← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 43

Sashe 5

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

By Hajara mami nagty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 11*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```

Da sallama Hafiz Ya shiga part din mahaifiyar tashi bata parlour farko hakan yasa yayi Ciki a bakin kofa sukaci karo da Zuwaira da sauri Ta koma baya tai saurin zubewa kasa tana bashi hakuri kare mata kallo yayi kafin ya tabe baki yai wucewar shi da kallo Ta bishi kafin Ta sauke ajiyar zuciya Ta mike tare da ficewa, Dan zuwa aikin da aka sata .

Kusa maman shi ya zauna Ta kalleshi kasan cewa jibi hindu zata dawo KO? Eh Na sani duk tazo Ta dagawa mutane hankali akan wannan sultan din, ajiyar zuciya Maman tashi Ta sauke akiwa dolenka ka karbo mata soyayya agun sultan a matsayin ka na yayanta, turo baki yayi amma mama kinfi kowa sanin bana San rainin hankali irin na wannan yaron KO wlh ya fada mun magana nakan iya fasa Mai baki, oho koma Maye dole hindu Ta auri sultan kuma kaine zakayi wannan hanyar ki daina cewa dole fa nifa nakan iya illatashi babu ruwana wlh, mikewa yayi yanzu, Zanje IN sameshi inya amince to IN kuwa bai aminceba yayiwa kanshi ya Mike sai kuma ya kalli Maman tashi wannan yarinyar Data fita yanzu wace? Kallanshi tai sosai sabuwar baiwa tace, murmushi yayi nafasan halinka wlh karka kuskura kace zaka bata yarinyar mutane ina tsoran Randa wannan masarautar zasu ganeka kaida mahaifinka bansan wannan irin hukunci zasu daukaba, sudin banza sun isa suce zasu dauki wani fansane mulkin Na hannunmu wlh karyane itta kuma ai tsakani da Allah nake Santa badan komaiba yana kaiwa nan ya fice,.

A gajiye sultan ya shiga part din nashi duk ya gaji da wani dake dauke da kayan shi a hannun direct dakin ya wucw Bayan bawan ya ajjiye mai kayan ya fice zama yayi a bakin gado yana hutawa mtawww mutun Ma yayi aure two huta da wasu aikin da saidai kawai a hada mun ruwan wanka inyi IN fito wlh sannan a dakko min kayan da zan Sa Dan gaskiya ni bazan Bari wani bawa yadinga mun wannan abun ba indai ba wai Matata bace, mtswww ya kara jan tsaki ya mike tare da shigewa toilet yana Ta mita shi daya,.

Bayan Ya fito yasa kayanshi sannan ya fito har ya kama hanya dan zuwa part din mamanshi dan cin abinci idonshi ya sauka kan sultana Data tsaya tana kallanshi zai fice ohhhh fada danshi har ya manta da ittama, komawa yayi ya zauna ya wani hakimce a kan kujera yana kallanta, murmushi kawai tai duk baya ganin Ta yasan hakan tayi, karasawa dining tayi Ta zuba mai shinkafa da miyar dayasa kaji sai cabbage a wani ruba, ajjiyemai tai a gabanshi shibai dauka shibai daina kallantaba, dan tsaki taja tanasan yau tadan zaga masarautar Amman yana bata mata lokaci, juyawa tayi zatabar gun, taji yace where do you think you are going? Juyowa tayi tana kallanshi naga baka ci abuncin bane kuma ina da abun yi zaro ido yayi shi take fadawa Tana da abunyi shi wannan yarinyar nasan rainashi Amman zaiyi maganinta,.

Hade rai yayi ban Yadda dake ba fara cin abincinnan inga,ban ganeba Ta fada na sani KO kin samun maganin bita zai zai, zaro ido tai banganeba, ban damu da ki ganeba, ajiyar zuciya Ta sauke Ta dauki abincin tashi komai nagun saida Ta Taba yana kallanta sannan ya dauka ya fara ci yana wani yamutsa fuska, juyawa tayi Zata bar gun yayi saurin riko hannunta ,shock din dayajine yasa yai saurin saketa ittama da sauri Ta janye hannun, waya baki damar tafiya ya fada tare da cigaba da cin abincinshi? Babu tafada Amman plz karka sake rike mun hannun saboda back kyau kuma annabi yace yana wa matar Data gama budurcinta hartai aure ba tare da ta bari wani da na mijin daba muharraminta ba ya tabata ba indai wannan maganar Ta bata ma rai kayi hakuri duk yanzu Bada amincewa Ta ka tabaniba Amman kayi hakuri indai maganar tabata mai dole ne yasa na fada Ma saboda da gaba, tinda Ta Fara maganar ya tsaida cin abincin, me take nufi shi Dan iskane kome wannan yarinyar Ta rainashi wai yaushe ya farawa bayi hakane, juyowa yayi Dan mata magana yaji an shigo bako sallama KO baa fada mai ba yasan Hafiz ne shine maimai haka tsaki yaja tare da mai da kanshi gun Hafiz din ,karasowa Hafiz din yayi tare da fadin Allah yasa bani akewa wannan tsakinba? Ba dole aiwa mutun tsakiba ba yana shigowa mutane Daki ba KO sallama, murmushi Hafiz yayi kadai kasan dai bana San raini KO yanzu wlh sauna futar Ma Dad jini ya dakko abincin gaban sultan ya Fara ci,.

Wowww abincin yayi dadi a dinga hadawa da kwanona a wannan bangaren, malam fitar mun a bangare, mikewa Hafiz yayi sorry karka wani damu zan fice maka dama abu ne ya kawo ni inasan fada makane hindu jibi zata dawo saboda haka ka shirya zan hada auren kune, murmushi sultan yayi a matsayin ka nawa kenan nace banayi KO ana dole ne? Ba a dole amma ni zan maka, dariya sultan yayi yo aiko Dady wato sarki bai isah ba bare kai

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 12*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```
Zaro ido Hafiz yayi sarkin Allah sarki Amman ai zan iya saka halima wato uwarka Ta maka dole ko, Ya fada yana daga mai gira, a hargitse sultan yayi kanshi sultana tai saurin riko hannunshi, kallanta Hafiz yayi baiga wace ba amma yaga idonta aida kin bari yazo dana koyamai hankali wlh, yana kaiwa nan ya fice, sakin sultan tai ta tsaya tama rasa me zatai yanzu Ta gama wa,azi ,juyowa yayi yana kallanta rai bace kar ki sake mun shishshigi inba hakaba ranki zai baci, kayi hakuri gani nai abun naku zai koma fada ne..... Shut up Ya fada tare da yin wulli da kwanon hannunshi, Dasauri taja baya tana zaro ido ,hararar Ta yayi ya haura sama dakin shi ya kwanta, A rayuwa yaso yarinyar da bai san sunanta ko Tana raye KO bata nan oho, Cikin kojin tunani ya fada,.

A can baya
Sarki abdulsalam shine sarki wannan masarautar Wanda shine Na auta agun mahaifinsu Ahamad, Ahmad nada yaya maza uku mata uku KO wacce mata da nada dan, hajara ittace matar shi Ta farko Wanda take danta Mubarak(baban sultan )sai matar shi Ta biyu harira Tana da danta Abdullahi (baban Hafiz kenan )sai amarya wato Zainab Tana da danta abdulsalam (Baban sultana kenan ) haka yaran suka taso Cikin san junan su karatu duk a waje sukai duk Abdullahi shine halinshi daban shaye shaye bin mata duk shine sarki yasa anmai dukan Amman duk a banza sai dai addua kawai da yasa ake mashi haka har suka gama karatun su kaf cikinsu abdulsalam ya fisu komai farin jini ilimin boko da arabi baisa komai agabanshi yanasan talakawa hakana Mubarak halin Abdullahi duk yafi fita daban, bayan sun gama karatu Mahaifin nasu Ahmad yace KO wanne ya fito da mata saboda ya kusa murabus acikinsu wani zai hau, mahaifiyar Mubarak duk itta ke daure mai yin komai duk Ta ce yasa a ranshi shi zaa ba ma wannan sarautar tunda daga Mubarak bai wani damu da itta ba kuma ba yadda zaai ace abdulsalam Za,a alhalin shine karshe hakan yasa yabi ya daura WA kanshi San wannan sarauta duk sukai aure Amman banda abdulsalam Wanda yace shi baida wadda yake so,.

Haka har matan yayunshi suka haihu duk suka haifi maza, daya yaci sunan Hafiz dayan sultan Dan duk Rana daya aka haife su,.
Haka suka taso Maman sultan Nada saukin kai Amman banda Hajara Maman Hafiz saita dinga jan danta baya baya hakan yasa momy ittama Ta daina shiga har karta,.

Lokacin da abdulsalam ya gama karatu, lokacin yaran yayun nashi sun girma har sun Fara zuwa makaranta Ma, haka rayuwa taci gaba da tafiya har su sultan sun kama hanyar shekara wajen 9 hakan yasa Ahamad ya tsofa sosai yace yawa abdulsalam mata yar gun abokinshi dan lokacin Ma yana fama da rashin lafiya, shidai Abdullahi jira yake baban Ya mutu ya hau mulki abdulsalam bai yi musu ba hakama halima suka amince ranar daurin aure ciwon Ahamad yayi tsauri Dan baya iya zuwa KO ina hakan yasa baije daurin aurenba,.

Suna can daurin ya rubuta wasiya kan cewa abdulslam yake Sana daura a kan kujera saboda mutane da talakawa sunfi sanshi kuma abin da talakawa ke so hakan zaai,maman abdsalam jin mutuwar mijin Nata Ya jijjagata hakan yasa tabi banshi,.

Koda ka dawo daga gun aure hankalin yaran ya tashi dajin labari mahaifinsu ya rasu, shidai Mubarak bakin cikinshi ance kaninshi zaa daura, Maman Mubarak Ma bayan rasuwar su sarki da kwnaa uku tabi bayansu, duk masarautar Ta koma wni iri Maman Abdullahi kuwa tace saitaga danta akan mulki zata mutu, tace karya nuna baya so,.
Haka akai wta daya da mutuwar sannan aka cikawa sarki wasiyar shi nadaura abdulsalam a mulki, ranar kuwa Abdullahi a sha giya ba dadi

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 13*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```

Kuna fa sorry dani saboda da typing error,.

Haka aka nada abdulsalam a amatsayin wannan sarki a wannan zamani,.

Haka rayuwa ke Ta yafiya a wannan masarauta kowa hankainshi kwance hakama talakawa nasan sarkinsu ba kadanba, kuda wata rana Abdullahi ya taba gwada yayan shi Mubarak yaga yadda zaiyi acting bai nuna mai komaiba a kan wannan sarautar da baa bashiba dan shi nunawa yayi ba komai bane,.

Haka rayuwa ke tafiya har halima matar abdulsalam Ta Sami ciki kullun sultan yana can yakan cewa Maman sultana zatamai kani KO kanwa tunda Maman shi itta tadaina haihuwa lokacin yana primary 3 lokacin kuma Maman Hafiz itta Ta sake samun ciki cikin nasuna kusan tare yake tafiya dana Maman sultana a wannan lokacin ,.
Chapter 5 · 0% Book details