Sashe 35
Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tura kanta tayi a tsakanin cinyoyinta kirjinta yana wani irin tsalle yana harbawa sabida yadda tagama tsorata da lamarin nashi wani irin mugun tsorone ke ziyartarta wanda bata shirya mishi ba, Tuni Bebi ta koma wata irin abar tausayi kamar ba wannan marar kunyar yarinyar ba, Har yaja motar ya tafi bata ɗago kanta ba, sabida duk ta riga ta saduda tagama yankewa zuciyarta cewar shikenan itafa ta'ta tagama ƙarewa ƙila zuwa ze ya siyar da ita tunda ba ƙaunarta yake ba, duba da yadda tun ganinta na farko dashi acikin rayuwarta taga yadda yake aika mata da wani irin shu'umin kallon data kasa fassarashi ƙwaƙwalwar kanta ta kasa aunashi a mizani fahimta, amman ita kawai ta barshi akan cewa na ƙiyayyane da tsana mai zafi! tare da ƙyama da rashin haɗuwar jini a iya ta'ta fassarar datai daga daren jiya data kasa bacci har zuwa yanzu datake cikin motarshi.
Shiko Cikin nutsuwa yaja motar tashi har zuwa gaban tafkeken gate ɗin, horn ya danna masu tsaron gate ɗin suka bude mishi, shi aguje suna ɗaga mishi hannu, kan babban titi yahau idonshi tsaye bisa kwalta, Batare daya dubi inda take ba, bare ta saka ran ze mata magana sema Redion cikin motar daya kunna tare da ware ƙira'ar sheik abdur-rahman sudais cikin surarul baqrah,yana driving ɗinshi yana bin karatun jin tafiyar tai yawane yasa ta saka tafin hannunta ta goge hawayen datake, sannan ta ɗan ɗago a tsorace tana kallon titi, tsananin mamaki tare da tsabar kaɗuwa sune sukai mata dirar mikiya, tayaya yay saurin shaida anguwarsu haka? harya iya kawo kansa tabbas wannan bawan Allah banda tsantsar miskilancin dayake dashi yanada wata baiwa ta fikira da basira acikin kansa domin mutane da dama suna cewa suna kasa gane hanyar gidansu domin ita kanta tasha ɓata da a hanyar talle amman shiko jibi daga jiya da daddare zuwa yau harya kawo kanshi cikin anguwar lungunsune kawai basu ƙarasa ba, wanda bata fatan hakan tafi addu'ar Allah yasa yace ta sauka, sabida munafukai suna ganinta ta fito a mota za,a soma talle da ita, sannan ita kanta a mugun tsoro take sabida wannan shine karon farko a rayuwarta data taɓa shiga motar wani namiji dakuma ta'taɓa keɓewa dashi wanda ba muharraminta ba.
Cikinta ne yay wata irin kaɗawa ganin yana kokarin shigar da hancin motarshi ɗan gefen layinsu inda yawanci dama anan ake tsayar da mota domin layin nasu mota bata shiga cikinshi ko mai kaisu hassana kamfani shima anan yake tsayawa se shahid ya kawo mashi kulolin wurin. shikuma ya shigar dasu motar, rau-rau tai da idanunta hango dandazon mazan data gani a gefen inda shahid ke saida gawayi da alamun ko wani abun ake, sotake tai mishi magana akan ya daure ya sauketa anan kada ya karasa da ita can ɗin domin ta hango shahid zaune wanda yake wajan gawayin shi kasancewar motar wadda kai na cikinta xakaga na wajene tas amman shikam na waje baze taɓa ganin kaba sabida tinted ɗin dake glases ɗinta.
Duk yadda take haɗe hannu tana turo bakinta gaba yana kule da ita amman yay biris soyake yaga ƙaryar taurin kanta, sabida ya riga ya hango ƙalubale kala kala a saman fuskar tata,"Dan....ALLAH.....ka'ajeni anan kar shahid ya hangoni" taja maganar a farko a karshe ta haɗe kamar mai saurin baki.
Shuru yay mata amman ya saka hannu ya kashe redion still yana cigaba da driving É—inshi bai tanka taba.
"Kajiiiiiiiiiiiii"! ta faɗi hakan daɗan ƙarfi kaɗan sekuma ga hawaye suna bin saman fuskarta.
"A,a da zuwa zanyi na miƙawa mahaifiyarku ke! sannan nai bata bayin banzan sakarcin tallen jikinki da kike a kamfani, shasha sha wadda bata san inda ke mata ciwo ajikinta ba, se yanzu kika san da tsoron da kinbar yayarki tana kuka! akanki......................."
Yakai kusan 10mint yana faman zazzaga mata masifa kamar ya sami wata ƙanwarshi, Bebi bata aikin komai se kuka! tai data sanin wannan baccin data tayi wanda take da tabbacin harda takaicin yadda yaganta kwance acikin masifar tashi,"Nidai dan girman Allah kai haƙuri ka saukeni na rantse bazan kuma ba".tafaɗa tana haɗe hannayenta waje ɗaya, azuciyarta tana jin tsabar haushinsa kamar ta makeshi.
"Bafa zan sauke kiba Allah sena kaiki wajan m......." bai kaiba ta É—ago idonta wanda yake cike da hawaye cikin halinta na rashin kunya ta soma magana"Kaifa ka isheni wannan jaraba haka babu dangi uwa bare..........", Bata kaiba taji danshi agefen bakinta gefe guda wani sihirtaccen zafine a wajan shafo wajan tai wanda ya bata tabbacin ya fasa mata bakinta da dukan daya kaiwa bakin nata a É—azu alokacin datake masa tsiwa.
"Oh no wonder ashe da fitsararra nike magana marar kunya, halan bakki da tarbiya dan ubanki! bakisan nagaba dake ba?"!!!taji amon! muryarshi yana zaginta sosai yake mata masifa kamar ze ƙara mata wani dukan akan wanda yawa bakinta.
Sada kanta tai a ƙasa tana ɗigar da hawaye masu zafi! wannan wace irin masiface? miye haɗinta dashi daze nemi shiga cikin rayuwarta? hawayen ta share cikin takaici tana ayyana yadda ta taso ko bango ne ya bugeta sefa ta koma ta rama sabida faɗanta bata ragawa kowa hatta ƴan biyunsu bata bari amman daga jiya Zuwa yau wanda bata sanshi ba batasan da rayuwarshiba ya shigo tata rayuwar ze uzzura mata banda ɗan banzan tsoronshi daya saka mata acikin zuciyarta.
"Fitar min a mota shasha sha tun kafin na cire miki haƙoran bakinki! yakamata ki adana wannan rashin kunyar taki idan zan haɗu dake........." bata jira sauran ba ta balle murfin motar ta fita aguje.............!!
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*🌹
  { _HOT LOVE_ }
     Â
     NA
*AUTAR MANYA*
_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._
  Â
           *51&52*