← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 43

Sashe 43

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
THIS PAGE IS FOR YOU HAJARA IBRAHIM & MARYAM MUHAMMAD KANO
Kallan abbah sukai Abbah me sukace? Gobe zasu zo su tafi Da itta sosai Hashim yaji dadi Amman bazasu fada mataba haka suka mike sukaje bangaren mom din akai Ta hira dasu,. Haka yau Ta kasance musu duk a Cikin dadi suke,.

Da daddare hindu Na zaune akan gado chatting take wayarta Ta Fara ringing, Hashim ne saida gabanta Ya fadi kin dagawa tai haka yaita kira so yake Ya sanar mata gobe zasuzo Amman taki dagawa, hakan yasa jikinshi yai sanyi lalllai tafi fushi dashi sosai,.

Da sallama sultan Ya shiga dakin sultana, zama yai Ya mika mata ledar hannunshi ga wannan gobe itta zakisa muyi anko nida Matata, kuma gimbiya Ta, murmushi tai ta karba Ta bude wata haddadiyar gown ce tai bala, in yin kyau, kallan shi tai tayi kyau Yaya ina San rigar, to taya zan gane rigar Ta miki Ya fada yana kallan ta, murmushi tai kafin Ta matsa kusa dashi Ta bashi kiss, aa fa habibty wannan bashine zai nuna Ta miki ba,murmushi tai kafin Ta Fara bashi hot hot kisses, duk Ta rudar dashi gaba dayansu sunma fita a haiyacinsu hakan yasa na rufe musu kofa nai tafiya Ta dan nima bacci nake ji,.

Washe gari masarautar Sun taashi Da aiki Dan yaaune za ai nadin sarauta,yau sultan Da wuri Ya fice saboda yana Da ai yukaa a ganshi hakama uban gaiya Hafiz Dan iyaa cewa shine ya hada komai saboda haka komai a gunshi yake, bangaren mom aiki ake hakama bangaren sultana aabun saini danaa gani,.

3:30 dai dai aka gama hade masarautar tayi mugun hadewa, a gajiye sultan Ya shiga banagaren nasu sultana dake kitchen Tana hadaa abubuwa ganin shigarshi yasa tabar WA masu aikin tai dakinshi a kan gado Ta ganshi kwance,sannu Ta fada tare da zama kusa dashi aikin kenan wani abunma sai mun baka sarautar, murmushi yai tare da jawota Jikinshi ai zaki dinga tayani? Ni aa inanan ina zaune Amman zan dinga kiranka ina maka kalaman soyayya murmushi yai tare da bata kiss Ya Mike Bari inje in yi wanka 4:00 Za,a fara kema kije ki shirya yanzu, OK Ta fada tare da mikewa Ta fice,.

Hafiz dake tafiyaa so yake Ya hadu Da Zuwaira Ya Bata kayan Da zata saka Dan suma anko zasuyi, kamar daga sama Ya hangota tana sauri zata je gida yau, dasauri yasha gabanta har ta tsorata harara shi tai kafa ban tsoro, sorry ya fada yana hade hannunshi gu biyu, murmushi tai zan wuce, holding arm yayi to ni Na hanaki ne,? Murmushi fadi abun Da zaka fada, kayan Ya dakko Ya mika mata, kallan shi tai maye wannan kuma, hade rai shikenan baazanwa Matata kyautaba saita tambayanei maaye,shikenan Ya fada yana shirin tafiya Da sauri tasha gabanshi to yi hakurk tasa hannu zata karba Ya rike hannun nata

By hajara Mami natty girl
[9/22, 11:57 AM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 100*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```

THIS PAGE IS FOR YOU FIRDAUSI IBRAHIM & NASIBA ABBAS AMRAH
Da sauri Ta kalleshi, marairaicewa yayi wai Zuwaira hannunma baa zaki bari in rikeba, Hafiz babu kyaune yau inda muna Da aure aibazaaan hanaka ba, sakinta yayi yaana murmushi Allah Ya bashi uztajiya, wannn zakisa muyi anko kinji, daaga kai Tana kaallanshi, zan tafi OK ya fada har taste juya zata Ya kirata Zuwaira inaaa sanki, murmushi tai, nima ina sankaa Da Gudu tabaar gun Yasar bita Da murmushi,.
Dakin Hindu yaje yaga tana cin Dan wake tabe baki yai masu ciki da kwadaayi Yaa fada, gashi wannan kayan zaki saka kinji KO? Kallan kayanta tai OK naaji kowa Da nashi mijin Da budurwarshi yake anko ni kuma banda kowa, murmushi Hafiz yaii Dan kuwa Hashim NE two sashi Ya siyo musu kaya iri daya Da itta Amman yace karya fada Mata,.

Sosai gun ya ciki Da mutane, zuwan su sultan Da sultana, Da Hafiz ake kawai sai su habib,.

Dakin sultana sultan Ya shiga Ta gama shirin sarka take sakawa, karba yayi Ya saka mata tare da ja mata alkabbar sannan suka fito motocin sune Da bayi masu take musu baya, Hafiz Ta gani Da Zuwaira sai Zulai Da habib duk sunyi anko, nan take nafisah Ta fado mata taji ina ma Tana gun,. Da haka suka kama hanya,.
Hashim dake dakin Hafiz yana shiryawa dan Sun Dade da zuwa yace suyi gaba zasu biyosu daga baya, yana gamawa Ya nufi dakin hindu Ya shiga parlor ba kowa, hakan yasa yai dakinta Ya tura kofa tana kwance akan gado, kawai bata jin dadin fitar itta daya zataje shi Yasa Ta yanke shawarar sai An kusa gamawa zataje, hawayen fuskanshi Ya goge kafin Ya karasa kan gadon dake tayi zurfi a cikin tunaninta batasan Ya shiga ba saiji tai an rumgumeta Da sauri Ta dago Tana kallan shi, kamar a mafarki, Da sauri take San zare jikinta Amman yaki sakinta sorry, Hindu kiyi hakuri zuciya ce, Da kyar Da komai Ya shawo kanta Ta hakura sannan Ya tayata Ta shirya kallan kayanshi tai Irin Nata nan yai mata hayani, haka suka nufi gu, kuwa yaji dadi Da suka shirya,.
Anan aka nada sultan akan sarauta kowa Ta shaaida, bayan an gamane sultan Na karbar kyauta Ya riko haannun sultana zo kiga wani habu, binshi tai suka shiga taron, tun daga nesa Ta hango wata kamar Nafisa, saida sukaje daf Da itta,da murna ssultan ta karasa gunta suka rungume juna kafin suna kallan yaushe gamo, nan nafisa take nunawa sultana mijinta Wanda Ya kaasance aboki ga Hafiz, sosai sultana Tai murna Da hakan, haakaa aka gama komai kuwa Ya kama hanyar gida inda Hashim ya tafi Da matar shi nafisama suka koma ,.
Haka rayuwa ke tafiyaa komai yana tafiyaa with year, months, weeks, days, minutes, seconds har gashi Allah yasa kaawo mu wannan lokacin,.

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 101*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
THIS PAGE IS FOR YOU SA,ADATU GARBA KAZAURE &HAFSAT ABDULKADIR TOGETHER WITH NAFISA AHMAD AHMAD

bayan wasu shekaru,.
Sultana ce zauna a parlour Tana duba jarida, da guda yaran suka fada kantaa, momy mun dawo daga wanjen grandma, ajjiye jaridar tai tana kallansu to sannunku Da zuwa Ya kuka GA grandmaa din naku, Tana lafiya mun, yaran Da ba zasu wuce shekara bakwai bakwaibaa suke fada mata yadda sukaa tadda mom, dash sallaama sultan Yaakov shigo Da kaya hannunshi, washhh Ya fada tare da zama wannan yaran naki suka barni Da diban kaya,murmushi tai tare da fadin sannu Bari inba jakadiyaa saita kai masu daaki, kayaan su teddy NE dai kayan wasan yara, dauka tai ta sauka kasa taba jaakadiya kafin Ta dawo suna gun sultan sun dameshi, ganin hakan yasa Ta karasa gunsu,ku tashi muje kuga kayan wasanku, Da Gudu suka mike suka fice, Ta bisu Da murmushi, riko hannunta sultan yai zaunar Da itta gaskiya in zakki sake ban yara Mata zakiban masu Kama da ke kigafa Ashraf dashing ashrim dani suke kama, murmushi to shikenan karka damu Ta fada tare da jan haancinshi, ashhh Ya fada hakaaan yasa taSa dariya ka fiya raki Yaya sultan, kawo in miki kiji inba zafi, Da saauri Ta Mike tare Gudu yabi bayanta,..

Su habib sunsha biki Dan har su Zulai Nada ciki hindu Ma ta haihu lafiya abunta,.. Gashi sultana ma ta haihu Yan biyu sukaci sunan, baban sultan Da Baban sultana,.

To ALHAMDULILLAH ANAN NAKAWO KARSHEN LITTAFINAN MAI TAKEN SUNA MASARAUTAR MUCE INA ROKAN ALLAH YA YAFEMUN KURA KURAN DANAI, AMEEN,.

*SADAUKARWA*
HAUWA MUHAMMAD FALALU
HAFSAT MUHAMMAD FALALU
AISHA MUHAMMAD FALALU
SADIYA MUHAMMAD FALALU
AND MY DAUGHTER
ZAINAB NURA ADO GWARAM TOGETHER WITH MY SON
AL,AMIN AUWAL GOMBE,.

MY PARENT YOU ARE THE BEST I.E MAMA AND BABA

YOU ARE THE BEST
HAUWA UMAR ALPHA
FATIMA SALEH AHMAD
HAJJARA HARUNA
AISHA RUNKA
ZUWAIRA MUHAMMAD

MY AUNTY
AUNTY UMMI
AUNTY HURAIRA
MAMAN MAHMDU
MRS MALEEQ YOU ARE THE BEST

YOU ARE SPECIAL SISTER HAKEEY .

GREETING TO ALL MEMBERS OF COLLEGE OF NURSING AND MIDWIFERY BIRININ KUDU YOU ARE THE BEST

INA GAIDAKU FRIENDS DINA WANDA NA SANI DA WANDA BAN SANIBA I REALY LOVE YOU SO VERY MUCH

DAGA TAKU HAR KULLUN
HAJARA MUHAMMAD FALALU (MAMI NATTY GIRL)

BY HAJARA MAMI NATTY GIRL
Chapter 43 · 0% Book details