← Book details Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 115

Sashe 63

Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ringing!  ɗaya anty ruma ta ɗauka tana faman yiwa khadija kirari.
"A,a kaga manya-manya maganin ƙananun ƙwari hajiya dije ikon ALLAH mata agidan Alhaji Ali mai atamfa da girman kujerarki ƙanwata shalelena ke ɗaya tilo abar son ruma da umma".
TafaÉ—a tana gyara zamanta domin jin batu.
Cikin wani irin girman kai tare da izza mai ƙarfi khadija ta lumshe idanunta ta buɗesu cikin tsananin son mijinta sannan tace.
"Kai my aunty duk wannan kirarin ni É—aya wallahi kyasaka kaina ya zautu amman naji daÉ—i dan haka wallahi kincin kyauta anty ki turomin account É—inki na baki ko Æ´ar 100k ce sabida oga ya kunce aljihu".
Cikin mamaki tare da murna anty ruma tace.
"What kina nufin Aliyu ya soma yi maki tunbuÉ—in daloli ne dahar kikai min wannan unexpected na wannan kyauta mai tsoka?"
Gyara kwanciyar ta tai tare da kama pillow ta rungume tanajin feeling yana taso mata.
"Yes am telling the trues aunty ruma na rantse shiya ce na bashi accnt É—ina yay min transper na kuÉ—i sabida wannan matsalar damuka tauna dake last wayarmu kin ganeta?".
Jimm anty ruma tai kafin kuma tace.
"Yes na gane mana, yanzu ke mekike gani? duk da hakafa inaganin ya soma sonki sabida kyautar dayama umma kema kuma gata yawan kudin daya baki wallahi yafi karfin magani inaganin harda gifts na first night É—inku".
Murmushi khadija tayi.
"Nidai anty ba wannnan ba wallahi wannan guy ɗin yanada son jikinshi sosai kinga fa yagama gayamin wai yaji zafi rannan that means fa baze kuma kusantata ba, nikuma kinsan ALLAH yanzu haka a buƙace nike banjin zan kai dare banji yay min check up ba".
Wata irin dariya anty ruma ta kece da ita har tana yada É—iyarta.
"Kai wannan yarinya jarabar wa kika kwaso haka danmu kam bamu da wannan jaraban, ok karki damu ai harkace ta kuɗi tunda kinada farcen susa ai magana ta ƙare dan haka zan nemi numbern ƴar maraɗi!insha ALLAH indai akan sanyine magana ta mutu sedai a tara wani jikon".
Dariya taÉ—anyi sannan tace.
"Anty bana ma fatan wani jikon insha Allah narabu dashi har abada sabida nagane illar sanyi yana kawo naƙasu sosai wajan auratayya, musamman gamu ƴan matan da muke gigin aure semuyita bankawa kammu maganin mata batare da mun waiwayi na infection ba".
Gyara xama ruma tai daga nata ɓarin sannan tace.
"Au kese yanzu kika san haka ai muddin mace tana da sanyi tofa ta kade wajan mijinta, sabida har fason gaba sanyi yana kawowa banda ƙaiƙayi tare da kawo fitar farin ruwa, wannan dalilin zakiga namiji yana saurin gamsuwar dole a yayin auratayya macen kuma taji gabanta yana xafi kamar barkwano, kuma zata bushe ta ƙame batare da wani show ya fita ajikinta ba dan haka dole na mike na nema miki na sanyin nan sabida ki sami fadar gaban goshi wajan oga".
Jikin dija yayi mugun sanyi ƙalau sabida ba tun yau takejin wannan sing ɗinba amman tai burus da lamarin ashe ze kaita jin takaici gaba gashinan tunmma kafin aje ko ina mijinta ya fara complain.
"Anty pls ki tai makamin wallahi ina cikin matsala sabida ina hango wutar jaraba a idanun Hydar tabbas idan nai sake tofa wankin hula zekaini ga dare domin mijina daga jiya na bam-bance cewar shiÉ—in mabukaci ne kuma akan wannan sabgar ze iya losing komai domin yaji daÉ—i kingakwa in idanunshi ya bude ze iya kwasomin wata a matsayin amarya".
Dariya anty ruma tai.
"Maganarki dutse kanwata karkiga kina da tsafta kin iya girki wallahi namiji ze iya auro ƙazama matuƙar head quater ɗinta da gyara sedai kiji ihunsu a ɗaki keda kike tsaftar anbarki da kayarki, namiji babu ruwanshi da kyan fuska ko wani abu matukar yana samun gamsuwa wajan harka baya da matsala, wani xakiga koda ya auro mai kyau ɗin matukar yajita ƙamas wallahi seya auro wata in kuma ka hanashi karin auren tofa tabbas zaki samu kishiyar waje".
Gumine ya tsirgowa khadija cikin sauri tacewa anty ruma.
"Banjin Aliyu ze iya zama da ƙazamar mace muddin rai sedai ko inshi ze dinga hidim tamata, mubar wannan maganar mukoma ta.magani yaushe zan samu zan maki transper now".
"Zaki samu next week, eh nima ban goyi bayan ƙazanta ba but amman ina gaya maki mahimmancin ni'imar jikin mace ne yakan saka namiji zautuwa duk girman kanshi da izzarshi, amman ina ƙazanta tayi, yadda kike da tsaftar nan da iya girkin nan wallahi kika haɗa ni'imar jikinki sekin sace zuciyar Aliyu, dan haka karki damu insha Allah nan da next week zan yi kokarin ganin maganin yazo hannunki amman ki turo kuɗinki mai kauri sabida kinsan harkar magani baka san yadda za,a ƙa'ide maka ba".
"Okey anty babu matsala yanxu zan miki transper ɗin nagode Allah ƙara girma Allah bar mana zumuncin mu amin".
Murmushi anty ruma tayi daga nata ɓangaren sannan tace.
"Koda kudina ne ai xan miki kanwata Allah dai yay mana jagora amin".
Suka katse wayar bayan sunyi sallama da junansu khadija ta koma tai lamo tana nazarin maganar anty ruma.

Cikin ƙayataccen room ɗinshi ya shiga system ɗinshi  ya ɗauko ya zauna akan sopa ya ɗorata akan cinyarshi yana duba aikin kamfaninshi na tokarawa, wanda insha Allah next mounth yake tunanin buɗeshi yanzu abubuwan dasuka rage mashi kaɗanne amman kafin nan yana son fita waje sabida shigo da wasu kayan, dan haka yake son komai ya kammala cikin next week insha Allah, ranar friday ma yakeson shiga can ɗin inyaso inya gama komai se yay zancen viza  maganar dasuka gama yi da abbanshi ɗazu kenan.
Har aka kira magariba yana zaune, seda aka kusan tayarwa sannan ya aje system É—in bayan ya kasheta ya shiga bathroom ya dauro alwala ya É—auki wayarshi ya fice daga É—akin.
Seda ya karasa room É—in dija yace mata ta tashi tai sallah sannan ya fita, wannan karonma ta bishi ta fesa masa turare sannan tai mashi adawo lafiya kana ta koma É—akinta.
Masallaci ya nufa wanda cikin lokaci ƙalilan aka tayar da sallar, suna idarwa ya zauna cikin masallacin ya gabatar da azkar ɗinshi sannan ya soma lazimi.
Har akayi sallar isha'i yana zaune seda aka kira sallah aka idar sannan ya fito.
Kusan atare suka jero shida ya abbakar a harabar gidan suka tsaya suna hirarrakinsu akan maganar sabon kamfanin da Aliyun yakeson buÉ—ewa.
Cikin barkwanci ya abbakar yake cewa Aliyun.
"A,a kaifa ƙaninnan nawa duniyar tai maka kyau ga amarya ga sabon kamfani sauran sabuwar mota, koda yake kai yanzu aiko jirgi zaka iya siya ba mota ba kana lokaci kaninmu".
YafaÉ—a yana dukan gefen kafaÉ—unshi.
Cikin mamaki ya dubi ya abbakar yana yamutse fuska amarya kuma?yana mamakin jin hakan seda ya tuna da batun dija sannan ya saki murmushi batare dayace komaiba.
Wayarshi dake cikin jeans É—inshi ita ta soma ringing lokacin kusan takwas takusama.
Da sauri ya fito da ita lokacin ne kuma ya abbakar yay mashi sallama ya wuce nashi part É—in.
Ganin usman ke mashi wayarsa yasa ya É—anja tsuka kaÉ—an yana karawa a kunnenshi.
"Ango kana ina haka?".
YafaÉ—a daga cikin wayar cike da zolaya.
"Kai ni banson wannan suna faÉ—i matsalarka malam"
Dariya usman yay yana ayyana nai maka tarko dan ubanka amman a fili seyace.
"Ina tambayarka kana ina haka?"
"Ina compound amman inka kara minti É—aya baka karasoba zan koma gida sabida ina da uzirin dake gabana".
Tun kafin ya katse wayar yaga usman agabanshi kamarma wanda yayi gudu".
Murmushi ya saki yana miƙawa usman ɗin hannu sukai musabaha sannan yace mai.
"Lafiya kira da wannan tsakar daren" yana ɗage girarshi ta ƙasa.
Dariya usman yay Æ´ar kaÉ—an sannan yace.
"Nazo kamin rakiya dan darajar Allah kada kacemin A,a kaji ɗan ƙanina".
Yafaɗi yana haɗe hannayenshi alamun roƙo.
Shafa sumar kanshi yay wadda bata cika yawaba tare da kallon usman.
"Amman gaskiya banson mujima kamar rannan sabida kaga yanayin garin ana walƙiya kuma kasan bana son dukan ruwa zazzaɓi kesani".
Murmushi usman yay yana kaÉ—a keyn motar hannunshi sannan ya kalli Aliyun.
"Karka damu amman pls ka sauya kayan jikinka kasaka manya dan ALLAH".
Wani wawan kallo yay mashi.
"Kasan girman Allah bafa zan sauyaba sabida ba zance zaniba kuma ba surukai zanje ganiba in shigata batai maka ba sedai ka hakura da rakiyar tawa kai tafiyarka".
Cikin sauri usman yace.
"Wane mutum naƙi kabini maza muje hakan ai jallabiya cema".
Bai maganaba se jan kafafunshi dayay suka nufi parking space.
Wata white honda accourd 016, mai black tinted windows,suka nufa usman ya shiga driver site shikuma Aliyu ya shiga emty site na kusa da driver cikin sauri usman ya fisgi motar ya nufi gate yana danna uban horn.
"Kaga malam akan gidan masu dambu wallahi baxaka zubar daniba in kasan wannan ɗanyen gudun zakai sena sauka haba wannan gida in zakaje kullum jikinka yana rawa kamar ka taka ƙulli a ƙofar gidan".
Usman yana jinshi yana kunshe dariya yasan duk sanadin zamewa yake nema shiyasa yay mashi tsitt yabarshi akan insun je can ɗin ayita ta ƙare.............

*TOFA ANZO WAJAN! INNAGA RUWAN COMMENTS ZANYI KOKARIN BAYARDA 71 AKAN KARI INSHA ALLAH*

💃💃💃💃💃 Haɗuwar gadanga da bebi! #team dija how market😛😛😜
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2

NAKUÆŠINE

                                *71*
Chapter 63 · 0% Book details