Sashe 41
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallama sultan ya shiga bangaren nasu dakin shi ya nufa direct saida yai wanka sannna yai shirin bacci ya nufi dakin nata,da sallama ya shiga magunguna ne a hannun nurse din dake kula da itta, karbar maganin yai mungode da kulawa yanzu yaci ace kina gida mun gode sosai,murmushi tai thanks doctor kaima zaka iya kula da itta ai ni zan wuce har bakin kofa ya rakata ta fice sannan ya rufe kofan paurlour din sannnan ya koma dakin tana zaune yadda ya barta murmushi yai tare da k asawa k an gadon sannnan ya dakko magungunan, kalllan magungunan tai kafin ta kalleshi yaya sultan wlh waddan magungunan dacine dasu plz abarni bana sami saukiba, kallanta yai kafin ya saki murmushi plz aunty sultana kiyi hakuri kisha karki sani a cikin wani hali plz kinji kallanshi tai yaya sultan yaushe ka koma haka kamar wani yaro kake shagwaba ta fada tana juyar da kai,murmushi yai kawai sannnan ya dakko maganin ya zuba haaaaa to bude bakin, tana yamutsa fuska ta bude ya bata sai yamutsa fuska take bayan ya gama ya ajjiye a gefe to saime kuma yanzu, shikenan saikaje ka kwanta a dikinka ta fada tana gyra gashin kanta da sauri ya rike hannun let me plz bana san inga kina aiki da yawafa, ya fada tare da zare hannun ya fara gyra mata gashin ya hadeshi gu daya kafin ya hade fuskansu gu dayab,yana kallan idonta ittta kallan nashi tai ganin kallan da yake mata yasa ta fara kokarin dauke fuskanta ina ba zata iya kallan idonshi for some time hakaba, da sauri ya rike habart da hannunshi aa my wife banda ruwar fuska kinsan halin dana shiga lokacin da kika tafibana ganin fuskarki ya fada dai dai kunnenta sosai jikinta ya hau rawa sultan nasan rudata,kiss ya bata a kumatu kafin ya bata a goshi ganin kissing nata yake san yi yasa tai saurin fadin yaya sultan fitsari nake ji, dagowa yayi ya kalleta ganin idonta a rufe yasa yai murmushi sannnan ya dauketa yai toilet da itta.
Kalllanshi tai yaya sultan to ka fita mana ta fada tana kallanshi uhmm ya fada tare da ficewa, tai murmushi sannnan tai uzurin gab anta, shikuwa daya fito kayan da zata sa ya dakko mata ya ajjiye sannna ya zauna yana jiran fitowarta, ta fito tana dafa bango, kayan ya bata tasa sannna ya kashe musu wuta suka kwanta ya rumgumeta a jikinshi a haka sukai baccin,,.
Washe gari waxirine zaune a kusa Da sarki, rankaa ya Dade yaushe zamuyi bakin dawowar sannnan mu nadaaka a kan mulki kallan waziri yai uhmm sai Bayan an gama jimamin mutuwar Maman Hafiz tukun sannan kuma Ma banajin ni zan hau Hafiz KO sultan zan daura, jijjaga kai waziri yai Dan Yasan mutane Sun fi san sultan,.
Da sallama Hindu ta shiga dakin sultana, Ta amsa Tana kallan Hindu din, sama hindu tai kusa Da itta Ya jiki sultana,?Da sauki Hindu nan kuma kowa yai shiru,ganin shirun yayi yawa yasa Hindu kallanta, plz sultana kiyi hakuri akan abubawan Da suka faruwa Dan Allah kiyi hakuri Da sauri sultana Ta rike hannunta no karkice haka yar uwa AI ba komai yanzu komai Ya riga daya wuce,murmushi Hindu tai tare da rumgume sultana din ittama Tana murmushi suka rungume juna,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 95*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Hafiz yana tafiya sauri yake zaije kiran Da Abbah kemai yau kwana 20 kenan Da mutuwar mamansu kuma An riga Da an yankewa daddy dinsu hukuncinshi,. Sannan sultana take warke sosai kamar ba ittaba .
Zuwaira Data tahu sukai kicibus har takusan faduwa yai saurin rikota, Da sauri Ta baya, Zata wuce yai saurin shan gabanta, wai Zuwaira menai mikine saboda me zaki dinga dauremun fuskane? Uhmmm dacan din sakin maka fuska nakene kaga Dan Allah ka Rabu dani banaso ana dolene TQM fada Tana kallan shi ganin itta yake kallo Da mamaki hakan yasa Ta raba Ta gefenshi Ta wuce, ajiyar zuciya Ya sauke sannan yai gaba ,.
Da sallama Ya shiga bangaren abbah din, sultan Na zaune suna hira zama yayi, abbah gani Ya fada dadan damuwa a face dinshi sharewa kawai Abbah yai, to dama ina tunanin kunsan cewa wannan kujera ba kowa saboda Da haka nake San ku sasant kanku Wanda kuke ganin zaihau mulki danni bazan hau mulkiba Na riga dana gama nawa aikin a yanzu kamata yayi ace ina hutawa, Da sauri Hafiz Ya karba aiba Wanda baisan sultan shine zaihau mulkiba shi Ya dace yahau shima sultan Ya karbe amma abbah ai babba aka sani Da mulki KO, ko agida naga babba ke mulkin karami, as Hafiz Ya fada wlh bazan hau mulkinnanba kwata kwata ban dace dashiba Kalli abbah yai abbah sonake ni zanma tafi waje saboda IN Sami salama Da abun Da zuciya Ta take ciki, Kallan shi Abbah yai dama tunda Kwan shigo naga alamar kana Cikin damuwa maza dana fada mun meke damumka indai har ka daukeni uba zaka fada mun,.
A gaskiyq bazai iya buyewa abbah komai ba Nan ya fada mai komai game da Zuwaira Da San Da yake mata itta kuma bata sanshi gara yaje waje KO zai sami sawaba,wace itta inasan ganinta, zan mata magana, aa Abbah kar aimata dole kawai abarta, hmmm kawai sarki yace kafin Ya kalli sultan kaine zaka hau kan mulki ka shirya jibine bakin hawarka, zaku iya tafiya Ya fada yana kallansu, murmushi sukai tare da rumgumeshi suka fice,.
Kallan Hafiz sultan yai ka tabbatar wannan yarinyar Na sanka Da? Nidai bansan mataba Amman nidai gani nake tanq sona, OK kawai yace haka har kowa Ya nufi nashi bangaren,.
Sultana na daki hakan yasa yai daki, zama yayi akan gado yana kallanta tana daurin Dan kwali murmushi tai kafin Ta zauna kusa dashi me ke faruwa shiru yai yana kallanta kawai sanki nake Da yawa Matata, murmushi tai nima ina..... Sai kuma tai shiru Tana shirin mikewa Da sauri Ya rikota plz karasa inasan inji daga bakinkil kinsan baki taba cewa kina sona ba kuwa, xama tai uhmmm ai naga nima din ina sanka gashi na fada, OK say it again, I love you Yaya sultan murmushi yai hade Da dariya yama rasa Ta ina zai Fara fada mata yadda yake mata nashi San, batsammni tajiya Fara bata wasu hot hot kiss Ta KO ina, hakan yasa Ta kwace Ta fice Tana murmushi, shima murmushin yai tare da kwanciya akan gadon yana San sultana kuma yana sha,awarta Amman baisan Ta inda zai Fara fada mataba, a haka har bacci Ya daukeshi .
Sultana na fitowa dai dai lokacin Zuwaira Da Zulai suka shigo,murmusji tai tare da fadin welcome,zama sukai suna amarya a gidan mijinta, hmmm kawai tace kafin Ta Kalli Zuwaira, Ya kuka Kare da Hafiz ne? Hmmmm so nake kawai in horashi shiyasa har yanzu nake mai jan aji,aikuwa ajin yanzu zai tsinke saboda dole kije daxun Abbah Ya kirani yake tambaya wace Zuwaira Hafiz nasanta Amman bata sanshi har yana fadin zaiyi tafiya saboda samun saukin kanshi
By hajara Mami natty girl
[9/22, 6:24 AM] Hajaramami: 👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 96*

Zaro ido Zuwaira tai shi sarkin Ya kiraki, har abun yayi zafin Da Hafiz zaikai karata kawai Dan ina danmai wasa kuma maye na cewa zai wani bar gari Ta fada Tana turo baki ,dariya Zulai tai wannan shagwabar aiba mu Ya kamata aiwaba Hafiz Ya kamata kiyiwa,kallanta sultanq tai Amman aiku kun dai daita Da habib KO, daga mata kai kawai Zulai Tana murmushi, mikewa Zuwaira tai ina zuwa, Da sauri Zulai Ta karba kice dai zakije gun Hafiz eh din Ta fada Tarw Da ficewa,suna mata dariy kafin suka ci gaba Da hirar su ,.
Da sallama Zuwaira ta shiga bangaren nashi yana parlour yana duba abu a laptop dinshi, Kallanshi tai tunda Ya amsa sallamar Ya dauke kai, ajiyar zuciya Ta sauke Ta nufi Fridge ta dakko lemo sannan Ta shiga kitchen ta dakko cup sannan Ta yanka fruit Ta fito dasu a tray ta ajjiye agabanshi sannan Ta dauke laptop din ance bakaci abinciba shine akace in kawo Maka. Kallant yai ban laptop dina baxan iya cin abinciba yanzu saboda raina a bace yake zama tai a kasa kusa dashi Waya bata Maka rai dazai hanaka cin abinci? Wacce nake so NE bata sona saboda gara IN mutu kawai IN huta murmushi tai kayi bincike ka tabbatar Da bata sankane Da zaka dinga kaita gaba? Eh nayi bincike mana saboda na gani a idonta ,murnushi tai ka tabbatar Da hakan, shiru kawai yai mata hakan yasa Ta kalleshi itta yake kallo, dauke kai tayi nidai bance bana sanka kawai ina maka hakane saboda inna tuna bin matan dakai Da sauri Ya katsata dane wannan Zuwaira yanzu Na tuba wlh, murmshi ittama tasan Da hakan Ya tuba itta zata bada shidar hakama, kaci abinci nizan wuce Ta fada tare da ajjiyemai laptop din,to yanzu kina sona? Batace komaiba Ta Fara tafiya saida Ta kai kofa Ta juyo kafin Ta furta ina sanka Hafiz sosai kuwa Da sauri Ta fice Ta barshi Da mutuwar zaune kafin Ya saki murmushi aikin dabai karasaba kenen,.
Kusan magariba sultana tai sallami masu aikinta yau Da kanta zata hadawa mijinta abinci haka Ta shiga kitchen ta hada masa haddun abinci sannan Ta jere a dining ta nufi dakinta tai wanka Ta tsara kwalliya Ta gani Ta fada sanda taga kanta a madubi saida tasan itta Ta gama gadewa sannan Ta nufi parlour Bayan tayi sallah, a parlour din tai isha sannan Ta kunna Tv Tana kallannta, har Bayan sallah isha,i.