da kuka sosai dan kallonshi namata wani iri ajiki sosai da bataso, girgiza zamai kai tana tanaso takoma baya amma ko kadan bata da karfi cikin rawan murya sosai tace "m..my h..my husband" wani irin murmushi yamata da ita kanshi saida tai mamakin murmushi, light kiss ya sakinmata abaki mai kara batare daya raba lips din nasu ba yace "I want to make the sickness go away" kissing lips dinta datake numfashi dashi yayi slowly kafin ya sakeshi kaman bazai sakiba dan saida yawani jashi sanan ya saki ya kalli yanda duk jikinta ke rawa sosai hawaye na bulbulo mata daga ido, ahankali yana kallon kwayar idonta dawani irin low murya yace "I read one article, ance romance na boosting immune system and when ever we cohabit immune system dinki tunda ke you are sick zai dawo kaman nawa, kinga ni am fine ko and I wanna make you fine umm" gyadamai kai tayi arude dan tsabagen tashin hankali bama tasan meyake cewaba, lips dinta yacigaba da kiss kafin ahankali ya tsaya batare daya raba bakin nasuba kaman mai whispering yace "stop crying for me" da sauri tasake gyadamai kai tana wani irin sauke ajiyan zuciya, maida bakinshi yayi kan lips dinta yana kissing dinta passionately shi kanshi besan mesa baya gajiya dayin hakan ba, yasa hanunshi yaja doguwan rigan jikinta sama sosai har zuwa cikinta, aiko jikinta zafi sosai sai numfashi take da sauri da sauri, janye bakinshi yayi daga nata yana kallon fuskarta ya dagota zaune ya zare doguwan rigan duka ya jefa gefe fashewa tayi da kuka sosai tana kulle hanunta a kirjinta dan dakin babu wani duhun kirki kasancewar ranan safiya tafito, kankance wa idanunshi sukayi yakai yatsunshi ya daura akan hanun nata data daura akan kirjinta yafara mata wani irin tafiyan tsutsa yana wani irin kallon ta, wani iri taji hakan yasa tasaki hanunta da sauri kafin tawani irin fada jikinshi ta kankameshi sosai tana masa kuka kasa kasa tana girgiza mai kai, wani irin ajiyan zuciya ya sauke dan yakusa suma sabida yanda tafada jikinshi, ahankali ya tura hanunshi ta gefen cikinta yana shafawa yana kaiwa sama.
[9/20, 8:10 PM] +227 96 07 81 78: *idan baki karanta ba karki biya*

*Maman Abd Shakur*
Chapter 47 · 0% Book details