← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 43

Sashe 2

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Can baya wasu shekaru ina cikin noma a gona naji wani hatsari alamar motace ta shigo wannan gonar ta buge da bushiya ,hakan yasa na ajjiye abun da nake Na nufi gun ina zuwa naga wata ta fito daga motan duk jikinta jini ga wuka a bayanta hakan yasa hankalina yai Bala, in tashi da sauri Na karasa gareta ina zuwa ta miko min ke, tare da fadin bawan Allah alfarma nake neke nema Dan Allah ga yataa ka rike Ta da amana, ta bude Bayan mota ta dakko min wani akwati,.
GA wannan kadarar dana taho da ittane ke saka wannan yarinyar a makaranta tayi karatun arabi da boko badan halina sannan abu daya zan fada ma itta jinin sarauta ce Yar sarki ce babanta yana can, kallanshi tai yanzu ina ne nan,? Masaaya kauyen birnin kudu jahar jigawa, jijjaga Kai tayi, Amman baiwar Allah wacce masauta? Gombe, dai dai lokacin mukagi ana ga motar ta can, Da sauri ta kalleni ka tafi plz, Amman baiwar Allah ki bari IN taimaka miki mana, Dan Allah ka tafi, Da sauri nabar gun na Bayan wani dutse, Tana tsayea agun sai hakin mutuwa take Dan kuwa tasha wuya ba kadanba har sukazo, suka sameta dariya suka dinga yi, an fada miki duk wani gudun ki zaki guje mana ne? Batace musu komai ba, kallanta yayi ina yarinyar, wani kallo tamai hakan yasa ya dauketa da Mari, ta dafe gun tanaa kallanshi yanzu Hafiz ka rasa damai zaka saka mana sai da haka, eyye ya fada yana kallanta ku suwaye zamu tsayan muna kallanku kuna mulki mu kun barmu a can aikin banza kallan suran yayi ku duba min inda takai yarinyar haka sukai ta dube dube basu ganmu ba, sannan suka dawo suka sanar Mai basu ganiba,a ido a kan idona ya dakko bindiga ya harbeta sannan sukai gaba,.
Nayi kuka Dan ban taba ganin abu irin wannan ba, cikin gari naje na sanar da mai gari Amman ban fadi kudinki da taban ba, haka akai mata sutura aka kaita makwancinta,.
Haka nakaiwa Matata ke ta kula dake har kika girma shine Na Saki wata makarant anan birnin kudu GREAT ALBARKA INTERNASIONAL SCHOOL, anan kikai primary zuwa jenior zaki tafi secondary Allah yaiwa Matata rasuwa Bayan kwana bakwai kika tafi makarantar Dutse wato Dutse model, to kinji yadda abun yake,.

Sultana da duk tayi wanka da hawaye batace komai ba kawai ta wuce daki a Daki ta kwana tana kuka bata gani bataji wannan kenan

By Hajara mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 4*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```

Words begin with ….A….B….C….
Number begin with….1….2….3….
Music begin with….SA….RE….GA….
BUT….?
FRIENDSHIP begins with….’
‘You&Me”

Washe gari kamar yadda sukai DA nafisa haka kuwa akai bayan ta gama aikace aikacenta ta wuce gidan su nafi ,nan suka Fara abun DA ya kaisu (nidai nace wannan Abu kamar a littafin yaki),.

Tafiya yake cikin kasaita DA gani ranshi a bace yake,yana zuwa ya kalli dogarin dake gun nan take ya zuba yana kwasar gaisuwa daya daga cikin yarima sultan ya Fara magana ka fadawa mai martaba yaranshi mai jiran kujera yana sallama ,DA Sauri dogaran yai ciki ,ba,a Dade ba ya fito ,sarki yana mai barka DA zuwa,ba tare DA yarima sultan hace komaiba ya shige ,dogaran suka kwashi gaisuwa kafin suka fice suka basu GU,.

Yarima sultan ya mai DA kallanshi ga sarki kafin ya Fara magana a hankalin yanzu abbah kana gani komai yake faruwa a wannan MASARAUTAR karfa ka manta wannan, MASARAUTAR MUCE hade rai sarkin yayi me kake bukatane ?yanzu abbah ace a wannan !MASARAUTAR kullun sai anwa Mata fade sannan a dinga kisa alhalin nasan dasa hannunka taya kake ganin zata gana DA Allah a ranar gobe kiyama ,sake hade rai sarkin yayi yanzu zuwa kayi kaimun rashin kunya kome? Kayi hakuri abbah indai abun DA na fada ya kona ma rai amma Ina bazai yuyuba ace Ina gani Ana abun DA bai daceba sannan into shiru yanzu inkaine akewa yayanka haka zaka ji dadi ?yanzu fisabilillahi ace kana ganin talakawa a wani halin ba zakai ba DA agajinkaba for how long zasudinga suffering kodan ba Kaine make suffering akaiba ,amma shikenan indai kaki barina in dau mataki Allah zai kawo mai yaye musu Masan kuma in Allah ya aiko kaima zakantafine nasan kaima mugune abbh na Sani tunda kaimkasa aka kashen yayanka akan wani Abu waishi mulki ,yana kaiwa nan ya fice rai bace ,DA kallo sarkin ya bishi zuciyanshi na tafasa lalai sai ya dauki babban mataki harshi danshi sultan ke fadawa haka ,.

DA sallama sultan ya shiga ban garen maman shi ,hakan yasa masu Mata hidima ficewa ,zama yayi baice komaiba ,murmushi tayi nima mulkin za,amun har sai na Fara yin magana kafin aimun ?Ina wuni ya hutawa ?lafiya qlau sadauki kina lafiya naga fuskarka haka ?amma wlh matanen MASARAUTAR nan suna cikin wani hali ya Kama akai musu agaji ace a kullun duk dare sai anyi wa Mata fade haaba ya kamata as an abunyi watarana zamu budi I do muga ba mutane a wannan MASARAUTAR, kallanshi tai itta tasan danta mai adalcine amma ya ta iya mujinta halinshi saishi amma ya ta iya dole saidai suyi adduar Allah ya kawo. Mai taimako,.

Hira sukai irin na uwa DA danta sannan yai Mata sallama ya wuce ,.

DA sallama sultana ta shiga gidan ,zama yayi kusa DA kawu,ya akayi DA fatan an iya Harbin tunda mai harbi like San komawa ?dariya tai kawu Ai ba wuyama har. Na iya ,murmushi kawu yayi to Allah ya taimaka ,Kallan kawu tai ,kawu Ina San zuwa gombe taya Zan iya shiga wannan masarautar ,zaro I do yayi a kice abun yazo inji mai tsoran wqnka ?hmmm kawu kenan bana San tafiya in barka amma ya na iya door inje zanje in dauki fansa ne ya zama dole DA banyi niyar zuwaba amma yanzu inasan zuwa Inaji a jikina zuwana can alkhairine ,jijjaga Kai yayi wannan haka yake karki damu DA kaina Zan kaiki can gombe zamuje can amma taya kike ganin zaki iya shiga wannan masarautar ?a matsayin baiwa mana ,matsayin baiwa hakan kina ganin ya miki ?to kawu inba tanan ba Ai banda hanya ,tonshikenan yaushe kikesan zuwa ?gobe ta fada mai ,DA wuri haka kice yau zama shirya amma bakiwa kawayenki sallama ba ,kawu Ina naga kawaye nafisa kuma nace mata zanyi tafiya ,mikewa yayi Allah ya kaimu goben ameen

By Hajara mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 5*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

```indicated to maman shukrah aunty ummi```

Sarkine ke tsaye a fadarshi ya rasa meke mai dadi yanzu ya zaiyi da sultan danma bashi zaiba sarautar nan ba da saidai ya jazawa kanshi masifa Dan yasan sultan bazaibi bayanshi, banko kofan akai bako sallama, kallan Wanda ya shigo yayi daga sama zuwa kasa Hafiz ne da gani yasha giya ya bugune, juyar da kai sarkin yayi ganin hakan yasa hafiz karasawa gunshi, wai abbah meke damunka kake cikin wannan halinne duk kabi ka wani canza? Ta tambaya a kalar maye, dauke kai sarkin yayi kafin ya kalli hafiz,hafiz ya kamata kafa canza bakaga Na fara tsofa bane kana tunanin a haka zaa baka sarauta alhalin kasan cewa sarki sai Ya zama mai addini ba shaye shaye ba bin mata amma kaf wannan duk kana yi karshema inka ma Mace fade kashe ta kake Ya kake San inyi wlh ka canza inba hakaba kanaji kana gani Za,a dage dole sai sultan kasan ba zamu Sami abun daa muke soba, zaro ido Hafiz yayi yanzu duk Quran din dana sauke ace banyi karatuba sannan naga matan bani kadai nake nemaba agunka na koya ai kuma su matan su suke jawowa mai maikon su amince Amman sai sudinga mun hauka shiyasa nake musu dole sannan kuma in kashe su daga karshe, kuma mulki dole IN hau yana kaiwa nan ya fice, da kallo sarkin ya bishi sai kuma ya tabe fuska ba matsala dole inbar yarona yayi abun da yake so ai ba yadda Na iya a guna ya gada kuma nasan wataran zai daina,.

Jin dogari na sallama yasa saurin yin shiru Ya koma ainihin sarkin shi, nan dogarai suka shigo suka zauna, aka ci gaba da gudanar da komai,.

Washe gari kamar yadda akai haka kuwa ya faru dan kuwa sultana da wuri suka Tashi itta da kawu, kallan kawu tai kawu Bari inje in sakewa Nafisa sallama! Tom kiyi sauri kije ki dawo, Tam tace tare da ficewa da sauri,.

Da sallama ta shiga gidan Nafisa Ta tashi daga wanke wanken da take Tana kallan sultana aina dauka zaki tafi bakizo munyi sallamaba, karasawa gunta sultana tayi ina Na isa na tafi ba tare da na miki sallama ba, murmushi Nafisa tai inaji a jikina wannan tafiyar da zakiyi ta alkairice Allah ya sa, murmushi sultana tai tare da cire zubon hannunta ta sawa Nafisa tare da fadin

*of all the friends I've ever met
You the one I won't ever forget
And if I die before you do I'll go to heaven and wait for you*

Dariya Nafisa tai Na gode da kyauta Amman bansan ME kika ceba, ittama ta cire wani stone mai kyau a hannunta ta sawa sultana nima GA nawa kyauta karki manta Dani a ko wanne hali, rungume juna sukai suna murmushi kafin Sultana tai dago Na tafi Nafisa wataran zan dawo kodan ke, Tana kaiwa nan Ta fice tana dagawa Nafisa hannu haka ittama ,.
Tana zuwa suka nufi titi dan hawa mota basu wani dadeba kuwa suka sami mota suka kama hanya,.
Chapter 2 · 0% Book details