← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 43

Sashe 9

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallanta yayi Tana hawaye, sai kuma Ta bashi tausayi, OK ke bakisan ki bada hakuri bako shine zaki fuce kenan da kiba daba hakuri gara ki futa KO? Kallan shi tai Dan itta bataga laifin da tamai ba,ranka ya Dade banfa San me nama bafa, sakinta yayi ya haura sama abunshi ta bishi da ido itta yanzu tsoro take ji gara ace Tana dakinsu wlh tsoro take ji, kan kujeran daya tahau Ta kwanta duk Ta kasa sakewa ,kitchen taje tai alwala tazo tada sallama Ta zauna tana Ta addua, sultan ya fito yasan ba zata iya kwanciya a parlour ba yai mata girma, key ya mika mata, karba tayi Tana kallan shi irin Na karin bayanin nan harararta yayi ki biyoni nace haka tabi bayanshi wani dake dake can gefe yasa Ta bude kallanta yayi kije ki kwanta anan zuwa gobe dakin Matata nane saura kuma ki bata mum yana kaiwa nan yai gaba da ido Ta bishi dama yana da mata ne? Shiga tayi Ta zauna akan gadon itta har yanzu tsoro take ji Amman she feels better anan, kallan dakin tai daga madubi sai gado da wardrobe dakin yayi mata kyau sosai,.

Kwanciya tayi tare da jan bargo gara Ta rufe kanta kawai inba hakaba gani take kamar za,a zo a kamata ne ,.

Washe gari kiran sallah ya tada sultana ta mike Da adduar Tashi daga bacci, toilet din Ta shiga Ta yi alwala Ta Da sallah kafin a shiga, haka tai sallah sannan tai karatun Quran da ka tunda ba taga Al Quran ba,.

Tana idarwa Ta fito tayi aikace aikacen Amman banda girki tunda lokaci baiyiba, haka Ta fito Ta nufi gangaren mamanshi da sallama Ta shiga part din ba kowa zama tayi tana dan hutawa jin ana sakkowa yasa Ta mike Tana kallan stairs din sultan ne sakkowa, kasa tai tana gaidashi kallanta yayi who permitted you to come out? Sir lokacin aikina ne yayifa, and so ya fada yana daga kafada, tabe baki tayi Tare dayin kasa da kai,. Thanks for the help ta fada mai

Taski yayi tare da ficewa, ta bishi da ido tare da sakin murmushi sannan taci gaba da aikinta ,,.

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 22*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```
Su mama anci kwalliya Za,a je dakko hindu a airport, Da sallama Hafiz Ya shigo,mama kin gama kinfa San 12:00 zasu sakko yanzu lokalaci ya kusa kuma Daddy ya gama yace tare Za,a tafi saboda tsaro kaiiii sarkin zuba Na gama fa muje, kallan ta yayi mama ina wannan yarinyar da itta zaa je,?saboda wanne dalili? Ah to mama IN anje wazai dauki kayan Hindu din? Murmushj tai duk bayin gun a rasa Mai dauka sai Zuwaira KO? Sosa keya yayi plz mama, tsaki tayi tare da ficewa yabi bayanta, a parlour tace Zuwaira tazo da itta zasu tafi, itta kuwa tayi murna koba komai xataga filin jirgi,suna fitowa kuwa ya hadu harda Maman sultan Amman banda shi, sultana Ma nagun Amman bada itta za,a jeba, kallan momy sarkin yayi ina yarona bazaije bane? Kallan agogan hannunta tayi banjin zaije Dan nace ya shirya yace sai yayi tunani, tsaki sarkin yaja kisa a kiramun shi, kallan sultana tai je kice sultan yazo, Da kallo sarkin yabi sultan baiga fuskarta ba KO wace itta oho baima taba ganinta a wannan masarautar ba,.

Da sallama sultana ta shiga parlour yana zaune yana dannan system nashi, kasa tai ranka ya dade kai kadai ake jira fa mai martaba yace a kiraka, zuwa ina kenan? Ya tambaya ba tare daya kalleta ba, kallan shi lallai wannan uban gidan Nata sai a hankali, zuwa dakko Yar sarkin da zata dawo mana ,kallan ta yayi it's important to go with me or what? Wlh ban saniba ranka ya Dade nidai yar aikece IN kuma nayi laifi tuba nake, tsaki yaja je kici bana jin dadi bazan samu zuwaba, mikewa tayi and yes kinsan baki gama mun aiki bako? Eh ranka ya dade Na sani, that good na baki 5m kije ki dawo kimun aiki OK, OK sir Ta fada tare da fucewa,.

Tana zuwa Ta isar musu da sako momy dai murmushi tai tunda tasan halin Dan nata baiyi niyar zuwaba,sarki kuwa yaji haushi dan yaji haushi yasan niyar zuwane baiyiba zaiyi maganinshi dole Ya auri yarshi tunda Tana sanshi no matter what,.

Da sallama Ta shiga part din nashi sannan ta Fara aikin da bata karasaba,.

Saida suka dan jira sannan jirjin yayi landing, tun daga nesa Ta hango su Tana takunta Na yayan saraura, tuni bayi suka zagayeta sai fasa kai take farace kyakkyawa ba laifi, Da murmushi a kan face Nata ga uban glass Data kafa Ta nufi mamanta Ta rungumeta, murmshi manana tai welcome home my daughter, gun Dady taje shima Ta rumgumeshi, yayi dariya saida kika gama da Maman ki, gun yayanta taje Ta rumgumeshi duk sukai murmushi, dagowa tayi Ta nufi gun momy ina sultan abun Data tambayeta kenan batasan tace Bari ta rumgumeta ba itta tabe baki momy tai yana gida, meyasa bai zoba? Inkinje saiki tambayeshi Ta fada tare da shigewa motan da aka kawota taya zata yarda danta ya auri wacee bata damu da mamanshiba, Da kallo hindu tabi momy, Mamace Ta riko Ta karki bata ranki daga dawowa yau kinji Mai daughter dan bakin ciki saidai ya mutu ttunda kin dawo aure kuma bashi haka suka shiga motan duk Hindu ta matsu suje taga sultan dinta,.

Ana parking Ta fito tai gaba suka bita da ido sunsan bazata kwabe musu da kyau ba, bata damu da gaidata da bayi keyiba kawai burinta Ta ganta a gun sultan.
Bako sallama tashiga parlour lokacin sultana Na aiki share wa, ganin kafa yasa tago dan ganin waye, kallanta Hindu take da mamaki da a iya saninta da sultan bai yadda da wata baiwa Ta shigo Mai bangareba har yakai tayi mai aiki Amman wai yau take ganin wata anya idonta ba gizo yake mataba?

Kallan ta sultana tai tunda dai taga bata taba ganintaba tasan ittace wacce ake fadin zata dawo Amman tunda bata mata sallama ba zata bata respect ba, durkusawa tai taci gaba da aikinta, kallan ta kawai Hindu take ai da gani tasan baiwace Amman tsabar rashin mutunci bata San ta gaidata ba, amma zatai dealing Da itta ba yanzuba jin ana sakko daga stairs yasa Ta kalli gun sultan ne da sauri tayi gunshi tana murmushi, niyar rumgumeshi tai yai saurin ja da baya yana kallanta

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 23*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```

A friend is someone who listens when you speak, understands when you cry and guides you on your way!!

Kallan shi tayi Yaya are you not happy to see me,murmushin dole yayi kin dawo lafiya?ba tace komaiba sai kallanshi DA take ranta Na Mata soya shida ya kamata yayi murnar ganinta amma bai nuna ba,kusa DA itta yaje kin dawo lafiya?qlau ta fada tare DA ficewa Wanda said a ta ture sultana. DA kallo sultana ta bita kafin ta tabe baki no nakar zomunne aikin banza kawai ta fada tana mikewa hada I do sukai DA sultan ya gallah Mata harara ,kasa tai dakai tare DA wucewa ta gefenshi ,.

Ficewa yayi ya nifu dakin momy shi DA sallama ya shiga ,bata parlor farko hakan yasa yai sama ,a man kujera ya ganta tana duba jarida,sannu DA aiki momy Na ,murmushi tai tare DA ajjiye jaridan kana lafiya yarona ?murmushi kawai yayi ,son me ya hanaka xuwa tarbo Hindu? DA Sauri ya mike kardai kicemun zuwa kika ?nasan rankine zaizo yana baci ,murmushi tai ba dole injeba kafi abun yazo yana zama Na magana ,table baki yayi DA kuma a batan mun ranki ia gara aje ayi ta maganarba ,ya fada tare DA turo baki,hmmmm kawai tace dashi ,.

Rai bace Hindu ta fito daga bangarenshi kadan take jira ta fashe,a hargice ta shiga part din nasu ,wani design DA akai akasa welcome back hindatu shi ya kawatata ,wowwwww ta fadi tare DA karawaa ciki Idanta ya sauka a kan wani kayataccen cake yayi bala,in Mata kyau, kallan Maman ta tai DA murmushi ta rungumeta I know you are that did all this am so proud of you my sweet mama ,dariya Maman tai me to my sweet auta daughter,su Zuwaira dake kallan idon god abun ya basu sha,away sai sukaji inama sune ,.

Yau a gajiye sultana ta koma dakinsu,Dan duk sun rigata dawowa washhhh ta fada tare DA zama duk suka kalleta,ganin suna Mata kallan tambaya yasa ta tuna jiya ba anan ta kwanaba,zulaice ta Fara magana jiya ya akai kika rigamun tashi wai ?kawai muka tashi mukaga baki man ,Kallan Zuwaira sultana tai ganin ta kafeta da I do yasa tai murmushin yake tana adduar Allah yasa bawai Zuwaira ta ganta bane ,murmushi ta sake Ai jiya tun kafin Ku tashi na tafiyata ,tabbbbb Zuwaira ta fada wannan wanne irin sammakone DA had zaki fice da safe bamu saniba saikace wash kasaye ,mikewa tai takwanta said kuyi tayi tunda karya nayi kunsan Ai Na Saba ,tabe baki sukai ki sakko muci abinvi

Plz koyi sorry DA wanna banda charge me

By Hajara Mami Natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 23*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```

A friend is someone who listens when you speak, understands when you cry and guides you on your way!!

Kallan shi tayi Yaya are you not happy to see me,murmushin dole yayi kin dawo lafiya?ba tace komaiba sai kallanshi DA take ranta Na Mata soya shida ya kamata yayi murnar ganinta amma bai nuna ba,kusa DA itta yaje kin dawo lafiya?qlau ta fada tare DA ficewa Wanda said a ta ture sultana. DA kallo sultana ta bita kafin ta tabe baki no nakar zomunne aikin banza kawai ta fada tana mikewa hada I do sukai DA sultan ya gallah Mata harara ,kasa tai dakai tare DA wucewa ta gefenshi ,.
Chapter 9 · 0% Book details