← Book details Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 43

Sashe 19

Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gu suka samu suka zauna suna kallo, haka akai Ta zuwa sannan Bayan gu ya cikane ana jiran shigowar Hindu da sultan,motoci sukai tayin parking,ta Su a tsakiya sannan aka bude musu a Tare suka fito sunsha ankon shadda kalar ruwan toka Wanda dinkin yayi musu kyau ga doguwar rigar Hindu da tasha dinkin shurfani Ta daura alkabba a kai tayi kyau ba kadan ba sosai kuwa sannan suka fito aka dauki yi musu tafi suka nufi gurin zaman su,kusa Da Hindu mama taje Ta bata kiss a kumatu tare da fadim kinyi kyau sosai yata, murmushi Hindu tai kafin aka Fara gudanar Da harka inda mai shela ya dauke Lauderspiker ya Fara bayani kamar haka ,.
Kamar yadda muka taru anan gun zamuyi kallon waye jaruminmu KO kuma jarumarmua a wannan gasa sannan zata sami kyautar hadaddiyar mota Wanda gimbiya kuma sarauniya hakima ranta ya Dade gimbiyaa hindatu yar gidan sarki tasa, nan aka dauki tafi rapp rappp rappp,.

Haka aka fara gudanar Da gasa gun harbin gudu ukune indai ka Samu duka kaci indaj KO ka sami biyu baka sami dayanba shima ka fadi,.

Wani ya fito sai kuri yake ana Mai kirari kaga dan maharba jikan maharba munsan wannan gasar takace dole motar nan Ta zama taka, shi kuwa sai wani fasa kai yake baya shi ana mai kirari, bakarma dakkko mai akai yana wani cin magani ya nufi gun Yan dakko bakan, ya saita yana harbawa ya caki tsakiyan,nan aka hau tafi rafff rafff rafffff, aikuwa ya kara fasa kai bayashi yana zuwa na biyu with full confidence yaje zai harba Amman ina tuni mashin yayi nashi gun, aikuwa kahau fadin ohhhhhhhhh ya fadi jiki ba gwari Ya koma ya zauna,.
Wanine ya mike yaje sai kirari yakewa kanshi saishi Dan gidan maharba karyar maharbi yace zai kasa dashi koshi waye, Da kafama ya dauki bakan yai wulli Da itta ya cafe a hannu sai ihu ake mai yana fasa kaiii, haka yai abunshi tun a farko Ma ya fadi,. Haka akai tayi mutane na faduwa daga Mai cin biyu saura daya sai Mai cin babu, haka har akazo kan wani Da gani bashi Da kudi badan gidan kowa bane, Da addua ya shiga gun ya dauki bakan kuwa yana harbawa ya Sami first point din hakama na biyu, ana ukun duk ya saddakar yana zuwa Da adduar yana harbawa ya samu, nan take yai sujjada Ya godewa Allah yana murna. Nan aka hau Mai tafi, anje zaa mika Mai kyautar shi hindu ta mike tare da fadinn ina Da magana .

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 45*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Saida cikin sultana ya bada wani kugi kallan Zuwaira tayi kashi kikejine? Hararata sultana tai taamai Da kallan ta ga Hindu Dan Tana da tabbacin akanta zatai magana ,.

Karbar speaker Hindu tai, ta hau kana tage. Kafin ta Fara magana ina mika godiya GA duk Wanda ya taru anan saboda mu mun gode sosai, kallan Wanda yaci gasar tayi sannan ina Mai jinina naka yakai wannan jarumi dan tabbas ka zama jarumi jaruminma babba, saidai bafa anan aka kawo karshen gasar ba wannam shine karo na farko a cikin gasar, kallan ta yayi yana San karin bayani, murmushi tai,.

A bangare na mata basu fito gasa saboda sun riga Sun gama zabar zakagurar su wacce tayi daya yi fuce wajen harbin baka kuma fa harda ni a wannan zabe Da mukai, saboda haka zata fito nan Ta gwara Da jarumin mu na bangaren maza, sannaan ni Hindu na mata alkawarin indai har taci wannan gasa koma Maye take so zan mata koma Maye nadauki alkawari,.

Juyawa tayi Tana kallan sultana, wadda duk ta gama tsorata, ba tare Data karasa gun sultana ba ta fara magana haba zakarar mu ki fito mana naga kina TQM zaro ido kamar wacce ta kama barayo aikuwa duk gun aka Sa dariya harda Zuwaira Da Zulai Da basu San inda zancen ya dusa ba, tabo sultana zuwaira tayi wannan wacce macece Data zabi yin haka wlh na tausaya mata Allah sarki,sultana batace komaiba Amman ranta ya baci wai itta Hindu xata ciwa mutunci,.

Kallan gun dai sultana take haba Dan Allah kar ki bada damu, ganin sultana taki mikewa tasa ta Fara tafi Dan Allah a tafawa zararmu ta mata Ashe mulkinne Ya tashi ta fiso a Sami Wanda zai take mata baya Amman karki Damu Da kaina zan take miki, da sauri sultan ya karasa gunta, Ya matsar Da speaker din, wai me kike Hindu wannanfa cin kutuncine, daga zasa sukaji wani na fadin mun matsu muga jarumar taku, karku wani damu ga yarima da kanshi Ma yazo zai taka nashi rawar ganin, yace shima zai take mata baya saboda haka maza ya kamata KO karaya tun yanzu fa, ta riko hannun sultan sunaka nufi gun sultana,.

Kirjin sultana sai dukan hamshin hamshin yake duk ta gama tsorata, saida Hindu ta biya ta dauki bakan kafin ta nufi gun sultana, kallan sultana Zuwaira tai kai kefa wannan nan take yowa gunwa zatazo,?guna zatazo sultana ta fada da sauri su Zulai suka kalleta gunki kuma Mai Ya hadaku? Kafin ta basu amsa tuni su sultan Sun karaso, kallan Hindu sultana tai ittama haka, Hindu ta sakar mata wani uban murmushi, idon sultana duk ya kada dan Hindu taga bata shiga shine take San ta yalbatsa ta a gaban mutane ranta inyayu dubu ya baci, kuka ne kasan kwace mata, zaro ido Hindu tai jama,a jarumar mu kuka take san yi dukda banga fuskarta ba Amman idonta ya kawo hawaye ta safo hawayen idon sultana dake San zubowa ta Kalli, haba jarumar mu kardai kice har kin karaya? Ganin sultana na hawaye yasa Hindu fadin aa basai kinyi kukaba zamu hakura muba jarumin maza kyauta ta fada Tana shirin juyawa dan barin gun, sultana ta mike tare da mika mata, hannu tafi Hindu tai ta zucuyo wlh Ta zuciyo, ta fada tare da mika mata, gaba daya yan gun sunyi shiru Dan sun gane cin mutuncine Hindu kewa sultana, karba sultana tai, Tana kallan Hindu, tazo wucewa Hindu tasa mata kafa, Tai gaba zata fadi, sultan yai saurin rikota, Ya dagota thanks ta fada tare da wucewa gun, sukabi bayanta,.

Gun mashin sultana tai nufa ta dauki guda shida, nan aka hau mata tafi, daga baya ta tsaya tasaka mashin duka shidan a jikin bakan, kamar yadda akai bahubali,.

Ta daga Tana shirin danawa ta juya Tana kallan Hindu dake mata murmushin mugunta, Tana kallan Hindu ta saki duka mashin guda shidan, masu karatu kunsan abun mamaki suna tafiya mashin duka kowa ya kama Dan uwanshi suka raba kansu biyu biyu, suka raba kansu gida uku, basu tashi sauka ba sai a point din Da ake so kuma KO wanne abu yana dauke Da mashi biyu dake tsakiya Sun shiga har sun ratsa biyu, da sauri Hindu ta Mike daga zaunem Da take hakama sarki wato Abdullahi yana fadin Irin harbin abdulsalam NE wannan

By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 47*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Hajaramaminattygirl20.WordPress.com

Ganin sarki ya Mike Yasa na kusa dashi suka Tashi suna tafi tabbas Ta burge haka gun ya dauki tafi rafffff raffff, Hafiz da saida ya cire glass dinshi sannan ya Mike yake kusa Da gun datai harbi tabbas taci Amman duk yadda akai ba itta daya bace kodai tayi amfani Da tsafi KO kuma aljanu sun taya ta, kallan ta yayi ganin yadda suka kallan kallo Da Hindu, saida ya wani Saki murmushi lalli akwai abu anan gun .
Ganin Ana tafi Yasa sarki shima ya Fara Amman na dole, wannan KO ittace kai ina ba itta bace ina shidai abdulsam saidai yayi amfani Da gudu uku Dan bai iya guda hudu bama wannan baiwace kawai Allah ya bata bai zama lallai itta bace to taya zai Fara binciken shi may be ma Ta dade Fara tin bincikenta ,.
Sultan kuwa mutuwar zaune yayi danshi kwata kwata nuna Mai ta iya ba, Hindu kuwa duk tabi ta tsure mai xata tambaya a gareta tasan yanzu indai ba cewa sultana zatai ta fasa auren sultan ba shine kadai zata ta shiga wani hali baya dashi bataga abun Da zai sata a wani hali, sosai gaban Hindu ya fadi ina intace hakan kuma ya zatayi tasan dole sultana taa dauki fansar abun Da tama Amman ina zata Yi amfani mulki indai akan hakane wlh bazata iya cika wannan burinba Allah Ma Yasa bashi bane,.

Saida Mai shela yai magana sannan gun yayi shiru kowa ya zauna sannan ya Fara magana, gaskiya munyi mamaki sosai da wannan zakarar matan jurumar Matam mungode sosai kuma taci zabe, yanzu zamu bata kyautar ta Dan kuwa koshi zakaramu na maza ya sara mata yace no need Ya bugu yasan itta zata cinye yace yaji ya sare, duk aka hau tafi, sannna zamu so ganin fuskar wannan jaruma tamu sannan zamuba jarumarmu gu Dan ta tafo albarkacin bakinta,.

Hawa gun sultana tai bayan tayi sallama sannan ta daura ina Mai godewa Allah daya ban damar cin wannan gasa, sannan na godewa Yan uwa Da abokan arziki game da tayi murna Da suke na gode Allah ya saka sannan game da kyautar gasa ittama na gode sannan kamar yadda aka ban kyautar wannam Mota haka nima zanba Da itta kyauta ga zakaran maza nan aka Hau tafi sannan taci gaba ni kyautar Da gimbiya hakima sarauniya Hindu zata mum ma Ta isheni ta juya Tana kallan Hindu, wacce ta hadiye wani yawu ta Saki murmushi sannan ta ci gaba maganar ganin fuska ta kuma bai taso ba dan inah Da matsala a fuskata ina bude zuciya mutane da yawa anan takan iya tashi, saiji nayi ana eyyyah Allah ya bada sauki, aka amsa da Ameen,.
Chapter 19 · 0% Book details