Sashe 40
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka kawai Hindu take kamar ranta xai fice, ganin mama ta mutu yasa Hafiz dagata ya fice Da itta sannan Ya kira doctor nan aka basu gawarta suka tafi Da itta gida,yan masarautar Na basu girmansu Kamar yadda waziri ya fada masu nan ya kira sultan Ya Sanar dashi,sosai hankalin sultan din ya Tashi hakan Yasar babu shiri ya nufi masarautar sanda yaje ana mata wanka dashi akai komai aka kaita makwancinta, bayan sun dawo suna karbar gaisuwane, sultan Ya kalli Hafiz ina Hindu tunda naxo ban gantaba bafa? Hindu duk ta daga hankalinta KO abinci takii cima Tana dakinta, mikewa sultan yayi ya nufi cikin masarautar direct bangaren su ya nufa, har dakinta yai knocking jin shiru ya sashi shiga ciki,Tana kwance a kan gado kuka kawai take, zama yayi a kan bedside drower, Hindu ya Kira sunanta Da sauri ta Mike dan bata sanya shigoba, Yaya sultan yaushe ka shigo ban saniba ta fada Tana goge hawayen fuskanta, foodflask din kusa dashi ya dakko yazuba abinci ya mika mata maza cinye wannan abuncin kafin in bata miki rai ya fada tare da hade rai, mikewa tai tashi Tana kallan abincin kafin ta kalleshi yaya Dan Allah kayi hakuri bansan daddy abun dayai nakaba kenan Dan allah ka yafe mana, fa Tana hawaye, kauda fuska yayi ci abinci sai muyi magana tukun, haka taci kadan sannan Ta ajjiye, Hindu karki sa komai a ranki aiba komai nibake kikamun laifiba saboda haka karki takura kanki nidan uwanki ne Na jini a KO ina saboda karki najin wani dar game damu kin gane? Daga kai tayi tare da share hawaye, OK ina Hashim nifa ban ganshiba, yace wai in zauna a gida saiya nemeni ta fada a hankali, ban ganeba? Eh nima hakan yace mun, tsaki yayi zan kirashi muyi magana musan inda ya dusa dan bazai tuzartamun kanwa ba ya fada tare da mikewa ya ficeb, da kallo Hindu ta bishi kafin ta kwanta Dan Kanta ciwo yake mata, .
Sultan bai fadawa so momy mutuwar mama ba Dan Karma su gane yai musu shirin tarba hakama masarautar sun shirya tarbar sarkin su Nada wanda zai dawo gobe, dukda suna jimamin mutuwar mama,.
Washe gari Da farin ciki sultan Ya Tashi yau zaiga sultana na dinshi jikinta yayi sauki,.
Hindu kuwa kwana tai tana nafila tana rukawa mama ta rahama hakama Hafiz duk Sun koma abun tausayi,.
11:30 sultan Ya gama shirinshi Na tafiya gun su sultana Dan motan asibine zasu daukesu tunda baa sallamesu Amman zai ruki a sallamesu sai a basu nurse mai kula dasu,.
Dai dai sultan Ya fito Hafiz ma ya fito yayi shirinshi shima kallan shi sultan yayi ina zuwa kuma? Taro su sultana mana, aaa bazamuyi haka dakaiba nasan kawai karfin hali zakai saboda haka kayi zamanka kawai, no wlh ba haka bane kabari inje, aa Hafiz naga akwai masu zuwa gaisuwa saboda haka ka zauna plz, no sultans ina San zuwafa, suna haka habib ya shigo nan yasa baki Dan sunsan Hafiz kawai daurewa zaiyi yaje, hakadai ya hakura ya koma,.
12:00 girjin su sultana yai landing a airport sultan dake ta hange GA bayi a bayanshi idonshi ya sauka kan momy dake sakkowa fuska dauke Da murnushi sai Abbah Da kuwa abayanta suma suna murmushi, kallan sultan momy tai tana mashi murmushi Amman shi bayanta yake kallo yaga ta inda zata bullo, aikuwa idonshi ya sauka kanta Da wata nurses Na rike Da itta Tana tayata takawa, wani murmushi ya Saki tare da kallan habib gatacan ya fada yana shirin wucewa, da sauri habib ya rikoshi kai afa gaban mom kake bama kaje guntaba kake shirin tafiya gun matarka ko,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 93*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Murmushi yai sannan yai gaba hakama habib yabi bayanshi, yana zuwa ya rungume mom dinshi tare da fadin welcome home my mom, sannan Ya bufi Abbah rumguneshi ya jiki my uncle?shafa kan sultan yayi Da sauki my son sannan kuma my in law,murnushi sultan yayi ya karasa gun kawu ya gaudashi sannan Ya kalli sultana wacce take magana Da nurse din karasawa gun yayi suka gaisa Da nurse din kafin yace ta matsaya zai dauki sultana din, Dan zaro ido sultana tai Yaya sultan gafa su momy anan, aa to taya zan bar Matata dake fama Da jikinta ta wani taka dakanta, kallan mom yayi Mon wai bazata Bari intaimaka. Mataba kuma ta gaji, kallan sultana tai kekuwa ki Bari Ya tayiki mana, baijira cewar sultana ba yauke ta hannun, kallan shi mom tai kafin tai murmushi Dan vata kowa daukarta zaiyiba, abbahma murmushi yai kawai, har motan asibitin ya kaita sannan Ya shiga motan Dan ya dage dashi zaa je,.
Asibitin sukaje akai rubuce rubucen abun Da zaai sannan aka sallamesu tare da nurse,.
haka suka nufi masarautar,akai parking, kallan masarautar anbah yai tare da sauke ajiyar zuciya wai yana masarautar nan har na wani lokaci sai gashi Yau Allah Ya fito dashi, fitowa yai inda bayi ke kwasar gaisuwa gamai kirari a kusa Da waziri sai zubawa yake,murmushi kawai abbah keyi yana jin dadin kasancewar shi Da al,ummanshi,sultan Da kanshi yamai jagora zuwa bangaren shi nada dayasha gyara, kallan bangaren yake nan take fatima ta fado Mai hawaye ya faki idonsu ya goge sannan yai cigaba Da kallan bangaren,.
M
Sultana kuwa suna gfitowa aka taimaka mata suka kaita bangaren Nata har dakinta, kwanciya tai dan tayi bala,in gajiya hutuwa kawai take San ta yi, hakan yasa suka fice suka bata gu, Dan ta huta din inna huta sai taje taci abinci,. Hafiz kuwa saboda Zuwaira Ya fito Amman abun ya bashi mamaki KO kallan inda yake bataiba Dan itta yanzu haushinshima take ji shima din duk Da bashi Da laifi,.
Ganin Ya kasa sakewa yasa Ya ya koma bangarensu dakin Hindu, Da sallama ya shiga ta kalleshi ta amsa tare da mikewa daga salllayar, zama yayi kusa Da itta kafin ya kalleta kukan kika ci gaba dayi ko? Aa yaya kawai idona kemun ciwo Ta fada Tana murza idon, OK Hindu kodai Hashim din sakinki yai? Kallan shi tai me yasa kace haka to? Aa ganinai kowa yanzu ba Ya wani shiga harkar Mu kowa gudunmu yake shine nake tunanin KO kema ya sakeki ne? Aa yaya kawaidai yace saiya nemenine shiyasa Amman ba komai,ok kawai yace haka ya zauna yana debe mata kewa Dan gani yake ta fishi damuwama,.
Sultan kuwa Da kanshi ya hadawa abbah abinci ya nufi dakinshi dashi da sallama, amasawa yai yana fadin sannu dana, ajjiye abincin yayi uncle kazo kaci abinci kagafa baka wani jin dadi ya kamata kaci abinci, OK Ya fada tare da zama banda abun son aina koshi aa uncle ka Fara ci plz haka yasashi a gaba saida yaci,. Sannan sultan ya sanarmai mutuwar mama sosai abun ya bashi tausayi, kallan sultan yayi ina Hafiz din Da Hindu inasan ganin su jeka kiramun su, mikewa sultan yayi ya fice,.
Da sallama ya shiga bangaren nasu ya gansu suna hira, da murmushi ya kallesu uncle nasan ganinku fa, kallan shi Hindu tai saboda me? Saboda ya isa daku ya fada yana kallan su, mikewa Hafiz yai hakan yasa hindu mikewa tasaka hijab dinta sannan suka bi Bayan sultan din, bamai magana har sukaje bangaren Da sallama suka shiga yana parlour, yana jiransu, da murmushi ya amsan yana kallan su kafin ya ce ku shigo mana yayana,jin haka yasa suka karasa ya zaunat Da Hindu kusa dashi kafin su sultan suka zauna,.
Naji abun Da ya faru Amman Dan Allah ina rukanku Da ku daukeni tamkar mahaifinku duk wata matsala taku ku sanar dani zan muku shi sannan ku dauka kamar yadda sultana take ya aguna Yar dana haifa kuma haka kuke a guna, kallan shi sultan yayi uncle ban ganeba, shima Hafiz kallan rashin fahimta yake mai hakama Zuwaira, ganin hakan yasashi, kallan su AI baku San sultana yata bace ittace wacce fatima ta haifa kafin ta bar masarautar nan, zaro ido sultan yai abun kamar a mafarki by how,.
By hajara Mami natty girl
[9/22, 6:21 AM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 94*

Abunma mamaki yaba suktan to bama sultan kadaiba harda su hindu abun yag basu mamaki dama sultana yar uwarsuce basu saniba,haka nnah yauta lallabin su hindu har saidyaga sun d n saki jikisannan yacezasu iya tafiya sannna suke fice dan zuwa karbar masu gaisuwar mutuwa sultan kuwa bangaren su ya nufa dan yanasan sultana ta kara mai bayani,da sallama ya shiga bayin dake aiki suka amsa suna gaidashi ya amsa tare da yin sama,tunda ya bude kofar ya hangota kwance tana bacci abunta murmushi yai tare da karasawa dakin ya zauna akan gado yana kallata yadda numfashinta ke fita,kusa da itta ya kwanta yana kallanta kafin yasa hannu yana gyra mata gashin kanta, she is my first love shiyasa naji ina santa ittace yarinyar dana so tun tana ciki saigashi Allah ya kawo min itta thanks god bansha wuya wajen nemantaba, surutanshi yake shi daya kafin ya mike saboda karya tasheta tana baccinta dagani kuma na wahalane, sannna ya fice.
Haka sukai ta karbar gaisuwar mutuwa kafin can dare kuwa ya nufi nashi dakin bayan sallar isha,i.