← Book details Bakon Munafuki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 60

Sashe 12

Bakon Munafuki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abule ta karasa duka shigar da akwatin nasa da Ghana must go cikin dakin da ke parlorn me dauke da kayan daki farare kal da ratsin bula. Komai yayi test din maza ya gama haduwa fiye da kalamai.

Sai kamshi turaren wuta ne ke tashi a dakin da gidan baki daya samfarin khajingru na kamfanin turarrukan yerwa incense and more.

Fuchewa sukai suka bashi guri. Hamid ya daddebe abincin da zai iya ci yaci ya kora da lemuka da ruwa yayi hamdala. Dakan sa ya shiga daukar kayan ya fara futa da su.

Dakyar me aikin data gansa ya fito da tray yana neman kirchen ta karba tana bashi hakuri. Shjma ya shiga bata kasancewar yana da girmamawa.

Daki ya koma ya duba bandaki ya shiga ya watsa ruwa hade da yo wanka da dauro alwala. Ya sauya kayan sa zuwa jallabiya fara ya feshe jikin sa ko'ina da turare

Har ya fara curo kayan zai jera a closet ya jiyo masallacin dake cikin gidan an fara kirayen kirayen sallah. Don haka ya ajiye ya futa daga dakin.

Yana fita sukai kichibus da amaal dake sakkowa daga bene. Suka sakarwa juna murmushi.

Yadda yasa jallabiyar ta mukatar masa kyau sai ta tuno da labarawan madeenah. Tunanin ta ya gangaro kan Hisham da dramar da suka ci. Ta murmusa kawai fuskarta na fadadawa,

Hamid na daga kansa daga kasan a tsaye ya tsaya yana kallon yadda fuskarta ke fadaada da murmishin ta mai kayatarwa.

Yar kanwar tasa na birge shi saboda yadda take da nutsuwa da girmamawa.

"Dearest sissy.... Amaal." Ya fada a ararrabe yana sake kafeta da idanuwan sa,

Da sauri ta dago daga tunanin data tafi,

"Na'am ya Hisham..."

"Hisham?"

"Au... Ya Hamid... Fita za kai.......?

_ADVERT👇_

_YERWA INCENSE AND MORE :(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)_

_INA MA'ABOTA TURARE.. KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE. TSAFTA KUMA TABA CIKIN IMANI ...KU MATSO KUSA.. MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN *YERWA INCENSE AND MORE* DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.. AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO.. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA.._

_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._

_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_

_NAMBAR WAYAR SU:08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER: yerwaincense_and more_

_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_

*_MATSO KIJI_*👂🏼👂🏼👂🏼👂🏼🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*_KINA DA LABARIN 'YAN BIYAR DINNAN SARAKAN ZAQAQAN LABARAI SUN SAKE DAWO MUKU DA SABON SINQI SINQIN LABARANSU_*

_LABARAI NE MASU TSANANIN ZAQI DANDANO DA TSAYAWA A ZUCIYA_

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO
Billyn Abdul

-ZAFIN KAI
Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo

Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400

Pay at👇

1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim
Sai katura shedar biyanka anan👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070

VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k

_MUTANEN NIJAR KU TUNTUBI +22799643131_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*🥰

Zafafa🫶🔥
[8/11, 6:35 PM] Hafsaat💞: _BM_

_NA:_

_NANA HAFSATU_

_PAGE:13_

_BM vip arewabook: https://arewabooks.com/book?id=64a96774d6e097b6d856cfb9._

___

   Murmushi ya sakar mata mai kawatarwa yana mai nazartar ta sosai kafin ya amsa tambayar ta,

"Zan je masallaci ne....."

Ta karasa sakkowa daga benen tana ce masa,

"Ka gane masallacin ko Ya Hamid?"

"Na gane, dearest sissy....."

"Tohm sai ka dawo"

"Godiya nake..mm" har ya juya yayi kofar fita sai kuma ya juya ya fuskance ta.

"Waye Yaya Hisham?"

Mamaki ne ya cikata Ashe ya jiyo? Duk ta dubibice don ita kanta bayasan ya akai sunan Yayan nata ya jini ya bace mata ba sai na Hisham dan gidan aminin mahaifin ta.

"Wani ne.?" Ta samu kanta da bashi amsar haka.

"Ba shi da suna?" Ya tanbayeta yana sakar mata wani murmushin

Kunya duk ta kamata...Ta kasa cewa komai

Ya ce da ita,

"Ko class mate dinki ne? Ko.....

"Ko me? Yaya ba abunda kake tunani bane kar ma Hayateey taji."

Dariya yayi mai sauti yana girgiza kai,

"To waye..?"

"Dan abokin abbiey ne..."

Kada kai yayi alamun gamsuwa,

"Crush ne kenan?"

Ta gwalalo idanu, cikin tsantsar gaskiyar ta tace,

"Haba Yaya Hamid.... Ai nayi karama" ta fada da sauri hadi da rugawa a guje ta shige kitchen

Dariya ta bashi sosai ya girgiza kai kawai ya fice ya nufu masallaci.

A harabar gidan suka hadu da Hajiya jamila wadda ta futo daga sashen mai gidan..

"Hayateey..."

"Na'am Habibi..."

Murmushi yayi sosai jin yadda ta kira shi itama tayi murmushin ta ce masa,

"Masallaci zaka tafi?"

"Eh..."

"Ma shaa Allah... Kaci abincin kuwa?"

"Alhamdulillah Hayateey naci sosai dakyar na iya tashi ma."

Sukai dariya gaba daya tace,

"Toh sai ka dawo... A mana addua"

"In shaa Allah... Sai na dawo"

Hajiya Ruwaida ta zunkudo Hajiya Hadiza da suke zaune a balcony suna kallon su. Har da mata zunden su da baki,

"Wannan kuma wanene?" Hajiya Ruwaida ta tambayi Hajiya Hadiza

Hajiya hadiza har da mikewa tsaye tana leka Hamid har sai da ya kule ganin ta,

"Naga suna tsananin kama... Anya ba dan Rukayyah bane?"

"Wacece haka?"

"Yar kanwar su ne data rasu. Ta dade tana son dakko shi makira saboda taga Hindu a waje na. Matsiyaciya, Hindu tun kafin a aurota take waje na. Sannan ni da junaidu yan uwa ne. "

"Kina nufin yanzu ta dakko shi ya dawo wajenta kenan?"

"To tun safe data futa ba sai dazu suka dawo ba?"

"Eh.."

"Can taje ta dakko shi. Dangin marasa asali. Ai kuwa ba zamu zauna da dan wani ba."

"Y...

Ina bata jira me ruwaida zata fada ba ta fiche da ga barandar da sauri tayi wajen Amb Junaid tana zuwa ta tarar da parlorn wayam ba kowa baya nan.

Ta saka hannu a baka ta ciza tana hararo sashen Hajiya jamila. Ta fito harabar gidan ta tsaya tana mai waige waigen inda zata hango amb junaid.

Hindu 'yar ta ce ta dawo daga waje tana tafe tana danna wayar da ke hannun ta.

Suka gwaru da juna.. domin Hindu kanta na kan waya baki daya hankalin ta ya tattare acan,

"Ni meyasa bakya abu da hankali ne Hindu?"

"Maa bangan ki bane."

"Ai dama ba zaki ganni ba kanki ma kan waya kina dannawa. Ko gajiya bakya yi..."

"Maa chatting fa na ke?"

"Ai kinde kenan kullum... Ke da waye?"

Hindu ta saki murmushi, Hadi da matsawa daf da kunnen Hajiya hadiza mahaifiyar tata tache mata,

"Ya karbu request Dina Maa.... Dam Allah kalli wadannan hotunan nasa daya saka. Maa burina ya kusan cika gaskia"

Suka hada jai suna kallon hotunan kyakkywarn saurayin me tsananin kyau da gayu

"To yanzu ya ake ciki?"
"
"Tunda yayi accepting friend request dina zuwa anjima zan masa magana.."

"Aamin..mAamin Hindu. "

"Maa wa kike jira ne anan?"

"Abbiey dinku nake nema naje parlorn sa baya nan."

"Maa, Wani abun ne ya faru?" Ta tanbayeta don sam batada nutsiwa

Hajiya hadiza tayi kwafa tana kada kai hade da buga tafun kafarta daya a kasa,

"Munafukan ki ne suka je suka dakko wannan yaron da.....

Bata karasa ba wayarta dake hannunta tayi karar shigowar message da ke nuni da,

"Ki san irin zaman da zaki da kishiyoyon ki... Musanmam Hajiya jamila. Ta dakko dan kanwarta don wata muguwar manufarta akan ki... A kowane hali tana san rabaki da Amb junaid.."

..
_ADVERT👇_

_YERWA INCENSE AND MORE :(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)_

_INA MA'ABOTA TURARE.. KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE. TSAFTA KUMA TABA CIKIN IMANI ...KU MATSO KUSA.. MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN *YERWA INCENSE AND MORE* DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.. AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO.. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA.._

_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._

_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_

_NAMBAR WAYAR SU:08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER: yerwaincense_and more_

_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_

*_MATSO KIJI_*👂🏼👂🏼👂🏼👂🏼🔥🔥🔥🔥🔥🔥

*_KINA DA LABARIN 'YAN BIYAR DINNAN SARAKAN ZAQAQAN LABARAI SUN SAKE DAWO MUKU DA SABON SINQI SINQIN LABARANSU_*

_LABARAI NE MASU TSANANIN ZAQI DANDANO DA TSAYAWA A ZUCIYA_

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO
Billyn Abdul

-ZAFIN KAI
Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo

Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400

Pay at👇

1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim
Sai katura shedar biyanka anan👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070

VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k

_MUTANEN NIJAR KU TUNTUBI +22799643131_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*🥰

Zafafa🫶🔥
[8/13, 5:48 PM] Hafsaat💞: _BM_

_NA:_

_NANA HAFSATU_

_PAGE: 14_

_BM vip arewabook: https://arewabooks.com/book?id=64a96774d6e097b6d856cfb9._

___

Bakin sa dauke da sallama ya shiga sashen. Duk suna zazzau ne a babban sashen parlorn.

Ya yin da likitan ke a tsaye, kafadar sa rike da jakar sa baka da wasu littafai aciki da laptop dake zip din jakar abude yake ana hango kayan ta na ciki.

Likitan yana ganin sa ya bashi hannu suka gaysa. Kafin daga bisani Amb junaid ya babbasu hannu suka gaysa ya kuma durkusa har akasa ya gayshe da su cikin girmamawa.

Sallamar sa kadai alhaji jalaluddeen ya amsa, itama a kasan mak’oshi bata fito da sauti sosai ba.

Amb junaid sam bayajin dadin hakan da yayan nasa yake masa ya rasa dalilin da ya saka babbar tsana me tsanani tsakanin su da wasu daga cikin yayyun nasa.
Chapter 12 · 0% Book details