Sashe 38
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun fito, Hafiz Ya nufi gun zarah dake tsaye ittada su sultan kallan ta yayi shawara zan baki tun kafin kiji kunya garama ki kama gabanki ki daina biyewa wannan banzan ya nuna sultan saboda babu wata shaida Da kuka taba munawa nacewa sarki shine yai wannan abun, gyara tsayuwa Zarah tai kasan wace zarah kuwa? Zarah bata Gudu a sha, ria sannan bata fuduwa daga yadda naga mahaifinka yana magana Na tabbatar Da cewa bashi Da gaskiya ina fahimtar haka sannan zan baka shawara yafi maka kawai kai ka Kama hanya Dan wlh ina Mai tabbatar maka a wannan ranar zan nunawa mutane kan cewa waye sarki kuma mu zuba n,ida kai ,sosai ranshi ya baci har yana San Ya mareta sultan yai saurin rike hannunshi yai wulli Da hannun sannan suka shiga Mota suka bada mai kura sukai gaba, sosai ran Hafiz Ya baci dole Ya dauki nataki,hakaa ya wuce suka tafi,.
Bayan Zarah ta gama abun Da take ne ta yi parlour inda su sultan ke zauna, zama tai, sultan kasan bamu Da shaida KO dayaba ko sannan anzo karshen karar saboda haka musan abun Yi, barrister wlh sultana itta kadaice shaida Amman akwai wani Memory dayaba bata a dakinta inajin shi zanje In duba, OK gobe za muje tare, insha Allah zamu ganshi ,Da haka suka yanke decision,.
Sarkine shi Daya a dakin shi kamar Wanda aka ciza yai saurin daukan wayar shi marka ya kira yai mata godiya sannan yace gobe tazo ta karbi wani key Na bangaren su sultan tamai bincike Dan yasan yanzu akan wannan memory din zasu dukufa,.
Sultan yana kwance a daki abun duniya ya dameshi,kallam shi habib yai aboki ka daina wannan tunanin zai iya saka ka cikin wani hali fa, ba doleba aboki inaji ina gani zaa bawa Sarki gaskiya alhalin Bashine Da gaskiya ba ya zanyi gashi sultana bata farka ba, kafadar shi habib ya rike karka wani damu komai zaiyi Normal wayar sultan ce ta hau ruri, ganin mom Yasa Ya dauka yasa juna a laptop sannan Ya kunna fara,ar daya gani fuskar mom tasa jin sanyi mom me Ya farau naga kina fara,a ,son saika ban goran albishir tukun, marai raicewa yayi plz mom mana, juyar Da laptop din tayi zuwa GA sultana dake zaune ana bata tea wata doctor Na gyara drip din dake hannunta, dariya ya saki tare da rungume habib
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 88*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Wallahi ta Tashi ya fada yana kara rungume habib, kallan shi sultana Tai duk sai taji kunya ganin yadda yake ta murna, murmushi tai kawai,. Tare da kallan wacce ke bata tea din am OK, OK nurse din ta fada sannan Ta mike, juyo Da laptop din mom tai Tana tambayar sultan yadda abun ya kasance yau, nan ya sanar mata sannan yace gobe zaije su duba memory din sannan gashi sultana Taiwan tashi itta zata bada shaida koda ta laptop ne tunda yasan ba zaa sallameta yanzu ba,da haka sukai sallama sannan yace ta mikawa sultana wayan saida ta zare sannan Ta mika mata karba sultan tai ta kara a kunne,.
Shiru yai ittama tai shiru shi dindai ya Fara magana, sultana ya jikin naki? Da sauki, hmmm to na gode Allah Matata ta samu lafiya jibi zamu koma court zaki bada shaida a wannabe ranar kuma ina jin zanzo gun Matata in kuma banzo ranarba sammako zan biga saboda inasan ganin fuskar Matata, murmushi kawai tai, kinsan me? Aa Ta fada so nake ki koyamun wannan harbin naki Da kika yi ranar so nake in kuya,ok saidai Na dawo no basai kin dawoba nan zanzo muyi honnymoon dinmu anan,uhmmmm kawai tace, sannan kimun addua gobe zanje duba wannan memory din naki, haba Allah yasa Ka ganshi Dan nasan ba zaka rasa shaida acikiba Ta iya yuyuwa Ma inna bayar nida kaina ace hada baki mukai Amman inka nuna wannan bamai maka musu saboda video ne,ok Allah yasa in gani my wife all I need is your prayer,murnushi kawai tai haka yaita mata fira har saida Ta gaji Da tace bacci take ji sannan Ya barta ,.
Washe gari
Da safe bayan sun gama shirya suka nufi dining,sukaci abinci sannan sultan yace Zarah tazo suje, habib tare suka tafi a mota daya sukaje,.
Parking sultan yayi a harabar masarautar, bayi sukazo kwasar gaisuwa yana amsa musu, Hafiz daya zo wucewa ya gansu hakan yasa Ya karasa gun da suke yaba habib hannu suka gaisa sannan Ya kalli sultan me kuma aka zoyi anan,zanzo gidanmu sai ana tambayata dalilin zuwana,aa ai gani nai Da anbar mana gidan mu kasan wannan MASARAUTAR MUCE shine nake tunanin Ko ka tafine gaba daya, tsaki kawai sultan yaja a ina ta zama masarautar ku koka manta Mai kujera ya dawo kuma dole a bashi gunshi mutanema sunfi sanshi maye nakama Na zakewa Bayan mahaifin naka cell zai tafi, kanshi Hafiz yai habib yai saurin shiga tsakiya, sannan yaja Hafiz baya plz mai yasa kuke hakane babu kyaufa, tsaki Hafiz yaja sannan Ya Kama gabanshi. Kallan Zarah yai muje barrister karki damu,murmushi kawai tai tabi bayanshi,.
Abun ya bashi mamaki daya tura kofan yaga Ta bude alhalin yasan a kulletake, kallan habib yai duk yadda akai akwai wani acikin gidan nan kuma koma waye yana Da hannu a wannan harkar saboda haka zamu kamashi shima zai zama shaida,.
Daga kai kawai habib yai suka shiga ciki, marka dake daki Tana bincike jin an shigo yasa gabanta faduwa Ta rasa ya zatayi, gabanta Na dukan hamshin hamshin, dasauri Ta shiga toilet har ta manta wayarta akan gado, sultan kuwa yana shiga yaga alamar an shiga dakin,jijjaga kai yayi kawai sannan Ya kalli habib aboki mufa Fara duba abunnan plz inaji a jikina akwai Wanda ya shigo wannan gun,gun wardrobe Zarah ta nufa shi kuma habib ya Fara duban kasan carfet, dubawa suke sosai Amman bashi babu dalilinshi,.
Mikewa Sultan yayi ya nufi bedside drower din daya ajjiye mata ranar ya jawo Amman babu komai zama yai akan gadon kamar yayi kuka dan bakin ciki, kamar an mintsileshi kuma ya dakko drower din ya juyar Da itta akan gado idonshi ya sauka kan memory din daya makale a jikin drower din ya shiga sosai kadanne ya rage bai gama shiga ba.,
Ga number gamasu San mun magana for correction KO comment
08032464246
By hajara Mami natty girl
[9/19, 9:43 AM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 89*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Dedicated to Miss Salsabila ml naruwa gumel (my partne)
This page Is indicated to you AISHA JAFAR UMAR LADY &FA,IZA IBRAHIM
Dasauri ya zauna a kan gadon,gashinana ina jin, dasauri suka karaso gunshi suna kallan, ahanlali ya zaro memory din, tsabar dadi har wata dariya ya saki, zarah Ma murmushi tai, bari Musa muga ni, wardrobe Ya bude ya dakko modern dinshi sannan yasa Ya juna ajikin TV din dake dakin, Zarah taja kujeran madubi Ta zauna sukuma suka zauna akan gado, video biyu ya gani a video da yake wayar sabuwace ba komai a ciki sai wannan video din, Na farko yasa, nan sukaga video din Da sultana Tai lokacin Da yasa aka kamo kawu,kallan sultan Zarah tai kaga wannan Ma zamu iya bada shi a shida tunda gashi Ya fada akaishi gun uncle dinka, sana gaba muga, ba musu kuwa yasa, .
Record din dataine a dakin a jiya yau sultan Ya shiga tashin hankali, hawaye kawai yake tare da rike hannun habib ganin hakan yasa zarah cirewa Ta rike shikenan komai yazo karshe,dama daddy ne ya kashe mun mahaifina dama duk sharrrin shine akan wani banza mulki abun Da zaka tsaya agaban Allah kayi bayani Maye abun kisa a ciki ya karasa tare da fashewa Da kuka, sosai Zarah taji tausayin shi hakama habib duk jikinshi yayi sanyi, wayar dake gefensu Ta marka itta Ta katse musu komai suka maida kansu gun wayar, dakkowa habib yayi ya kalli wayar Mai martaba ya ga an rubuta, kallan sultan yayi ya nuna mai karba sultan yayi ya kuna tare dasawa record kuma yasa a handfree, sarki naji an daga baima jira Mai zatace ya Fara haba marka wai har yanzu baki fito ba gashi Hafiz yace mun yaga Sun shigo KO so kike asirina ya tunu, Amman wlh in aka kamaki Karma ki ambato sunana,kuma ki fito yanxu, baima jira Mai zatace ya kashe yana tsaki sai jeka ka dawo yake adakin,.
Kallan wayar sultan yayi,kafin ya mike Ya nufi toilet direct Dan yasan iya nanne gun maboya a dakin, jin ana shirin bude toilet din yasa marka tsurewa Ta ina zatabi inane hanyar Da zatabi Tafice gashi babu gun buya,gara kawai tayi giving up hakan yasa Ta tsaya Bata motsa KO ina ba, sultan Na budewa ya ganta, ranshi a hade ya kalleta fito kawai yace tare da komawa ya zauna, a hankali Ta fito duk hankalinta ya Tashi yanzu ya zatai Amman duk runtsi ba zata fadi gaskiya ba,kallanta habib yai kafin ya kalli kalli Sultan wace itta? Itta zataba Da shida ittama muguwa ce ai, kallan ta Zarah tai ai ittace wacce naiwa tambaya a court, eh ittace karya Ta fada miki, jijjaga kai kawai zarah tai kafin suka mike we have to go, kallan Marka yayi wuce muje, haka suka sakata a tsakiya sannan suka fito, sarki dake fitowa zaije fada dashi da wajiri idonshi ya sauka kan marka Da ke Ta wutsi wutsi Da ido, sosai gabanshi ya fadi Yana gani suka sakata mota sannan suka shiga suka ja ta suka Kama hanya, wayarshi sarki ya dakko Ta turawa mutanen shi Text kan cewa su tare hanya susan yadda zasuyi su kashe marka yasan ba abun Da zai hanat fadan gaskiya (Dan adam bulune wlh ).