Sashe 69
Min Qalb Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau satinsu uku da zuwa tuni tafara Shirin komawa musamman ganin yanda ogan yafara shishige Mata tanason Takoma tasamu matakin dauka kafin wani abun yasake Shiga sbd taga alamar son dawowa bakin aiki yake.
Ana gobe zata koma tafito palonta zuwa sashen anty zarah saigasu taci karo dasu sunfito itada MAHMOUD din Yana daukeda Modibbo hannunsa daya Kuma Yana riqedana ZARAn sunci ado cikin traditional attire sai murmushi suke ta qaraso suka hade tana murmushi ta gaida anty zarah tana cewa''
Fita zakuyi?
Eh Amma ba dadewa zanyi ba gurin umma zai ajeni.
Ok to adawo lfy Ina gaida umman bansamu nazo nayi Mata bankwana ba.
Kallonsa tayi shima tana sauya kalar murmushinta zuwa na neman mgn tace"
Take care.
Fuskar fadimah ya shafa Yana gyada Kai.
Suna wucewa Takoma ciki taqarasa sauran parking din da bataiba.
Washe gari anty zarah ce takaisu airport suka wuce dagacan ta wuce gidansu gurin ummah.
Bayan dawowarsu Greece da sati biyu yakoma bayan sun dauki me aiki da Nanny hakan saiya taimaka Mata sosai sbd samun damar maida hankali ga karatunta.
Rayuwa ahankali tafara sauri fadimah tayi wayo sosai tana cikin final exams dinta ta fahimci tanada wani cikin hankalinta yatashi sbd fadimah Bata Isa yayeba Dan haka taso cire cikin saigashi kamar Wanda aka fadawa yayi Mata zuwan bazata cikin sa'a kuwa kafin yatafi Saida yasanda zaman cikin Wanda yasama ya daga komawarsa yaqara kwanaki Saida tagama exams dinta akai duk wata hidimar daza'a yi ta karbi takardunta suka dawo Nigeria sbd shagulgulan bikinsu USI da aka Fara Wanda aka hade danasu anty salamatu Dan haka biki sosai akeyi a zabeera Koda ta iso ta fada cikin hidimar gadan gadan sbd dama amatse ake ta iso sbd wasu abubuwan da akeson gudanarwa Wanda suke buqatar kasantuwarta bikin USInta guda dakuma antynta anty salamatu.
Ranar asabar aka gama bikin amare kowacce ta tare gidanta
Anty salamatu zabeera ita Kuma Nuratu cikin sabon qaton sabon gidanta da USI ya Gina musu Wanda zasu zauna tareda iyayensa.
Ana kammala bikin ta yaye fadimah wadda anty zarah ce ta hadasu ya yaye tareda Modibbo takwashesu suka koma gurin umma tace sunyi yayen acan.
Ganin zarah batanan dazaiyi tafiya saitace zata bisa takuwa shirya tabisa suka tafi sudan.
Satinsu biyu suka dawo anty zarah ta karba miji daganan zaman ya Dore ahaka cikin kwanciyar hankali ba hayaniya sbd kowacce ta shafawa kanta lafiya sbd fitinar wani lokacin Hana komaima takeyi a tsaya guri daya akasa gaba akasa baya.
Lokacin haihuwarta nayi ta haifi baby boy aka saka Masa sunan kawu suna kiransa ABBA bayan haihuwarta da wata shida anty salamatu ta haihu a hannunta a asibitinsu wadda MAHMOUD yasake sauya Mata tsari da girma tafara aiki tun bayan haihuwar ABBA shiyasa itacema ta karba haihuwar antu salamatun data samu BBY girl itama bayan sunan anty salamatu da sati biyu Nuratu ta haihu itama a hannunta tasamu Me sunan kawu DR USMAN K SALEH yasawa babyn.
Fadimah a hannun anty zarah take Dan haka ita ABBA ne kawai agabanta Muhammad ma tuni yafara zama saurayi Yana gurin Rabin ransa umme wadda takejinsa fiyeda sauran 'yayanta Dan haka Babu me tabasa.
Shima ABBA Yana Isa yaye iyami ce tayi yayensa Nan MD yasata gaba akan sabon baby yakeso tanajin yafara fadar haka taso daga hankalinta Saida anty zarah Tai Mata waazin damace Allah yabata tayi haihuwar ta huta tunda gashi ita tanaso Allah be Bata ba.
Kallonsa tayi lokacinda tafito daga toilet daureda qaramin towel da ko Gama rufeta baiyiba ta qaraso inda yake zaune Yana aiki da laptop ta zauna Kan cinyarsa tana tanayi kamar zata saki towel din ta marairaice murya tace"
Positive.
Dagowa yayi Yana kallonta da fararen idanuwansa Yana Mata kallon are you serious?
Daga Masa Kai tayi yayi saurin rungumeta Yana zura hannu cikin towel dinta Yana cewa''
Thank you love.
##Mamuh#
ALHAMDULILLAH.
Da yardar Allah anan mukazo qarshen wanann littafin namu me suna MIN QALB wato DAGA ZUCIYA,
IDAN NAYI MANTUWAR WANI ABUN DABAN QARASA FADABA A LABARIN KUMIN UZURI KU DAUKESA AMATSAYIN AJIZANZI IRIN NA DAN ADAM.
INA ROQON ALLAH YABAMU IKON AMFANI DA ABIN ALKHAIRIN DAYAKE CIKI SABANINSA KUMA ALLAH YA MANTAR DAMU YAKUMA YAFE MANA,
AKWAI WAINDA TUN BAAZO QARSHE BA SUNA MAGANAR DANGINSU AMATU DA USI,
ANSAN KOWA BA DAGA SAMA YAFADO DUNIYA BA AMMA KADA KU MANTA AKWAI MARAYUNDA ADUNIYA HARSU BARTA BASUSAN ASALINSUBA BARE DANGINSU,
AKWAI WAINDA SUKE RAYUWA BATAREDA SUNSAN ASALINSUBA KO INDA SUKA FITO AMMA SAI ALLAH YABASU IKON GINA TASU RAYUWAR SU GINA ZURIAR KANSU DAN HAKA KU SANYA SU AMATU AKAN MASU IRIN WANNAN QADDARAR SBD A DUNIYA BAKOMAI KAKE SAMUBA.
ALLAH YA GAFARTAMANA
AMIN.
ZAFAFA BIYAR 2021
Hafsat miss xoxo
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).
Mamu gee
MIN
ALB!!
Hafsat rano
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!
Safiyya huguma
SIRA
IN RAYUWA
Bilyn Abdull
SARAN
Duka akan farashi mai rahusar gaske.
Kamar haka
aya___300
Biyu____400
Uku_____450
u____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)
0903
5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU
09033181070
TEAM----ZAFAFA BIYAR

ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Thank you 4 d prayers_*
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700

ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*

*+234 903 234 5899*

*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR
_INA MASU SHA'AWA DA QAUNAR KARANTA LITTAFIN DAZAI SANYASU CIKIN NISHADI DA DAWWAM
MMIYAR NISHADI TO GA DAMA TA SAMU KU NEMI LITTAFIN_ _*WASA DA ZUCIYA*_ _NA ZINNEE SMART
DAN SAMUN WANNAN QAYATACCEN LABARIN NATA ME SANYAYA ZUCIYAR ME KARATU
TA WANNAN NUMBERN_
08080840567
##Mamuh#_ASSALAMU ALAIKUM BEAUTIFUL PEOPLE..
INA KUKE YAN UWA NA MATA?
TO KU MATSO KUSA DOMIN GA DAMA TA SAMU..
KAI BAMA MATA KADAI BA, HAR IYAYEN MU MAZA, ZAKU IYA KAWO SISTERS DINKU, DAUGHTERS DA MA WIVES DINKU.
KAI HARDA BAE DA KE SHIRIN ZAMA MRS
...!_
_UMMU AYMAAN
S KITCHEN, UMMU AYMAANS
S KITCHEN, UMMU AYMAAN
S KITCHEN..._
_INA YAN UWANA MASU SON SU KOYI BAKING DA DECORATIONS?
TO NESA TAZO KUSA..
UMMU AYMAAN
S KITCHEN ZATA KOYAR DA MATA MASU SON SU KUYI BAKING DA DECORATIONS NA KWANAKI BIYU.
AKAN FARASHI ME RAHUSA, NAIRA DUBU 6 KACAL, (6k)._
_ZATA KOYAR NE A UNGUWA UKU LAYIN MAIFATA, ZARIA ROAD KANO..
PRACTICAL CLASS NE, SANNAN AKWAI GARABASA DA NA NESA DAKE SON SU KOYA SUMA ZASU IYA KOYA TA ONLINE DUK AKAN NERA DUBU SHIDA KACAL, DUK ABUNDA YA KUNSHI BAKING ZATA KOYAR KAI HAR MADA BONUS NA DECORATIONS._
_*CLASSES DIN KWANA BIYU NE, AKWAI PRACTICAL DA ONLINE, CLASSES DIN ZA
A YISU NE RANAR 5 DA 6 GA WATAN YUNI WATO 5&6 OF JUNE (NEXT MONTH)RANAR WEEKENDS ASABAR DA LAHADI*_
_* 2 DAYS DEMO CLASS ON BIRTHDAY CAKE.. (BAKING AND DECORATIONS)* YAR UWA HANZARTA KI BIYA KI KOYA KEMA KIN HUTA DA BIYAN BAKERS, DA KANKI ZAKI IYA YIN NAKI, DA DUBU 6 ZAKI IYA BIRTHDAY CAKES KALA KALA, WANDA BA KARAMAR SANA
A BACE, IDAN YARAN KI KO KANNENKI ZASUYI BIRTHDAY KIN HUTA SIYA SE KEYI DA KANKI, KIYI KI BIRGE MAI GIDA AS SUPRISED GIFT..
INA YAMMATA?
IRIN CAKE DINNAN ME HEART KI KOYA KIYI KI BAWA BABYN BABY
LOVE IS LIFE, CAKE IS LOVE
_BA ANAN KADAI TA TSAYA BA, TANAYIN DUK WASU MOUTHWATERING SNACKS AND CONTINENTAL DISHES
, AKWAI NA YAN GAYU IRIN SU CAKE PARFAIT, CUPCAKES, SAMOSA, SPRING ROLLS, MEAT-PIE, DOUGHNUTs, DUKA WADANNAN TANAYIN SU NE NA BUKUKUWA, SUNA, SHAGULGULAN TARO, KAI DAMA NA CI HAKA KAWAI
_BA ANAN KADAI TA TSAYA BA, TANA CLASSES NA GIRKIN ZAMANI DANA GARGAJIYA, MOUTHWATERING DISHES NA YAN GAYU, MESA KISHIYA KWAFA, WANDA FACCALA ZATA DINGA CIZON YATSA, IRIN HADADDEN GIRKUNA MAI SA KUNNUWAN MAIGIDA SU MOTSA.
KAI HARDA NA BUKUKUWA KUNA IYA ORDER TA MUKU SHI_
_INSTAGRAM HANDLE DINMU:_ Ummu_aymaan_kitchen
_DOMIN KIRAN NAMBAR TARHON MU DAN KARIN BAYANI DA BIYAN KUDIN SHIGA SAI A TUNTUBEMU TA: 08032964266_
_MUNA TURA KAYAN SNACKS DINMU A KOINA A FADIN NIGERIA, 100% TESTED AND TRUSTED.._
_UMMU AYMAAN
S KITCHEN IS YOUR NO 1 STOP KITCHEN FOR MOUTHWATERING DISHES, BAKES AND SNACKS_
____
_*KIBIYAR AJALI....
_(SULKE BAYA TARE TA, SAI TA WUCE..)_
_BOOK 2_
_PG:6 & 7_
_LITTAFAN ZAFAFA NA KUDI NE, MALLAKI NAKI A NAMBOBIN MU DAKE KASAN SHAFUKAN MU, KI GUJI KARANTA NA WANDA BA
A BAKI NA DON GUDUN SHIGA HAKKIN WANDA SUKA SIYA DAMA MASU RUBUTAWA_
....
Cikin tsananin tashin hankali sai ga Ammi ta aiko a kirawo ni, Kila wani ne ya sanar mata halin da ake ciki.
Tafiya nayi, Sashen nata Ina zuwa ta kamo hannu na muka shiga cikin dakin ta .
Bata saki hannu na ba har sai da muka karasa kujerun dake harabar dakin.
Cikin tsananin tashin hankali ta shiga ban hakuri,
Kiyi hak
uri Khadija..
Dan Allah s..
Dan Allah kiyi hak
uri Ammi Kiyi shiru, Nasan komai, Kuma wallahi nagane ba a hankalin sa yake ba.
Insha Allah nan gaba kadan komai zai daidaita da yardar Allah..