← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 43

Sashe 35

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Still sultana tai a tsaye saida nerves nata suka kaiwa brain Nata sannan brain Ta bata response na harbin Da akai mata nan take taji wani zafi ta taba gun jini ta gani, abbahn ta dake bayanta yai saurin rikota ganin layi Na Neman daukarta, shikuwa sultan ya kasa ta buka komai yama rasa wannne brain dinshi zata bashi, Da sauri Ya karasa gun Nata yai saurin rikota ganin tana yin kasa,idonta Ya kada yayi jajur sai lumshe su take, jijjaga sultan yake yi yana kiran sunanta, Da sauri Ya dakko wayarshi Ya kira habib ka aiko min da ambulance yanzu Yana kaiwa nan ya kashe wayan .

Police da suka shigo sudai basuga Wanda yai harbin ba Amman sunji kara kuma baici ace har Wanda yai harbin Ya gudu ba sannan GA gun din a can wani gun da ban, Da sauri daddy Ya mike Ya nufi police din sai marka dake bayan su, wlh ya gudu Wanda yai harbin Ya gudu tacan Ya nuna musu window dake dauke Da Jimi tacan yabi kuma naso in harbeshi Amman inajin Na sameshi shiyasa Ya zubar Da jininshi a can din, kallan shi kawai abbahn yake yama kasa magana lallai yayan nashi babban mayaudarine, sultan kuwa bai San abun Da ake ba, karasawa gun su sultan police din yayi,ittama Ya harbeta ne?budar bakin Da abbah zaiyi dan yayi magana yaji muryarshi taki fitowa abun Ya bashi mamaki, yana San yai magana Amman taki fitowa, kallan gun da daddy yake yai yaga yana Mai wani murmushi, juyar Da kai kawai abbah yayi yai shiru, xukunnawa police din yayi kusa Da sultan dake hawaye yana kiran sultana,dafa kafadarshi police din yayi karka damu koma waye zamu gano shi, kallan police din yayi wannne ganoshi zakuyi banda ku tafi dashi kawai, wa zamu tafi dashi? Gashi can yai nuni Da daddy, Da sauri Daddy Ya karba karka damu office yana cikin shock ne saboda yaga nai harbi dole Ya dauka nina harbeta karka damu komai zaiyi normal,.

Jin karan ambulance yasa sultan baibi ta kanshiba Ya dauki sultana a hannu suka fito inda daddy yabi bayansu, kusa Da marka yaje taya zaai ki kiramun police a cikin 5min haba keda sai 30 kafin ki kira, ranka Ya Dade kaifa kace Da 40 zan kira, OK dakko wayarki karfe nawaa yanzu?data duba 12:00 har tayi shi kuma a tashi wayan a lokacinma 11:40 din tayi, nan Ta gane agoganta ne baya tafiya dai dai,.

A ambulance din Sultan ya sata, ganin daddy nasan shigowa yasa Ya sha kwalarshi wlh ba inda zaka shiga kuma wlh sai ma shiga court da kai mugu azzalumi, Da kyar police din suka kwace Da daddy sannan aka dauki daddy a motanshi aka tafi dashi hospital,.

Ana zuwa akai emergency da sultana, su abbah kuwa akai wani gun dasu Dan duba lafiyar su gashi kuma Sun kasa magana . Tare da sultan suka shiga emergency Dan cecu rayuwar sultana,.

A masarauta kuwa marka taje ta sanar hankalin su hafix Ya tashi Da ce musu akai garin sarki yai taimako An harbeshi,..

Momy haka aka ce musu an harbi sultana, a gigice momy ta shirya itta Da Zuwaira Da Zulai dan cewa sukai sai sunje haka suka Kama hanya,.
Da aka cirewa sultana bullet din numfa shinta yaki tsaya duk sultan yabi Ya daga musu hankali hakan yasa suka fita dashi a baki kofa Ya ga momy Ya rumgunmeta tare da fashe mata Da kuka

By hajara Mami natty girl
[9/15, 6:40 PM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 81*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```

Rumgume momy yai yana kuka sosai kamar wani yaro, momy sultana mutuwa zatai ta barni wlh nunfashinta yaki tsayawa mom ya zanyi, dagoshi mom tai ba zata mutuba kaita mata addua kaji ka daina kira mata mutuwa kaji son, daga kai yayi yana hawaye su Zuwaira kuwa tsayawa suka suna kallan yadda sultan ke kuka kamar wani yaro, zama tai ta zaunar dashi, Ya akai abun Ya faru kuma sultan?mom duk laifin sultana nane dana fada mata cewa ga abun Da na gani Da zan fita saida nace karta fito bansan me ya fito Da ittaba abun mamaki har gun wai ta sani bansan taya tai hakan dana fada Mata gun bai cancanci ace Ta ganeba, rike mom yayi mom uncle abdulsalam bai mutuba bafa yana raye wlh, kallanshi MOm tai da gaske sultana ta fada mun Amman ban yarda ba ashe Da gaske take abun daya kawota wannan masarautar kenan fa, mom ban ganeba, ai ba zaka ganeba, sultan Waya harbi sultana kuma?mom wlh daddy ne a gabana Amman dad Ya nuna bashi bane banda shaida tunda abbah Ya kasa magana bansan Ya zaai ba shida Wanda suke tare ya zanyi mom, Danna gashi memory da sultana tai record ya Bata nasan bazan rasa shaidaba, sarki dake baya Ya tsaya yana jin me suke cewa memory kuma Ya fada da mamaki, Hmmmm kawai yace sannan yai sallama hakan yasa sultan mikewa yana kallanshi meye kuma me ya kawo ka nan? Murmushi sarki yayi yi a hankali mana aiba abun zafi bane kasan yanzu ba Wanda zai yadda dakai Ya fada a hankali yadda ba zasujiba, murmushin takaici sultan yayi wlh saina shigar dakai kara bazan barka a hakaba kaidin wa wlh saina tuna maka asiri, wlh Hmmmm kawai daddy yace sannan ya karasa gun mom, Ya mai jiki ba laifi ta amsa Da jiran sako meke murmushi kawai yayi baice kkomaiba Da hannunshi dake dauke Da bandage,.

Sultan Ne yai magana dama ai ba zakace Allah ya bada lafiya ba tunda burinka ta mutu ni bansan Me ta tare maba kuma saina daukar mata FANSA (NOVEL DIN AISHA)hafiz dake gefe Ya matso kusa Da sultan malam ka iya bakinka dan Ma ya taimaki matar taka stupid, kallan sama Da kasa sultan yamai kai kasan abun Da ya faru NE idiot kawai, nan suka fara shirin fada mom taiwa sultan magana sannan ya daina shima Hafiz sarki Ya mai magana, fitowa habib yayi Ya sauke ajiyar zuciya faukarshi dauke Da murmushi Ya rungume sultan aboki komai yayi dai dai farfaduwarta kawai muke jira,dariya hade Da murna sultan keyi, sarki kuwa mutuwar tsaye yai yanzu duk abun Da yai ace bai kashe koda mutun dayana tsaki yaja a ranshi yana aiyana dolene Ya kashe su duk a wannan asibitin,hafix kuwa shima yayi murna Da jin an daidaita koba komai Zuwaira zatai murna hakama sultan zai daina jin haushin baban shi,.
Momy Ta karasa gun habib zamu iya shiga mu ganta? Eh mom Amman banda hayaniya, Da sauri tai gaba inda sultan yabi bayanta hakama Zuwaira, Zulai zata wuce habib Yai saurin shan gabanta za muje ki karbo abu ki kawo nan din, kallan shi tai kafin ta Kalli su Zuwaira har sun shigema, dan Allah sofa nake inganta, ai zaki ganta abun Da zaai Mata amfani zaki dakko ai, badan tasoba tabi shi,suna tafiya yake tambayarta unguwarsu ta sanar mashi Da dadalinta Na zuwa masarautar kan rashin kudi sosai ya tausaya mata yaji kuma Santa Ya kara karuwa a kanshi,.
Abu Ya dakko su drip suma Dan kawai Ya rasa me zai daukane, itta Zulai burinta taje ta gansu,.

A hankali suka shiga sultana dake kwance kam gado cikinta yaci uban bandage sai dan jini daya batata kadan nunfashi take Amman duk tayi haske idonta a rufe an baza kashin ta baya, zama mom tayi kusa Da itta ta Shafa kanta tare da Matata adddau Da fatan samun lafiya, hakama Zuwaira, sultan kuwa hawaye kawai yake shidai Baisan meya fito Da sultana Na shida yace karta fito haka su Zulai suka shigo itta ta ganta, kallan shi habib yai kaje kaga conditions din uncle fa dam doctor mb yace yana San ganin ka, jijjaga kai yayi habib Ya ajjiye abun Da zai aajjiye suka fita tare

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 82*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Da sallama suka shiga office din doctor mb, suka gaisa kafin suka zauna, kallanshi mb yayi gaskiya your patients are under critical accident, Dan wlh nayi bincike iya abun Da nagani shine nasan ansa musu poison a abinci sunci waanda yai blocking speech dinsu daga fitowa actually abun dana yanke kawai we should referred them to abroad I think it will be easy,ajiyar zuciya sultan ya sauke hakan zaai saboda I need my uncle wlh, wanne hospital kake ganin zaa kaisu? India zan tura su kawai kaje kai musu visa gobe su wuce, OK Amman Kana ganin bazan hada Da sultana ba hankalina bai kwanta anan wlh, OK as you wish wannan aikin habib ne, da haka sukai sallama kafin yaje Ya sanarwa mom yadda ya yanke ittama tafi yarda Da hakan, sannan tace Da itta zaa je Zuwaira ta nemi alfarmar Rakiya,zulai Ma haka Amman habib yasan yadda zaiyi Ya hana wai zaau yawa, itta dai Zulai duk taga yabi Ya wani takura mata hakan yasa Ta Fara hade mai rai, hafiz Da yaji bai wani musuba Dan har GA Allah yana San sultana tai Sami sauki,.

Daddy kuwa bai San abun dake faruwaba yana can yana hada yadda zaiyi, Ya kira marka kan ta nemomai wannan memory din a dakin sultana,.

Sultan zaune a dakin sultana yasakata a gaba kamar Tv, mom dake kan sallaya ta kalleshi son magariba fa tayi bakaje masallaciba gashi kaki tashi kaje kayi sallah, mom bana San barin sultana itta dayane shi yasa fa ina tsoran a kara kawo mata hari, OK ni ban iya kula Da itta bako tashi kaban gu kaje kai sallah, mikewa yayi Ya fice yana dan maganganu,.

Bayan yayi sallah Ya nufi dakin Da ajjiye su abbah Ya tura Da sallama Ya shiga kowa Na kwance a kan gado, zauna abbah yai yanawa sultan murmushi hakan yasa sultan kirkirar Na karya Ya Karasa kus dashi ya zauna, biro Da takarda Ya dauka Ya rubutaa mai Ya jikin yata Da fatan koma lafiya?
Chapter 35 · 0% Book details