Sashe 48
Bakon Munafuki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Please...." Ya sake ce da ita.. yana rike da wayar sa a hannu..
"Na manta"
"To ni banmanta ba...2004.. shine password din wayata shekarar da aka haife ki, Rana da watan da aka haife ki sune password din email na Maryaam... Kece rayuwata... Bansan komai ba sai kaunar ki.. Kalli wannan gallery ne me kika gani aciki?"
Ya sake kai fuskar wayar tasa yana nuna mata... Hotunan ta ne fal aciki tun tana karama na ranar sunan ta. Har ya zuwa girman ta. Ta dubi wayar ta yamutsa fuska..
"Kinga dai bansan kece matata ba bare kice dana sani ne na sauya komai. A parlor a yau dinnan na san kece. So ba shiryayyan abu bane.... Dik wanda ya sanni farin sani ya ke kuma da lura da hankaltar abu zai tabbatar banida burin daya wuce mallakar ki... Ke kadai kin isheni komai na rayuwata Maryaam.."
Mikewa yayi ya futa.. tana zaune bata tashi ba. Saboda ta tabbatar ko Ina ta shiga yana da mukullin da zai bude. Hayewa kan gadon tayi sosai taja bargo ta lullube jikin ta gaba daya...
Ya shiga dakin bakin sa dauke da sallama da envelope a hannun sa.. ya isa gabanta yana curo hotunan ta na ciki daya bayan daya...
"Maryaam wannan duk basu isa tabbatar miki da tarin kaunar ki da ke cikin zuciya ta ba?"
Jan bargon tayi ta lullube har fuskar ta... Al-mustapha ya haye kan gadon ya yaye bargon gaba daya....
"Kiyi mun afuwa please"
"Dan Allah bacci nake ji"
"Baki ci abinci ba ba zancen bacci"
"A koshe na ke"
"Sai da ruwan ciki ake jan na rijiya."
"Me?"
Yayi murmushi ya girgiza mata Kai,
"Ba komai... Tashi kici abinci please. Ko kuma bari na kira Bappah Junaid"ya dakko wayar sa yana lalubo contact.
"Zan tashi" Ta mike da sauri tana gyara zaman rigar jikin ta.
Murmushi yayi wanda gefen kumatun sa suka lotsa (dimple) Ya ja kasan leben sa yana tsosa a hankali...
"Tashi to muje...ki yi hakuri Maryaam ba zan gushe ba sai na dinga baki hakuri da yardar Allah...I'm not even bragging"
Tana gaba yana biye da ita a baya... Dayan dakin ta shiga ta dakko hular ta ta saka hadi da janyo mayafin ta ta yafa. Gaba daya kallon da yake bin ta da shi ya ishe ta sai kace zai hadiye ta danya..
Hannun ta ya kama ya kai ta har dinning table ya janyo kujera ya zaunar da ita a kai. Ita abun sai ya fara bata tsoro kuma daga mamaki. Wai wannan Al-mustapha dindai mai jin kan sa yana takama shine keta bin ta kamar wani soko?
Komai da komai ya janyo gaban ta... Yaje ya dakko plate a kitchen bayan ya dauraye ya saka mata kazar akai. Ya bude juice dinma ya ajiye agaban ta.
Ta dauki tsoka daya ta juyar da kai tana ci.... Murmushi yayi cike da farin ciki ganin tana cin kazar tana hadawa da lemo. Tsoka uku taci ta ture plate din tana hamdala,
"Kin koshi?"
"Uhm"
Ya janyo plate din gaban sa ya cinye wanda ta rage... Juice dinma ya dauki ragowar ya shanye bayan ga wasunan da yawa amma natan yake so.. bakin robar juice din ji yake tamkar na Amaal dinne.. Har wani lumshe idanun sa yake da yana shaa..
Wayar sa ce ta fara kara ya dauka da sauri yana duban mai kira Aaayan ne. Ya ki dauka har sau uku. Can wayar Amaal ta fara kara itama.
"Waye?"
"Yaya Aaayan"
"Mts.. ban wayar"
Mika masa tayi batayi musu ba. Ya dauka ya saka a speaker,
"Kuna ina ne haka?"
"An gaya maka kowa tuzuru ne irin ka? Ka kirani ban dauka ba shine zaka kira mun matata me zamuyi maka?"
Aaayan ya saki dogon tsaki yana kwance akan kujerar dakin sa... Sun matukar kona masa rai yace,
"Yan wahala... Na manta waya ta karama ne anan nake son ku kashe ko ku saka a silent sai ka fito mun da ita gobe zan karba inshaa Allah"
"Gaka nan dan wahala.... Baka da matar aure kana wani maganar wayar ka karama ka manta ta anan. Mu bamu san inda take ba malam"
Aaayan ya sake sakin wani tsakin a karo na uku yace,
"Ina Amaal?"
"Tana jin ka"
"Fave cousin"
"Na'am Yaya Aaayan.."
"Kina jina?"
"Eh"
"Dan Allah kakki sassautawa gayen can. Mutumin banza ne, Ki tuno abubuwan daya aikata miki a baya. Dan Allah daren yau ki gurza masa kakki sakko da sauri kuma k"
Al-mustapha ya dauki wayar ya saka ta a kunnen sa cike da bacin rai yace,
"Dan wahala. Kaje ka rungumi pillow kayi bacci.... Mun gama shiryawa da ita. A halin da muke ciki ma yanzu ba zeyiwu mu gaya maka bane kayi yarinta sannan bai kamata ba. Shi yasa ma bamu amsa wayar ka ba da ka kira da farko... Maza maza kaje kayi futsari kayi alwala ka yi nafila ka roki Allah kai ma ya yanke maka kayi aure. Ka kuma kwanta kayi bacci ka kashe babbar wayar da ke hannun ka.. kana ji ko? Samari marasa aure yan uwan ka duk sunyi bacci" Al-mustapha ya fashe da dariya bayan ya fada masa haka..
"Wawa dan wahala.... Allah ya isa" Aayan ya fadawa Al-mustapha ya katse kiran yana jera tsaki.
Amaal tayi murmushi don sun bata dariya kwarai matuka. Mikewa tayi bayan ta dau wayar ta daya ajiye..
"Ko kinsan Arc.. Nurayn..?"
Juyawa tayi da sauri tana fuskantar sa.. Ya kada mata kai yana takawa inda take a tsaye,
"Ni Al-mustapha ni ne na bude account sabo a IG nayi following dinki na fara tura miki dm (direct message)"
"What?" Ta tambaye shi fuskar ta lullube da dimbin mamaki da takaici
"Dan Allah ki yafe mun. Look! Na kasa bayyana miki kaunar da nake miki amatsayina na Al-mustapha. Bayan an yi magaanr auren ki da Hisham abun yayita damuna na kasa sukuni ranar da aka dauke ki ai nine na tsinci wayar ki a kasa na kaiwa su Bappah .Dana duba naga wallpaper kece kuma ba password ki gafarce ni anan na shiga na nemo sunan ki a IG na dauka number wayar ki ta WhatsApp duk da dai na kasa miki magana ta WhatsApp din sai Instagram."
Amaal tayi dariya irin ta kama renamun hankalin nan...
"Na cancancanci kowane hukunci daga gare ki... Ki dake ni ko ki mareni idan har hakan zai sanya ranki yayi fari"
Ta daga hannu zatayi magana ta kasa saboda bacin rai. Wato Nurayn dinma da suke yar soyayyar su a Instagram dinma ba wani bane shine..
Ruwa ya dakko me sanyi ya bude ya mika mata,
"Sha dan Allah, Sha ruwan sanyin nan ko zuciyar ki zata samu saalama... Maryaam ki mun duk hukuncin da kika yanke. I deserved to be punished"
Duban sa tayi sosai tace da shi,
"Ka sallame ni kaban takarda ta na bar maka gidan ka... Wannan shine hukuncin da zuciyata take kauna.."
Bude idanu yayi sosai yana kallon... Ya karasa ya rike ta tanata zillewa... Ya rungumeta sosai jikin sa nata rawa yace,
"Banda wannan hukuncin... Wallahi wallahi bazan taba rabuwa da ke ba in shaa Allah... Ki bar azabtar da zuciyata da kalaman ki Maryaam. Bazan iya rayuwa ba ke ba..." Yana magana yana goga kansa a wuyan ta.. Hadi da saka bakin sa ya sumbaci wuyan nata ya cigaba da cewa,
"Lost in my own world, all I think of is your love Maryaam. Lost in my own breath, all I could smell is your love Maryaam. Your love gives me life and the strength to love you more.... Maryam Ina matukar kaunar ki... Lokaci zai bayyana Hakan.. yess time will surely tell"
Ta shiga zame rikon da yayi mata tana kuka sosai. Har ga Allah ta gaji da abubuwan da yaketa mata sai kache ya samu yar tsana.. ji tayi ya kinkimeta gaba daya.. Ta shiga mintsinin sa tana yakushi ko ajikin sa yace,
"Inde hakan zai sanya miki nutsuwa maryaam ki cigaba... Inde yakushi, mintsini zai saki tausayamun ki yafemun maryam..Dan Allah ki hada da cizo.." Ya ajiyeta akan gadon yayi mata rumfa da jikin sa.
Numfashin su yana dukan fuskokin su... Suka shiga yar kallon kallo... Hannun sa daya na yawo a gefen fuskar ta cikin wani irin salo na bayyana kaunar sa agare ta... Gaba daya yana kuncewa yar muten kandemi lissafin kanta. Ta kasa cewa dashi komai sai hawaye da take..
"Shhhh! Bar kuka Maryaam dena zubar mun da hawayen ki kinji? Bakiji zuciya ta ba... " Magana yake cikin wata iriyar murya yana cigaba da sunbatar gefen fuskar tata, da wuyan ta, da kan kirjin ta... Ya gangaro kan tafun hannun ta yana shafawa ahankali...
"Ina kaunar ki Maryaam... God I'm out of words... maryaam.... Dan Allah kiyi hakuri ki yafe mun....
_ADVERT👇_
_YERWA INCENSE AND MORE :(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)_
_INA MA'ABOTA TURARE.. KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE. TSAFTA KUMA TABA CIKIN IMANI ...KU MATSO KUSA.. MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN *YERWA INCENSE AND MORE* DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.. AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO.. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA.._
_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._
_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_
_NAMBAR WAYAR SU:08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER: yerwaincense_and more_
_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_
*_MATSO KIJI_*👂🏼👂🏼👂🏼👂🏼🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*_KINA DA LABARIN 'YAN BIYAR DINNAN SARAKAN ZAQAQAN LABARAI SUN SAKE DAWO MUKU DA SABON SINQI SINQIN LABARANSU_*
_LABARAI NE MASU TSANANIN ZAQI DANDANO DA TSAYAWA A ZUCIYA_
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899