Sashe 94
Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
_kai ƙoƙarin ganin kayi payement domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my Æ´an amana my Æ´an iya wuyata*
***************
Jin ƙarar jiniyar motar ƴan sanda data cika layin ita ta saka mutan gidan dake ɗimauce wa, ahaukace ƴan sandan da alhaji mai gwall yayo haya akan suzo su kwashe mazan gidan wai akan sun fasa masa mota suka diro suka fito da taimakon drivern suka sami damar kiran su kawu tasi'u daga cikin gidan wanda zuwa lokacin mutan anguwar har sun soma fitowa suna kallo ikon Allah duka da kulki suka dinga dukan su kawu tasi'u kamar ɓarayi suka sakasu a mota suka wuce dasu hatta samarin gidan basu bari ba matan kaɗai aka bari suna sabon kukan bakin cikin kame mazajen sun da akai.
Lallai yau sunga ƙarshen kaskanci aiwa ƴarsu wannan cin zarafi sannan azo a kwashesu agidajen su kamar awakai lallai mai kuɗi se abarshi.
Da ƙyar inna suwaiba ta sami napep yazo aka tarairayi ladi aka sakata sukai asibiti koda sukaje asibitin ma kin amsar su akai wai seda ɗan sanda seda aka kai ruwa rana sannan aka ɗauki ladi aka nufi emergency word da ita.
Inna suwaiba kuka da sauran matan da suka rakosu can kwa gida an bar wasu suna kukan É—iban mazajensu da akai.
Tabbas duk rashin tausayin ka idan ka dubi mutan gidan nan aranar seka koka sabida ishara Allah ya nuna musu ta xahiri domin kamar yadda su kawu tasi'u suka taɓa yima baban bebi korar tujara agidan yau to haka ƴan sandan nan sukai musu kamun tujara kamar na ƴan fashi.
Kuma kaf makota an rasa wanda ze bisu can wajan ƴan sanda sabida halinsu na tsiya da rashin son zaman lafiya da maƙotansu.
A can caji office ɗin kwa sosai aka bawa su kawu tasi'u kashi aka zanesu sosai domin magana alhaji ya sauya akan wai tare drivern sa sukai zasu karɓe masa mota akan ya hanasu sukai masa taron dangi suka fashe motar kana ya ɗora musu da maƙudan kuɗi sabida haka da kotu ma za,a kai maganar amman se alhajin ya hana sabida yana gudun kada magana tai nisa human right ta shiga asoma bincike daga karshe reshe ya juye da mujiya,dan haka ya bawa ƴan sandan umarni sukaiwa su baba tasi'u shegen duka kana suka korosu tsakar dare haka kowannen su yazo gida jiki fashe.
Shikam baba tasi'u yay nadamar kwaɗayinshi ba kaɗan ba lallai kwaɗayi mabuɗin wahala inji bahaushe sannan kuma ita magunta fitsarin faƙo ce shiyasa idan zaka gina ramin mugunta to ka gina dai dai tsayinka.
Adaren ya koma asibiti duk jikinshi a fashe sukwa su rabi'u kin binsa sukai sema la'antar sa dasuke famanyi domin sun san bada ban shiba da babu abinda ze saka su daku.
Acan asibiti kwa wata nurse ce ta fito da farar takarda ta mikowa babar ladi.
"Zaki sayo mata allura ta dubu ashirin wadda za,a kashe zafin wurin kafin ai mata É—inki domin idan ba,a mata ba zata kamu ne da cutar yoyon fitsari sabida anyi mata fyaÉ—en bana wasa ba"
Hawaye ta share kana ta amshi takardar daman da kuɗinta na adashi a ƙugunta dan haka taje ta siyo ta kawo.
Dayake asibitin kudine nan da nan aka soma gabatar da É—inkin ladi wanda seda aka share manyan awowi anayi domin har kawu tasi'u yazo ba,a fito da itaba.
Se wajan 12 na dare sannan likitan ya fito nurses suna bayansa.
seda yaje office sannan ya aika aka kira mai baba tasi'u wanda cikin sauri ya nufi office É—in.
Likitan ya basa wajan zama sannan suka gaisa.
"Malam kaine mahaifin waccan baiwar Allah'n ko? ok daman abinda yasa na kiraka shine, a tsarin asibitin nan bama karɓar mutum seme file anan amman ganin yadda matarka ke kuka da kuma halin da ƴarka ke ciki yasa muka amsheta, sabida haka ga takarda nan zakai mana bill na naira dubu ɗari uku da hamsin, kuɗin file kuɗin gado da magunguna tare da allurai"
ya mika masa takardar yana mai umartarsa da ze iya tafiya
Tashi yay ya fita jiki babu laka wani tashin hankali na fisgarshi ina yaga waɗannan maƙudan kuɗin? ta ina ze soma.
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un, ni tasi'u ina zan sami waÉ—annan kudin nashiga uku".
YafaÉ—a yana mai zubewa a wajan yana sakin kuka!.
***************
Sunjima suna barci wanda harya kaisu ga makara a sallar asubahi ita Bebi gajiya Aliyu kuma zazzaɓi..........
11/14/21, 3:19 PM - Allah Akbar: *93*
Bakinshi ɗauke da salati ya soma buɗe manyan idanunshi ganin hasken rana ata windown ɗakinsu yasa ya miƙe a firgice.
"A'uzubillahi minash shaiÉ—anirrajim"!
Yafaɗa da sauri tare da zareta ajikinshi miƙa ya kumayi da sauri kana ya miƙe tsaye duk da bayajin daɗi sosai amman hakan bai hanashi fita da sauri zuwa tsakar gida ba, kama ruwa yayi tare da ɗauro alwala kana ya dawo falon, kayanshi na jiya ya ɗauka ya mayar tare da tayar da sallah yana mai nadamar makarar dayay a sallar asubahin yau abinda bai taɓa faruwa dashi ba tunda yake a duniya.
*****************
*ZUMA A BAKI...!*🌹
{ Painful love Story }
_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ɗinshi zan soma karɓar kuɗin masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ƙofa a buɗe take masu soma payment_
*ÆŠAN ÆŠANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na zaƙulo muku ƙayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa laƙani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ɗiyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna bantaɓa katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_
*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai raÉ—aÉ—i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze Æ™ayatar ze tsaya arai ze nishaÉ—antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*💃💃💃💃ðŸ¤ðŸ»