← Book details Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 115

Sashe 95

Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_kai ƙoƙarin ganin kayi payment domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_ ~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ƴan amana my ƴan iya wuyata* ********************** Koda ya idar da sallar ya jima yana lazimin istigifari neman gafarar ubangijinmu kafin ya soma karatun azkar yana gamawa, ya mike daga saman abin sallar'n yana mai cije bakinsa alamun bayajin daɗin jikin nashi sosai. Wayarshi ya kunna tare da shiga inbox ya rubutawa goma msg, akan yaje ya siyo masa jallabiyar's and boxer's sabida shi baze iya mayar da kayan jikinshi ya fita ba sabida tun jiya suke abinda bai taɓa faruwa dashi ba kenan ko yanzu ma daya saka dan dai sabida baya da wasune amman da bayajin ze iya mayar dasu. Da ƙyar yaja ƙafafunshi ya koma cikin ɗakin still tana kwancen dai kamar yadda ya barta. Hayewa yayi saman katifar tare da kanainayota jikinshi ya ɗorata a saman cinyarshi. Baccinta take sosai fuskarta tayi wani irin jajur idanunta ya kumfura na alamun kuka! juyawa tayi tare da saƙalo wuyanshi da hannunta tana tura mai baki batare data sani ba. Murmushi ya tsinci kanshi dayi, yana mai gyara mata kwanciyar datai a cikin jikin nashi. A fili yake furta maganar dake ranshi wadda baya zaton zataji sabida baccin ta dake faman yi. "Ina matuƙar sonki nana bilkisu, kin sace zuciyata tun daren dana ganki agidanku na kasa nutsuwa na kasa zama akanki, bayan na fidda rai da sake ganinki kwatsam Allah ya kuma haɗani dake a kamfani wanda ranar dana ganki a wajan talle seda nai kukan da tunda ammi ta haifeni ban taɓa yinshi ba, tabbas ina matuƙar sonki Ummeenah Nuriynah fulanitah, tabbas na yarda dik abinda yake rabonka seka sameshi komai nisan dayay maka, bayan na fidda rai da samunki se Allah ya dubani ya kawon ke cikin sauki dukkan abinda naiwa usman tsabar murna ce amman banajin nayi baƙincin aurenki Sugar nah zumanah, Allah ya barmin ke yasa a daren jiya nai ajiya a mararki, ina sonki banajin da abinda ze iya rabani dake har ƙarshen numfashina akanki nabar dukkan Ahalina nazo nan domin na rayu dake farincikina" Yafaɗa muryarshi na rawa idanunshi na cikowa da zazzafan hawayen ƙaunarta. Ɗagota yayi tare da kwantar ta sosai ajikinshi kamar mai tsoron wani abun karya taɓa mai ita, ya soma ƙasa da kanshi harya kaisa dai dai saman fuskarta. Sassanyar iskar cikin bakinshi ya soma hura mata acikin fuskar tata yana mai ziro harshenshi yana lasar tsakiyar idanunta. Cikin wata iriyar kasalalliyar murya ya soma mata magana ƙasa ƙasa. "Ummeenahhhh ki tashi kiyi sallah mun makara". Cikin barcinta taji kamar ana mata magana akant. Turo bakinta tayi gaba tana ƙoƙarin juya mai baya. Hannunshi yasa ya tallafo mazaunanta yana matsasu da wani irin salo yana wani irin lumshe idanu yana jinsa kamar ya koma second round. Zumbur Bebi ta miƙe jin ana taɓa mata bayanta. Tashi tayi daga jikinshi tana mai ƙwaɓe fuskarta alamun zatayi mai kuka! Matsota yayi kamar ze shige mata jikinta. "Menene kuma?" Yafaɗa da wata irin murya mai saka mabuƙaci tsuma. "Bakai bane naji kana min irin abun jiya kallafa zafi nakeji sosai ko tausayamin bazakai ba" Tafaɗa tana mai ƙoƙarin zubda hawayen shagwaɓa. Kamota yayi gaba ɗaya ya rungumota yana mai shafo tsakiyar bayanta da lallausan hannunshi. "Shiiiii bazanyi ba muje kiyi sallah" Ɗan zamo kanta tai daga kirjinshi. "Kallafa kayan daka samin ahaka zan fita kana ganin jikina?" Bakinsa ya zira a cikin kunnenta yana mai tura harshenshi acikin ramin kunnen nata. Yaɗan tsotsa kaɗan, cikin wani irin salo kana yace. "Miye dan naga kaddarata a haka so kike naga ta wani wannan rigar mai tai a haka?" Yafaɗa yana mai kallon rigar daya saka mata dayay mata wanka ɗazu rigar ta bacci ce doguwa amman bata bar komai ba, domin babu abinda ba,a gani ajikin Bebin musamman yadda bata saka komai ta ciki ba. Ɗagata yayi kamar jinjira ya kaita tsakar gida anan ya sauketa lokacin wajan karfe 8:00am, Dafa bango tayi tare da zira takalmi ta shiga cikin toilet ɗin inda shikuma ya nufi cikin ɗaki sabida yaji wayarshi tana ringing, ganin goma ke kiranshi yasa ya saka rigar shaddar jiya ya fita daga gidan. Awaje suka haɗu da goma bayan sun gaisa ya miko mashi babbar leda daya siyo mai kayan daya bukata amsa yayi tare dayi mai godiya kana ya koma gida ya rufo abinshi. A falo ya aje ledar ya tube rigar ya rage dagashi se guntun wando ya kuma komawa bakin bayin jiyake kamar ya danna kanshi ciki. Ita ko Beby tana daga cikin bayin tana kuka sabida lokacin data tsugunna zatai tsarki jitai kamar an mata tsarki da ruwan barkono haka ƙasanta ke mata zafi. Adaddafe ta tari ruwan ɗumi kamar yadda mama kece musu suna tsarki da ruwan ɗumi agida. Ta zuba a ɗan bawon data gani a bayin seda ta cikashi taff sannan ta daddafe ta shiga ciki ta zauna tana mai sakin ƙaramar ƙara. Jin zugin yana raguwa ruwan na salamcewa yasa ta kuma tarar wani ta ƙara shiga. A wannan karon taji duk cinyoyinta dasuka ƙage sun warware sannan taji daɗin jikinta ba kamar da farko ba, wanka tayi da ruwan ɗumin sannan ta mayar da rigar kana tai alwala tafito tana cije baki. Dashi taci karo abakin bayin yana leƙe harara ta banka mai batare data bari ya ganiba tana kokarin juyawa ta shiga ɗakin yay saurin ɗagata da kansa ya kaita ɗakin ya shinfiɗa mata sallaya ya ɗauko mata hijabi. Ta saka ta tayar da sallar. Da sauri ya fita kicin da kansa ya kunna gas. Ya ɗora ruwan tea tunda ya iya wannan, daya kammala ya zuba a tea flaks, sannan ya dauki ƙwai ya fasa dafe kanshi yayi yana tunanin yaya zeyi ya soya domin bai iyaba. Tunani ne ya faɗo masa da sauri ya koma ɗaki ya ɗauko wayarshi ya shiga cikin internet yay serching abunda yake son sani cikin mintuna ɗaya suka watso masa, yadda zeyi da sauri ya dire wayar ya soma kaɗa kwan ya ɗora kasko ya zuba mai ko albasa bai sakaba dan rashin sani tare da sauri kuma. Man yay zafi ya zuba ƙwan, seda ƙwan yay jajur kamar ze ƙone sannan ya juya ya zuba a plate haka yayta fasa ƙwan yana soyawa har wajan guda biyar wai acewarsa yaga tana da cin abinci da yawa. Se wajan 9 ya kammala duk ya haɗa gumi seda ya gyara kicin ɗin tsaf domin wajan shara daman bayajin ta sabida ya iyata sabida tsabar tsaftarshi shiyasa ya ƙware anan. Sannan ya haɗa komai a saman tire ya shiga ɗakin ya aje ya koma ya ɗauko ragowar naman jiya a frij tare da kofinan shayi da cokali, lokacin daya koma tana zaune a darduma tana shafa azkar ɗin datayi. Aje sauran kayan yayi yana share zufa kamar wanda yay aikin shekaru dubu baki ɗaya hannunshi ma zafi yake mai sabida wankin bedshit dayay da kuma wannan aikin, dariya ta ƙunshe tana mai kallonshi ƙasa ƙasa. Wuceta yay ya nufi ɗakin ya fito da sauri kuma ya koma tiolet yay wanka yay brush sannan ya dawo ya ɗauki ledar kayan da goma ya kawo mai kallon yadda yake yawo tuɓi tuɓi tayi tana mamakin rashin kunyarshi. Shirya kansa yayi cikin white jallabiya tare da feshe jikinshi da turare wanda duk acikin sautin kayan da goma ya siyo masa ne. Sannan ya fito falon yana zuba ƙamshi zama yayi a ƙasan carpet yana mai fuskantar ta fuskarshi kamar koyaushe a ɗaure, wadda bata bayyana sirrin zuciyarshi. Ɗagowa tayi tare da matsowa kaɗan gabanshi. "Ina kwana" Tafaɗa tanayin ƙasa da kanta. Murmushi ya sauke mai sauti kana yace mata. "Lafiya ƙalau ƴar albarka yaya gajiyar aikin lada?" Yafaɗa idanunshi yana yawo ajikinta. Ƙasa tayi da kanta tana maijin wata iriyar kunyarshi bakuma ta iya ce masa komiba. "Dan Allah ki sauke wannan hijabin haba kamar gidan nida mutum dubune kin wani ƙunshemin jiki a wannan hijabin". Yafaɗa yana mai ƙureta da idanunshi. Hannu ta saka ta sauke hijabin tana mai ƙin kallonshi. Wani irin yammmmm,zuuuttt yaji acikin ilahirin halittar dake aiki a sassan jikinshi tsigar jikinshi tai wani irin miƙewa haka zalika yawun bakinshi ya ƙame ya bushe ƙamas sabida tsabar yadda manyan halittun kirjin Bebi suka tokare mai idanu suka tsaya masa a ransa. Ƙure wajan yayi da idanunshi atake anan idanunshi ya kaɗa yay wani irin jajur jikinshi ya soma mazari zazzaɓin ɗazu na neman dawo mai. "Kici abincin mana" Yafaɗa ararrabe sabida yadda bakinshi ke rawa. Matsowa tayi sosai gaban abincin wanda ya bawa albarkatun dake manne da kirjinta damar kaɗawa kamar da gayya. Wata irin miƙa Aliyu ya kumayi yana mai matse jikinshi sosai kamar mai jin sanyi. Tea ta zuba a kofi mai yawa wanda daman da sugar ya dafashi sannan ta tura mai gabanshi. Kamo hannunta yayi yana messeging ɗinshi tare da ɗaukar cup ɗin ya manna mata abakinta yana bata tean yana matsa hannunta yan wasa da tsakiyar tafin hannun nata. Seda ta janje kanta sannan ya kafa nashi bakin a saman cup ɗin kuma adai dai saitin inda ta cire bakin nata yana sha yana lashe bakinshi. Seda ya kammala sannan ya janyo plate ɗin ƙwan ze bata ta juya kanta gefe. "Nafa ƙoshi bakina babu ɗanɗano" Tafaɗa tana tura mai bakinta gaba. "Oh bara naiwa ammi waya tai maki farfesu nasan zakisha" Yafaɗa yana ƙoƙarin ɗaukar waya,aikwa cikin sauri tai maza ta haye saman cinyarshi tana rera mai kukan shagwaɓa. "Nidai kada ka kirata salon ta gane abinda mukayi dan Allah kabari" Tafaɗa tana ƙoƙarin amar wayar daga hannunshi. Wannan hawan cinyar nashi datayi shiya ƙara dulmiyashi cikin kogin buƙatuwa. Da rawar jiki ya saɓeta sukai ɗaki ya kwantar ta saman katifa. Rigarshi ya zame, jikinsa na wata irin rawa. Ganin ze mata irin na jiya yasa idanunta raina fata nan da nan jikinta yahau rawa tuno wannan baƙar azabar dataji jiya. Kafin ta dawo daga duniyar tunanin data faɗa, harya hayo saman cikinta ya mata rumfa da faffaɗan kirjinsa yana faman zuba mata zazzafan hucinshi gaba ɗaya ya gama zube mata nauyin jikinshi a yunwace ya kaiwa manyan albarkatun
Chapter 95 · 0% Book details