Sashe 43
Mumnunar Dabia Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maheera sai da ta koma take tambayar Sohail ina Mummy? Yace tab? Wai ni nasan inda tayi ma bani abinci ita tasan ina ta shiga wa yace kar ta tsaya a kusa damu,wlh aka yi Kidnapping dinta ficika bazan biya ba,Maheera ta zuba masa abinci suka ci abinsu,bayan sunyi shirin bacci yace jibi fa zan tafi Dubai,Maheera kwalla ta zubo mata,murmushi yayi ya kashe light tare da kwantar da ita a saman bed,a gefenta ya kwanta yace me kike so? ni bana son tafiye tafiyen nan kawai,shike nan? to tafiya ta zama dole Maheera,sau nawa zan miki bayani ki gane amma kinki ganewa haba Sweet,to nace maka ni yara nake so kaki yin komai ya kake so nayi,Sohail yace wannan yara me zasu baki ne yan banza ma a haifo su sannan su damu mutum.
Shuru tayi tana sake sake a ranta,Sohail yace ya zanyi,kamar me jin tsoro haka ya rungume Maheera a hankali ta makalkale shi tana murna,harararta ya shiga yi ai shi dole aka masa,rigar tata ya janye a hankali yace mutum dan zaiyi tafiya shike nan sai ya bada cin hanci....bakinsu ya hade waje daya yace a film dai na gani ana yi nasan shi kike so,Maheera ko magana bata yi ba yana kushewa yana tsotse mata baki,Maheera ta kara mannewa,Sohail yace ashe ba a banza ake yi ba,kin fini hankali gaskiya,Maheera murmushi tayi suna ta faman kissing din juna,Sohail kasa dainawa yayi ya wani rude ya zauce,sanda ya janye mata rigar bacci ma bai sani ba,kirjin Maheera ya bayyana Sohail ya wani kunna light yace ayi abu a duhu tsakani da Allah,Maheera duk ta canja kala kamar mayya,yace yayi shugabar yan iska har kin koma haka sai kace kin saba da yi,dole na nemi magani,kunya Maheera taji ta kashe light ya kunna yace ai gwara na ga me kike aikatawa ido da ido,A haka sumi sumi dake kamar bakya aikata ba,Maheera ta kule cikin bargo tana dariya,Bargon ya shige Maheera ta rungume shi ta baya ba kaya a jikinta,ajiyar zuciya ya sauke yace mijin Lalai sai dai yaji kamar kasko ya rungume shi,juyowa yayi ya fara shafa gashinta a hankali yana kissing dinta,Maheera farin ciki kamar me ashe ya iya ta furta a ranta,wuyanta ya gangaro yana bi da kiss,Maheera makale shi tayi tana ta faman shafa kirjinsa ta cire masa riga,yana gangarowa kirjinta ya fara shafa su da hannu biyu yana murzawa yace ashe abubuwan wasa ne ina can ina game kullum a tv ban sani ba sai latsa handle nake ga abin latsawa,dariya suka yi.
Maheera ita dai burinta ya gane ya koya ko nisa baiyi ba ya dakata ya juya baya yayi kwanciyarsa yace kawai sai na zauna nayi ta abu daya bazan iya ba idan baza ki so ni dan Allah ba to.
Dariya ya bawa maheera ta juya ta rungume shi a haka ba kaya,ya kuma juyowa yace aci gaba? tace ae mana,shi kansa bazai iya hakuri bane amma yaki ganewa,yaci gaba da latse Maheera ,bakinsa ta dora a saman boobs dinta,yace da girmana nidai na shiga uku yau shike nan zan koma irin dan gidan Baffan Islaha,kar ya dawo irin na Lalai ina rabaki da wannan aikin,Maheera ita uzurinta take ba ruwanta wai dole sai ya gane,wandonsa zata janye ya rike yace sai na dawo daga tafiya,ki rabu dani ni,Maheera ta cire pant dinta tace anyi anyi ka gane tun ana binka ta lumana kaki,Suka hau kokawa da Sohail za a cire masa wando,ya sauka daga bed din da sauri,Maheera tace ka dawo na fada maka,yace bazan dawo ba a maida ni wani dan iska daga gwaji.
Dariya Maheera tayi ta maida kayanta tace ko banza ai kayi abinda baka taba yi ba,yace ban yafe ba dai, tace ni din? Yace a'a na yafe miki,to zo mu kwanta na daina kaga na maida kayana bacci zamu yi,dawowa yayi ya maida rigarsa ya kwanta,bata masa komai ba haka suka yi bacci.
Islaha kuwa kwantar da ita yayi bayan sunyi shirin bacci Sahil yafi ganewa shi,ya fara shafata tana kallonsa tace bani da lafiya kayi hakuri na warke Sahil yace a kafa ne me ya dameni da kafafuwa iyakaci na Taskira bazan zo kafafu ba me zasu tsinana min,Islaha taji tsoro tace ni dai wlh bana so ta zaci wani abu zaiyi,yace gani ba ci ba wai mene haka,sai ayi ta zama da ku ana kallon ku.
Islaha tana hawaye harda shesheka tace nasan wayon maza wayo zaka min kuma kasan bani da lafiya,yace to shike nan na hakura amma ni bazan iya kyaleki ba ki kwana kawai sabo da jin dadi, bazai yuwu ba a dinga kyale ku kuna kwana lafiya ai bata kamata ba.
Dariya ce tayi mugun kama Islaha ta goge hawayenta tana dariya,ya cire mata rigar daga ita sai pant sai kare kirjinta take yi da hannu,Sahil ya zaro idanuwa sai kuma ya fara dariya wai ya tuna na Lalai,yace Lalai ita kanta sai ta tsani kanta,sai kace danmalele yarab,Islaha tayi dariya,ta juya ya riketa ya tsaya sai kallo yake,sai da ya gaji ya ya fara kokarin zare mata pant, taki yarda,ta karfi ya cire pant din yana kallon taskira yace waiiii...bari naje Break ya mike ya fito tare da wucewa kitchen ya dakko ruwan sanyi ya kwankwada yace mata su suke da abin gani, biscuits ya dakko yana ci ya dawo yace break naje na dawo,Islaha tace Allah bacci nake ji sai dariya kake bani sai kace a makaranta harda tafiya break, kayanta ta maida ya kashe light ya kwanta tare da dora kansa a kirjinta yana shakar kamshin jikinta a haka bacci ya kwashe su.
Washe gari da wuri Maheera ta tashi ta shirya musu lafiyayyen breakfast ta kai wa su Islaha bangaren su sannan ta koma tayi wanka, ta dau wanka cikin kananan kaya,lokacin tazo ta tashi Sohail a bacci,idonsa ya bude a hankali yaga ta sha kyau jawota yayi ta fada jikinsa ya rungumeta,tace abinci fa? Ya riga ya saba wankan asuba shi yasa ma baiyi wani yanzu ba ya tashi ya kuskure bakinsa suka fito Dining dinsu.
Islaha kuwa Sahil ne ya taimaka mata tayi wanka ta shirya idan ka ganta ka rantse kafafun na tafiya,daukanta yayi ya fito da ita palo,da kansa ya bata abinci a baki suna ci,Halley ta zo gidan daga hotel din da take,sanye cikin Wando palazo da riga me siririn hannu, part din Sahil ta shiga kai tsaye ta same su a palo,Sahil ya dago kai ya kalleta yace baiwar Allah dama kina duniyar? Shuru tayi dan bata jin me yake fada,Islaha tace Hey Mum how are you? Halley tace no..no...not how are you no...,How you,Islaha tace a rubuce haka yake kaji Baby,Sahil yace a rubuce How are you yake,Halley tace but yanda ake fada ba haka ba,How you, Islaha tace How you? Babu ko fara'a ta zauna abinta ta harde kafa,Sahil yace karki kara yin turanci a gidan nan na haramta turanci ya fadawa Islaha,Halley tayi magana da turanci Sahil yayi hausa,tace you muslim? Sahil ya fara karatun Qur'ani wai taji zahiri,Halley mikewa tayi ita kanta a ciki bata san waye Sahil din ba waye Sohail sai Islaha ta tambaya ta fada mata.
Gani tayi Islaha bata tafiya Halley harda hawaye ta ya danta zai auri gurguwa,tashi tayi ta wuce wajen Sohail,Sahil yace lallai hawaye zai kare kuwa a kasar na gani tana hawaye,Sohail yana zaune yana cin abinci ya kalle ta yace ashe kina raye ai mun zaci anyi kidnapping dinki,Maheera ce ta bige shi ta gaida ta, Halley ta zauna tana gyara gashinta,Sohail yace a kawo mata tuwo ido guba ne,Maheera tace ko kai fa baka ci dumamen tuwon ba bare ita da take daga kasar waje,Sohail yace to shike nan tunda kince haka bata abinda kika yi niyya,Maheera ta mike zata hada mata Coffee da sauri ta tabe baki tace kar a bata bata sha ta sha nata a hotel,Sohail yace gaba ta kaimu dama ni bada zuciya daya nace ba.
Halley ce ta gaji da danna waya ba wanda ke kulata su Sohail sun Haramta turanci,Maheera zata yi magana Sohail yace na haramta turanci a gidan nan ko gwalangwaje ne ban amince ayi shi ba,idan kuma kika ce ke shishigi zakiyi wlh sai munyi fada na fada miki,ba ruwanki uwar mu ce ki rabu da ita in ta gaji ta tafi.
Halley kuwa Daddy ta kira tace ina zata samu tafinta ko mace wacce zata dinga fassara mata abinda twins ke fada,Wani ya kira a Abuja ya hada Halley da wata mace budurwa bahaushiya tana jin turanci za a dinga biyanta albashi.
Halley zuwa yamma me fassara tazo gidan,suna main palo gaba daya Sahil,Sohail,Maheera da Islaha suna kallo,Halley ta shugo da guntun wandonta kafafunta siri siri a ciki,Sohail yayi dariya yana kallon kaurin Halley da cinyarta, Sahil ne ya tabo Sohail yace sanda zata haife mu taji jiki na sani,Islaha suka danne dariyar su,Halley ta tambayi me fassara wacce ake kira da Sumayya,me suka ce? Sumayya tasan in ta fadi abinda suka ce akwai kura,Sohail yace fassara mata daidai me zata yi,Sumayya ta fassarawa Halley,Halley ta harare su tace ita fa uwar su ce ita ta haife su,Me fassara tace tace mahaifiyar ku ce ita itace ta haife ku,Sohail yace uhm ai dan bamu sani bane da tuni munyi mutuwar kasko tare da ita,Me fassara ta fadawa Halley,turawa ba wahala sunyi kuka Halley sai hawaye take,Sahil yace me aka miki daga fadar gaskiyaki mana kuka a nan sabo da Allah yayi fushi da mu,muma kukan so muke muyi dama ce bamu samu ba,Me fassara tana ta faman fassara,Halley ta goge hawayenta da tissue tace ni bakin cikina da kuka zama musulmai,Sohail yayi dariya yace ai kuwa zaki kare a takaici domin kuwa a musulunci zamu mutu,yanzu ma mun kusa tashi muyi sallar azahar, ga La'asar ta taho cewar Sahil,Sumayya ta fassarawa baturiya,Halley ta kalle su ranta a bace Sahil yace Allahu Akbar dan taji haushi.