← Book details Mumnunar Dabia Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 46

Sashe 44

Mumnunar Dabia Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tashi tayi ta dauki akwatinta ta bar gidan motar data siya a Nigeria ta shiga driver wanda ta dauka ya ja ta ya maida ta masaukinta hotel,Sohail ya mike ya sawa kofa key.
Washe gari Sohail ya gama shirin tafiya dubai,Maheera sai kunci take yi ba a son ranta ba,ganin ta damu kanta ya zauna a gefen bed ya jawo ta jikinsa a hankali ya fara kissing dinta luf Maheera tayi,zip din rigarta ya zuge a hankali ya janye bra dinta ya fara murza boobs dinta yasan haka kawai shine zai sa ta saki ranta.

Maheera ta sakalo hannayenta ta wuyansa ta manne shi a jikinta tana nishi tana cewa wash.....tana kara kankame shi tace i love you na yarda ka tafi Allah ya kaika lafiya Sweet, Maheera yau ta samu dama ta rinjayi Sohail rogonsa ta fara shafawa,wani shidewa yayi yana nishin dadi,yace da kyar.... me nake ji haka....hakoransa suna hadewa,haukacewa yayi ya dauki Maheera ya jefa ta saman bed ya kwanta a samanta ya dora bakinsa a saman boobs dinta yana sha yana murza su,Maheera sai nishi take....sai da Sohail ya lula yana cirewa Maheera pant wayarsa ta dinka kara,firgigit ya dawo hayyacinsa yayi sauri ya fisgo bedsheet ya rufe jikinsa yana hararar Maheera,lips dinsa ya turo gaba ya dauki wayarsa,dariya Maheera tayi tace ina ganin ikon Allah,Kawai cewa yayi gani nan ya kashe wayarsa ya maida kayansa,Maheera ma kayanta ta maida tana ta murna,yace taso mu tafi sauri nake kar nayi missing flight,mikewa tayi tazo ta sake rungume shi tana jin dadi kamar an bata gidan Aljanna,tace Sohail ashe kana mikewa? Harararta yayi yace a haka yake ke irin Rogo ne,dariya tayi jawota yayi yace kamar ma kar na tafi sai tuno abin dazu nake yi....bakin su ya hade waje daya yana tsotsa kamar zasu cinye juna,Kiransa Alhaji Saminu ya sake yi,da sauri ya saki Maheera yace kiyi hakuri sai na dawo,kamar tayi kuka ta rakoshi,Sahil yana jiransa zai kaishi Airport suka fito,yace me kake yi ne wai ina ta jira? Sohail yace iskanci na nake yi yau ba inda ban taba ba,da sauri Maheera ta rufe masa baki,ya kwace bakinsa ya shiga mota yace itace nan ta jawo,Sahil yayi dariya,yace ni ina ruwana ku kara yin abinku na rufe idona,Maheera kunya taji ta juya ciki da sauri.

Mota yaja suka wuce,suna tafiya Sohail yace yau na koyi iskanci shike nan,Sahil yace hmm bafa a fada kai shuru ake yi ba kyau sanda na samu Islaha na dinga holewa ta ai ban fada ba shuru nayi duk da ba abinda ban gani ba,kirjinta ne su....Sohail yace kace ba kyau a fadawa wani,Sahil yace sai kace munafuki ace baza a fadi abu ba,Sohail ya furta yau in ka ganni sai naji na koma jariri,Na sha nonon Halley tun tana kuruciyarta suna da kyau yanzu na samu sabo,Sahil yayi dariya yace Halley tun tana da kuruciya basu da girma da kyar ake samun madara ciki,badan a kasar waje bane tuni da cutar yunwa zamu taso.
Halley fa ance tana da miji,Sohail yace tab wannan ko waye yana cikin jarabawa,ga kekashewa uhm uwar mu ce bari muyi shuru,idan tazo kace nayi tafiya Allah dai ya biya ta ai ta haife mu ba damuwa mun yafe mata ko dan darajar haihuwa,ta dau cikinmu ta haife mu.

Halley duk inda takai ga son su Sohail su saurareta abin yaci tura,ga Daddy din yaki saurarenta kowa bata sani ba a kasar,bata jin dadin kasar gaba daya,daina zuwa tayi gidan su Sahil ta samu Sumayya tana koya mata Yaren Hausa,gida ta nema ta kama haya me kyau ta zauna tana koyon Hausa.
Amal kuwa cikinta sai girma yake sosai,yayin da Zayna ta budewa Adnan ruwan masifa akan taki samun ciki,Adnan ya rasa inda zai sa kansa da Zayna ita sai ta haihu,ya rasa inda zai sa kansa da rashin mutuncin da Zayna ke masa,har Abuja tazo,a gajiye ya dawo daga Office yana zuwa ya isketa a bedroom,rike shi tayi tace wallahi bazan yarda ba malam kazo kawai kayi min ciki,lusari kawai baka iya abin arziki ai da kana yi da na samu ciki tun tuni ga Amal nan cikinta sai girma yake.

Adnan yace wai meke damun ki ne? Wandonsa ta rike tana girgiza shi ya kwada mata mari tare da hankade ta ya hau jibgarta tana ihu Allah ya kawo Ibrahim ya kwace ta da kyar amma duk da haka cewa take wlh ban yarda ba tsafi kayi da yaran da zan haifa shi yasa kuke da kudi,tunda ka aure ni kayi sacrifice da yaran da zan haifa shi yasa naki haihuwa ka bawa dodo yarana,Ibrahim ya kalle ta yace ke dan an taimakeki an aure ki ma shine kike wa mutane maganar banza,kece juya ai idan ba haka ina laifin Yaya a nan.
Zayna tana goge hawaye ta durawa Ibrahim ashar ya daga hannu zai kwashe ta da mari Adnan ya rike hannunsa ya furta kyaleta ki tattara ki koma gidan ubanki sai na neme ki,Zayna tace an fada maka bani da gata ta juya ta kwaso kayanta ta fice.

Maheera taje cafane ta dawo ta hadu da Zayna da akwati zata shiga taxi zuwa Tasha,Maheera ta kalle ta shekeke,itama Zayna kallon banza tayiwa Maheera, Maheera tace ko har anyi kora ne? Ko kin kashe aurenki dai Sohail yafi karfinki yanzu,Zayna takaici ya kamata wato tsabar masifar kishin Maheera da tsohuwar budurwa ma kishi take,Zayna tace ban fita bane, kuma kinci sa'a yayan mijinki nake aure da na nuna miki wallahi sai na auri mijinki,Maheera tayi dariya tace da kuwa an fitar da gawarki,ki dai cire shi a ranki yafi karfinki in ma zaki zauna ki rike Adnan dinki ki rike wani tsalle tsalle da yaji ba naki bane ko a hanya kika kallar min miji sai kin san bani da mutunci wlh.

Maheera sai cece kuce suke yi da Zayna a hanya haka kawai ta tsokani Zayna.
Zayna kwafa taja ta juya zata shiga taxi Maheera tace tsohuwar guzuma sa'ar su Sohail shekarunku daya dai,maganar ta yiwa Zayna zafi matuka tace zamu hadu ne ta shiga mota ta wuce.
Maheera gida ta koma ta wuce wajen Islaha tana bata labari tace da gani ba tafiyar gida na lafiya bane,idonta yayi jajir ya kumbura ga kumatunta sun tasa,matar da take hawa jirgi yau a taxi duk yanda aka yi ya jibgi shegiya,na tsaneta shegiya tayi soyayya da mijina,Islaha dariya take faman yi tace wlh ki rage kishi soyayyar kuruciya ma,Maheera tace ai idan na tuno Sohail da har gidansu suke zuwa sai naji wani haushi,in ta ganshi ta dinga kallonsa kenan kamar mayya.
Islaha tace ai yanzu dole ta hakura,Maheera tace hmm,Sahil ne ya fito yana jinsu suna ta gulmar Zayna yanda mata suka saba gutsiri tsoma,yace Allah sarki kai ansha soyayya da zayna kamar ba gobe,na tuna sanda take rungume mu,Maheera nan take ta canja fuska tayi shuru kamar ruwa ya cinye ta,Tashi tayi ta koma part dinta gashi Sohail tunda ya tafi basa wata waya,sam sam babu kulawa,in ta kira ma sai taji suna ta aiki sai maganar aiki kawai.
Hakuri tayi ta dangana,amma har ya kwashe sati uku baifi sau biyu suka yi waya ba,Maheera ta shiga damuwa matuka,Sahil ne ma a haka yake lallabata.

Yau tana zaune ta zuba tagumi a palo tana tsaki ita kadai Sahil ya kawo mata Islaha ya zaunar da ita ya fita Office,Islaha ta kalli Maheera tace dan Allah ki samawa kanki lafiya kiyi hakuri,yanzu ni kalli fa abinda ya sameni na kasa, ki godewa Allah ke lafiya kike ma,ni kalle ni fa,Maheera tace baza ki gane bane tunda Sohail ya samu karin girma na rasa kansa na kasa gane masa kullum sai maganar aiki,ina son mijina zan iya mutuwa a kansa,amma baya kula dani sam,ki duba tunda muka yi aure yau wata nawa na kwashe watanni ba abinda ya shiga tsakanin mu,na hakura amma yar waya ma ta gagara,ni ina jin ma ya samu wata sabuwar budurwar ya manta dani,Islaha tace ba haka bane Maheera komai sai ana hakuri,kuka Maheera ta saki waye ya isa yace bana hakuri a gidan nan Islaha,suna haka sai ga Sohail ya dawo yana faman kwalawa Maheera kira Sweet....na dawo... surprise zan miki,baki bude ya tsaya ganin tana sharbar kuka.

Karasawa yayi gabanta da sauri ya ajiye jakarsa a gefe ya tsuguna tare da dafa kafadunta yace me ya faru Sweet,jikinta ta kwace tana kuka tace kawai ka kyaleni kaje kayi aikinka tunda aiki ya fini a rayuwa,taya aiki zai fiki a wajena,daukanta yayi suka shige bedroom,Islaha tana kallon su ta lula tunanin nakasar da tayi itama ta fashe da kuka tace shike nan ni kowa yana soyayya banda ni,aje yawo a taka a tafi wani waje ban dani,bani ma da gata ba wanda yazo ya dubani a dangi ko da wasa taci gaba da kukanta.

Sohail yana shiga ciki Maheera tace mene amfanina tunda ka daina so na,aiki ya fini badan haka ba wannan bai ishe mu rayuwar duniya ba,gidan mu na rufin asiri,zamu ci mu sha Alhmdllh me ake bukata a hakura haka kace kai sai kayi mahaukacin kudi,nace okay to kayi min ciki ko ba komai na dinga ganin yarana ina jin dadi kace ba haka ba,nace naji na hakura da haihuwar ka dinga kula dani kana nuna min love muna romance da sauran su shima ya gagara ya kake so nayi,kayi tafiyarta sati uku ace ko waya sai ni na nemeka sau biyu,kace Sweet ina abu zan kira baza ka kira ba,shike nan aiki ya rabani da masoyi na.
Chapter 44 · 0% Book details