← Book details Bakon Munafuki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 60

Sashe 52

Bakon Munafuki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

** *Idan* har tace bata ji komai ba a cikin abinda yake mata babu shakka tayi karya mai lasisi. Sake janye kafarta tayi jin yana neman sakata yin fitsarin da bata yi niyyar yi ba a wannan lokacin da take neman taimakon bacci dan ta samawa jiki da zuciyar ta nutsuwa. Amma gaba daya ya hanata.m

Al-mustapha ya dan dago shanyayyun idanunsa yana kallonta kasa-kasa yaga tana faman cije lebe da kuma jujjuya kanta cikin wani irin yanayi wanda hakan ya bawa kirjinta damar turowa gaba, tuni dama ƴar karamar rigar ce a jikin nata, tubarkalla kuma albarkatun kirjin suna cikin nutsuwa da basu wani samu tawaya ba ta kowane fuska.

Idanunsa suna kaiwa wajan yaji yana neman rasa yar ragowar nutsuwarsa da yake da ita. Amaal ta yi saurin kwace jikinta tare da kifawa ta dungule jikinta a waje daya, wata irin kunyarsa takeji, tana jin kamar gurin ya dare gida biyu ko zata samu damar shigewa can cikin kasa tadena ganin al'amarin nan da Al-mustapha ke bijiro mata dashi. Yana matukar kashe mata jiki, yana sakata cikin yanayin da ba zata iya yin bayanin yadda yake ba.

Cikin rashin zato bare kuma tsammani kawai taji shi gabaki dayansa akan bayanta ya yi mata rufa, kafin tayi wani yunkurin kare kai ko kuma hanashi kawai taji ya sauke mata duka nauyinsa a gadon bayanta. Cikin wani irin yanayi da yasa muryarta sarkewa saboda rashin kuzari na Amaal din take cewa.

"Please!" Al-mustapha yaji ta fada da muryar da ta sake kashe masa jikinsa.

Yadda Amaal taji yadda jikinsa ke wani irin rawa, tasan da wahala yau ta kwaci kanta a hannun Al-mustapha saboda yadda yake shinshinar fatar jikinta. Tamkar wani sabon karen farautaa..

Hannunsa yasa tare da juyo ta gabaki daya ya kalleta yaga yadda take rintsa ido bata son su hada ido dashi. Yadda take jin bugun numfashinsa a saman fuskarta yana sake hargitsa jikinta.

Gabaki daya kamshin turarukan yerwa da tayi amfani dashi ya cika hancin Al-mustapha, abinda yake jin zuciyarsa na azalzalarsa ya aikata zuciyarsa na ganin kamar zai shiga hakkin Amaal din saboda yana ganin tamkar ba zata iya daukar wannan lalurar ba da take sake tayar masa.

Farar fatarta ya sake bi da kallo yadda yaga tana wani sheki. A hankali yasa hannunsa ya zare hannuwan rigar baccin dake jikinta yana jin yadda kirjinsa yake bugawa, yana mamakin yadda karamar yarinya ke birkita masa tunani. Hawayen Amaal suka ci gaba da sauka akan gadon still idanunta a rufe.

Ji kawai tayi harshensa yana yawo a saman albarkatun kirjinta ba tare da zato ko tsammani ba. Shi kansa Al-mustaphan a wannan gabar jinsa yake tamkar wanda ake tunzurawa gabaki daya ya rasa yadda zai saita kansa bare kuma tunaninsa. Ya dago dukan shi tare da kamo kanta ya sanya bakinsa da tun dazu yake masa kyaikayin son hada shi da nata ya shiga kissing dinta babu kakkautawa tamkar zai cire mata bakin.

Tuni Amaal tayi luf dan ita kanta ba zata iya fadar irin yanayin da take ciki ba, wani irin lamari ne yazo mata da ba ta taba zatonsa ba. Al-mustapha ya kaita wata duniya da ko a tarihi ba'a taba sanar da ita irin ta ba. Yasa hannunsa yana yawo dashi da duka jikinta har ya samu nasarar zare dan guntun wandon jikinta tayi saurin riko masa hannu tana girgiza kai cike da alamun tausayawa domin tuni bakin ta ya mutu.. A hankali ta bude idonta sukai ido hudu dashi, yadda taga kwayar idanunsa a barkice ne ya sake gigita ta, tasan yau no way na gudar masa dan yana cikin wata irin bukatarta.

Da sauri ta sake runtse idanunta wani irin kunya da takaici suna mamaye mata rai, wai itace a yanzu Al-mustapha ke kallo a cikin irin wannan yanayin? Itace Al-mustapha ke yiwa wannan babban al'amarin da aure ne kawai ke sawa kayi shi harka samu lada marar adadi. Itace Al-mustapha ke karewa kallo babu sutura a tare da ita.??

Shi kuwa yafi minti ashirin yana yamutsata tare da hargitsa masa duka tunaninta ta hanyar soyayya da kulawa.

Duk yadda Amaal keyi masa yan koke-koke Al-mustapha bai ma san tana yi ba dan tuni ya yi nisa a cikin wata sabuwar duniya da komai na Amaal din yake sake lulashi cikinta...

Wasu irin maganganu Amaal taji yana yi lokacin da yake neman hanyarsa ta cimma bukatar zuciyarsa. Addu'ar da taji yana karantowa a hankali itace tasa Amaal kuma gigicewa. Yadda ya gigice mata kawai zaka san ya dade yana jiran zuwan wannan ranar da kuma wannan lokacin a cikin irin wannan yanayin. Sarrafata kawai yake yi ta ko'ina ga kamshin turarukan yerwa dake sake gigita shi yana sake fita daga hayyacinsa.

Shi kansa ba zai ce ga lokacin da ya shiga Amaal ba saboda yasha fama da hanyar gashi baya cikin hankalinsa bare ya gane aika-aikar da yake aikatawa ba. Amaal kuwa tun tana rokansa tana kuka tana hada shi da Allah har tayi shiru jikinta ya saki tamkar wacce ta rasu dan ko motsi bata yi. Yadda take jin wani yanayi dama tasan Al-mustaphan ba wani sonta yake ba, tasan dama mugu ne hakan yasa yau ta sake tabbatar da halinsa indai akanta ne. Wata irin runguma da ya kai mata yana sake jujjuya kansa yadda yaji jikinsa na wani iri kamar ana zuke masa jinin jiki yasa bai sake sanin halin da yake ciki ba still yana jikinta sai da ya kusan yin minti goma sha biyar.

Gabaki daya ya manta nauyinsa a jikinta yake sai da ya fara jin hankali ya fara dawowa sannan ya bude ido ya ganshi dare-dare. Kamar wanda aka mintsina ya yi saurin komawa gefe still yana kallonta cikin zaro ido. Ganin hawaye a gefen idanunta yasa shi saurin riko hannunta yaji gabaki daya ya yi weak.

A gigice yake kallonta yana jin zuciyarsa na bugawa, idan wani abun ya samu Amaal ba zai taba yafewa kansa ba. Ya janyo duvet ya karawa jikinsa yana sake riko hannunta. Ji yayi ta zare hannunta daga nashi tare da fashewa da wani irin kuka da ya ruda Al-mustapha yaji tabbas ya yi mata laifi.

"I'm so sorry." Ya fada cikin wata irin murya...

Amaal ta jiyo muryar sa yana bata hakuri... Wadda duk duniya yanzu idan akwai abunda tafi tsana ta saurara shine muryar Al-mustapha...

Yunkurawa tayi zata mike ta kasa ta koma ta kwanta tana fashewa da wani kukan jin wajen yana mata wani irin zugi da radadi mai wuyar fassarawa..

Ya dan saka hannun sa da niyyar ya rikota ta tattake ta buge hannun nasa tana dankara masa harara..

Dan murmushi yayi duk kuwa da shima dauriya kawai yake jikin sa amace yake. Amma azahirin gaskia yana cike da farin ciki mai tarin yawa. Bai taba samun kansa a halin farin cikin da yake ciki a lokacin ba..

"Maryaam...." Ya kira sunan ta yana sake mannata a jikin sa...

Tsoro da fargaba suka sake kamata da sauri muryar ta a dashe tace,

"Dan Allah kayi hakuri karka kara.."

"Ba zan sake ba Maryaam... Kwantar da hankalin ki kinji? Allah ya miki albarka ya ke karramammiya ma'abociyar karaama da karamci. Yadda kika kawo martabar ki gidan auren ki Allah ya saka miki da alkhairi" ya karasa fada yana mikewa tsaye hadi da sakar mata sumba a goshin ta. Ta goche kanta da sauri tana zubar da hawaye..

Nan da nan ya shiga bandaki ya harhada dukkanin abubuwan da zai hada ya koma wajen Amaal dake raba idanu akan gado... Ya rankwafa ganin ta rufe idanu da sauri ya hura mata iskar bakin sa yana murmushi,

"Zo muje bandaki..."

"Bacci nake ji"

"Bari tukunna ki samu karfin jikin ki kinji?"

Batai musu ba ta sake dagawa zata tashi ta koma da sauri ta kwanta saboda ta kaasa... Al-mustapha tausayin Amaal din ya sake kamashi ya dubeta yace,

"Kiyi mun afuwa Maryaam... " Ya tattare ta gaba daya ya dagaata yayi bandaki da ita.

A nanma sai da ya sha wata mitar awajen Amaal. Don sabon shafin kuka ta bude alokacin da Al-mustapha ya sanyata acikin ruwan zafi..

Dakyar da roko da ban hakuri ya samu ta amince ta zauna Amma da sharadin adole ya fita ya bata waje. Hakan kuwa akayi ya koma daki ya zauna...

Daga baya ya nufi dakin sa yayi wanka dana tsarki ya sauya kaya. Yana komawa yaga Amaal na kokarin fitowa daga bandakin ya temaka mata ta fito suka koma dakin ta saka wasu kayan...

Ranar bai samu zuwa masallacin asubah ba agidah yayi saboda jikin Amaal daya dauka da zazzabi... Ya kwasheta akan sallaya yayi kan gado da ita yanata ban hakuri..

Ya rufe winduna ya nufi parlor ya hado mata tea mai kauri. Dakyar ta sha shima sai da yace zai kira su Bappah idan taki sha. Bayan ta sha ya bata maganin pain and fever ta hadiya...

Tanata kwace kanta Al-mustapha ya hanata ya mannata da kirjin sa yana bubbuga bayan ta da hannun sa daya...
Chapter 52 · 0% Book details