Sashe 60
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ahankali Mum ta mike tsaye ta tsallake Abban tafice abinta da sauri Abba yakirata. "Hajara, Hajara bazaki taimakamin ki kaini asibiti a dauremin hannu ba" ko kallonshi Mum batayi ba, Muhsin ma yajuya yafice, Abba yafashe da kuka sosai gwanin ban tausayi, Ahmad yazo gabanshi ya tsugunna ya matso da fuskarshi kusa dana Abba yawani irin fito da harshe ya nunama Abba yamai gwalo kafin yace "Allah yaaaa kaaaraaaa" cikin kuka Abba yace "ja'iri mai kama da uwatata sai kaga sakayya" gwalo Ahmad yakara mai ya murguda mai duwaiwai yace "gobema ka sake taba matar wani" yamai bye bye yawuce yafice. Cikin wani irin kuka Abba yace "Ahmadu ni? Ni ubanka kakema haka? Wat is my crime for loving princesses? Menene laifina na son y'ar da na Haifa?" yafashe dawani irin kuka.
__Jama'a soyayya wata irin abace da bata iya kama mutum ba, only wayanda sukai soyayya sukasan kan so, sune wayanda zasu iya relating da wat Abba is going through right now. Couple with the fact that Abba tsoho ne shin kun taba ganin yanda tsoho yake behaving idan yanason yar yarinya?._
_Zanso inji veiw dinku kan situation din Abba, Abba deserve Nadeera yes or no??? Ko wanne ka zaba back up your reasons please, I will be reading your comments.__
*karki karanta in baki biyaba, kisani idan kin karanta ina binki bashi*
*Zaki iya samin access to karanta labarin nan akan kudi naira Dari 300 kacal*
*3107021073 first bank aisha Muhammad*
*07012181461 watsapp min tanan for any enquiry*
*BOYAYYEN MUTUN*
Da kyar Abba ya mike tsaye yana dan dingishi yana nishin azaba sosai dan wani irin tafarfasa kwanyarshi takemai yana wani irin kallon hanun nashi yace "wayyo Allah na shiga uku ya kashe ni, Princess please ki dawo gareni" da kyar ya iya yafita daga dakin yana kwalama Adamu driver kira awahale. "Adamu, Adamu, wayyo Allah na Adamu zoka kaini asibiti hakika yau bakar rana ce agareni" arude Adamu yafito daga dakinsu yana salati ganin yanda hanun Abba yayi kafin yay magana ma Abba yace "kaini asibiti kai, kaini asibiti kafin narasa hannuna" jan kafadar Abba yayi yabude mota ya sakashi ya shiga gaba da gudu ya rufe yaja da sauri suka fita daga gidan, private asibitin daya bari dazu ya koma yana zuwa suka karbeshi da gudu.
Direct bedroom dinta Mum ta shiga tana share kwalla tabude wardrobe taciro manyan manyan akwatinan ta tana kwaso kayanta tana hadawa ciki tana hawaye sosai, wani irin bakin ciki takeji sama dana kullun, ahankali Muhsin yatura kofan dakin ya shigo Ahmad biye dashi duk suka tsaya suna kallon yanda Mum ke kuka tana hada kaya inka ganta saika tausaya mata kaman wacce take fama da wata cuta, ahankali Muhsin yataka yakaraso gaban wardrobe inda take yasa hannu ya karbi kayan dake hanunta ya ijiye akan gado kafin yabata wani irin hug yana bubbuga bayanta, fashewa tai da wani irin kuka da tuntuni takeso tayi irinshi takasa, sosai take kukan tana shesheka tace "am sorry Muhsin, am sorry, Muhsin kaya kuri okay" ahankali Ahmad ya shigo shima ya rungumeta tabaya suka sata atsakiya suka rungumeta tsamtsam, sosai take kuka tana rokon su gafara, tace "am sorry, kuyafemin, kuyafemin, komi daya faru ayau laifina ne, nice silan komi, ninaja komi, Abban ku batun yau yake nunamin bayason tafiye tafiye naba, nazauna a Nigeria nai business bazai hananiba amma bayison tafiye tafiye, nai kunen uwar shegu, nakiji, gani nake tunda ya yarda tun kafin muyi aure da business dina baida right akaina, baida right yacemin ga yanda zanyi game zanyi, gashinan yau naga illan hakan, na tarwatsa family na dakaina, nabata komi, yakuma sakeni, am sorry Muhsin and Ahmad kuyafemin dan Allah, is all my fault, am the root to all that's happening, kunsha kirana bana dauka, baban ku ma haka ya kira ya kira bazan sami time din dauka ba, princess ma haka, wlh duk laifina ne, ninaja komi, kuyafemin dan Allah" tahade hannayenta biyu tana wani irin kuka mai taba rai, ahankali Muhsin ya saketa ya sanya hannu ya saukar da hanunta kasa yasa hannu ya goge mata fuskan da hawaye yagama wankewa yace "is okay Mum, stop crying, sit" ya zaunar da ita abakin gado ahankali ya kalli Ahmad dake tsaye yana kallon Mum cikin tausayawa yace "jeka mana parking kayanmu Ahmad, lemme park Mum's own" gyadamai kai Ahmad yayi yajuya yafita daga dakin shikuma yacigaba da kwashe na Mum kayan yana zubawa a box, daurewa kawai yake daga Mum har Ahmad need him, so he has to be strong for them,
Nadeera is not his and yay accepting dis faith, yariga yaga yanda guy din yake sonta, so koma wanene shi he don't care, Alhamdulillah tunda tasamu wanda ke sonta haka, Allah ubangiji yacire min sonta araina yabani wata tagari and make me strong enough nasamu na kula da mahaifiyata da kanina, tass yahada ma Mum kayanta ya zage jakan yana dagasu tsaye yaja ya fitar dasu waje ya ijiye gaban motan shi sanan yadawo ciki yafito da Mum dake tafiya ahankali yabude bayan mota yasata yarufe daidai lokacin Ahmad yafito daga shashin su yana gunguro akwatinan su, a boot duka yahada yasa sanan yabama Ahmad key dan bazai iya driving ba ya shiga baya ya zauna kusa da Mum dahar lokacin ke kuka yana sharemata hawaye suka fita daga gidan, saida suka tsaya a hanya sukai magrib da isha'i kafin suje wani babban hotel suyi lodging, yabiya musu kudin komi suka kai Mum dakinta suka zauna a wurin dan suyi keeping dinta company sai wuraren 12 sanan suka fito suka tafi nasu dakin dan bacci dan gobe da safe sukeso subar garin.
**
Dawani irin gudu Marwan ke tuki har kaman mahaukaci har saida ta kankame kanta cikin tsananin tsoro tana kuka sosai, tsayawa dataji anyi yasa tadago kai ahankali tasa hannu tana share kwalla dake zubo mata daga ido, wani irin kashe motan yayi yabude kofa yafita batare daya kallesu ba, fashewa tayi da kuka sosai tana goge kwallan da bayan hijabi, ahankali Omari da Abdallah suka bude kofa suka fito zagayo wa ta bangaren ta Abdallah yayi yabude side dinta ahankali ya mika mata hannu cike da tausayin ta dan yanda take kuka na mugun tabashi yace "come" gyadamai kai tayi cikin kuka kafin ta mikamai hanunta dake rawa sosai ya rike, da taimakon shi tafito daga motar dan kafafunta sun mata wani irin sanyi sosai, rufe kofan Abdallah yayi yana rike da ita Omari a gefenta sukai shashin nasu suka bude kofa babu kowa a falo sukai hanyar stairs tirjewa tayi Abdallah yajuyo ya kalleta yace "menene?" girgiza mai kai tayi cikin kuka sosai tace "am afraid of him, zai dakeni" takarasa fizge hanunta ta koma ahankali ta zauna cikin daya daga cikin kujerun falon tana goge kwallan dasuka kasa dena zuba da bakin hijabin ta, ahankali yake saukowa daga stairs fuskarshi da danshi ruwa alamun alwala yayo yana tattare hanun riganshi yana tafiya ko daya daga cikin su bai kalla ba yawuce yabude kofa yafita daga falon yay masallaci.