Sashe 24
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Parking yayi yana parking bayin dake binsu a baya sukai saurin bude musu kofa, hakan Yasa sultana gyara alkabbar Ta a tare suka fito, kusa Da itta Sultan ya dawo Dan ba zasu shiga hall dinba har sai anjira iyaye sun shigo, kallan sultan tayi dolefa zan Ma Yaya habib kawaye kuma acan zanyi mashi, Kalb gun yayi sai kuma ya saki murmushi dole kiyi mishi agun mana tunda kema baiwar ce, murmushi ittama tayi na Sani ai, dai dai lokacin su Hindu suka karaso, Da sauri bayi suka tsaya abakin kofar tasu, sannan aka shinfida wani carfet a both side a tare suka fito,, yadda Hindu keji dakai Yasa sultana sakin murmushi kafin kalli sultan mutuniyar taka fa sarautar ce yau Ta motsa, ohhh KO kema zaki gwadane? Innace zan gwada saina taka Ta ai wannan ba komai take ba, zaro ido yayi Da gaske, daga mai gira kawai tayi, ganin su Zuwaira Sun karaso yasa ta kalleshi ina zuwa yanzu zanje inwa yaya habib kawaye, tabe baki yayi kawai, ganin Tana shirin tafiya yasa bayin karasowa gunta, wacce ke kusa Da itta tai saurin yin kasa ranki ya Dade aikinmune kare ki baikama Ta ace kina tafiya wani gun bamu ba, murmushi sultana tai OK zanje canne Ta nuna gun su Hindu zaku iya biyuni, mikewa sukai tana tafiya suna bin bayansu Bari in nunawa wannam ba abun data iya, ganin Tana nufo inda suke yasa Hindu hade rai itta Da kawayenta dake taya Ta karbar gift, Da sallama sultana ta karasa gunta hade Da murmushi, amsawa himdu tai kamar bata so, sultana zata Fara magana kenan waccan tai saurin tarar nunfashinta ranki ya dade zan mata bayani kinsan bamusan kina bata bakinki Amman kiyi hakuri in ranki ya baci, murmushi sultana ta saki karki damu ai Yar uwatace wannan no need kice zakiyi magana Da itta,.
Sakin baki Hindu da kawayenta sukai Yau suna ganin abu, sultana ce Ta katse sunana sultana mata ga sultan kuma yar uwa nasan baki sanniba Amman yanzu ai mun xama daya, murmushin takaici Hindu tai tare da mika mata hannu Tana fadin you are welcome, ganin sultana bata mika hannunba yasa baiwar kusa Da itta Ta mika, dasauri Hindu ta janye hannuta, kafin Ta kalli sultana ranta ya fara baci kuma, wannan wacce irin baiwace dake Da har zata hada hannu dani itta wace? Ohhhhh Yi hakuri Na sabane bai kamata ace Na bari Ta miki haka duk inda zani tare muke zuwa Da itta so irin su wadannan gaishe gaishen duk itta take amsa mun plz kiyi mata afuwa laifi nane, kallan baiwar Hindu kisan a inda kike bamasan shashanci, cike Da girmamawa baiwar Ta bata hakuri,
Dama so nake zanyi kawaye a cikin wannan mutanen naki plz in bazaki damuba, kallan gun Hindu tai kafin Ta Saki dariya haka itta kawayenta saida sukai abunsu kafin Hindu ta kalleta kice mulkin naku ba komai bane tunda har kuna kawance Da bayi lallai baku Da aji indai wanne na baku dama, murmushi shirin bada magana sultana tai, ai wannan ba nuna mulki bane a KO wacce masarauta baka Da kawayen daya wuce bayi to maye danna inasan yin kawaye anan sannan kuma a masarutar akwai mutunta mutun masarautar mu Ta daban ce sannan na gode Da bani dama, ta fada tare da yin gaba Hindu ta bita Da ido,.
Gun su Zuwaira sultana taje sannan ta fada musu yadda sukai aikuwa sunsha dariya,.
Sultan dake kallan su shi mamakin sultana yake kamar Yar mulki in tana wani abun shidai kawai binta yake Da ido,.
Bayan iyaye Sun iso aka shiga hall dan gudanar Da walima
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 57*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Bayan an zauna aka Fara gudanar Da walimar inda aka nemi kawayen amarya suzo su bude taro da addua ganin ba Wanda ya Tashi Yasa Zuwaira taje Ta bude taro da addua sannan ta koma Ta zauna aka nemi cewa amare zasu Yi karatun Al Quran, Hindu CE Ta Fara zuwa tayi fatiha Da falaqi Da nasi, akai mata kabbara sannan sultana taje Ta Bayan Ta karatun fatiha sannan ta daura Da suratul baqra, ittama akai mata kabbara nan dai walima taci gaba akaiwa amare nasiha sosai game da rayuwar aure Da abun Da ya dace suyiwa mazajen su sannan aka rufe taro ko wanne ango ya dauki amaryar shi suka Kama hanya,tun a mota sultana ke kwada wayar kawu Amman bata shiga, kallan wayar tayi kafin taja tsaki wayan taki shiga, kallan ta sultan yayi wayar waye?kawu mana Ta fada Tana shirin yin kuka, murmushi yayi Maybe baida charge nasan wannan kauyen naku ai ba wuta kuke samuba,hmmmmm kawai tace taci gaba Da trying, yana parking Ta bude Ta five ,.
Da sallama Ta shiga, taro Ta mom tayi ya akayi ya walimar ina su aunty mairo? Suna anya mom walima tayi dai dai, OK kije ki yi wanka sannan kiyi shirin sallar magriba, to tace sannan tai sama saida Ta sake trying bai shiga sannan ta ajjiye Ta shiga toilet tayi wanka sannan ta fito lokacin sallah yayi tai sallah,da sallama aunty mairo Ta shigo, Da abunci a hannunta tashi sultana tai ta karba Ta ajjye sannan ta koma Ta zauna, kallan ta aunty mairo tai sultana meye naga duk kamar kina cikin damuwa,kalln aunty mairo tai aunty kawu nake Ta kiran number dinshi Amman yaki shiga kuma bai taba mun hakaba, ohhhh inajin baida charge ne, aa aunty ba zaace baida charge ba nasan yawancin lokacin Da baida charge, ta fada da Dan damuwa, riko kafadarta aunty mairo tai karki damu yana lafiya,..
Shiru tai Tana tunani sanda sultan yacewa mom gatana taje tasa rayuwarta a Cikin matsala, Mai yake nufi Da hakan kodai sarkine Yasa a kasheta shiyasa sultan ya yanke wannan hukuncin indai hakane kuwa sarki zaisa duk inda take aje anemota, Amman ina tana San tayi magana Da sultan yanzu kuwa, kallan aunty mairo tai aunty ankaiwa sultan abincin shi kuwa?kallan Ta aunty mairo Tai saikuma Ta Saki murmushi baa kaimaiba dama yace akai mishi Amman kuma Da bake zance ki kaimai ba, no aunty ki kawo in kaimai, taya zaai in Baki alhalin kinsan baa fiya fita da daddere a wannan masarautar ba, plz aunty zan dawo Da wuri in dare yayi sai in kwana acan..... Bata karasana tai saurin rufe baki tare dajin wata kunya, murmushi aunty mairo tai tun kafin a kaiki ai ba matsala tunda am daura zo muje ki karba, Da sauri Ta riko hannun aunty mairo wlh ba haka bane Allah abu zan tambayeshi nida ban sami kawoba duk hankalina ya tashi shiyasa Allah ba komai bane Allah ba abu Da zai faru, tabe baki aunty mairo tai kuka Sani ni ina ruwana zo muje taja hannunta sukai parlour,.
Kitchen sukaje Ta hada mata kayan abincin duk sai yanzu sultana taji kunyar kanta Ma, kallan aunty mairo tai aunty Na fasa gobe zakuyi magana Ma kawai, aikuwa baki isaba wlh sai kinje haka momy tazo Ta samesu take tambayar lafiya, aunty mairo tace abinci zata kaiwa mijinta, nan momy tace ina bata yadda ba Amman aunty nairo Ta dage, da kyar mom ta yadda duk Da tasan ba wani abun dazai faru kawai dai tasan sultana komai dare zatace zata dawone, badan tasoba haka sultana ta tafi ittadai burinta bai wuce taji lafiyar kawunta ba ,.
Da sallama sultana tai shiga bangaren nashi, ba kowa a parlour a hakan yasa ta ajjiye abuncin Ta shiga dakin ba kowa shima, nan Ta tabbatar yana masallaci, zama tai a bakin gadon sannan ta bude drower Ta dakko waddan hutanan ranar Tana kallo ,hutan mamanta take kallah sai hawaye, mikewa tai ta koma wajen window Tana kallan waje Da hutan a hannunta, ,.
Sultan Yana shigowa ganin abinci Yasar Yai sama sai yayi wanka Yana shiga ya hangota a wajen window Tana tsaye ,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 58*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Ganin Tana ciki yasa yai sallama Amman shiri bata amsaba,tunanin me take Ya fada tare da karasawa ciki, kusa Da itta ya tsaya kwata kwata batasan Da tsayuwarshi a gunba, uhmmm yai gyaran murna Da sauri Ta Kalli side din nashi sai kuma tadan ja baya tare da buye hutan a bayan Ta, kallan ta yayi shi baima lura Da hutanba Amman ganin Tana buye buye yasan bata Da gaskiya,me kike dauka mun Da gani baki Da gaskiya, uhmm uhm ba komai ni kawai abinci na kawo maka sannan za muyi magana ne, holding arms yayi kinsan me kwata kwata baki iya karya ba indai zakiyi kindinga kame kame kenan baki tsayawa gu daya, bafa karya nake Allah, eh nasan ba karya kike ba ki fada mun Me kika dauka kike buyewa, tabe baki tayi tare da mika Mai hutan, bai karba ya Kalli hotan, ashe kema kinsan kuna kama Da itta kenan? Karban hutan yayi ittace aunty inasan santa sosai mijinta shine sarkin mu a da Amman sai kuma lokacin Data haifar mun matar Da naso in Aura Ta rasu itta Da Yar Da sarkin sakamakon accident din mota, kallan shi wacce Ta haifa Da kaso ka Aura? Eh mana KO kina kishine, murmushi tai tare da shirin barin gun yai saurin riko hannunta, jin wani shock yasa yai saurin sakinta itta tai saurin janye hannun nata, ban gama magana dake ba ai tukun, eh a parlour zan jiraka sannan kayi saurin dan tafiya nake San inyi, Tana kaiwa nan tai gaba, murmushi yayi tare da shigewa toilet ,.