Sashe 17
Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Abakin layi mai baburin adai daita sahu ya sauke su, saukar da manyan kulolin dasuka fita dasu sukai zuwa waje kana suka biyashi kuɗinsa, sannan suka dauki kulolin suka shiga layin gidansu, a soro suka aje suna mayar da numfashi sannan suka kuma ɗauka sukai sallama acikin gidan, "A,a har kun dawo?" cewar mama bayan ta amsa musu sallamar, tare da matsowa ta kamawa hassana babbar kular dake hannunta wadda aka zuba dambu acikinta, jinta sakayau yasa mama mamaki, seda suka kai kulolin gaban rariya sannan mama ta kawo masu tabarma ta shinfiɗa musu, kana ta kawo musu ruwa a moɗa tare da abincin ranarsu data aje musu, Hassanace ta mika wa mama kuɗin dake hannunta waɗanda zasukai kimanin naira dubu huɗu,"Mama wallahi akwai sa,a acikin wannan sana,a duba fa gaba ɗaya mun siyar da dambun alalan ma haka kumafa har ƙari suketa nema".murmushine a saman fuskar mama tana karbar kudin tana lissafasa su,"Masha Allah ai inaga gobe semu ƙara kaɗan koya kukaga?" ta tambayesu cikin kulawa, abincin data kawo masu sukeci sannan hussaina ta dubeta"Eh amman fa amfi son dambun kada ki daɗa alalan barshi a na rabin kwanon kawai", tafaɗa tana kai loma bakinta"to shikenan babu komai Allah ya kaimu bari shahid ya dawo seya koma janguzan ya siyo mana abinda babu nacikin kayan haɗin dambun".tafaɗa tana mikewa ta shiga ɗaki.Abincin suka cigaba daci har suka kammala sukai sallah sannan suka nufi ɗaki ƴar hutun tana kwance saman katifa tana sharar bacci ranta fess, da kallo suka bita kowacce ta kama sabgar gabanta.
Se yamma ta tashi tana raba ido sabida rashin sallar la'asar ɗin da batayiba cikin azama ta mike tana musu barka da zuwa sannan tayi tsakar gida tayo alwala, sallah tayi sannan tahau tambayarsu harsun dawo da wuri haka, ganin basuda wani aiki yasa suka zauna suna bawa Bebi labari."Hmm Bebi bakiga yadda kamfanin yayi kyau ba, wajan aje motoci daban wajan aje babura daban , gefen masallaci muka zauna awajan wani tebur bakiga yadda ake ciniki ba, sabida mukaɗai ne masu abinci awajan, amman inaga zamu sayi pure water muna saidawa dan naga babu mai kawowa" cewar hussaina kenan"A,a da akwai kanti fa daga bayanmu kuma nasan ƙila yana saida ruwan".cewar hassana tana dariya,sosai suke hira awajan har wajan magariba sannan shahid ya dawo wanda daman daga dawowarsa daga skull mama ta aikasa janguza, shinkafa dasu zogale da mai ya siyo masu, a tsakar gida ya dire wanda su mama suka fito suna masa sannu, da zuwa harda Bebi ake aikin zage zogalan shinkafar mama ta haɗawa ihsan ta bata ta kai mata ɓarza, sukuma suka cigaba da haɗa kayayyakin dambu da alalan gobe, har zuwa magariba sannan, suka ɗora abincin dare kana kowa ya tafi yay sallah yaudai bebi akwai abin arziki sabida ta xage ta tayasu aiki sedai ko aranta batajin zata je wannan waje sabida bataji ranta ya kwanta dashi ba.
Har dare suna Æ´an aikace aikacensu, abinci sukaci suka wuce makarantar dare bayan sun dawo suka kwanta bacci dabida shirin fitar gobe.
Tunda ya sauka A legos yake gudanar da ayyukanshi cikin nutsuwa sabida ya riga ya saba da nan ya kuma san jama'a sosai, agidan abba nacan wanda suke zama ya sauka, da safe ze fita office da yamma ya tashi, ya umar daman tunda Aliyu ya je shikuma ya dawo gida, waya kawai yake da ammi wadda kullum zancenta akan lefe yake wanda tuni tabayar da order kayan lefen nashi sabida bikin harda na Amina za,a haÉ—a.
Yau takama sunday wanda ya rage kwanaki biyu ya dawo kano zaune yake a saman sopa system É—inshi aje bisa cinyarshi, jikinshi sanye da jallabiya milik aikine gabanshi sabida yana turawa wani kamfani achaina wasu samfur waÉ—anda sukeson a shigo masu dashi, wayarshi dake yashe a gefece take faman ringing! wajan sau biyu yana dubawa baya É—auka ana ukunne ya É—aga"Assalamu Alaikum" yafaÉ—a batare daya duba sunaba, jin muryar lina yasaka shi dawo da wayar ya katse tare da wullata saman gado ya jima yana aiki akan system É—in tashi kafin ya gama ya É—auro alwala ya fita.
_YAHAYA GUSAU_
"Nagaya miki kidinga kame kanki agabanshi shifa namiji muddin yaga zaƙuwarki akanshi kin bonu".cewar wata babbar mace fara, wadda take gaban wannan budurwar Khadija, tura baki khadija tayi"Wallahi umma a kullum son yaya ƙara ruruwa yake araina ina sonshi har cikin zuciyata wannan dalilin yasa naji banson part ɗinku na koma na ammi sabida ina ganinshi kurum kodan naji sanyi araina".murmushi wadda aka kira da umma tayi"Ai Aliyu abinso ne ga kowa bake ba na tabbata kowace mace zataso yazama mijinta kodan tarin dukiyar da Allah ya bawa mahaifinshi wanda kaf cikin gidan nan arxikinsu mukeci nima wannan dalilin na matsu ki aureshi kodan kishiga jerin manyan matan masu kuɗi".haɗe rai tamau khadija tayi"Nifa wallahi umma banson irin wannan halin naki, sabida Allah nikeson shi wallahi umma badan komai ba Kuma Allah ma yasani son ya Ajinina yake".tafaɗa tana lumshe idanunta,"hahaha yaro yarone ai shikenan tunda kin kasa gane karatuna nan gaba da kanki zakizo kina cewar na kuma yi miki bita"tafaɗa tana tashi daga wajan da khadijan take.
Tana fita khadija ta mike hotonshi dake saman wayarta ta tsirawa ido hartana hadiyar miyau tana kallon hoton tana lumshe idanunta ahaka bacci mai dadi ya fisgeta cike da tarin soyayyarshi acikin ranta.
Æangare gidansu Bebi kuwa washe gari da wuri su hassana suka fita tare da taimakon motar da shahid ya samo musu kai tsaye a bakin kamfanin motar ta tsaya suka fito suna haÉ—o kayan su zuwa waje.........
MANAGE
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*🌹
{ _HOT LOVE_ }
NA
*AUTAR MANYA*
_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._
*19 & 20*