Sashe 37
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Habib ne Ya fito daga toilet kaje kayi wanka mu shirya plz kaga lokaci Na wucewa gashi ko break bamuyiba, OK Ya fada tare da mikewa Ya shige sannan Ya fito Ya shirya suka kama hanyar dining, a parlour sukaga zarah har ta gama shiryawa taci abinci Tana duba laptop dinta, suka gaisa sannan suma suka nufi dining din,.
Bayan sun gama suka mike sannan ittama Ta tashi suka fita a tata motan tabi bayansu har suka isah, suna isa su Hafiz Ma Na isowa, kallan sultan Hafiz yai kafin zarah Ta fito Tana kallan court din sosai tai mata kyau, Hindu da zuwanta kenen itta Da Hashim, tana sakkowa Ta nufi gun sultan, yaudai zaa shiga Amman ka sani dole sai an daukar mana mataki a kanka na tuxarta mana mahaifi dakai, tsaki sultan yayi Ya kalli zarah barrister zamu iya shiga ciki, murmushi tai thanks, but ina San zan danyi call Ta fada tana danna Waya mom dinta Ta kira take sanar mata zasu shiga tana Neman adduarta aikuwa mom dinta tai mata sosai ,har taji dadi,bayan Ta gama Ta kalli sultan,.
Kace sarki guda kake kara, murmushi kawai yai Kalli Hafiz tai daga nesa wancan shine Wanda zamu fafata kene, daga mata kai yayi OK Bari inje mu gaisa bata jira cewarshiba tai gaba, Bayan Ta gaida su mama ta Kalli Hafiz sunana zarah jibo wacca zata kare Wanda yake kara Allah yaba mai rabo sa,a ,zarah jibo Ya maimaita tabbas yasan sunanan,ameen kawai yace sannan yai gaba Dan an Fara shiga ittama tai gaba Dan shiga court din,.
10:00 dai dai aka shiga court inda alkali Ya shigo aka mike sukai abun Da zaai sannan Ya zauna, nan ne wani ya yashi ya fara yau 11/11/2015 yane kuma aka shigo Da kara inda sultan ke kekarar sarki kan yana San kashe mishi mata sannan Ya buye sarki har na wasu shekarau, bayan Ya gama ya zauna sannan Hafiz Ya gabatar Da kanshi kan Kare Wanda ake kara hakama zarah kan mai kare Wanda yake Kara,.
Nan alkali Ya bukaci ganin sarki a kan stage wanna ya kara konawa hindu rai wai sarki babanta kuma ne anan gun, hawaye kawai ta goge zuciyarta Na tafasa,.
Kallan sarki alkali yai Da fatan mai martaba zaiyi hakuri haka abune yake dole yai hakuri Da abun Da zai biyo baya Dan munsann shima Mai yanke hukunci Da kanshi ne, daga kai kawai sarki yai, kallan shi alkali yai Da fatan kaji akan abun Da yasa ake karar ka ,daga kai yai alamar eh, nan alkali Ya juya ga du zarah KO mai kareh Wanda yake kara Tana da abun Da zata tambayi mai martaba? Tashi tai kwarai Ma kuwa ranka ya dade, koto ta baki dama, mikewa tai ta nufi sarki,sunana barrister zarah jibo Mai kare Wanda yake kara, Da fatan kaji akan abun Da ake karar ka, eh naji OK yanxu me zaka ce game da wannan karar Da ake maka? Ni abun Da zance kawai shine ba nine naso kasheta ba hasalima ni taimakonta Na so yi, gyara tsayuwa Zarah tai ko zaka fada ma Yadda abun ya kasance?
by hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 86*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Eh sanda abun zai faru ni inasan zanje ran gadine nazo wucewa daga garin naga wannan gun shine naje acan naga kanina Wanda ake ce mana Ya mutu abun yaban mamaki, to shine nace zan daukesu ina cikin hakane naji kamar Da mutune shine Na buye sukazo sukai abun Da zasuyi suka bar daya, ana hakane sultan yazo yace su bashi uncle dinshi inba hakaba zai hadasu Da police to ni Da naga mutumin nasan ya harbi sultan din shine nai niyar fitowa dai dai lokacin kuma sultana tazo bansan ta yadda akai Na ganta agunba, shine ta kwadawa mutumin karbe taje zasu kunce baban nata shine da naga mutumin zai yi harbi kafin in fito har ya harbi sultana shine ni kuma Na dauki bindigr zan harbeshi dai dai lokacin mukaji motan Yan sanda mutumin yazo guduwa ta window Na harbeshi shima ya juyo shine ya harben a hannun, Ta sanadin hakan ne sultan Ya dauka nina harbi matar shi,. Kallan sarki zarah yadda yake maganar Ma ya tabbatar mata karya ne OK, Amman me yasa da zaka tafi ran gadi baka dauki bayi ba da dogarai kuma Da sassafe baka tsoran lafiyar ka? Mikewa Hafiz yai ya mai girma mai shari,a barrister zarah Tana wucewa inda baa kaitaba, korafi bai kwarboba cewar alkali muna San sanin dalilin Da yasa sarki ya tafi shi daya,. Na gode ya mai shari,a cewar zarah kafin ta kalli sarki muna jinka,.
Abun Da yasa na tafi ni daya inasan zanyi badda kama ne saboda zan shiga gari inga yadda mutane ke tafiyar Da abun su, jijjaga kai zarah tai, kafin ta Kalli alkali Da wannan zan tafi yamai shari,a Amman inasan wnannan koton tai duba sosai babu wani sarki daya taba ficewa shi daya sannan koda zaiyi baddakamane yana yafiya Da bayine suma suyi badda kama din Amman shi yace shi daya yaje hakan yana nufin abun dayai a sirrine baya San a kamashi, na gode ya mai sharia,.ta koma ta zauna,.
Alkali yai rubuce rubucen shi sannan Ya ya tambayi Hafiz ko yana Da tambaya yace bashi Da dashi,.
Nan alkali Ya shaida ya daga karar zuwa gobe,. Daga haka aka fice, ruwan sanyi Da lemon sultan Ya siyawa zarah ya kai mata, nagode ta fada sannan zamuyi magana a jida Ta shiga motar ta suma suka bi bayanta,.
Sarki Na fita Hindu ta rungumeshi Tana kuka Tana bashi hakuri shima Yana lallashinta,.
Kallan Hafiz sarki yai wai wace wannan zarah din ta fiya kwakwa gashi na fada mata gaskiya Amman tana San raina mun hankali,?karka damu za muyi winning, Allah yasa kawai yace sannan suka shiga mota,.
Bayan sunje gida sun huta ne zarah ke tambayar sultan Wanda ya kira police, yace bai saniba Amman yana tunanin sarkinne yasa, daga kai kawai tai, .
Bayan sun gama ya kira mom ya fada mata yadda sukai sannan tayi musu addua,.
Washe gari a court .
Hafiz ne a gaban sultan, ko zaka fadawa court Yadda abun yake nan ya sanaf Da gaskiyar abun Amman Hafiz Ya nuna krkirane kawai sultan yayi,.
Amman malam sultan ko zaka iya fadawa court dalilin Da yasa ka tura sultana waje alhalin itta zata bada shaida KO kuna tsoran zata tunama asirine saboda tasan sharri zakaiwa Wanda yke tamkar uba agunka? Zarah ce ta Mike yamai sharia abokin aikina yana kawo wani abun daban basaida lafiya zamu samu itta taba Da shaidarba, barrister Hafiz koto nasan Na gyara bakinka, nagode yace sannan Ya kalli sultan ko zaka iya nunawa court halin da matarka take itta Da mahaifinta, eh kawai yace yaje ya dakko laptop dinshi ya kunna ya nunawa,aka karba sannan aka juna sultana na kwance gatanan dai rai a hannun Allah sai su Abbah Da akeba magani Da haka aka kashe ,.sannan Hafiz yace ya gama ya koma ya zauna zarah ta mike ta shaidawa court tana San ganin dpo din Da aka kira sosai gaban sarki ya fadi Dan ya manta baisa Da marka a zancen shiba
By hajara Mami natty girl
[9/18, 11:55 AM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 87*

Nan DPO ya Tashi yaje ya tsaya, ko zaka iya fada mana w ya kiraka Wannan lokacin? Eh wata matace sanda muka jema tana gun,kallan alkali tai yamai girma mai sha,ria inasan court ta kira wannan matar IN kuma ba bazata fitoba aba DPO dama ya nemomin itta saboda akwai tambayoyin Da zan mata, court Tana neman wacce tai kiran police a wannan lokacin, mikewa marka tai sannan DPO ya koma ya zauna itta kuma ta maye gurbin shi,.
Kallan ta Zarah tai ko zaki iya fadawa court wacece ke? Eh ni baiwace a wannan masarautar, OK zaki iya fadawa court abun Da yasa kika fita a wannan ranar? Eh dama kamar yadda na fada miki cewa nima baiwace,to a wannan ranar naga lokacin Da shi mai martaba ya fice ganin shi daya ya fice hakan yasa nabi bayan shi Dan kare lafiyar shi,to danabi bayanshi ne naga yaje wannan gun, har zan bishi shine naga wasu mutane sun shiga sannan Sun fito Amman ba mutun daya bayan sun fice ba dadaewa ba Na Fara jin harbi hakan yasa na kira police sanda nukaje naga sarki Da itta matar sultan a kwance, kinji yadda abun ya kasance, OK na gane Amman meyasa Da kikaga fitarshi baki kira wani namijinba kika tafi ke daya,? Hafiz ne ya mike yamai girma a jawa abokiyar aikina kunne Mace nada power din Da ittama zata iya kare uban gidanta, barrister Zarah ki gyara zancen ki, na gode yamaisl shari,a shikenan abun Da zan tambayeta sannan inasan court ta kira doctor dayai bincike game da bindigar Dan muga hannun waye ,.
bayan doctor din yazo ya sanar cewa hannun Da yaga guda biyune daya Na sarki daya kuma baisan Na wayeba, daga haka ya koma ya zauna, alkali yai rubuce rubucenshi sannan Ya shaida ya daga kara zuwa kwana uku Wanda a wannan lokacin zai yanke hukunci ,sannan Ya Mike ya fice hakama mutane,.