Sashe 15
Bakon Munafuki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ya tashi ya nufeta ya karbi tray din ya ajiye. Ya kamo hannun ta suka zauna akan kujera
Haj hadiza dake labe tana kallon su taja tsaki da har sai da suka waiwaya suka dubeta.
"Matsiyaciya." Ta fada tana hararar haj Jamila
Amb Junaid ya tashi da kansa ya janyo kofar parlorn ya rufe ta da key. Sai da taga ya rufe kofar ne ta tafi tanata mita ita kadai.
Komawa yayi ya zauna yana cewa,
"Allah ya kyauta..."
"Aameen.."
Hannun nasa ya saka ya kamo nata yana dubawa harda haska torchlight din jikin wayar sa.
"Wannan yatsun ne ko?"
"Eh.... Amma ai sun dena"
Ya saka bakin sa yana busa.mata iska a yastun da shayin ya zuba. Gefe daya kuma yana murza su.
"Nagode..." Ta fada tana dan kauda duban ta
"Kiyi hakuri... Kinji?" Ya fada ahankali hadi da saka hannun sa ya juyo da fuskar data juya ta fuskance shi.
"Kinji?"
"Ba abunda ya faru fa abbieyn su"
"No I'm very serious.... Kina da hakuri da kawaici Jamila..Allah ya miki albarka.."
"Aamin tare da ku baki daya...Na dauka ta tafi shiysa na taho"
"Kwanan ki ne Jamila bafa nata ba."
"Na sani. Girman ta na bata ai... Tunda itace ta sama da ni"
Sake sauke gauriwar ajiyat zuciyar yayi yace da ita,
"Jamila hakurin ki yayi yawa... Ni dai Ina mai sake baki hakuri.. ki gafarce mu. Badan kaddara Allah haka ya rubuta ba.. Da tuni kece matata ta fari jameelah... Kananun shekaru sika hana muyi auren... Lokacin dana fito zan sure ki kuma manya suka sa ni gaba kan na daure na fara auren ta.. Saboda tausayin mijin ta daya rasu ya barta da goyon jaririya. Bugu da kari kasancewar ta yar uwa agare ni kuma macece mai rauni, Hakan yasa na amince na fara auren ta da fari. Sai kuma na aure ki daga baya... Kinsan dai Ina kaunar ki Jamila. Bazan so abunda zai cutar da ke ba. Dan Allah ki"
"Abbiye kar ka karasa please. Allah dukan ku ni ba abunda kuka mun... Ya wuce, Allah ya yafe mana gaba daya. "
"Allahumma Aaameen. Allah ya miki albarka. Ya biya miki dukkanin burikan ki...halayen ki nagari da ache mata haka suke da mace machen aure bai yi yawa ba. Ni dai nayi sa'a. Da Allah ya mallalamin ke a matsayin matata tagari."
Dan murmushi kawai tayi ta janyo tray din gaban sa ta dauki flask din ta zuba masa a cikin kofi ta dora akan karamun tray ta mika masa ya karba,
"Wannan kuma meye?"
"🥞 Pancake ne... Da chocolate toppings. "
"Allah ya miki albarka..."
"Aamin..."
Yanaci yana hadawa da tea din suna yar hirar su gwanin shaawa..sosai hirar tasu take yaye masa radadin damuwar da ke cikin zuciyar sa.
Ta dube shi sosai yadda yake shan shayin ahankali kana ganin sa kasan akwai boyayyiyar damuwa a tattare da shi. Wai hausawa suka ce labarin zuciya a tambayi fuska.
"Abbiey.."
"Na''am..."
"Meyake faruwa ne.... ?"
"Me kika gani? Ya tambayeta yana kakaro murmushi..
"Dan Allah baka ji rai na ba ba dadi saboda damuwar da kake ciki? Dan Allah menene?"
Ya sauke gwauron numfashi yace,
"Just the usual...."
"Yaya jalaludden?"
Daga mata kai yayi ya cigaba da shan shayin sa...
"Allah ya shiga lamarin nan na ku ya dedeta tsakanin ku... Amin"
"Allahumma Aaameen... "
Haka dai ta dinga jan sa da hira har ya karasa cinye wa. Ya wanko bakin sa. Yanata shi mata albarka saboda yaji dadin shayin da pancake din.
"Abbiyen su yaya kayi binciken numbers dinnan kuwa?"
"Wanda ake turo mun sakonni?"
"Eh?"
"Banyi ba... "
Shiru tayi batace komai ba sai faman matsa yatsu take..
"An sake turo miki sakonne kema?"
"Kira na akai ma.."
"To fa wai me?"
"Inata kokarin kasa kunne dan gano me muryar na kasa. Saboda haka duk banajin abunda suke fada kawai dai naji daga karshe ance nayi hankali da kishiyoyi na, Musaman hadiza wai tana kokarin salwantar da rayuwata kan kawo Hamid da nayi ya dawo gidan man."
Bai ce komai ba ya daga kansa sama yanata nazari chan yace,
"Koma wanene BAKON MUNAFIKI ne Wanda BA NA MUTUM DAYA BANE...."
"Nima.nayi wannan tunanin abbiyen su..
_ADVERT👇_
_YERWA INCENSE AND MORE :(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)_
_INA MA'ABOTA TURARE.. KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE. TSAFTA KUMA TABA CIKIN IMANI ...KU MATSO KUSA.. MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN *YERWA INCENSE AND MORE* DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.. AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO.. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA.._
_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._
_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_
_NAMBAR WAYAR SU:08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER: yerwaincense_and more_
_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_
*_MATSO KIJI_*👂🏼👂🏼👂🏼👂🏼🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*_KINA DA LABARIN 'YAN BIYAR DINNAN SARAKAN ZAQAQAN LABARAI SUN SAKE DAWO MUKU DA SABON SINQI SINQIN LABARANSU_*
_LABARAI NE MASU TSANANIN ZAQI DANDANO DA TSAYAWA A ZUCIYA_
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
_MUTANEN NIJAR KU TUNTUBI +22799643131_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
[8/23, 7:42 PM] Hafsaat💞: _BM_
_NA:_
_NANA HAFSATU_
_PAGE: 17_
_BM vip arewabook: https://arewabooks.com/book?id=64a96774d6e097b6d856cfb9._
___
Bai ce komai ba ya sauke gwauron numfashi kawai...
Cikin sigar lallashi mai tattare da tarairaya ta shiga jansa da hira har dai ta samu ta kawar masa da kaso mafi yawa na daga cikin damuwar ta sa.
______
*AMAAL*
A 'darare ta shiga katafaren dakin na su bakin ta dauke da sallama..Ta harde yatsunta waje daya kanta a kasa ta wuce su ta nufi gadon ta ta zauna kasan maqoshi ta furta,
"Ina wunin ku....?"
Basu amsa ta ba. Kowanne daga cikin su ya cigaba da abunda yake yi
"Ke...."
Hindu dake tsaye daga bakin kofa ta sake cewa,
"Ba magana na ke miki ba?" Ta fada a tsawace.
Amaal da ke karanta littafin hannunta ta daga kanta jin kamar ana bin ta da kallo,
Dukkanin idanun su akanta. Su kalle ta su kalli bakin kofa, Hakan yasa ta sha jinin jikin ta, Ta juya bakin kofar da sauri,
"Ya Hindu magana ki ke?"
"A'a haushin kare na ke" sauran yan dakin suka saka dariya
"Kiyi hakuri..."
Dogon tsaki Hindu taja... Tana mai cigaba da taunar cingom irin taunar nan ta rashin mutunci,
"Je ki wanke bandaki zanyi wanka"
Amaal ta bude bakin ta tana bin Hindu da kallo, Bayan ga ma'aikatan da suke yi... Bugu da kari kuma ga dare ache se tayi wankin bandaki.
"Ina magana kin tsaya kina kallo na kamar tsohuwar mayya"
Kiyi hakuri Ya Hindu... Dare yayi ne."
"Zaki tashi kije ko kuwa?"
Mikewa Amaal tayi ta bude bandakin ta shiga. Kawai tsabar mugunta ce da a wannan daren zata sakata wankin bandaki bayan masu aiki sun wanke dazu.
Nan da nan ta taara ruwa ta zuzzuba duk abunda ya kamata na kayan wankewar.. Ta na daga tsaye aciki tana jira abubuwan wankewar su hypo su jiku sosai.
Jiyo su tayi suna ta zancen ta suna tuntsiririn dariya. Wasu zafafan hawaye suka shiga zurara daga idanun ta.
Ta saka bayan hannun ta ta goge ambaliyar hawayen da ke kwarara.
Haka dai ta nannade hannun rigar ta ta shiga wankin bandakin ta gama tas ta rufe kofar,
"Na gama...Ya Hindu."
Hindu na malale akan gado tanata danna wayar ta tana murmushi da alama chatting ta ke.
"Yaaya na gama"
Tashi tayi daga kan gadon tana mai rike da wayar dai a hannun ta,
"Okay gyara mun gadon ma."
"Toh."
Ta sauke nannauyar ajiyar zuciya ta karkade gadon ta gyara zanin gadon da bargon.
Taje ta gaya mata ta gyara ta hango ta sakale da waya a kunnen ta tana amsawa,
Don haka ta juya ta koma cikin dakin. Bandaki ta shiga tayo wanka hade da dauro alwala tayi sallar nafila rakaa biyu tayi adduoin bacci ta kwanta.
××WASHE--GARI××
Tun bayan sallar asubah bata koma ba ta shiga shirya wa da sauri saboda so take taje school da wuri akwai text book din da zata karanta a library akan test din da zasuyi.
Tsaye take agaban mirror selfie fin da ke corridor dauke yake da fitilu masu matukar haske da kyalkyali.
Sanye take cikin uniform na makarantar sakandire. Riga da skirt ne masu matukar kyau . Rigar blazer ce baka skirt dinma baki sai t-shirt mai dogon hannu fara. Safa ma fara takalmi kuma baki.
Sai mayafi kamar na abaya baki shi ake nannadawa akan kayan uniform din..
Ta dauki jakar ta ta rataya bayan ta dan shashshafa turaren kamshi samfarin arabian scent..
Kai tsaye ta fiche daga sashen na su ta nufi bangaren mahaifiyar ta.
Ta shiga ciki bakin ta dauke da sallama sika gaysa da iya da ke faffesa abun kamshi a labulaye, Kujeru, caroet.. (Scented carpet/chairs and curtain spray na kamfanin turaren yerwa incense and more)...
Baki dayan gidan ya dauka da kamshin scented pebbles incense shima na kamfnin turaren yerwa incense and more.
Karamin parlor ta shjga. Ta tarar da mahaifiyar tata na daga tsaye tana gyara cushions
"Hayateey"
"Ah habibty.."
"Na'am... Ina kwana? An tashi lafiya?"
"Alhamdulillah... Fatan komai kalau?"
"Alhamdulillah...." Ta amsa a sanyaye tuno ko da asubah sai da suka gaggaasa mata magana..
Haj Jamila ta dube ta tayi saurin kawar da kanta don ta san sarai yar tata na cikin dimbin damuwa. Amman bataso ta nuna mata gudun karta sake karya mata zuciya sannan bata da yadda zatai akan zaman tilon 'yar tata da yayyun ta da suke uba daya.