Sashe 18
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallan Zuwaira sultana tai Ya kukayi Da Hafiz wai?tsaki Zuwaira taja sannan ta fada mata abun Da yake so, kallan ta sultana tai, Zuwaira taimako zakiyi kodan baki San Hafiz mai zai hana ki amince may be take sai kiga ya shiryu taimako ne zakiyi,kallan banza Zuwaira tai mata lallai baki da hankali Da bakinshi yasha fada mun ya bata Yan mata ba dadi ni kuwa mai zanyi dashi, plz Zuwaira, ganin sultana nasan damunta yasa ta amince Amman karya take,.
Hafiz ne zaune kusa Da Mama, Hafiz naji ance kaje wai gun Zuwaira meya kaika can? Mama bata Da lafiya naje dubata, kallan shi tai ka tabbatar daga haka ba komai? Aa mama Santa nake, hade rai tayi taya zanso ka auri baiwa haba Hafiz, mikewa yayi nidai itta nake so wlh indai ba hakaba saidai ya fasa auren yana kaiwa nan ya fice, tabi bayanshi Da kallo dole Ta yadda Ta bashi wadda yake so amma ina bazata so ace yaronta zai auri baiwaba amma zata fi kowa murna indai danta ya shiryu maybe sanadiyar auren ma Ya shiryuu,.
Da sallama ya shiga fadar, zama yayi kusa Da Dady nashi aka basu gu, kallan shi sarkin yayi ya akai Na ganka haka? Dady inada wacce nake San a samana rana Da ittane gobe indai zaa Sa naa Hindu saboda haka ai yi double din komai ,.
Gyara zama sarkin yayi wace itta yar gidan wace? Ba kowa bace kawai baiwace kuma itta nake so, to kai kuma tanan ka bullo haba Hafiz baka San Dan sarki sai yar sarki ba? Turo baki yayi nibansan wannan ba kawai itta nake so, hmmm kawai sarkin yce to naji itta ta amince ne? Niban fada mata zancen saka ranar ba Amman Na fada mata ina Santa kuma goben zanje IN sanarwa iyayenta,to kace abun babbene, Amman ka yi hakuri sai bayan an gama na sultan sai muyi naka kaga lokacin Ya kure, Da kyar sarkin Ya sha kanshi ya amince ya tafi, .
Lallai Hafiz yana san jaza mai wani abun ai abun kunyane wannan wai Dan sarki Da auren baiwa,.
Washe gari
Da safe kuwa ya kama gun aikinshi, bayan sultana ta gama taje suka gaisa Da momy sannan ta nufi bangaren sultan ,.
Sallama tayi Ta shiga yana zaune kamar jiya, dukawa tayi Ta gaidashi Ya amsa har zata tashi yace Ta zauna za suyi magana Ta zauna tana sauraren shi ,so nake naji me zaki nema agun Hindu indai kince wannan gasar, kallan shi tai sai kuma tai kasa da kai, kawai innnaci kaji, tabe baki yayi ya Mike biyoni, yai gaba Ta bishi wata hanya Ta gani itta bama Ta taba ganin wannan hanyar ba, wani gune babban fili sai baka dake gefe Da kuma wani abu acan nesa Da digo a tsakiyar shi, kallan ta yayi dauki gwada in gani, kallan shi tai sai kuma Ta dauka Ta saita Tana harbawa bai taba point dinba, tsaki yaja a haka zaki cinye Bari IN koya miki, ya matsa bayanta, juyawa tai suna facing juna ranka ya Dade me zakayi nima fa Na iya, baice komaiba ya juyar Da itta tare da riko hannuntq Ya nuna mata yace taita yi yana gani
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 43*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
*this page is for you Hajara alhasan namesy hajara friend*
Kallan shi sultana tai ranka ya Dade nifa na iya wannan abun no need ka sani a gaba kace zaka koya mun wlh Na iya, OK kinfi San ta baki kunya a cikin jama,a kenan KO? Juyar Da kai tayi ranka ya Dade yau ba zuwa aikine? Babu ruwanka ki kedai ki Yi abun Da Na Saki, kunkuni Ta Fara wai anzo ansa mutun a gaba nace na iya nace na iya Amman anki abar mutun, murmushi yayi saiki tayi,.
Itta kuma kawai ba zata iya sakewa tayi abun Da zata tayi bane yana gun,.
Hindu data shigo tun dazu Tana neman sultan ganin kofan a bude Yasa ta shiga ciki, idonta ya sauka kan sultana dake harbi bata sami ko daya ba, wata uwar dariya Hindu ta fashe dashi, wai ke a dole so kike kiyi ki cinye komai ko, wowww Ta fada tare da jan kujerar daya daga gun ta zauna, Bari inyi guiding naki, Hmmmm kawai sultana tace Ta dauki bakan, saida Ta tabbatar Ta saita kamar yadda bahubali yake yi a film dinnan sannan ta Saki, aikuwa bai tashi sauka ba sai a point dinnan harda ya bula ya fice Ta ciki, zaro ido sultan yayi ya akai haka yarinyar Da bata wani iya ba Amman yanzu tayi Sa, a data sami point din,.
Hindu kuwa mutuwar zaune tai tama rasa Ta hinda zata Fara, kallan ta sultana tai ta daga mata gira, wani murmushi Hindu tai kafin Ta mike Tana tafi ai dan ci anan ba shine yake nufin zakici a can ba, Amman fa abun naki yaban mamaki, karkiyi wani mamaki sai kinga Ma naje wajen gasa na cinye anan ne zakisha mamaki, kallan Hindu tai tabbas Ta Fara shan jinin joints what if in sultana ta cinye ya zatai Da itta me zata nema a gunta kaii ina, kallan sultana tai kafin aje can so nake inji me zaki tambayeni in kinci,dariya sultana tai sosai har Yasa ta Hindu ta Fara kulewa, dagowa sultana tai kardai kice mun har kin Fara karaya haba matar sultan Ta fada Tana kallan sultan Wanda ya bata harara tai murmushi tare da kallan Hindu.
Hade rai Hindu tai wayace miki na karaya kawai dai ina San jin abun Da zaki bukatane, zaro ido sultana tai naga kina Da tabbacin ba zan ciba to Maye naki najin sai na fada miki me nake so, Hmmmm kawai Hindu tace Ta koma Ta zauna Tana rayawa a ranta tasan ai sultana ba zata iya ciba haba bazai yuyu ba AI wannan Ma Allah NE kawai yayi zataci ,.
Kallan sultan Hindu tai Yaya sultan, anjima ne fa za,aje ayi a filin Da ake hawa nacan unguwar jeka Da fari, bazan Sami damar zuwaba ya fada yana danna wayarshi, Haba yaya yaunefa Sa rana taya zakace ba zakaje ba haba Dan Allah,ina Da aikin yine shiyasa babu ruwanki, hawaye idonta ya kawo yanzu yaya saika nunawa kowa cewa kai baka sona ni kadaice ke haukana gun Sa ranar Ma kace ba zakaje ba haba Yaya sultan, kallan ta yayi duk sai yaji tausayin Ta, ya zaiyi koba komai nan bada dadewaba matar shi zata zama kawai ya rungumi kaddara ya lallashi kanshi Ta hakan NE zai Sami saukin abun, kallan ta yayi Yai murmushi to naji share hawayenki zanzo, zaro ido tai Tana kallan shi Da gaske kunne yaji kuwa batai tsammanin zaice zaijeba, dariya tayi hade Da hawaye Ta mike ta fice kawai abun tana murna ya bita Da murmushi, duk sai jikin sultana yayi sanyi indai har da gaske sultan ya Fara San Hindu tofa ba zata rabasuba, dama kawai Dan shi zatai Amman in ya nuna ya Fara Santa zata hakura farin Cikin uban gidanta shine Nata, ajjiye bakan tayi sannan ta fice,.
Parlour taje tayi aikace aikacenta sannan ta hada breakfast taje ajjiye sannan ta nufi part din momy, Da sallama Ta shiga ,Da murmushi momy Ta tarbeta, zama tai a kasa ya zama momy? Har kin gama aikin? Eh momy to ya akai, momy wai kina San auren sultan da Hindu kuwa, gyara zama momy tai, me kika gani sultana aa momy ba komai kawai dai tambayarki nayi, gyara zama momy tai inaso mana sultana kodan hadin kansu kina gani sultan bai dauki mahaifin Hindu a bakin komaiba Amman kinga IN akai auren nan komai zaiyi dai dai nasan zai daukeshi matsayin uban, kasa sultana tai da kai ina amfanin abun Da take San aikatawa kawai gara Ta hakura kodan momy ma, kallan ta momy tai kema zakije ganin gasar ne? Eh mana momy, OK kice zakisha kallo inajinma ba zaa sami macen Da zatayi wannan abunba, Hmmmm kawai sultana tace yaka sukai Ta hira,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 44*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Bayan la,sar masarauta Ta Fara shirin zuwa gun Sa rana, .
Da sallama sultana ta shiga bangaren su na bayi, kallan su Zuwaira tai dake Ta fama Da shirin tafiya gun sa rana, Zulai na ganinta Ta saka dariya kaga Mai harbi kaga Mai harbi yar gidan maharba hararar Ta sultana tai bana San iskanci fa Zulai zamu iya batawa dake wlh, murmushi Zuwaira tai to ya ake ciki ina fatan kin fasa wannan banzar kudurin naki, tsaki sultana taja ni nama fasa zuwa, Da sauri Zuwaira ta karasa gunta Dan Allah kiyi hakuro nifa ba cewa nayi kar kijeba kawai cewa nayi ki fasa wannan kudurin naki Dan nasan Hindu ba zata amince ba Amman indai abun ya bata miki rai kiyi hakuri,riko hannunta sultana tai bawai haka bane kawai dai na fasa zuwane, dagyar suka shawo kanta Ta amince,.
Shiri suke sosai, kowa a masarautar shiri yake suna gamawa aka kwashe su zuwa filin gasa, sosai indo sultana ya rena fata ina zata iya fita Wannam dan dazon tayi wata aba wai itta gasa, Allah Ma dai yayi Ta fasa shi, Dan harda yan gari can gefe kuma manyan mutane ne harda governor na garin ba sarki Da Da dogaranshi a gefe ga kuma wasu mayan mutane masu ji Da kudi a gefe suma,.