Sashe 53
Bakon Munafuki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amincin Allah ya tabbata a gare ki ya ke wacce ta fi tauraro da duk wani haske...Haske a idanuwa na, Ina fatan dai ba fushi kike da ni ba. Zan iya manta komai amma ki sani ba zan iya manta ki ba haka kuma zan iya jure rashin komai amma ba zan iya jure rashinki ba, hakika daga jiya zuwa yau ina cikin tarun farin ciki marar misaltuwa Maryaam...Ina ma a ce na kasance da ke a duk bugun numfashina, kaunarki ce take kara tasiri a ruhina, babban burina na ga bayyanar fitar murmushinki a kan wannan kyakykyawar fuskarki, ya kuma zamana ni ne sanadin hakan. Bana son Allah ya kawo lokacin da za ki fushi da ni sosai kaina ba zai dauka ba, hakika Allah ya wadata ki da abin da mata da yawa suke nema sun rasa ke kanki kin san a cikin jinsinku, mata irinku kadan ne da a ce na iya rubuta labari da a kan fuskarki zan rubuta littafi mai suna kyauta daga Allah... Maryaam kin shayar da ni ruwan alkhairin da ban tana sha ba.. Maryam kin dandanamun zumar da ban taba dandana ko lasa ba.. Maryam na samu farin ciki wanda bantaba samu ba a rayuwata. Maryaam Allah ya miki albarka... Jarumar jarumai... Mai kayan dadi da albarkatu.. Ki sani kaunar ki ce tasa na ke kwadayin kasancewa da ke wallahi. Maryaam na samu kai na cikin wata duniya da ban taba zato ko tsammanin shiga ba.... Ke din ta dabance kin zarce sauran mata... Allah ya saka miki da gidan aljanna da iyayen ki gaba daya da kika kawo martabar ki gidan mijin ki.. na samu Maryaamu tah fiye da yadda nake ayyanawa.. . I don’t have all of the words to express how much you mean to me. I can only say that you are the center of my life and everything else revolves around our love for each other.... Maryaam I looked for a woman I could live with, but I ended up marrying the woman I can’t live without. I love and cherish you...." Ya karasa fada yana sumbatar tafun hannun ta..
"Maryam..?" Ya dan leka fuskar ta.... Tuni bacci ya dauke ta ashe shi da iska yake magana... Yayi murmushi ya gyara mata kwanciya sosai akan pillow..
Ya kishingida a gefenta yana kallon yadda take bacci tana sauke numfashi ahankali... Ya matsa ya dan kamo kasan labbanta ya tsotsa yana murmushi.. ya jawo bargo ya rufeta da shi ya kuma saka hannun sa ya tallabo ta sosai yanata kallon ta tana bacci.. Dadi sai mamaye shi yakeyi. Ya gama samun abunda yake bukata a rayuwa acewar sa
Ya saka hannu yana shafa girar ta da karan hancin ta da labbanta .. A haka bacci ya dauke shi shima cike da daa'da'dan mafarkai akan daren auren su na farko mai tarin albarka.....
ZAFAFA BIYAR WRITERS 💕
[10/5, 4:55 PM] Hafsaat💞: _4_
_8_
__
_ADVERT👇_
_YERWA INCENSE AND MORE :(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)_
_INA MA'ABOTA TURARE.. KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE. TSAFTA KUMA TABA CIKIN IMANI ...KU MATSO KUSA.. MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN *YERWA INCENSE AND MORE* DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.. AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO.. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA.._
_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._
_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_
_NAMBAR WAYAR SU:08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER: yerwaincense_and more_
_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_
_________
****Sun jima suna bacci mai nauyi kafin daga bisani Amaal ta fara tashi.. Tayi miqa bakin ta dauke da addu'a.
Tana juyar da kanta ta sauke kallon ta akan fuskar Al-mustapha dake bacci yana sauke numfashi ahankali..
Ta samu kanta da rankwafawa tana duban fuskar sa.... Bata taba tsayawa tayi masa kallo na tsanaki ba irin na ranar..
Dogo ne sosai mai cikar zatin haibar halitta.. Bai cika haske ba sannan shi ba za'a kira shi da baki ba..Turawa na cewa da irin kalar sa caramel..
Yana dauke da manyan idanuwa. Duk kuwa da a rufe suke kana kallon su zaka gane suna da girma tubarkallah..
Girar sa a cike take... Domin tsabar cika ma sun kusa hadewa da juna..Ta gangaro da idanun ta kan karan hancin sa tamkar shi ya zana hancin. Tubarkallah a mike yake kuma ba me girma bane..
Hakama dan karamun bakin sa da ke dauke da labban sa kanana kuma pink color kamar ya shafa jambaki.
Ta sake lankwasar da kanta tana duban sa sosai.. A hankali Al-mustapha ya shiga bude idanun sa. Tana ganin ya farka tayi sauri zata juya ya riko ta gaba daya cike da hanzari ta fado kansa..
Tanata kokarin yakice kanta ya riketa gagam... Kallonta yake shima sosai ita dai ta runtse idanun ta.
"My wifey..... Kin tashi lafiya? Naga alamar kin wartsake ma ko..?" Ya fada yana kamo labbanta yana cizan na kasan ahankali.
Ture shi ta shiga yi amma ko gezau sai ma sake kwakumar ta da yayi yana sumbatar ta sosai..
"Allah ya miki albarka..." Ya fada yana shafa gadon bayan ta zuwa kan ma***nta tayi saurin ture shi da iya karfin ta tana hawaye wiwiwi..
"Dan Allah kayi hakuri"
Dariya yayi ya kalleta yace,
"Hakurin me ma tukunna?"
"Futsari nake ji"
Kasa tayi da idanun ta tayi shiru... Al-mustapha yayi murmushi yace,
"Je ki"
Tashi tayi da sauri taja hijabin da ke kasa ta zura ta shige bandaki bakinta dauke da addua..
Shima mikewa yayi ya tattare zanin gadon da suka kwanta ya nufi dakin sa da shi ya saka shi a washing machine. Yayi wanka hadi da tsarki ya shanya zanin gadon . Tukun ya shirya cikin wani yadi marar nauyi kalar madara. Ya feshe kansa da turaruka masu kamshi sosai. Bai saka hula ba ya dai taje sumar kansa ta kwanta luf.
Parlor ya koma ya tattare ko'ina ya gyara zaman komai ya shige dakin Amaal bakin sa dauke da sallama tana zaune akan gado ta shimfida wani zanin gadon. Sanye take cikin doguwar riga ta material ta daura dankwali da mayafi...
Yama shiga ya jingina da bakin kofa yana dubanta tun daga kan yatsun kafarta da suka sha lalle ya zuwa fuskar ta dake murmushi tana danna wayar ta dake hannun ta...Tayi masa kyau kwarai matuka...
Kallonta yake cikin madaukakiyar kaunar da yake mata mai tarin yawa. Ji yake kamar ya mayar da ita cikin sa saboda tsabar yadda yake jin sonta na gauraye ilahirin ciki da wajen jikin sa baki daya..
"Maryaam..." Ya kira sunan ta ahankali.
Ta daga kai ta kalle shi. Gabanta ya tsananta bugawa saboda wallahi tsoro yake bata.
Kasa amsa shi tayi. Yayi murmushi yana takawa inda take. Ta shiga kokarin komawa tsakiyar gadon yayi taku hudu ya cimmata ..
"Dan A..." Yayi saurin rufe mata baki ta hanyar yi mata kiss. Ya zare bakin sa a hankali yana duban ta. Tayi saurin yin kasa da kanta... hawaye daya na bin daya. Bataso ta sake magana yayi mata wani abun don haka tayi shiru.
Ya saka hannun sa daya ya tallabo fuskar tata yana duban ta . Kafin ya saka yatsa yana goge mata hawayen ya rungume ta yana shakar ni'imataccen kamshin dake tashi daga jikin ta,
"Maryaam..."
"Uhm..."
"Ba ki gayshe ni ba"
"Yi hakuri...Barka da safiya"
"Barkan mu da safiya wifey... Ya jikin na ki?"
"Alhamdulillah..."
"Kwanta naga wajen" ya fada yana kokarin kwaye mata riga tayi saurin zame hannuwan sa tana duban sa cikin tashin hankali..
"Ka bari..." Ta kankame mayafin ta hadi da tsuke cinyoyinta tamau.
Yayi dariya yana kallon ta yace,
"Ina zaki je ne?"
"Ba ko'ina."
"Kika saka wannan mayafin babba? Wait kunyar me kike ne? Maryaam kin zama ni na zama ke. Naga komai da komai hasalima ni ne nan na bud...
"Wayyo dan Allah kayi shiru" ta fada da karfi tana toshe kunnuwan ta,
"To cire mayafin ko na kara, dan wallahi ban koshi ba"
"Ai ba abinci bane" maganar zuciyar ta tafuto fili.
Ya riko hannuwan ta yana zuba mata idanu,
"Abinci ne Allah... Da ke gina jiki da boosting hormones da...
"Oh please .. " Ta fada cike da kosawa. Gaba daya Al-mustapha ta lura bashi da kunya ko digo kadan..
"Maryaam..."
"Uhm"
"Dago ki kalli idanu na"
Kasa dagowa tayi kanta a kasa dai still. Al-mustapha yace,
"Bari to mu sake karawa.."
"Zan kalla ... Allah zan kalle ka yi hakuri"
"To dago ki kalle ni... Dazu fa na kamaki kina kalle mun fuska da jiki na gaba daya. Waya san ma da me dame kika taba a jikin nawa uhm..Maryaam"
"Wayyo wallahi bantaba komai ba"
"Fadi gaskiya dai...Ko na kara ne? Ba zaki kalle ni ba wai?"
Ta shiga daga kanta a hankali ta sauke idanun ta a kansa. Da sauri ta janye tana yarfe hannu,
Al-mustapha ya kamo hannuwanta cikin nasa yana murzawa ahankali yace,
"Maryaam ni fa mijin kine na sunnah.. Ba dadewa muka gama sharholiyar mu akan gadon nan ni da ke dik munsan yanayin halittun da ke jikin mu... Har fa kusan wanka na miki da na kai ki bandaki naga komai da komai. Har tawadar Allah kike da ita agefen bakin nan dinki daga baya" ya karasa fada yana dora hannun sa a saitin dayan kirjinta.
Tayi surin buge hannun nasa... Ji take kamar ta kurma ihu kunya duk ta dabaibaye ta..
"Zo muje muci abinci ko? Naji ana knocking kofa"
Mikewa tayi zata fitan yayi saurin daukar ta chak ya yage mayafin ya cullar a gefe ya nufu parlor da ita a hannu tanata yakicewa yaki sakin ta..
Ya ajiye ta akan kujera ya nufi kofa ya bude. Mai aiki ce ta kawo musu kulolin abinci tana cewa,
"Dazu nazo inata bugawa baa bude ba. Idan da abunda kuke so wai ku fada sai a kawo."
"Sannu da kokari. No komai yayi. Maryaam ko kina son wani abun?"
"A'ah"