Sashe 111
Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai tabaiwa Aliyu mamakin yadda tai masa wannan shariya, zufar data karyo masa ya saka tissue ya goge duk da azabar sanyin AC'n dake ratsa ilahirin ɗakin. Murmushi Ammi tayi sabida tagama hasashen komai ta riga data gane cewar kishine ke ɗawainiya da ita, tashi tayi ta bar musu wajan tai shigewarta ɗakin dake kusada nata. Hamma dija tayi cikin salon kirsa ta dubesa. "Dear ya kamata ka fito mana da amarya mu wuce naga kamar ma bata lura damu ba". Tsaki yaɗan ja Afili. "Rabu da ita goben kawai ta koma ta kwana anan" Ɗan murmushin jin daɗi ta kumayi. "Haba dear yakamata itama ta kwana a ɗakinta tunda ammi ta amince kawai tazo muje na haɗa mana dinner" Kallonta yayi tare da yaba halinta tabbas dija mace ce mai kawaici. Cikin jin daɗin kalamin nata ya mike da ƙarfin gwiwa ya nufi ɗakin Ammi itako dija zazzafan kishinta ta danne tare da kafe kofar daya shiga da idanunta. Tura ɗakin yayi ciki-ciki yay mata sallama, tana zaune a gefe gado ta kafawa littafin da zee ta bata idanu sosai takejin daɗin karatun sabida yadda take fahimtar girke-girken ciki dalla-dalla. Ƙamshin mayen turarensa shiya bata tabbacin zuwansa, amman setai kamar ma batasan Allah yay ruwan sa a gurinba. "Madam yakamata ki daina fushi dani hakan nan domin ina azabtuwa" Yafaɗa cikin rashin sabo da rarrashin mace. Banza tayi dashi batare data tanka mai ba. Riƙo hannunta yayi wanda bata rike littafin dashiba yana matsa matashi cikin wani irin salo. Ture hannun nashi tai da ɗayan hannunta tare da juya mai baya. Gaba ɗaya tafikan hannayenshi ya zube saman gadon bayanta yana shafowa. Can cikin ƙasan maƙoshinsa kamar ze saka mata kuka! yace. "Wai dan Allah mai nayi miki duk kinbi kin ɗagamin hankali ki taso mutafi part ɗinmmu" Yafaɗa yana juyo da fuskarta saitin tasa fuskar yana mai kafeta da idanunshi dasu kai jajur sabida damuwa. Hawaye ne yasoma zarya a saman fuskarta. Anan nai kallon kiɗima sabida atake Aliyu yay wata irin dira a gabanta hannayenshi ya saka ya tallafo ta tare da fito da harshen shi yana lashe mata hawayen nata kamar ze tsotse dukkan fuskar gabaki ɗaya. "Nika rabu dani kuma Allah sena gudu wurin mama tunda muka tawo kake hantara ta tunda kazo kai tafiyarka baka kuma waiwaye naba yanzu kuma kazomin da matarka dan Allah ka rabu dani da abinda nakeji a zuciyata". Tafaɗa cikin kuka! Dafe kanshi yayi duk jikinshi yana wani irin rawa gaba ɗaya ya gigice ya daburce. Rungumota yayi gaba ɗaya zuwa saman faffaɗan kirjinshi hannunshi ya saka yana shafa saman gadon bayanta har zuwa mazaunanta. Kafin ya lalubo cikin kunnenta ya soma raɗa mata kalamai masu kwantar da hankali. "Haba sarauniyata haba masoyiyata akanki fa ina kasa bacci yanzu tsakani da Allah ke bazaki min uzuriba nazo ban sami hutu ba ina ta zirga-zirga shine naje ɗakin dija na kwanta yanzu kuma munfi awa anan muna jiranki ni banyi fushin fitar da kikai babu izinina ba seke haba tawan kada na kumaji kince zaki tafi gidan mama batare da izinina ba keda gidan mama semun je ziyara" yafaɗa mata hakan cikin shaukin soyayyarta. Jin zuciyarta tayi tai mata sanyi amman duk da hakan bata nuna mashi ba. Mikewa tsaye yayi tare da zube hannayenshi acikin pocket ɗinshi yana mai zuba mata narkakkun idanunshi. "Tashi mutafi kinsan dija ta bamu sati guda still wai muci amarcinmu a gida". Haushine ya kuma kamata jin ya ambaci sunan matarshi amman ganin yadda duk ya lanjare mata kamar maraya yasa ta mike tana tura bakinta gaba. "Toni kai gaba ganinan" Tafaɗa cikin ɗaure rai. Murmushi yayi tare dayin gaba kamar yadda tace ɗin yana jin jina rigimarta. Seda tagama yangarta sannan ta bishi yana tsaye a falon shi kaɗai bataga matarshi ba kuma bata tambayeshi ba. "Ina ammi nai mata sallama?" Ɗan ranƙwabowa yayi gabanta sabida yafita tsayi nesa ba kusaba. "Ammi tana wajan mijinta tana basa kulawa kema ya kamata kiji dani" Yafaɗa mata hakan yana kanne mata idanunta guda ɗaya. Bai bata izinin magana ba ya kama hannunta suka wuce. Fita sukai daga falon duk yawani shige mata jikinta shi ko kunyar wani ya wuce ya gansu ba yay kasancewar gidan akwai wadatar haske kamar rana. Gaban gate ɗin part ɗinshi ya karasa shiya buɗe musu gate ɗin suka shiga tana mai karanto addu'a acikin bakinta. Sosai tsarin falon ƙasan ya burgeta wanda babu komai cikinsa se manyan saitin kujeru na royal masu kalar royal blue. Step suka haye cikin nutsuwa ya bude kofar glass ɗin dake saman ya kama hannunta suka shiga cikin babban falon daya gama tsaruwa da wasu shegun kujeru masu azababban kyau na fitar hankali. Ƙafafun Bebi suka nutse cikin lallausan carpet ɗin dake falon ga wani kamshi da sanyin Ac sun gama kashe mata jikinta. Kallo ɗaya taiwa falon idanunta yasan an narka dukiya acikinsa. Ƙofar dake gefe wadda ta kasance itace ta room ɗinta ya bude suka shiga falone a farko wanda aka jera fararen kujeru marasa girma se Tv tare da frij, da wani ɗan table a tsakiya kofar bedroom ya bude suka shiga wanda ya kasance katon gaske wanda yaji saitin kayan gado farare babu abinda yafi burgeta ga wajan face tsarin gado mai uban kyau da ɗaukar hankali kofar dake hagu itace ta bathroom ɗinta. Sakin hannunta yayi yana mai kallonta. "Well come to the mai atamfa estate mrs Aliyu idriss mai atamfa Allah ya albarkaci rayuwar auren mu" Yafaɗa yana kashe mata idanu guda ɗaya zama tai a gefen gadon tana lumshe idanunta domin mugun baccin daya kama idanunta. "Bacci kike ji? ina zuwa" Yafaɗa yana fita daga ɗakin. Kansa tsaye ɗakin khadija ya nufa ya sameta zaune gaban madubi ta kifa kanta alamun tunani. Sallamarshi ita ta dawo da ita daga duniyar tunanin data afka. Gabanta ya karasa tare da ɗagota ya manna da kirjinshi. "Dija why kika baro falon ammi bayan kince zamuje mu tawo da Beby?' Yafaɗa mata murya ƙasa-ƙasa. "Dole na baro can mana sabida naga kiri kiri kana nuna ban bamci a tsakanina da ita alhalin bata fini da komi ba" Murmushi yayi lallai mata biyu gobara, yagama da waccan ya dawowa wannan. "Kiyi hakuri ba nufina kenan ba, amman bakiga tana da lalura ba komai sena bita asannu, yanzu dai kiyi hakuri nazo nai miki sallama ne kamar yadda kikace kin bani sati ɗaya". Harara ta dalla mai tana jin dama batai ɓarin zancen faɗin hakan ba. "Hmm shine yasa naga jikinka yana rawa akan ƴar cikinka?" A wannan karon haɗe ransa yayi tamau tare da zareta ajikinshi. "Ke khadija kada kikaga ina bin ta taki kinemi gayan magana bazan juri cin zarafi daga garekiba koma miye ai ke kika ce nai satin in kuma baki amince ba zan kwanta a ɗakin ki domin a lissafi yau kece dani" Murmushin yake tayi. "A,a Allah ya raka taki gona ni jini nake bana bukatarka wadda kakeso ka ɗirkawa ciki kaje taji da jarabarka ni bazan iya ba". Tafaɗa tare da banka kofar toilet ta datsota sanin ze iya kai mata duka. Dafe kanshi yayi cike da ɓacin rai ya nufi ɗakinsa faɗawa saman gado yayi tare da dafe saitin zuciyarshi yana mamakin yadda dija take gasa masa baƙaƙen maganganu a ɗazu, tabbas bada ban bai da tsarin dukan mace ba daseta raina kanta. Yajima yana saƙawa da kwancewa acikin zuciyarshi kafin ya mike dukkan jikinshi a kasalance ya nufi bathroom wanka yayi tare da saka singlet and boxer ya feshe jikinshi da turare tare da fita daga ɗakin. Ɗakin bebi ya nufa wadda ya tarar da ita,kwance saman gado da alamun baccinta yayi nisa. Ɗagata yayi tare da kwantar da ita sosai a saman gadon, hayewa yayi gefenta ya janyota jikinshi ya rungumeta da dubara ya zare mata hijabin jikinta tai saura daga ita se doguwar rigar jikinta,bai son ya tasheta sabida yadda doctor yace ba,a tashin mace mai ciki in tana bacci, sosai ya saka ta ajikinshi ɗumin jikinta ya haɗu dana shi wanda hakan ya haifar masa da wata azababbiyar sha'awarta, hannunshi ya zira cikin rigarta ya fiddo da abinda yake muradi wasa yasoma yi dashi cikin maitarsa kafin ya ɗora bakinshi akai yana wani irin zuƙa kamar ze cire mata shi. Cikin baccinta taji yana ruɗa mata jikinta da salonshi, gantsaro mai tai gaba ɗaya sabida tana muradin hakan batare da bata lokaciba ya rabeta da kayan dake jikinta yasoma yi mata wasannin data kusan zautuwa. Tunda take bata taɓajin kamar na yauba sabida yau yay mata abinda tunda mama ta haifeta bata taɓajin irin daɗinshi ba ya nuna mata yes ita mace ce mai daraja a wurinshi. Sosai yake mika hannunshi akan dukkan inda yasan ze kunno mata wutarta, kafin ya ɗagata ya dangana bakinshi zuwa ma'aikatarta wanda atake anan ta saka wani irin ihun daya amsa ilahirin ɗakin babu abinda kakeji se nishinsu,sosai ya zage ɗamtse wajan faranta mata seda ya tabbatar daya wanke dukkan fushinta na ɗazu sannan ya sarara mata ɗaukarta yayi cak, kamar ƴar bebi ya kaita can toilet suka tsaftace jikinsu kafin ya naɗota ya dawo da ita ɗaki, kaya suka sauya kana suka koma baccinsu cike da nutsuwa. Basu farkaba seda asubahi shiya soma tashi yaje yay wanka yay alwala tare da shinfiɗa abin sallah ya soma gabatar da nafila, lokacin daya idar ana kiran sallar assalatu, Alokacin ya tayar da ita inda shikuma ya nufi masallaci bugun duniya yayma dija domin ta bude ƙofa tai sallah yaji shuru ganin yana ɓata lokacinshine yasa ya wuce masallaci abunshi. Ahanya suka haɗu da abba dasu usman kamar koda yaushe gaisawa sukai ya wuce part ɗin ammi har wurin shida yana wajanta. Kafin ya mike domin yana son fita office anjima. Bebi kuwa yana fita tai bayi alwala tayo tare da fitowa ta soma gabatar da sallah. Bayan ta idar azkar tai tare da mikewa ta faɗa wanka, bayan ta fito kaya ta sauya masu kyau wadda tai adonta cikin doguwar rigar shadda marar nauyi. Fita tai zuwa falo da karan bani ta nemi kicin. Sabida yadda umman mufida kullum ke mata lecture akan tsafta kwalliya da kuma iya girki tare da kula da miji,maganar umman mufida batai tasiri a wurinta ba se yau dataga matarsa hankalinta ya