← Book details Bakon Munafuki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 60

Sashe 60

Bakon Munafuki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Almustapha ya kira Hajiya maryam ya sanar mata. Ya kuma kira mahaifiyar sa ya gaya mata. Ba ko kunya... Labari ya jewa Hajiya jamila ma. Kunya tasa dai ta kasa kiran su.Amaal dinma ta kasa kiranta itama kunyar take ji, Amman tayi farin ciki kwarai tayi alwala, ta shiga yin sallar nafila tana mai yiwa Allah godiya.

Dangi kowa labarin ya riske shi sai da yayi farin ciki, akayi ta kira ana musu barka da lale, Da kuma fatan ALLAH ya raya cikkn yasa ta sauke shi lafiya....

*****Al-mustapha yana matukar kula da Amaal sosai, Tare sukayi renon cikin, Duk abunda take so shi yake mata, Aikin gidah kuwa an karo mata masu aiki har biyu. Amman duk da haka wasu lokutan Al-mustapha na tayata da wasu abubuwan. Har wanka ma shi yake mata da tsarkin futsari da sauran su. Ita lamarin ma wani lokacin dariya yake bata idan tayi magana zai ce ta masa shiru bayason yayi asarar cikin sa...

Haka zai zage yayita yiwa cikin magana sai kache jaririn ya shaki iskar duniya...Haka dai sukai ta garawa har lokacin edd dinta. Allah ya azurta ta da samun 'da namiji wanda take awajen Al-mustapha ya rada masa sunan Alhaji Muhammad kakan su... Amaal tace tana so a dinga kiran sa da sultan...

Dakyar Al-mustapha yabar Amaal taje gidah wanka. A sashen Hajiya Maryam take, Domin Hajiya Maryam din itace ta roka, Dan ALLAH abar mata ita tayi jego awajen ta. Amman sam Al-mustapha ko kunya bayaji da gadara zai wuce dakin da aka tanadarwa Amaal. Daga karshe ma ya ciko akwatin sa ya dawo dakin da zama gaba daya ,shima suka cigaba da wankan jegon da renon atare. Idan Amaal tace ya kamata ya koma gidah sai yace da ita, so yake a masa magana wallahi bade idanunsa zai yi da kasa yace a bashi matar sa.. Da ya fada sai tayi shiru domin tasan fiye da haka ma zai aikata....

Ranar data cika arba'in Al-mustapha kamar zaiyi hauka saboda farin cikin .... Suka koma gidah, Ya dauki baby sultan ya kaiwa me taya su reno. Dama ana'i saura sati ta cika arba'in aka kira me turaren yerwa incense and more ta fara mata gyaran jiki da turarukan tsugunno irin su (Dukkanil ajab, Habil da kuma gab gab.) Ta gyare ciki da wajenta tsab..

Ai kuwa Al-mustapha ya sha sunbatu alokacin da ya rarumi Amaal yana biyan bukatar sa. Don tsabar farin ciki har hawaye yayi. Ba kadan ba tayi kyau dama ya lafiyar kura bare ace an kara da sinadarai na kayan gyaran jikin turarukan yerwa a incense and more...?

Ya hade bakinsu waje daya... Yayinda daya hannun sa ke karakaina ajikin ta. Ya kai su inda yafu matukar bukata ajikinta yana shafa wajen ahankali harda lumshe idanu yace,

"Allah ya karawa daa'di daa'di..."

"Amin" Amaal ta fada tana dariya..

"Masoyiyata abar kaunata ki sani ina sonki ina kaunarki son da nake miki har ya kai ga…..ko da idanuwana a rufe suke ke nake gani idan na bude su ke nake son gani. Ko da ba na tare da ke ina jin motsinki a cikin jikina, Lokachin da nake tinaninki, kadaici shi ya fiye min komai dadi. Me ya sa kina rayuwa a cikin jikina ni ma ina rayuwa a cikin jikinki amma duk da haka nake jin tsakaninmu da nisa?..I want to grow old with you and still be able to keep up with you. When I’m with you, the world around me just melts away, and it’s just you and me.... Maryamu tah"

Amaal ta saka hannu tana shafa gefen fuskar sa. Kafin ta dan daga kai ta sumbaci kumatun sa tace,

"Bubba♥️spending time with you is always the best part of my day. I love you. I’ve always dreamt of being with you, my love. Your love is all I need. If happiness were to be a person, it would be you because that is all you are to me. You will never be alone; I will love you from dusk till dawn. I will be right here with you. You wanna know who I'm in love with? Read the first word again...,

"Al-mustapha na...A mafarki da kuma a cikin soyayya babu abun da ba zai iya faruwa ba.Ina son ka hakan ya sa nake ji tamkar ba zan iya rayuwa idan ba tare da kai ba.Ba na fatan rasa ka a rayuwa ta, domin kuwa a dukkan lokacin da na rasa ka, na tabbatar da rayuwa ta za ta shiga garari.Ina son ka kuma ba zan taba canjawa a kan hakan ba..."

"Lover ta♥️I want to grow old with you and still be able to keep up with you Maryaam. When I’m with you, the world around me just melts away, and it’s just you and me...."

"You are everything I could want in a man..... Habibi... Tabbas KAI MIN HALACCI a lokacin da na hau IGIYAR ZATOn rashin madafa..."

Al-mustapha yayi murmushi yana lakuce mata kumatu yace,

"Kece KIBIYAR AJALIN data tarwatsa duk wasu tarin damuwa da tayimun dabibaiyi...Ina kaunar ki a SO DA ZUCIYA ta gaba daya..... Kamar dai DALAAL matar hafizullah... Ke din gimbiya ce acikin MASARAUTAr zuciyata Maryamu tahh... Kin yi shiru Maryaam... KI KULANI yake (MALLAKIN ZUCIYAH)..."

Tallabo habar sa tayi da hannuwanta biyu... ta bashi sumba akan karan hancin sa tana murmushi tace,

"Miji na, Kai din FARHATAL QALBi na ne (FARIN CIKIN ZUCIYA)..ni da kai mutu kara ba... You are everything I could want in a man."

"Tabbas my dearest wifey... A halin da muke ciki bayan mun gina soyayyar mu.. in shaa Allah ko BAKON MUNAFIKI da (BANA MUTUM DAYA BANE) Bai isa ya kawo ko da suka bane... Kin zamo jinin jiki na...."

Tayi murmushi tana hade bakunan waje daya, sun dan jima kafin ta zare bakinta tana mayar da numfashi tace,

"Raina da zuciyata da gangar jiki na, sun zama mallakin ka..Dawisu Sarkin ado….. Murucin kan dutse baka futo ba sai da ka shirya, mai takalmin karfe kowa ka taka ya taku, kabeji uban sutura. Dogo fari mai farar aniya kowa yaki dan banza ne, Hayaki fidda na kogo.. Kayi taku ka yi ta ragwaye. Kowa yace da kai ba kai ba, kuma muce da shi ba shi ba. Fiya fiya maganin kananen kwari. Muna kaunar ka ni da baby sultan Allah ya kare mana kai..."

Al-mustapha ya rungumeta tsam a jikin sa .. wasu zafafan kisses ya fara showering mata ta ko'ina yace,

"Dankwali tuni yaja hula... Maryaamu ta ni naki ne gaba daya sai yadda kikayi da ni, Rai na , Zuciya ta da gangar jiki na tuni na sallama miki su yake sinadarin da ke yawo a magudanar jini na.... Allah ya kara miki lafiya da nisan kwana . ya raya mana sultan ya masa albarka...The best part of my day is your smile. Being with you is the easiest choice I have ever made, and I'm so lucky I get to make it every day. I love you more every day. I love your honesty, your passion, your resilience, your courage, your partnership, and your smile.......... Akan ki na san son so, Na san kaunar kauna... Kaunar ki tamun dabaibayi ta tunbatsa tayi reshe a dukkanin jiki na Maryamu tah... Allahumma barik♥️...."

_________THE END_______

_ALHAMDULILLAH!!_
_DUKKAN YABO YA TABBATA GA ALLAH._

_ANAN NA KAWO KARSHEN LITTAFIN *BAKON MUNAFIKI* (BANA MUTUM DAYA BA NE)_

_ABUNDA NA RUBUTA DAI DAI RABBANA YA HADA MU A LADAN DUKA KURAKUREN DAKE CIKI ALLAH YA YAFE MANA GABA DAYA.._

_WANDA NA BATAWA RAI FARAWAR LITTAFIN NAN ZUWA KARSHEN SA INA NEMAN AFUWAR DUKKANIN KU!! SAI ZAFAFA NA GABA IDAN MAI DUKA YA KAI MU AAMEEN_

💕💕💕

_ADVERT👇_

_YERWA INCENSE AND MORE :(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)_

_INA MA'ABOTA TURARE.. KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE. TSAFTA KUMA TABA CIKIN IMANI ...KU MATSO KUSA.. MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN *YERWA INCENSE AND MORE* DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.. AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO.. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA.._

_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._

_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_

_NAMBAR WAYAR SU:08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER: yerwaincense_and more_

_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_

*_MATSO KIJI_*👂🏼👂🏼👂🏼👂🏼🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*_KINA DA LABARIN 'YAN BIYAR DINNAN SARAKAN ZAQAQAN LABARAI SUN SAKE DAWO MUKU DA SABON SINQI SINQIN LABARANSU_*

_LABARAI NE MASU TSANANIN ZAQI DANDANO DA TSAYAWA A ZUCIYA_

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO
Billyn Abdul

-ZAFIN KAI
Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo

Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400

Pay at👇

1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim
Sai katura shedar biyanka anan👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070

VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k

_MUTANEN NIJAR KU TUNTUBI +22799643131_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*🥰

Zafafa🫶🔥
Chapter 60 · 0% Book details