Sashe 22
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da kyar Wanda sarki Yasa nemo sultana suka samu isa wannan kauyen,.
Bayan sun shiga kamar na Allah suka Sa akai musu iso zuwa gun sarkin gari, suka fada Mai sunzo neman Baban sultana nane, haka Yasa aka rakasu,.
Da sllama suka shiga Bayan sun gaisa suke sanar Mai cewa daga masarauta akace su tafi tafi dashi ,shiru kawu yayi yana tunani danshi a iya saninshi jiyama sunyi saya Amn bata cemai zaa zo daukan shiba, ganin yana San bata musu lokaci suka shaka Mai powder suka tafi dashi,.
11:00pm suka koma suka kira sarkin suna sanar dashi yace su ajjiye shi a wani gun gobe zasu hadu,.
Washe gari masarautar ta Tashi Da shiri Dan yaune daurin aure,sosai momy tai shirim biki ba abun Da batai ba, haka koma mama Ma ta gama shrinta hakama sultan kawai ya cintsi kanshi Da murnar bikin,.
Masallacin cike yake sosai da mutane kowa ya taru kawai jiran ayi sallah a daur aure suke,.
So sarki Abdullahi Da kuma sarki Ibrahim Sun karasa zuwa sai daga baya tawagar su yarima Hashim ta karaso,sarayi iya saurayi Amman duk kyanshi baikai sultan ba,dai dai zuwansu sultan ya karaso sukai musabaha sannan suka karasa cikin masallaci akai sallah bayan an idarne kafin a Fara daurin aure sarki ke sanarwa cewa anfasa daura aure Da sultan an koma kan Hashim saboda itta yarinya tace bata sanshi ga Wanda take so, mutuwar zaune sultan yayi, ran sarki ibrahim kuwa ya baci.
Fita yayi ya kira momy Ya labarta mata komai ranta ya baci wato shiyasa su dawo Da kayan lefen sukace wai a ajjiye agun, a hankali ta fara magana yanzu kasan yadda zaaii tunda dai har na shirya auren shi bazan fasa ba Dan Allah kace dama shima ya fasa auren tun Da can saboda ka bashi yarka kuma ya nuna yana so inyaso ka daura Da sultana, sultana wace itta kuma, Dan kawu kayi yadda nace zamuyi magana daga baya, tana kaiwa nan ta kashe wayan, su aunty Huraira ke tambayarta lafiya, ina xuwa kawai tace tayi sama zuwa dakin Da sultana take,.
Bayan an gama daurin auren hindu sarki Ibrahim shima yace zaai na sultan saboda shima ya fasa auren Hindu, nan suka bada kudin Da sukaxo dashi a matsayin na Hindu aka maidashi na sultan nan aka daura auren SULTAN MUBARAK DA SULTANA IBRAHIM akan zinare goma, Ibrahim yayi amfani Da sunan shi a matsayin uba dan baisan na sultana ba,.
Sultan muwa mutuwar zaune yayi a ina kawu yasan sultana?
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 52*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Tsayawa momy tai a bakin kofan shiga dakin sultana Tana tunanin ta ina zata Fara sanar Da sultana abun Da tayi, hawayen fuskarta ta goge bata Da yadda zatai daya wuce hakan in batai hakan ba yaya zatayi Da yan uwa Da abokan arziki tada gaiyata, Amman tunaninta daya kardai sultana taki amince Da hakan, yanzu ya zatai,?
Jin An bude kofa Yasa ta kalli gun tare da saurin goge hawayen fuskarta, kallan ta sultana tai momy meke damunki kamar kina cikin damuwa, shiru momy tai Ya zama dole ta fada mata tunda ta riga tayi aikin gabanta, murmushin yake ta saki kafin ta riko haannun sultana sukai cikin dakin, zama sukai a bakin gado so take kawai taji me zai fito daga bakin momy,.
A hankali ta Fara magana, plz sultana nasan na miki shishiji a rayuwar ki Amman Dan Allah kiyi hakuri, taimako na zakiyi, Da sauri sultana tai riko hannunta, momy maye hakn har kike neman abu a guna kina roko na Da Allah haba momy AI kamar uwa kike a guna, murmushin jin dadi momy tai Amman duk Da haka zuciyar ta a karaye take,.
Sultana yaune Da akaje daurin auren sultan bayan an taru zaa daura sarki baban Hindu yace yarshi ta fasa auren wai zata auri yaron sarkin kano, sultana bansan abun Da Abdullahi zai munba kenan ya kunyata yarona a gaban jama,a sultana Abdullahi yaci mutuncina kiga abun Da ya aikata mun kamar na Allah haka ya fito min har Hindu da mahaifiyarta sun gama dani sultana,.
Gogewa momy hawaye tai momy kuma haka kika bari haba momy bai kamata ki bar yaronki ya kunyata ba, ni naji yanzu ki kira kice a daura dani nadaukar miki alkawarin share miki hawaye kamar yadda kike so, kawai a daura dani duk sanda sultan ya sami wacce yake so saiya sakeni ya aureta taimakone zan miki momy karki wani damu,.
Dariya hade Da hawaye momy ta saki sultana na gudu sosai nadauka bazaki fahince niba, wlh kafin inzo nan saida nasa aka daura miki auren Da sultan da na dauka ba zaki amince ba Ashe nai miki kallan wani gun ,rumgumeta sultana tai Tana hawaye tasan sultan ba Santa yake ba Amman kawai Dan momy zatai hakan,.
Momy ki daina kuka ai kin isa dani ne kamar uwafa kike a guna Dan kin yanke hukunci akan yarki aiba wani abu bane, murnushi momy ta saki insha Allah wannan auren naku har abadane, murmushi kawai sultana tai tasan abun da wuya ballema ba San sultan take ba hakama shi Ma ba santa yake ba,.
Dagowa momy tai akwai kayan Da sultan ya kawo min kan cewa in hindu tazo in bata Amman yanzu kinga ke zanba sannan kayan lefan Ma sun dawo dashi kinga shima naki, kallan mother take Tana magana Tana hawaye, share mata hawaye sultana tai ki daina kuka mana momy kina karyan zuciya fa, dariya momy tai don't mind me kawai kukan murna ne,.
Turo kofan dakin aunty mairo tai hakan yasa suka kalli kofan ,zaro ido sultana tai Dan tabbas suna kama Da matar sannan kuma suna kama Da waccw take mafarki Da itta, kallan sultana aunty mairo tai kafin ta kalli sultana, Tana kallan sultana take fadin aunty halima wannan wace Mai Kama Dani kodai Yar Fatima bata mutuba?
Riko hannun aunty mairo momy tai kafin ta zaunar Da itta, Sister kinganta so nake ki fadawa Yan uwana cewa kece mamanta dama ta dade Da zuwa nan, nan Ta sanarwa Da aunty mairo abin Da ya faru ittama ranta ya baci, Kallan sultana tai keko danginmuce naga kina kama Da danjin mu? Shiru sultana tai batace komaiba tama rasa ta ina zata fara,.
Kallan ta momy tai yauwa sultana zamuyi maganar Da nace muyi dake Yau, jiyane nayi mafarki Da Fatima Tana miko min hannu wata kinga yadda kike shiga wlh haka yarinyar take shine nake tunanin KO kece,uhmmm momy uhmm bafa ni bace ta fada Tana inda inda, riko hannunta momy tai yanzu fa kika gama fadin maman kice ai bai kamata Ya tana boyewaa uwa sirrin ta ba, kallan momy sultana tai Tana hawaye, momy nifa Da zanzo saida wacce nake gani a mafarki tace karna fadawa kowa, riko hannunta momy tai wace kike mafarkin Da itta ya take taimakon ki zanyi sultana itta wacce kike mafarkimce tace in taimakeki,.
By hajara Mami natty girl
👑🕍👑👑🕍👑👑🕍 🕍👑🕍👑👑🕍👑👑
🕍👑👑🕍👑👑🕍🕍🕍👑🕍👑👑🕍🕍👑
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍🕍
👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑👑. * *MASARAUTAR MUCE 53*
🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍
👑👑👑👑👑🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑
🕍🕍🕍🕍🕍👑👑👑👑🕍🕍🕍
FANTASTICS START WRITERS (F S W)
Hajaramaminattygirl20.WordPress.com
Da gaske ta fada Tana kallan momy, daga mata kai momy tai, kallan aunty mairo tai da wannam take kama Amman ta fita haske Da kyau, murmushi aunty Maori tai tabbas Da Fatima sultana take mafarki, riko hannunta momy tai, kin tabbatar Wanda kike gunshi shine baban ki? Daga kai tayi alamar aa ya fada mun cewa a hannun wata mata Ya ganni, kawai dai Ta fada Mai cewa ni Yar sarkice, rumgumeta momy tai tabbas wannan yarinyar Fatima ce ni tun ba yauba nake zargin haka, rikota aunty mairo tai to meya kawoki wannan masarautar,? Itta tace mum inzo in taimaki mahaifina yana nan,.
Murmushi aunty Mairo tai shikena Allah ya bada saa Amman babanki ya dade Da mutuwa karki wani daga hankalin ki kinga ni kanwar Maman kice saboda yanzu na zama mamanki, ta fada tare da rumgumeta sultana, mikewa momy tai ta fice ta Sanar Da yan uwanta komai Amman aunty mairo tasa an daura Da yarta sosai ransu ya baci kuma suma sai sun batawa su mama rai baa tabasu a zauna lafiya ,..
sultan kuwa ansan gaisuwa yake kawai kawai yanzu abun Da yake so bai wuce yaji Da wacce sultana aka daura Mai aure, kusa Da kawo yaje, dake ta amsa gaisuwa, hakama sarki Abdullahi bai kawo komai ba Dan bai kawo cewa wannan sultana bace,.
Kusa Da kawu ya matsa, kawu wai wacce sultana aka daura min auren Da itta? Oho nima ina na sani mamankace tasa gabanshi yaji ya fadi, message ne ya shigo Mai waya hakan Yasa Ya koma gefe .
Hindu ce
Slm ina fatan hakan bai baka haushiba kana tunanin zaka wulakantani ne sannan in hakura haba wlh kayi kadan kaima kanka kasan a masarautar mu kake, MASARAUTAR MUCE dole kabi umarni dukda naji an daura Ma da wata Amman ni ina Da tabbas Bakasan wace ba wai sultana waccan dai sultana da kake so ta tafi kuma ansa a nemota dole ta mutu sakamakon cin mutuncina datai,.daga haka nake maka bissalam,.
Kallan wayar yayi tabbas ranshi ya baci, Hindu ta gama dashi,.
Reply yai mata
Na gode miki sosai da kika fasa aurena kema kinsan bana sanki kuma bazan taba ta wlh wannan babban kyauta kika mun Da kika Sa Na auri Yar uwata wacce na Dade ina so na kasa fada mata, ina miki rokan Allah ya bada zaman lafiya saboda ke sister tace,.
Bissalm
Guga motanshi yayi ranshi yau ya baci Hindu ta bashi kunya, Hafiz ne daga baya ke fadin take it easy nina haka komai, juyawa sultan yayi ya bashi Waya harara kafin ya shiga mota yaja,
Aunty mairo tasa aka kira Mai kwalliya kan cewa zataiwa yarta mijinta yau zai fara ganinta yaci ace ya ganta kamar angle,.
*plz sister kuyi manage da wannan wlh am sick karma ku wayi gari kuji ance na mutu abun ya baku mamaki all I need is your prayers Dan wlh ina jin jiki sosai karfa kuce wasa*
Wishing you happy sallah fans ALLAH ya maimata mana ameen
Taku har kullun hajara Muhammad Falalu