Sashe 23
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 54*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Parking sultan yayi a farfajiyar masarautar, kafin ya fito sai gaidashi ake ana tayashi murna yake kawai yake, bangaren momy shi ya nufa direct, parlour farko bayine ke aikin su hakan Yasa yai sama suna gaidashi baima amsaba, Da sallama ya shiga parlour indaa su aunty Huraira ke zauna, suna ganin shi suka kara sakin murmushi kaga ango, murnushin yake yayi kafin yace ina momy, aunty Ummi ce ta karba gani, murmushin shaguba ya saki plz little MOm ina mom take magana za muyi,tabe baki tayi inkai dani ai duk dayane bakaga muna kama ba ta fada Tana murmushi, shima murmushin yayi tare da yin sama zuwa dakin mom dinshi,.
Da sallama ya shiga Tana zaune a bakin gado Tana duba kayan Da Ya kawo mata zata zabarwa sultana Wanda zata Sa in zasuje walima,daga kai Tana kallanshi Da sauri ya karasa gunta yama rasa ta ina zai fara, ganin Ya kasa magana yasa ta Tashi zaunar dashi, menene fadi inji, riko hannunta yayi mom kinji abun Da hindu tai mun tsabar wulakanci tasan ta fasa auren bata fada munba, murmushi ta Saki tawa kanta dai tunda gashi kaima na baka mata, kara hade rai yayi mom wai sultana kika Aura min wlh bana santa itta ittace miki Tana sona? Aa ittama bata sanka ba itta ta fada sandama nasa aka daura muku aure batasan anyiba saidaga baya nai mata bayani dake itta Mai fahintace ba kamar kaiba Ta fahimta sannan tace duk sanda ka sami wacce ka ke sai ka bata takardarta, ta fada tare da uci gaba Da abun Da take .
Da sauri ya riko hannunta Mom kardai kice mun haushi kika ji? Kallan shi tai ba dole inji haushiba yarinyar ta taimakeka Amman ka nuna ko in kula ai kamata yayi kaima godiya Amman wai kawai daga zuwa ka fara sanarmun kaifa ba santa kake ba yanzu inda baa daurama zakaji dadi ka gaiyato abokanan ka aji ba dakai aka dauraba zakaji dadi ace Maman tayi shiri duk ya tashi a banza ittamafa ba sanka take ba, OK naji mom kiyi hakuri insha Allah zan mata godiya, murmushi yayi kafin ya Mike ni zan wuce zansa a kara gun walimar kinsan mun zama mu hudu kenan, murmushi kawai tayi ya mike Ya fice,hmmm banjin sultan ya taba ganin sultana that why Amman nasan wannan auren gaske ne ,yana fitowa dai dai lokacin aunty mairo ta fito kenan, kasa yayi yana gaidata dan saiyau yasan tazo,.
Amsawa tayi sai kuma kaji Allah yasa hakan shiyafi alkhari kuma Allah ya bada zaman lafiya sannan. A kular mum da yata, murmushi yayi wai su duk yarsuce sultana dinnan, ko zaka gantane? Aa mom zamu hadu agun walima, Ya fada tare da mata sallama ya wuce,.
Tana fita ya kira doctor habib kan zancen gun walima, aboki Amman wai me yasa kaki auren Hindu ne? Aboki maganar babbace sai mun hadu Da haka sukai sallama,.
Mama kinji wai shima sultan din anbashi wata wai sultana yar uwar wannan matar sarki Da kike ban labari, oho dai aike dai kin rama auren huce takaicine ki shirya kinsan yanzu zasuzo ku tafi walimar
Sultana da ake mata kwalliya ta kallli sister ANA Amman sister wannan kwalliyan batai yawaba? Dariya ANA tai ina abun yawa anan keda zakije gaban angonki ai inda wacce tafi wannama yaci in miki kuma light makeup nai miki kinsan wannan kwalliyar Mai yawa bata cika kyauba? Gaskiyane Amman wannan dinma ina laifin asa huda sai lipstick shikenan, look at you bakinki kamar na lipstick din ni kawo in miki dauri ta fada tana murmushi,ittama dai murmushi din,.
Da sallama su Zuwaira suka shigo, sakin baki sukai suna kallan sultana wacce tai murmushi tare da fadin ku zauna mana ,za sukai Bayan ANA ta gama ta fice ta basu gu ,.
Karasawa kusa dasu tai, kallan Zulai tai anya wannan sultana dana sani ce? Harararta tayi keni bana San iskanci magana zamuyi kunga dai ni bani Da kawaye sai ku kuma bansan abun ya zaiyi ace naje ba kawaye, amman nasan ya zanyi ta mike Ta dakko wasu kaya ta mika musu kuyi amfani Da wannan za kuga yadda zanyi in anje can kunji, karba sukai OK kice zamuga drama,murmushi kawai tayi,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 55*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Su sultan da habib ke tsaye a bakin mota, kallan shi habib yayi waikai aboki ba zakaje kace munzo bane? Kai inafa ina shiga waddan tsofin zasu Fara damuna kawai bari in kira momy, Ya dakko Waya ya kirata Bayan sunyi magana yace gasunan suna jiran fitowar su, to tace tare da kashe wayan,.
Suna tsaye motocin su Yarima Hashim sukai parking, Bayan an bude Mai Ya fito har wajen su sultan yaje suka gaisa ya tayashi murna shima haka sannan shima ya kira Hindu kan cewa Sun karaso,.
Da sallama MOm ta shiga dakin sultana da suke zauna itta Da aunty mairo murmushi Tai sai a tashi ai angwaye Sun zo, sosai gaban sultana ya fadi, mikewa aunty mairo tai ki Sa wannan alkabbar bari IN kira bayin Da zasu take miki baya kinsan Da tamu masarautar zakiyi aiki, ta fada tare da ficewa, duk sultana sai taji wani iri itta zaa take wa baya yau wai itta, mikewa tai taje gaban madubi, kallan kanta tai tabbas ittama tasan tayi kyau Amman abun mamaki wai yau ittace rana TQM farko Da sultan zai Fara ganin fuskarta banda waccan ranar koyama zai kalleta, yace bana sanki kinmun shishigi nace ki aminci Da aurena ne, tabe baki tai inya fadan haka nima sai ince aiba sanka nake ba tsaki taja ganin tana Ta surutai itta daya ,.
Alkarbar tasa Ta jawota har wajen idonta sannan ta zauna, aunty mairo Ta shigo tashi muje kinsan ni zan kaiki mota kafin muma mu karaso, mikewa sultana tai suna tafe itta Da aunty mairo Yan uwan momy tabarakallah suke, haka suka fito harabar masarautar, inda bayi hudu mata ke take masu baya, dai dai lokacin su Hindu Ma suka fito Da Yan uwan mama suna Ta guda abun suna fadin ya tayi farin kashi dama kyau Yar sarki sai Dan sarki,.
Sultan dake cikin mota yana kallan fitowar su shidai baiga face dinta ba Amman Allah yake roko Alla yasa tana Da kyau kar tasa abokan suna Mai dariya, dai dai motan suka tsaya Da sauri habib ya karaso, Ya gaida mom hakan Yasa sultan fitowa shima ya gaidata,.
Habib ne yaci gaba amarya ina kwayen? Kinfa San ni zan dauke su, murmushi tai nibanda kawaye anan Amman na maka alkarin muna zuwa zan maka kawaye, dariya habib yayi to ai shikenan Allah ya kaimu, ta amsa da ameen, murmushi sultan yayi kafin ya shiga mota hakama sultana ta shiga Ta zauna aunty mairo Ta rufe musu kofa,.
Su Hindu ma suka shiga kafin aka kama hanya
Tafiya suke ba Wanda yake magana sultana ma wasanta take da awarwaron hannunta, a hankali ya rage karatun dake Tashi a motan,sannan ya fara nagode Da taimako, basai ka godeba nima kamun abun da yafi haka so no need kawai nayi hakanne dan nafitar Da kai kunya, murmushi yayi, thanks amma kinsan dai yadda auren ya kasance gaba dayanmu ba...... Bai karasaba Ta karba basan junan mu mukeba ninasan Da hakan sannan duk sanda ka Sami wacce kake so kana iya ban takardata Amman fa wannabe drama karta wuce one year saboda nima ina bukatar change dina kuma Da aurena bazanje ina abun dabai daceba duk auren is like kamar ba aure bane, OK nagi dadi Da kika gane Annmarie fa kiyi hankali Da zuciyar ki karkije ki fada sona danni nasan baxan fada nakiba, murmushi auren Da ba so ME kuma zai kawo so karka wani damu Da wannan, kallan ta yayi zaiso ganin fuskar wannan mai surutun, hakan Yasa ba tsammani sai sultana ji tayi an bude glass din side dinta, iska Ta danno kai hakan Yasa alkarbar data saka akai Ta fadi bayanta Da sauri tasa hannu Tana kare iskar dan Ta mata yawa ,Da sauri ya rufe glass din kamar wannan fuskar ittace ya taba gani tace Mai wai kawar Hindu ce, a dan zuceye sultana ta juya Tana kallan shi haba ranka ya Dade aisaikace mun zaka bude IN shirya,. Kallan ta yake sosai a ranshi yana fadin ittave wlh, dama sultana ce
Thanks sisters for your prayers wlh naji sauki ban mutuba hhhhh thank
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 56*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Ganin yana kallanta yasa ta dauke kai Tana gyara mayafin tare da fadin kadai kalli gabanka karkasa mu yi accident,juyar dakai yayi yana kallan tukinshi, Amman tunani yake wai dama sultana ce wadda suka hadu dinnan to Amman ya akaima bai taba ganin fuskarta ba, ina kuwa zaka gani Bayan kullun fuska a rufe take, tsaki yaja Wanda ya fito,to maye nashi na damuwa tunda ba santa nakeba ya fada a zuciya tare da jan tsaki, kallan shi tai ranka ya Dade lafiya? Baice komaiba kuma bashi Da niyar cewa komai din, hakan yasa tai shiru,. Haka ba Wanda ya sake magana har suka isa,.