← Book details Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 115

Sashe 101

Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

inna suwaiba kamar zasu lashe mama har wajan taran dare suna can seda ya nura yakai iya sannan suka tawo tare. Shiko Aliyu tea kawai yasha yay sallah ya nutse agado gobe yana da office gashi kuma yana son su haÉ—u da nura akan zancen case É—in khalifa domin uban yaron yana da kuÉ—i dole se Aliyu ya haÉ—a nura da manyan lauyoyi kafin a tunkari abin yana son a nunawa alhaji mai gwall cewar basuji buluss ba. haka ya kwanta da gajiya da tunanin bebi aransa. Washe garima mama ce ta aika shahid ya kai musu kayan karin kumallo A asibitin sabida ladi zata É—auki wajan wata É—aya a sibitin ana bata treatment. Wajan 10 Aliyu suka haÉ—u da nura sukai abinda zasuyi kana suka shigar da karar khalifa na yadda yaywa ladi, sannan ya haÉ—a nura da manyan lauyoyin daya cikasu da mahaukatan kudi akan case É—in. Office ya wuce. Ranar ma baije gidan bebi ba sabida gajiya bai kuma kirata wayaba ya bari gobe inyaje yama kaita ta dubo ladi. A kotu an gama komai ranar monday za,a soma zama, amman kafin nan anbawa maga takarda takardar sammaci gidan Alhaji mai gwall..............
Chapter 101 · 0% Book details