Sashe 20
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
To yanzu dai zan gudanar Da kyautar Da nake so gimbiya Hindu tai mum kuma ba akan komaiba bane illah, kawai kawai abune kadan shiyasa nace kawai INASAN GIMBIYA HAKIMA SARAUNIYA HINDU TA HAKURA DA AUREN YARIMA SULTAN, a razane Hindu Ta mike hakama mama da sarki, da sauri mama ta karasa gun sultana tai karbi speaker wannan wanne irin kudurine Amman kinsan hakan bazata iya yuyuwaba kuwa ke a wa ke a yar bayi harma kin isa ke din wace ke yar gidan uban wace, ki fadi koma nawa kike so zaa iya baki Amman banda wannan, wani murmushin takaici sultana tai batace komaiba kuma bata Da niyar yin maganar, .
Sarki ya tako kusa Da itta yake wannabe baiwa kinsan dai wannan MASARAUTAR MUCE bai kamata ace ana abu maka mancin hakana ke kuwa me Yasa kike San raba wannan zumuncin Da muke San hadawa, a matsayine na wannan sarki naku nake rukanki Da ki hakura Da wannan burin naki kome kike so zan miki shi, murmushi sultana tai kafin ta karbi speaker,.
Ba komai tunda sarki ya nemi a alfarma zan iya mishi Amman a bisa sharadin saidai inhar shi uban gidan nawa shi ya amince Da zai auri Hindu din Dan ni nasan komai bawai Santa yake ba Amman indai har ya nuna IN janye kudurina zan iya saboda dashi sannan inasan itta gimbiya Hindu ta zauna tayi tunani akan hakan nasan itta zata fuskanci inda na dusa saboda Da itta mukai wqnnan maganar ni Dan Na fadi abun Da nake so banga abun daga hankaliba,yanzu sai a jira daga bakin uban gidana, mikewa sultan yayi dole zai ramawq sultana abun Da Hindu tai mata Dan shima baiji dadi bai kamata ace tai mata abun Da ta mata ba, Hindu kuwa duk ta gama sadakarwa KO Da fadin sultan ya Santa akai ai an gaa Da itta,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 47*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Bayan yayi salama ya Fara, eh kamar yadda Ta fada bana San Hindu hakane sannan na gode Da wannan dama Da baiwata ta bani, sosai ran sarki Da Mama ya baci waisu saaiwa rashin mutuncia tozar tasu a gaban matane wannan wanne irin abune dole su dauki fansa akan wannan baiwa koma itta wace, Hindu kuwa kadane ya rage bata saki futsariba ina Dole dauki fansa duk yadda akai sultan shi Yasa sultana ta mata haka sosai ranta ya baci,.
Sannan yaci baga itta Ma kuma Hindu bata kyauta ta itta wannam baiwa batai niyar tashiba Amman dole saida itta hindun ta zigo ta dan ta mata haka ba wani abu bane kamata yayima mu gode mata da har ta bani zabi inba hakaba kunsan dole ne a cika wa wannan baiwa alkwarin Da gimbiya Hindu ta dauka mata duk Da nasan saboda daukan fasa tayi hakan Amman ina Mai bawa baiwata hakuri Data yi hakuri komai Ya wuce inyaso su hadu itta Da gimbiya Hindu su yi magana daga baya amma zancen fasa aure bai tashiba, yayi sallama sannan ya koma gunshi ya zauna hindu ta cika tayi fam jira take kawai ta fashe,.
Sarki Ya bada umarnin mai shela ya fada kan cewa Yau laraba yana San san wannan jumaar axo daurin auren yayanshi Da zaai a babbana masallaci,.
Haka kuwa ya fada akai ta murna ana buduri Amman banda iyayane amarya Da Hindu da duk ransu yake abace,.
Ganin sarki ya mike Ya sultan mikewa yabi bayanshi aboye wani gu yaga yaje ya tsaya Da wasu kartin mutane, so nake duk inda wannan yarinyar take kafin abar wannan taron KO tabbatar kun kamamin ittaa kai mun itta dakin ajiya a masseurs zanzo Da kaina zan kasheta a gaban mahaifint dan ina Da tabbacin ittace yrinyar abdulslam, sosai gaban sultan ya fadi, buya yayi sarki ya wucw sannan ya fara dube dube kamar daga sama ya hango Ta fito daga wani gu tana gyara daurinta, da sauri ya karasa gunta ya riko hannunta Da sauri ta kalleshi ganin shine Yasa ta sauke ajiyar zuciya mota ya sakata sannan a dakko biro Da takarda ya mika mata, ki rubutawa Hindu cewa kinbar wannann masarautar kin koma garinka saboda ba a cika mika alkawarin kiba, saboda me Ta fada Tana kallanshi, zaki rubuta kowa kinje kinsa rayuwarki a hadari, karba tayi ta rubuta sannan ya karasa gun Zulai yace gashi tayi shigar sultana ta kaiwa Hindu karta bari a ganta ,haka kuwa akai Zulai bata tsaya tambayar daliliba ta kai mata sanda Hindu ta gani murnushi tai tare da fadin yafi miki ma,.
Direct masarautar suka nufa yana zuwa yai parking ba kowa hakan Yasa yace ta fito bangaren momy suka nufa yana zuwa you shigar Da itta bangaren, momy mikewa momy tai Tana tambayar lafiya, tsaki yaja kafin TQM sanarwa momy sannan yace ta ajjiyeta awannan bangaren kafin wani lokaci tama yi saa bata taba bude fuskanta ba Sai ta bari IN zaai daukan sabin bayi ta fito a ciki ,.
Kallan sultana yayi saura inga kafarki a waje, yana kaiwa nan ya fice,, kallanta momy tai me Yasa kikai haka sultana yanzu gashi kina Cikin matsala, momy kiyi hakuri wlh rainane ya baci kuma itta ta jawo, Allah ya kare kawai momy tace,.
Sultan kuwa can gun ya koma bayan gu ya lafa ne Hindu take sanarwa Da yan gun Yadda akai, ran sarki ya kara baci ya kirasu kan cewa duk inda take suje su nemota,.
Taku har kuulun HAJARA MUHAMMAD FALALU
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 48*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Sanda ya koma angama abun Da ake Hindu ya dauka suka Kama hanya,.
Kallan shi Hindu tai ni bansan rashin San da kake munba har zai kai ka iya fada a bainar jama,a ni bansan Da mai sauran Yan mata suka finiba xancen gaskiya wlh banji dadi abun Da kaimun sosai kuma raina ya baci, tabe baki yayi ohooo Ashe ba dadi kika wa wata haka kodan itta baiwace, kwarai kuwa yarinyar ce akwai rainin hankali wlh duk randa akace an daura mana aure wlh zata gane bata Da mutun ci, tabe baki yayi ta fiki wlh saidai kusa kafar wando daya ,tsaki taja ni Yaya kodai kai ka kasakata taimun wannan rashin mutuncin wlh indai har kai kasa wlh nakan iya hakura Da auren nan naka KO kaine autan maza, dariya yayi kinga kuwa Da kin cika alkawarin Da kika daukarwa kanki Da nima kuma naji dadi, hawaye TQM Fara Ya tabbata Yaya sultan baya Santa itta kuwa KO shine dan gidan kyau duniya ya kamata ta hakura dashi bata kara cewa komaiba har suka isa, ko gama parking baiyiba ta kama hanya ta fice Da gudu,.
Da kallo ya bita kafin ya saki tsaki wlh yarinyar nan Na shiga Mai hanci Da kudundune ,tsaki yayi tare da ficewa ya nufi bangaren momy shi,.
Da sallama ya shiga sultana na mata tausa kamar ba abun dake damunta ,zama yayi akan kujera, sannu momy Na dawone Akan maganar, inaji momy ki gaya mata karta sake ta fita Dan wlh tana fita sunanta macacciya wlh kinsan dai wannan masarautar,hmmmm kawai momy tace,.
Momy bikinnan fa Sun dawo dashi wannan satin wai Dan kar wani abu ya faru wlh wai wannan jumaar gashi KO shiryawa bakiyi ba, murmushi tayi karka wani damu dama ran alhamis aunty ka Khadija zatazo Da kayan lefe Da nace ta hado acan kasan taje ummara zata dawo gobe kaga sai in kirata tazo jibi, mikewa tayi Bari in sanar Da yan uwu gobe zaka gansu akwai mairo kanwar fatima (Maman sultana )tace duk sanda bikinka yazo a gaiyace kaga itta zan Fara kira ta fada tare da mikewa ta fice,.
Kallan sultana yayi, Anan zakici gaba Da zama, shikenan ta fada ran daurin aure na Dade Hindu zaa sake daukan bayi zaki fito a ciki kema a hada dake sannan wani abu banda wannan rufe fuskan Da kika, to kawai tace Mai, yauwa waike dazu Da kikace so kike ta hakura Da aurena Da wa zakiban kinsan dai bazan iya auren kiba ni har na tsorata Ma kar kice taasa in soki, hade rai tayi kafin ta kalleshi ai nima ba iya auren naka zanyiba nasan kamun nisa balle ma ni ban taba jin sanka to da wannan dalili ne zaisa in ce tasa ka sona sai kace wacce nake tallan kaina, zaro ido yayi ni kike fadawa magana? Aa inranka ya baci kayi hakuri yau raina a bace yake karkaga ina fadan magana yadda na ga dama kace zakaji kayi hakuri, ta fada tare da juyar Da kai, kallan ta yayi lallai yarinyar nan Ta fara rainashi dole Ya bi a hankali fa, jijjaga kai yayi kawai,.
Da sallam momy Ta shigo kaga nasan Yan uwana AI gobe zasuzo sukace, murmushi kawai yayi ,kasan wadanda zasu zosaga masarautar mu fatima kowa yanzu mukai Waya Da aunty mairo duk sunce zasu zo ai, Allah ya kawo su lafiya, Ya fada tare da mikewa ni zan koma bangarena ya Mike ya fice,.