Sashe 62
Min Qalb Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri anty zarah takira sunansa zatai magana ya juyo yayi Mata kallo daya da idanuwansa dasuka Sanya gabanta faduwa yace"
Please zarah karki Bari nayi Miki fada kizo kema ki qaramin wani ciwon Kan sbd idan maganata tana daidai you are completely at fault anan,
How can you be so selfish kina kallo ta fita Amma baki daga wayana kin kiraba you're telling me ma har bankwana tayi Miki Wai zata tafi
A woman who had a miscarriage kice Wai kin dauka na sani zata tafi kona sani ke baki fahimci batada cikakkiyar lafiyaba bai kamata tayi tafiya ahaka ba Kona barta tunda kinada hankali bazaki nada shawaran abar tafiyarba hartaji sauqi Amma Zaki ce Wai you thought nasani to hell with your thoughts...
Please I need some air kije daki kema ki kwanta ki huta kada wata damuwa ta baki matsala kema idan munsamu tickets zamu tafi gida I don't feel like staying Kuma sbd inada aikin da ake nemana a gaggauce.
Ahankali ta iya bude baki tace"
Sorry.
Kafin ta juya ta nufi daki tashige tana Hana kanta Jin damuwa ko haunshin zancensa sbd ta yarda kaman yanda yafada tanada laifi sosai anan,
Ko tambayanta ya jiknta bataiba,
Rintse Ido tayi tana cewa''
Zarah meyasa Kika kasa tunani anan.
Dakinsa ya nufa bayan yayi booking tickets dinsu na tafiya saidai bazasu samu jirgin Nigeria ba direct yanzu saisunyi kwana biyu kafin su Isa sai an tsaya qasashe dasu Dole ya amince ya zauna Yana dafe kansa dake neman bugawa sbd tension,
A rayuwarsa baisan gwagwarmayar rayuwar aureba da fadan yau da gobe da ake cewa sai yanzu,
Gabaki daya sai yanzu yasan me ake nufi da hakuri a zaman aure Dan gashinan kansa na neman kamawa da wuta Yama rasa ta Ina zai faro da kowaccensu ka taba sai wannan tace taji haushi,
Babban burinsa dai yanzu kada Amatu tadauka zafi da yawa Dan baisan ya zaiyiba idan ta dauka zafi Dan saukowarta qila saiya hada da neman agajinsu Andi.
Wayarsace tayi qara baiyi niyar dubawa ba Amma sbd jiran kira daga gidansu Amatun saiya duba wayar cikin sa'a kawu ne Dan haka ba Bata lokaci ya dauka suka gaisa Yana tunanin ta inda zai Fara tamabayar ko Amatun ta iso sai kawun ya rigasa da cewa''
Saiga Amatu tazo baku sanar Mana ba MAHMOUD,
Ana zuwan bazata ne a irin wannan doguwar tafiya saika biye Mata kaima kaki fada Baku kyautaba gskia.
Ajiyar zuciya ya sauke yabawa kawun hkr kawai a taqaice kafin suka Dan qara gaisawa suka aje wayar yana Jin wani irin nauyi na raguwa daga zuciyarsa da kansa.
##Mamuh#*_MQ 46/47_*
_INA MASU SHA'AWA DA QAUNAR KARANTA LITTAFIN DAZAI SANYASU CIKIN NISHADI DA DAWWAM
MMIYAR NISHADI TO GA DAMA TA SAMU KU NEMI LITTAFIN_ _*WASA DA ZUCIYA*_
_NA ZINNEE SMART
WANDA TSARUWAR RUBUTUNSA DA TSAFTARSA TAREDA DADINSA SAIZA KU KAMU DA QAUNAR RUBUTUNTA A KARATUN LAYIN FARKO DAN SAMUN WANNAN QAYATACCEN LABARIN NATA ME SANYAYA ZUCIYAR ME KARATU
TA WANNAN NUMBERN_
08080840567
*******
Yau kwananta uku da dawowa batareda ta sanarda kowa dalilin dawowarta ba tadai ce musu hutu tasamu me Dan tsayi shiyasa tazo Dan haka Babu Wanda yasa ko kawo tunanin komai cikin ransa gameda zuwan ko tsakaninta da mijinta sai suka hau shaanin gabansu aka bude majalisar me zaman kanta gidan kawu tasu maman junior Dan har wasu abubuwan gyare gyare suka Fara Shirin Fara harhadawa Amatun na gyaran jiki Dana cikin jiki musamman ma iyami da dama batai gyaran yarta ba lokacin da akai auren Dan haka yanzu zata gyara abarta.
MAHMOUD ZABEERA kuwa tunda yaji daga bakin kawu tana gida taredasu sai hankalinsa yadan kwanta
Amma duk da hakan a matse yake daya dawo Nigeria din tun kafin kowa yasan halinda suke ciki Dan shi kunyama zaiji ace matarsa ta tafiyarta
Yana yawon neman komawarta ko Modibbo saiyace ba MAHMOUD ZABEERA din dasuka sani bane gashi kamar zuwan nasa Kai tsaye bazai samu ba sbd wani urgent work Kuma daya taso Masa Wanda dole saiyaje Dan haka zarah kawai zata taho Nigeria shi zai wuce inda zaije daga Nan daga can zai wuto Nigeria din.
Yau kwananta bakwai da zuwa zaune suke suna fira itada anty salamatu da iyami Dan yau Yan firar tasu duk basanan sunfita anguwa Dan haka yau gidan tsit ba hayaniya sai su kadai USI ma yadawo asibiti da wuri yau Yana dakinsa baccin gajiya yakeyi sbd a asibitin ya kwana yau.
Sallamar umme sukaji Muhammad na bayanta tafe cikin gudu hannunsa riqeda Ben10 soldier dinsa dayafi so cikin kayan wasansa Yana Kiran sunan anty salamatu yana shigowa yaga mummynsa a zaune da gudu yayi kanta Yana cewa''
Mumma mumma.
Rungumesa tayi tana cewa''
My Muhammad has become a superman ji wannan gudu fuiiiiii.
Dariya yayi Yana Jin dadin Superman data kirasa Yana sake hayewa jikinta yace"
Mumma where is my Daddy?
Inason ganinsa i miss him""yafada Yana leqa bayanta da kallon koina Yana son ganin baban nasa.
Murmushi tayi tana zaunar dashi gefenta tace"
Muhammad look"tafada tana nuna Masa su iyami tace"
Baka gaida grandma ba da antyty dinka"cewar anty salamatu.
Gurin iyami ya nufa Yana miqa Mata biscuits din daya Ciro aljihunsa wanda yakawo Mata yace"
Kaka iyami ga biscuits da umme ta siyomin ki ajewa kawu.
Dariya dmtayi tana jawosa jikinta suna sake gaisawa da umme data zauna tana amsa gaisuwar Amatu data salamatu tana cewa''
Amatu wato muda muka matsu dason ganinki gamu munzo Muhammad ya isheni Wai babansa yakeson akaisa gurinsa shine nace Bari muzo dai idan yaganki qila ya rage fitinar neman uban.
Murmushi kawai tayi batareda tace komaiba saita kamo wani zancen suka fada wani zancen Bayan anty salamatu takawowa ummen ruwa da brabiskon dasukai Wanda ummen na sonsa sosai musamman yanda iyami keyinsa yayi wani irin laushi.
Sai dare umme ta tafi tabar Muhammad dayace gurin mamansa zai zauna.
Washe gari kwananta Tara kenan da zuwa suka shirya itada anty salamatu suka fita da motar USI daya bar musu Wanda duk yanda taso taja motar kasawa tayi sbd yanda ta koya tuqi a Greece daban da tuqin nan din Dan haka Dole tabar anty salamatu da USI ya koyawa tuqi sbd fita da iyami ko lalurar gida idan antashi Dan yakan bar musu mota ya tafi asibiti musamman idan acan zai kwana.
Family house dinsu maman basiru sukaje barkar haihuwar da qanwar maman basirun tayi shiyasama kwana biyu basa zaman fira sun Dan jima acan kafin suka baro suka nufi kasuwa siyayyar takalman iyami data Basu saqon anaso sun qare daga Nan gurin bada dinki suka Amatu tabada dinkuna sai yamma sosai suka dawo gida Dan haka suna komawa sallah kawai sukai sukaci abinci Amatu ta kwanta Dan matuqar gajiye take.
Washe gari tana buqatan gyara kanta daya Fara damunta suka shirya zuwa blue fox itada anty salamatu Dan haka guraren 12 suke fice bayan sunfara biyawa sun ajiye Muhammad a zabeera taje ta gaidasu Andi dasukai mamakin Jin zato hutu Ashe Amma sanin ba ayi maganar tarewarta ba yasa suka barta takomawarta gidansu inda ta sauka saidai Kam tunda har tazo Dole ayi maganar tarewarta ta tare sbd daga yanzu idan tazo ta sauka a gidan mijinta dama tuntuni anyi gyaran sashen marigayi Dr khalil
an rushe komai ansauya tsarin gurin gababaki daya Kuma sai akai qatuwar katanga aka zagayayesu cikin qaramin gate me kyau tareda sashen zarah sai harabarsu ta zama daya me girman sosai.
Daga zabeera blue fox din suka wuce suna Isa Allah ya hadata da manager kuwa ai Nan ya tsaya kallonta cikin girmamawa da sauri ya qaraso Yana cewa''
Ran Amaryar zabeera ya dade yau an tuna baya kenan.
Dariya taso Yi ta gimtse tana kallon gurin da aka sauyawa tsari me kyau fiyeda da ga girma da fadada gurin da akayi ya sauya matuqar Dan yanzu ma tun a gate Saida tickets ake shigowa ga uban securities tana jinjina kai tace"
Manager komai na blue Fox yasamu sauyi Banda Kai kana Nan yanda kake
har halayen.
Dariya yayi Yana cewa''
Allah ya taimaki Amatun zabeera ai mu Babu wani sauyi daya fiyemin blue fox musamman yanzu datake zaman mijinki Dan kuwa ya jima ya siyeta gabaki dayanta Kuma nasan idan Allah ya yadda sbd ke ne tunda kowa yasan har yanzu kina qaunar blue fox dinnan shine yayi Mana dukkanin wannan gyare gyaren Takoma kamar turai yanzu hadda sashen geaming da sports munada aciki haka Kuma komai namu anqara fadadashi daga restaurant din har spa din dasauransu.
Girgiza Kai tayi tana kallonsa tace"
Ga antyna dai ku gaisa sbd Naga ko ganinta bakayiba sbd dadin labari.
Da sauri ya kalli anty salamatu dake sanye cikin riga da skirt na red embellished atampa da gyalenta red shima sai tsawonta me tsari ya fito cikin dinkin riga da skirt din ya washe dukkanin haqoransa da fara'a yace"
Sannu da zuwa blue fox Ina Miki barka da zuwa sirikar me gidanmu.
You'll never change manager" Amatu tafada tana yin gaba Yana biye dasu Yana musu bayanin yanda tsare tsaren gurin yake ayanzu da kansa yaje jiki na mazari ya karbo musu tickets na komai da zasuyi yakawo musu a kebantaccen gurin da sai oga zabeera din yazo da kansa shikadai ke zama acan suka Fara cin snacks kafin suka nufi spa Dan komaima yimata zaayi.
Da gyaran Kai aka Fara musu kafin da aka gama aka koma gyaran qafafuwa daganan aka koma gyaran jiki.
Basu baro blue fox ba sai magrib suna isowa gida itace tafara fitowa tana juyowa sai Jin Muhammad tayi a jikinta ya Fado Yana mata "oyoyo mummah"
Da mamaki take kallonsa suka nufo cikin gida tana cewa''
Waye ya dawo da Kai?bakace Kuma gurin umme kakeso ba sbd ka ringa wahalarda mutane zaka ringa saka masu kaika da dawo dakai yawo.
Daddy yazo Dani...
Kallonsa tayi da sauri tana kallon bakinsa daya furta dadyn tace"
Dadynka Kuma?
Eh dady ne yadawo yau yazo Dani yace muzo mutafi da mummah.