Sashe 7
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sultana wai jiya me yasa kika wani dauki kafa zaki fice alhalin kinji jan kunnen da aka mana?uhmmm kawai dai ina san fitane Inga yadda masarautar takene, Hmmmm da rana bai isheki yawoba sai da daddare? Jan bargo sultana tai tare da fadin ba zaki ganeba bane yarinyara ,tasowa Zuwaira tai ta karasa gunta Allah ki fada mun Zulai ce Ta karba kuzo muci abinci kunsan mune masu girki a wannan masarautar saboda haka abinci sai kun kaji dashi, mikewa sultana tai kamar kuwa kinsan yanzu nake ji Ta fada tare da sakkowa sukaci abincin sannan suka kwanta,.
Yauma tayi niyar fita da daddaren Amman ganin Zuwaira taki bacci yasa Ta hakura saida Zuwaira Ta tabbatar tayi bacci sannan ta Rabu da itta Ta kwanta bacci ittama,.
Washe gari da safe ta tafi kasancewar yau Ta San inda zataw, part din momy taje ta Fara aikinta Ta dan lokacin bata atashiba Ta gama aikin kitchen kenan Ta fito parlour zata fara sultan ya shigo da sallama,.
Ta amsa Tana kallanshi sannan tai kasa tana gaidashi, hade rai yayi baice komaiba yayi sama danshi haka yake dole da safe sai yaje gaidata in ya taso daga masallaci,. Da sallama Ya shiga ittama Ta gama karatun Quran kenan Ta kalleshi tana murmushi antashi lafiya son?har kasa Ya gaidata sannan ya Mike zai fice, sultana tazo? Ta tambaye shi kallanta yayi wace sultana kuma? Daure rai tayi ban saniba, murmsuhi yayi momy ban santaba Amman naga wata Tana aiki a parlour, OK ka aiko min itta, Da sauri Ya kalleta momy bafa nasan Ma wannan yarinyar magana, to sai gashi nace yanzu ka mata Ya kenan?
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 17*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
```indicated to maman shukrah aunty ummi```
Turo baki yayi tare da ficewa, ganinta yayi a wajen Centre table tana gogewa aikinta take bama tasan yana kallanta ba har ya karasa Ta bayanta yakai hannu zai taba ba Ya tuna da maganar da tamai jiya hakan yasa Ya janye hannu yayi holding arm yana kallanta tana aikin shifa baya San mata magana yaga yanzu Ta Fara rainashi kuma baya San raini dole Ya Fara hade mata rai Ta daina ganin murmushin Ma duk tabi Ta wani rufe fuska kome take rufewa oho mata, tsaki Ya kara ja, Da zuciya daya sultana ta juyo zata dakko abu Amman saijin taci karo tai hakan yasa tai baya zata fada kan Centre table din yai saurin riko hannunta, sannan ya dago da itta Ya sake hade rai, duk Ta tsorata barinma da taga yadda ya hade rai tashi daya taci wani tsoranshi Ya saukar mata, kasa tai da sauri ME kake bukata ranka Ya Dade? Tsaki yaja banda ma abu irin na momy maye zata wani Sa yakira Ta, kije momy Na kiranki Ya fada tare da rabawa Ta gefenta Ya wuce, ajiyar heart ta sauke sannan tai dakin momy din,.
Da sallama Ta shiga, tai kasa tare da gaida momy,da murmushi momy Ta amsa, sultana so nake zaki Na zuwa can bangaren sultan kina mai aiki zai fada miki abun da yake bukata inkinje can din sosai gabanta Ya fadi ittafa tsoranshi take,.
Sannan Abu na gaba basan kuna zama tare duk da nasan dana Amman shaidan baibar kowaba, kallanta sultana tai, eh nasan kinsan me nake nufi ai, eh na gane kuma insha allahu zan kiyaye, Allah yasa mom Ta fada,.
Haka sultana ta fito jki ba dadi Ta gama abun da take sannan ta nufi bangaren sultan,.
Dake masu gadin gun jiya sunsan da zuwanta Tana shiga suka bata gu Ta wuce,..
Saida Ta Dade a bakin kofan kafin Ta yi shahada Ta shiga Dan kawai bata tana San dawowa part dinshi da aiki ba, a hankali Ta shiga tana rabe rabe tare da adduar Allah yasa baya parlour a hankali take tafiya kamar barauniya har ta kusa shiga kitchen taji yace Maye hakan sata zaki mun? A dan razane Ta juya tana kallanshi sai kuma tai kasa tuba nake ranka Ya dade,juyar dakai yayi kamar Ta Allah, zonan two fada yana kallanta, ittma kallanshi tai ni? Aa ni Ya fada tare da kara hade rai mikewa tai taje gun nashi kamar yadda ya bukata,.
A kasa Ta zauna tai kasa dakai, ina fatan kinsan aikace aikacen Da zaki dunga yiko gyaran daki wankin toilet gyaran parlour ,griki kindai sauran Ya fada yana kallanta, eh nasani Amman AI momy batace mun zan dinga shiga dakinka ba, zaro ido yayi me kike nufi zan miki wani abun kumama in rasa WA zanwa sai baiwata? Amman kin gama dani, tuba nake ranka Ya...... Bata karasa ba Ya daka mata tsawa shut up dallacan, inkin GA dama karkiyi nida ke naga Wanda saiyi winning,.
Yi hakuri, ke Ya dama wannan kuma dole ki buden fuskar ki in gani, kallanshi tai duk idonta Ya kawo hawaye Dan duk Ya gama bata tsoro, dauke kai yayi ganin hawaye a idonta tana karyamai zuciya shi so yake kawai Ta dinga jin tsoranshi, katseshi tai Dan Allah kayi hakuri bana San bude idoo fuska tane, har ya juyo zai yi masifar tashi ganin hawaye take yace tashi kije plz, Da sauri Ta mike har tana tuntube, abunma dariya yaso bashi Amman Ya dake
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 18*

The page is for you Page Salsabila
F-E-A-R has two meanings : F- Forget
E- Everything
A- And
R- Run
OR ...
F - Face
E - Everything
A - And
R - Rise
The Choice is YOURS ...!!!
Koda da taje kitchen din Ma shiru tayi itta gaskiya zata nemi alfarma bata San wannan bangaren, haka Ta fara aikinta Tana ta jiran abokan aikinta na jiya su zo Amman bata gansuba kuma ba zata iya tambayar shiba,.
Duk aikin yau ya mata yawa kasancewar itta daya keyi haka har ta gama,.
A bagaren su Zuwaira kuwa soye soye suke sosai Dan walima Maman hindu zata hada saboda dawowarta,.
Da sallama Hafiz Ya shiga bangaren Maman nashi, ganin hakan yasa bayin ficewa suka basu gu, mama nifa wlh ki cewa Hindu ta hakura da wannan yaron baida mutunci, Hmmmm naji zan gwada Amman kana ganin zata hakura kuwa yadda take sanshi ya zanyi da alkawarin dana daukar mata kafa San autace, I can do anything for her, tabe baki yayi To ni kuwa ba zata jamun rainiba taje itta tasan yadda zatai Ta shawo kanshi ni bai damen ba, ya mike ni zan wuce, Da sallama Zuwaira Ta shigo hakan yasa ya bita da idol har Cikin ranshi yake Santa indai kuwa taki yakan iya mata dole ba ruwanshi,.
Sultana na gama abincin Ta jere a dinnig har lokacin yana parlour kallo yake abunshi taya zata fara zuwa tace Mai ta gama yau so take taje inda taje jiya.
Har kasa Ta duka ranka ya dade na gama, shiru yai mata baice komaiba, kallanshi tai hankalinshi na kan TV, Na gama Ta sake fada,nan Ma baice mata komai ba, ajiyar zuciya Ta sauke tare da sake fadin Na...... Bata gama ya juyo kinga aiba aikin gaba daya kika gama kin mun gyaran gidan ne? Da sauri Ta mike ai bansan kuma ina ne ya rage bafa, OK to zaki mun murdeni sai in fada miki tunda baki da ido, hawaye Ta Fara wannan nasan tada mata hankali, Da sauri Ta Mike tayi Sama inda taga yana sakkowa wani lokacin, binta yayi da ido tare da murmushi kawai yana San yaga Ta hargitse tana shirin Mai kuka ba abun da yake so ma irin yaga fuskanta Amman ba hali duk tabi Ta wani rufe fuska,.
Tura kofan dakin tai dakin a gyare yake kamar bana mazaba Amman Ya dage sai Ta gyara mai anya ba wayo yake San mataba yaje yai mata wani abunba? Da sauri Ta kawar da wannan tunanin Allah zai kare Ta fada,.
Rike kugu tai ta ina zan fara nema? Toilet ta fada hakan yasa Ta fada toilet, dukda a wanke yake Amman ta fara wankewa gashi babba, tunkan tai rabima Ta gaji,. Haka dai Ta daure Ta ci gaba da aikin Nata,.
Dakin nashi Ta dawo Ta fara gyarawa, tai goge gogenta sannan tai abun daya dace washhhh Ta fada tare da zama akan gadon, kallan drower dake kusa da itta tai ba tare da wani tunaniba Ta jawo drower din hutan wannan matar ta gani wacce take mafarki da itta itta da wani da gani mijinta ne yadda suke wa junan su kallan soyayya, wani hutan Ta dakko hutan families ne lokacin wannan matar nada ciki sultan take kusa da itta ya dafa Cikin yana murmushi, kallan hutan take sosai to me yasa matar take San tazo wannan masarautar, jin an turo kofa yasa tai sauri buye hutanan a bayanta amma ina kafin tayi hakan har ya gani kallanta yayi Sama da kasa yana hararar Ta, dan baya tayi taji ba har gudu duk tabi Ta dubul bulce sata kike mum? Ya tambayeta yana zaro ido tare da nufar inda take din, wlh ba sata nake ma ba a kasa naga su shine nake kwashema, ganin yaki tsayawa yasa tai saurin miko mai hutannan hannun nata gashi wlh a kasa Na gansu ,bai karba ba kuma bai fasa nufu tanba, rufe ido tai sai hawaye wannan shine tsautsayi ME Ya kaita taba mashi kayanshi, har ya matso kusa da itta sosai bata saniba idonta a rufe yake kawai dai tana jin saukan nunfashin shine, kallanta yayi ya kura mata ido a duk inda yaga idonta zai ganetq dukda bai gaba fuskarta Amman zai gane idonta namai kama dana aunty shi (wato maman sultana )karbar hutan yayi juya kawai lokacin idonta Na rufe
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 19*