Sashe 21
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hindu na shiga taci karo Da Mama, Da sauri ta rungume Mama, mama kinga abun Da Yaya sultan yaimun agun wannan Sa ranar ko wlh da hadin bakinshi duk wannan yarinyar tai mun wannan cin mutuncim mama yanzu taya zanyi in rama abun Da yai mun, dagowa mama tai ta zaunarta akan kujera,indai kina San da gaske ki rama abun Da yai miki dole kiji abun Da zan fada miki ke koda baki amince wlh mu mun amince nida Dady ki, zama tayi inaji mama,.
Yauwa dole ki hakura Da auren sultan, tabe baki Hindu tai taya dan na fasa aurenshi zan rama abun Da yai mun? Murmushi mama tai ai kaiki nake ba kinaji ba inasan ki nunawa jama,a kema fa ba sanshi kike ba karki wani nunamai kin fasa auren shi sai ranar auren zaiji kawai an fasa dashi yaji an daur Da wani kinga abun zai kuna Mai rai nasan zai nuna bacin ranshi kinga anan mutane zasu dauka shine yake sanki tunda har ya kasa boye bacin ranshi, to mama naji wannan kinsan fa ni bani Da Wanda nake so da wa zanyi wannan abun kuma ,murmushin jin dadi mama tai karki wani damu aidama mu badashi mukasa rana dazun ba Da, yarima Hashim dan gidan sarkin kano mukasa, saboda ya taba cewa yana sanki Dady yace sai yayi magana dake To kuma Da yaji GA wanda kike so shi Yasa bai karaa yin maganar ba,to jiya sarkin ya kira Dady ki kan maganar bainuna Mai cewa kina Da Wanda kike so saboda akwai alkunya tsakanin su, to da yaga abun Da ya faru sai ranshi ya baci shiyasa ya yanke wannan shaawarar yace in sanar dake kinsan dai yarima Hashim indai kyaune Da kudi ya taka wannan sultan din kuma kinsan masarautar kano ba daga nan ba,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 49*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Dan Allah Mama abun Da ya faru kenan yo ni inda nasan Da wannan maganar ai Da bazan biyewa wannan sultan dinba, kaii Amman naji dadin wannan maganar ba kadanta wlh sai sultan yayi kuka shima ,rumgumeta momy tai dama tana tunanin ta inda zata Fara tunkarar Hindu da wannam maganar sai gashi Allah ya kawo saukin abun,.
Hindu kuwa taji dadin haka dama tun abun Da ya faru taji bata San wannan sultan din kuma sannan zata cika alkawarin Data dauka KO ba komai,.
Da sallama Hafiz Ya shigo ,hararar Hindu yayi aina dauka dukad cin mutuncin nan da aka miki ba zaki hakura dashiba Da kuwa na canza kanwa, dariya tayi tare da rungumoshi, shima yayi dariyar,.
Zama yayi kusa Da Mama, mama nafa tambayo iyayen Zuwaira wlh akwai su Da san kudi ai in fada miki Da kudi Na siye Yan banxa so nake a hada auren da namu, tabe baki mama tai tunda ka dage ai ban da yanda zanyi, murmushi kawai yayi,.
1:00pm
Tana baccinta ta fara mafarki, Da sallama fatima fito mata a cikin mafarkin Nata tana miko Mata hannun wata yarinya Da bata ganin fuskanta sai gashin kan yarinyar dake kadawa iska na dagashi, kallan Fatima tai Yar uwa ban gane me kike nufiba fa? Halima gata na kawo miki itta Da kaina Dan Allah ki hadata Da wanda zai mata jagora zuwa inda take so bazata iyaba itta kadaiba ,Dan Allah Yar uwa Tana kaiwan nan Ta bace tabar yarinyar tana kuka tana kiran mamana,.
Da salati momy ta tashi, sultana dake daka kusa da itta tai saurin mikewa tare da riko hannunta lafiya me Ya faru momy? Kallan sultana tai, sultana mafarki nayi babban mafarki ta tsurawa sultana ido, ganin hakan Yasa sultana fadin mafarki kikai Sun kamani Sun kasheni KO karki wani damu momy inmates sun kasheni haka Allah yaso, aa sultana ba haka bane, gobe inasan yin magana dake, jijjaga kai sultana tai to momy, kallan momy tai ME yasa ba kije kin kwantaba zakiyi ciwon wuya fa, aa momy banasan tafiya in barkine, murmushi momy tai, OK zo ki kwanta anan ta fada tana nuna mata kusa da itta, aa momy wlh takuraki zanyi ta koma kan sofan dakin ta kwanta ba yadda momy ta iya dole ta hakura,.
Washe gari,
Abun mamaki sarki da wuri ya je fada, wanda Yasa aikin neman sultana nane zube a kasa zube, ba kowa an basu gu, ranka ya Dade wlh munyi duba Amman bamu ganta ba, taya zaai kuce baku ganta ba?kunsan lokacin dana dauka ina jiranta, a wanne gari take? Jigawa wani kauyen birnin kudu masaya, inasan kuje wannan kauyen ku dakkota in bata nan KO taho min da danginta nasan sunsan inda take, mikewa sukai tare da fadin angama ranka ya Dade (ALLAH SARKI KAWU)
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 50*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Yana gama sallamar su ya nufi dakin ajiya,.
Rai bace ya zauna kusa da abdulsalam, kallan abdulsalam din yayi, uhmmm yau da gani wannan yayan nawa yau ranshi a bace yake, kallan Abdullahi yayi wlh Ta gudu yauwa in tambayeka lokacin da kake harbi ai naga baka iya harbi da mashi shida KO? Gyara zama abdulsalam yayi kodai kun hadu da ittane? Juyar dakai Abdullahi yayi, a duk yadda akai kun gamu yooo banda abunka ai indai itta jina nace zata iya yin da gomama ai gado ne saika ni ban iyaba itta ta iya, in fada ma wani abu? Bazaka taba iya ganeta ba saboda kana cikin duhu Amman Kasa a ranka sarautar ka tazo karshe, idon shi yayi ja ya kalleshi aikuwa saidai mu kasa nida itta, kuma wlh a gabanka zan kasheta yana kaiwa nan ya mike Ya fice, abdulsalam ya bishi da kallo tare da jijjaga kaii,.
Zama sultana tai a kusa da momy, ina kwana momy,? Murmushi tai tare da shafa kanta kina lafiya? Qlau momy, momy jiya kince zakiyi magana dani wacce magana ce? Murmushi momy tai yanzu dai kaina ya dauki zafi zanyi baki yau saboda haka ki bari sai Bayan biki zA muyi magana, shikenan momy Amman zan taya su aikin ai, aa bakiji abun da sultan yace ba karki sake ki fita indai kuwa zaki fice tofa saidai ba zaki rufe fuska ba, shiru tai gaskiya itta ba zata iya fita haka ba Amman shikena zatai zamanta kawai,.
Da sallama Zuwaira ta shiga bangaren mama, a bakin kofa taci karo da Hafiz, Kasa tai Tana kwasar gaisuwa, murmushi yayi kije gida ana San ganinki, kallan shi tai saboda me kenan? Tabe baki yayi auren ki zanyi wannan jumaar kije ki shirya yana kaiwa nan ya fice da kallo ta bishi Yau Tana ganin karfin hali ana so dole NE? Tabe baki tayi ta shiga ciki abunta,.
2:00pm
Yan uwan momy suka Fara zuwa su aunty Huraira, aunty Ummi, Da aunty Zainab,cike da murna suka shiga bangaren yar uwar tasu ana ta murna nan aka fara shigo da kayan lefe, parlour cika yayi da bayi suna hidima,.
Sama momy tai ta Sami sultan dakko wasu kayan atamfa tayi ta mika mata ungoo ai bakyata zama a ke daya anan ba kisa wannan kayan nasan bamai ganeki, karba tai Tara da fadin to,.
Bayan Ta saka taje ta gaida baki sannan ta koma Daki, kallan momy Yan uwan Nata sukai wannan wacece kuma? Murmushi tai maganar babbace, to kawai sukace, bayan sun gama ganin kaya sukasa bayi dauka zuwa bangaren su hindu,.
Kallan kayan kawai mama take da murmushi a fuskarta kayan lefen ainihi suma suna nan take, kayan mama ta karba hannu bibbiyu kamar gaske sai murna take nunawa hakama Hindu tazo ta gaidsu kamar ba abun da suke shirin hadawa,.
Da sallama hindu ta shiga bangaren sultan yana dana system dinshi,takardar daukan hutu yake aikawa zuwa asibi,zama tai uhmmm yaya aiki kake? Eh ya fada yana murmushi zanyi aure ba dole inbar aiki in dauki hutuba, murnushi kawai tayi, lallai kam, gyara zana yayi Bayam ya gama abun da yake wai ni kuwa in tambayeki banga kina tambaya ta irin kudin su patty dadai sauran su, murmuahi ta Saki taya zaai in tambaya halhalin nasan ni kadai nake San auren ai ina da kudin yin duk wannan abun, wayece miki ke daya kike San auren ki daina fadan hakam, ledan kusa dashi ya dauko ya mika mata,karba tayi ta bude kayane dana mace dana namjiji, wannabe kayan fa? Su zamusa har a gama biki kayan kala bakwai ne, wowww ta fada Amman ka ajjiye agunka sai gobe zan zo in karba, . Bai kawo komaiba ya karba ya ajjiye,
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 51*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
3:00 Yan uwan fatima (mana sultana )suka karaso, tare da bayin su suke tafe abun abun ban sha,awa ,momy dake jiran zuwansu ta rumgume aunty mairo Tana fadin sannu da zuwa yar uwa, murmushi aunty mairo tai mun sameku lafiya?wlh lafiya qlau har kasa momy ta durkusa ta gaida mutumin dake tsaye shidai ba Za, a cemai tsohuba ba kuma zaa cemai magidanciba, Amman Sawa yayi da Fara,a a fuskan shi,yaudai Allah ya kawo mu auren sultan kinga da kanwar mu Tana nan da tuni yarta zai Aura, murmushi momy tai wlh haka Allah yaso, wlh Amman ai duk dayane da wacce zai Aura din,.
Sarki Dake zuwa inda suke ya karaso tare da mikewa sarki ibrahim hannu suka gaisa, barkan ku Da zuwa daurin auren yata gaskiya naji dadi ai atunani tunda wacce ta hada ta tafi shikenan zumuncin zai gudu, haba ai wannan Yan uwanta takene tun daga kakani kaga ai ba damar ruguzashi, hakane sarki ya fada sannan suka kama hanyar fada shida Ibrahim,momy kuma suka shiga ciki irta Da aunty mairo ,.
Haka suka zauna ana ta hira sultana na daga dayan dakin Da momy ta bata bata fitoba dan ba zata iya zama a cikin manyaba, hakan Yasa basu gamu Da aunty mairo ba,.