← Book details Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 115

Sashe 91

Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fuskarsa ya dubeta. "Kinyi sallah, idan bakiyi ba jeki ɗauro alwala sena jamu jam'i nima banyi ba nai missing ɗinta" Se lokacin ta ɗago da kanta ta dubeshi sabida da tunda taga ya fito da wannan shegen wando tai ƙasa da kanta ganin ya sako kayan mutane yasa ta dubeshi sosai aranta tana yaba kyawun halittarshi babu abinda yake fisgar hankalinta gareshi face tafkeken tabon abin sallar dake saman goshinsa wanda yay baƙiƙƙirin yay siɗik. "Idan kin gama karemin kallon kije ki alwala domin kinyi dogon bacci nasan bakida alwala yanzu". Tura mai bakinta tai gaba. "Wallahi ni bazan fita ba wani abun ya saran a waje" Kallonta yay yana mai hawa saman dardumar daya shinfiɗa musu. "Niba uwa ce ta haifan ba kenan kece ƴa ko, niba yanzu kikaga naje nai wanka ba mai ya cini, malama ki tashi kije kiyi alwala kizo muyi sallah" Gani yadda ya zaro mata fitinannun idanunsa masu saka yara jin magana yasa ta mike har jikinta yana rawa ta fita se lokacin ta saki ajiyar zuciya sabida ganin ashe da akwai haske a tsakar gidan na farin ƙwan lantarki. Bayin ta shiga ta kama ruwa kana tai brush sannan ta ɗauro alwala. Lokacin data shiga ɗakin harya miƙe tsaye dan haka bayanshi tabi sabida daman da hijabinta ajikinta, sallar isha'i yajasu bayan sun ida ya kuma miƙewa anan wata nafilar ya kuma jansu raka'a biyu. Bayan sun idar ya juyo gabanta ya dafa kanta sosai taji yana karanto addu'oi waɗanda yaja manyan lokuta yana yinsu, ya gama ya saki kan nata kana suka shafa atare. "Allah yay miki albarka, Allah yasawa zaman aurena dake albarka, Allah yasa kizaman mace tagari mahaɗin cigaban arzikina, Allah ya bamu zuri'a masu albarka Allahumma Amin" Yafaɗa yana mai tashi daga saman sallayar ya shige ɗaki, ninke abin sallar tai ta aje batare data tuɓe hijabinta ba, ta koma can ƙasan carpet ta zauna. Jim kaɗan ya dawo falon hannunshi riƙe da wayarshi jikinshi babu riga gaba ɗaya zubin tsarin baiwar halittarshi a bayyane take, saka makon babu komai ajikin nashi se wannan guntun wandon na ɗazu manyan ƙirarshi ta cikakken ɗa namiji a bayyane take babu abinda ya kuma fisgar hankalinta gareshi face kwantacciyar sumar data lulluɓe masa kirjinsa har zuwa wajan ƙasan mararshi daga sama kuma ta zagaye nippy ɗinshi waɗanda suka tasa sukai wani irin cikowa a ƙoshe. Ƙasa tai da kanta har sanda ya tako ya zauna a gefenta ya miƙe ƙafafunsa. "Babu Tv bare kiyi kallo kona baki wayata amman fa ni bana aje komai a wayata seki shiga youtube kiyi kallo ze rage miki zaman sabida ni zanyi aiki da system ɗina amman kafin nan zanci abinci tukunna" Cikin mutuwar jiki ta miƙe taje gaban kayan abincin ta ɗebo masa duka tazo gabanshi ta aje. Ta miƙe taje kicin ta wanko plate da spoon ta aje mai, ta kuma fita taje kicin ɗin still karamin frij ɗin da goma ya shigo musu dashi ɗazu ta bude ta ɗauko drinks tazo mai dasu da kanta ta zuba mai taliyar a plate tana mai cewa. "Ga abincin ka kaci" "Nagode bana cin abinci da zafi ina zuwa". Ya koma ɗaki ya ɗauko rigar shaddarshi ya zira kana ya fita motarshi yaje ya ɗauko system ɗinshi kana ya dawo ya kuma rufe gidan. Yadda ya barta haka yazo ya sameta seda ya kuma rage rigarshi sannan ya dawo ya zauna. Ɗaukar spoon ɗin dake cikin taliyar yay kana ya saka system ɗinshi a saman cinyarshi yana operating ɗinta cike da nutsuwa. "Ɗauko kular can da ledar can seki duba akwai dambu ciki inza kici" Da azama ta mike taje gaban ledar ta ɗaukosu duka tazo ta aje daman yunwar takeji ga abincin iya cikinsa akai masa. Fita tayi ta ɗauko plate tazo ta zuba sannan ta buɗe ledar data gani ta fitar da komai na ciki wanda zata adana takai kicin cikin frij kamar yadda maman mufida tai mata lecture ɗazu sannan tazo ta kasa musu ɗayan ƙullin nama ta zuba masa itama ta zuba. Lomar farko na dambu ya bata tabbacin na mamanta ne amman rashin sakin fuskar da bai mata ba yasa taja bakinta tai gumm tana zuba lomarta. "Bana cin abu mai nauyi da daddare koze kai safiya seki ɗumama min kasona kinsan ina matukar son dambu". Bata tanka masa ba tacigaba da tura zallar tsokar namanta cikin bakinta tana wani irin lumshe idanu. Mayar da hankalinshi yayi bisa kan taliyar tare dayin bisimillah ya soma ci anutse kuma babu laifi yaji matuƙar daɗin girkin haɗi da mamakin daman haka ta iya haɗa girki dama kamar kuma tasan yana matukar mugun son taliya acikin dukkan kayan abinci. Bakajin komai acikin falon se ƙarar cokulansu harta kammale dambunta ta haɗe kayan takai kicin nasa kuma ta tura cikin frij sannan ta wanko bakinta ta dawo ɗakin. Har lokacin yanacin taliyar wadda ko rabi bai kai ba. "Pls kozaki dafa min black tea amman da sugar ɗinshi zakimin one cup" Bata musa mai ba ta miƙe. "Ummeee zonan" Taji ya kirata Dawowa tai gabansa ta zauna. Haɗe ranshi yay tamau ya dubeta "Daga yau kana na kuma miki magana kimin shuru domin mu wannan a tarbiyar gidanmu raini ne ga mutum" Jikinta ne yay sanyi sabida ta fuskanci kamar magana ya dunƙule ya jefa mata. "Kayi hakuri bazan kuma ba" Tafaɗa muryarta tana rawa kamar zatai mai kuka! "Yafi miki, domin ni ba sakaran miji bane bazan ɗauki rashin daraja ba, and kuma ki tafi da taliyarki ki rufeta da safe a bawa wani domin ni ba,a zubda abinci agidana danni ba almubazzari bane" Kallonshi tayi cikin wani irin yanayi marar misaltuwa. Ta kafe mai idanu kurr tana kallonshi. "Bazaka ci abincin ba sabida na ɓata maka rai, amman kasan shayi kaɗai baze ƙosar da kaiba,ko naman ma baka ciba nidai dan Allah idan dan nice yasa kaƙi cin abincinka kaiwa girman Allah kaci wallahi bazan kuma maka laifi ba domin yunwar dare illah ce" Kallonta yay kaɗan hankalinsa yana kan system ɗinshi. "Cikinki ko cikina?" Kuka! ta samai kamar wata karamar yarinya. "Amman dai ammi ta bani amanarka nidai kacinye abincin nan". Maganarta ta jefashi cikin rabewar tunani ƙwaƙwalwar kanshi ta shiga serching idan ya fuskanta dai dai kenan Wannan yarinyar tafi damuwa dashi akan dija. Yakan ɓata lokaci agidansa batare daya ci abincin da dija taimai mai yawa ba, amma daya miƙe domin fita bazata ko damu da rashin cin abincin dabai ba, bakuma zata nuna ɓacin ranta akai ba sedai ta tattare ta fitar da kayanta ɓacin ranta a rashin bata kulawar kwanciya kawai yake ganinshi wanda ya fuskanci ita dai burinta acita shine matsalarta, Numfasawa yay ya dubeta har lokacin tana faman kukan baici abinci ba. Sassauta muryarshi yayi tai ƙasa sosai cike da rarrashinta yace. "Kimin shuru zanci amman bar tea ɗin" Goge hawayenta tai ta koma ta zauna tana kallon yadda yakecin abincin da zafi zafinsa. Wayarshi dake gefenshi ita ta soma ƙara alamun kira. Ɗauka yay duk hankalinshi yana kan system ɗinshi da kuma abincin gabanshi daya kusan cinyewa. Ɗagawa yay ya kara a kunnenshi. "Hellow dija" Da sauri Bebi ta ɗago ta zuba mai idanu kirjinta yana bada sautin dum!dum!!dumm!!! wanda ta rasa gane dalilin hakan. "Sorry dare yayi se gobe, Okey take care Bye" Ya katse wayar yana mai ɗagowa yana kallonta. Ƙatuwar harara ta zabga mai tare da tashi fuww tabar mai wajan tai ɗaki tare da kife kanta a katifa tana kuka! sabida Bebi tana ɗaya daga cikin jerin mata masu ɗan banzan kishi ayau ta soma zama dashi amman ayau ɗin takejin kishin dukkan wata macen dazata raɓesa da sunan so duk da ita batai tabbacin zuciyarta kota aminta dashi ɗin ba amman dai taji tana masa wani irin mahaukacin kishi. Ko talle ta fitarwa mama ada bata kwantai sabida tana kishin taga wasu sun sayar su nasu yana ƙasa, haka nan makaranta bata yarda wata ta fita setai iya kokarin ganin taci gaba kamar kowa tana da matukar kishin kanta kuma tasan darajar kanta agabanta ya zauna yana ambatar wata dija. Cikin sauri shima ya kashe system ɗin ya ɗauke plate ɗin yakai kicin sannan yay brush tare da komawa ya kashe wutar falon yay cikin bedroom ɗin yana ƙunshe dariya wato tun ba,aje ko inaba yarinyar can ta soma kishin sa lallai akwai jan aiki agabanshi. Hayewa yay saman katifar tare da birkitota zuwa jikinsa cikin sauri ya tube mata hijabin. Haɗe ranshi yayi tare da ce mata. "Tashi kije ki kashe mana ƙwai" Tashi tayi tana share hawayen ta, kana ta nufi gaban makashin ƙwan ɗakin. Tsirawa bayan ta idanu yay yana haɗiyar miyau gaba ɗaya tsigar jikinsa ta mike matse ƙafafunshi yake yana janyo numfashi da ƙyar lallai Allah ya zuba sura anan gaba ɗaya ta gama kunce masa notikan kanshi ashe haka tai wannan mugun kyau ɗin amman tawani saka mai hijabi lallai yarinyar nan akwaita, daman su waɗannan kayan daɗin ba,a shekaru suke ba a halitta suke domin ga dija nan bata da komai. Bai jira ta ƙaraso ba yasaka hannu ya janyota ta faɗo mai saman ruwan cikinsa ya bata maxauni a saman kirjinsa ya kwantar ta hannunshi duka ya zuba a tudun mazaunanta yana matsasu yana wani irin miƙa, cikin zafin nama yake sabule mata kayan jikinta katari da cikakkun na shanunta ya kuma sumar dashi na wucin gadi kafin ya kamasu a rikice yana sarrafasu cikin haɗama, gaba ɗaya ya gama dagula mata lissafi da birkitaccen salonsa mai tsayawa acikin rai, ta riga ta sakar masa ragamarta sabida azababban shauƙin daɗin data nutsa ciki. Bakinta ya lalubo ya haɗe dana sa hannunshi yana zube a kirjinta yana cigaba da yamutsa matasu, wani ɗan zafi-zafi takeji kasancewarta farin shiga a harkar,Shikam gaba ɗaya ya shiga ruɗu yariga da ya fita acikin hayyacinshi babu abinda ke fita a ɗakin se nishinsu zare bakinshi yay ya mayarshi saman wuyanta yana bata sumba ta musamman daga nan ya gangaro har saman kirjinta ya ɗauke hannunsa akansu ya maye gurbi da bakinsa yana wasa da nippy ɗinta waɗanda basu gama tasawa ba, a wannan karon Bebi kuka ta saka masa tana masa wata irin miƙar daɗi ajikinsa sakamakon bakon yanayin datakejin kanta cikinshi, Rumfa yay mata da faffaɗan
Chapter 91 · 0% Book details