Sashe 28
Masarautar Mu Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*INDICATED TO MAMAN SHUKRA AUNTY UMMI*
Habib ne Da sultan a gidanshi, kallan shi habib yayi aboki yanzu fa ankai amarya kafa Sani, gyara zama sultan yayi amaryar Da ba soyayya akai auren, kallan shi habib yayi wai Kana nufin ka cemun har yanzu baka Santa? Maye abinta kuma haba aboki, Hmmmm aboki ba zaka ganeba kawai yarinyar na amatsayin baiwa Ta kuma kawai sai in hau santa haba girmana faduwa zaiyi wlh, zaro ido habib yayi su girma manya to wannan wanne irin zama zaai kenan? Wannan Irin zama kuma Da ya wuce Ta zauna a matsayin baiwar Ta ba abunda zai hadani Da itta, kallan shi kawai habib yake Amman dazun kace mun ittace Da ka fara tsaidawa a rayuwarka kuma kace ba Santa kake ba? Mtswww kai ai wannama a rashin sanine plz kadaina mun irin haka, shiru habib yamai, yauwa aboki a wadannan Da amaryaka tai Abokai dasu naga wata kuma ina Santa, kallan shi sultan yayi duk dinsufa bayine, eh na sani a hakan nake santa ance Ma kowa irinka ne, Tsaki sultan yayi tare da mikewa ni zan wuce, zaka wuce aini saina raka ka KO? No kasha zamanka ya fada tare da ficewa, jijjiga kai kawai habib yayi yai zamanshi,.
Sanda aka kai sultana aunty mairo ke sanar mata gobe zata wuce, Aunty ba zaki zauna anan ba? Dariya Aunty mairo tai kawai sai IN zauna ke kina dakin mijinki lallai Da anzo kallo, Ta fada tare da mikewa ni yanzu zamu wuce gobe Da safe zaki ganmu, daga kai kawai sultana tai duk idonta ya ciko, haka suka tafi suka barta itta daya ,.
9:00 Da yan mintina sultan ya shigo masarautar, parking yayi sannan ya fito, karasowa kusa dashi sarki yayi, Amman dai kasan bana San ana kashe mun Yan gari saboda hakan Yasa na hana fitowa Da daddare ko? Kallan bayin kusa Da sarki yayi hakan Yasa suka basu gu, kallan sarkin yayi Dady ai no need ka wani Sa a daina fitowa Da daddare bayan kasan inda matsalar take sannan kasan Wanda yake kisan, ya juya ai wlh abu dayane yasa bai kai karar kaba Dady saboda dady yana fadan kwana dubu Ta barawo kwana daya tamai kaya wlh dady Da baba kashe akai ba abunda zai hana in dauki babban mataki Amman saboda bashi ni banga anfanin wani yin kara akan abunda akeyi a wannan masarautar back saboda ba masarautar mu bace, wannan banzan Dan naka ne Hafiz shiya kamata ya dauki mataki to shima bai dauka ba saini, kallan shi dady yayi ka gama ka gama mun rashin kunyar dan bani na haifeka Na Da kake maganar baban ka me kake nufi nina kasheshi koma? Oho ni ina zan sani abu daya zanyi nibanma yarda Da mutuwar shiba dole IN dauki kataki wlh da kaina zan dauki mataki dole Ma in sake bincike game da wannan matuwar, murmushi Dady yayi duk Wanda zaka tambay basu duniyar Sun mutu mutun dayane shi kuma Ma baka San wayeba amma kaje ka nemo Da kanka mu zuba nida kai, yai murmushi tare da yin gaba, Da kallo sultan ya bishi kafin yai ciki shi duk jikinshi bai kwanta mai Da dady ba wlh ,.
Da sallama ya shiga pparlour,tsaki yayi saboda Da tuna yanzu fa bashi daya bane a bangarenba, sama yayi ya wuce dakinshi,.
Sultana dake zaune a dakinta taji dawowar shi tun dazu shi take jira Amman sai yanzu ya dawo, ajiyar zuciya Ta sauke bari Ta bashi minti talatin kafin nan ya gama abun Da zaiyi sai taje suyi magana, mikewa tai ta nufi window Tana kallon waje masarautar fayau sai hasken farin wata, ya zama dole in fits Yau zanje inga abbah na muyi magana amma wai mema zancewa sultan game da zuwa gun, yes idea ta fada Amman bayau ba sai naje naiwa kawu magana yanzu dai bari inje in Sami sultan, Ta dauki mayafinta tare da ficewa tai dakin shi, .
Da sallama Ta shiga bata jira amsawar saba Ta shiga, yana tsaye gaban madubi daga shi sai towel yana taje kai, Ta mudubi ya hango, itta kuwa Da sauri Ta juya zata fice dan bata taba ganin wani a haka ba ba riga Dan ta tsani taga maza ba riga, hakan Yasa ta juya zata fice ya kira sunan Ta sultana!!!
By Hajara Mami natty girl
👑👑👑🕍🕍🕍👑👑👑
🕍🕍🕍👑👑👑🕍🕍🕍
👑👑👑🕍🕍🕍👑👑
🕍🕍👑👑👑🕍🕍
*MARAUTAR MUCE 67*
🕍🕍🕍👑👑👑🕍🕍🕍
👑👑👑🕍🕍🕍👑👑👑
🕍🕍👑👑👑🕍🕍🕍
*INDICATED TO MAMAN SHUKRA AUNTY UMMI*
Saida Yasa singlet sannan ya karasa gunda take ta juya mai baya, riko kafadarta yayi Tare da juyo Da itta duk tabi Ta dubul bulce, uhmm uhmmm ranka ya Dade dama fa zuwa nai in tambayeka KO zakaci abinci, murmushi yayi me ya kawo Dakina yanzu kowa ba yana Da dakinshiba KO kin manta da hakan? Nifa dama abinci nazo tambayar ka daga gira yayi OK na gane so kike ki tambayeni kazar amarya KO? Kara dubul bulcewa tayi aa wlh ina ni ina wannan matsayin ai nasan bazaa siyo min ballema auren daba soyayya Maye na wani siyo kaza plz ka sakeni zan fita bacci nake ji, kallan ta yayi aa fadi abun Da Ya kawo ki Da gani akwai abin Da kike San fada fadi inaji,, duk Ta tsorata dashi hakan yasa ta dubul bulce,na fasa Ma plz ka sakeni wlh ba abun Da nake San fada ma, riko hannunta yayi Mai zanen, sultana wannan zanen nake San kimun bayani akai, yana kallan zanen yana mata magana, uhmmm sanda zanzo wannan marautarce nanne shine naje aka zana mun,murmushi yana Shafa zanen sosai zanen yamai kyau fisge hannun Ta tayi sannan ta fice Da sauri, tsaki sultan yaja meke damunshi ne me Yasa wataran baya iya control din kanshine a gaban wannan yarinyat, zuciyar shi Ta bashi amsa da santa kake hakn yasa yasa dariya harda kwanciya Akan gado,.
Sultana kuwa dakinta Ta koma itta duk sultan ya bata mata shiri shi wataran sai yana abu kamar mashayi, mtswwww dole IN kwanta Da wuri saboda in tashi Da daddare inje gun abbah na,.
Wanka tai kafin tazo Ta kwanta tai shirin bacci,.
Kamar kullun tsakan dare sarki ya fita ya nufi dakin ajiya, jin zai shigo yasa kawu yin yadda sultana ta tashi, ya koma ya zauna, tunda yashigo yake kallan gun jikinshi na bashi akwai Wanda ya shigo gun, kallan kawu yayi akwai Wanda ya shigo nan ne? Ehto indai ba aljanuba nidai banga Wanda ya shigoba, tsaki yaja tare da zama, kallan abdulsalam yayi kafin ya kalli kawu wancan shine Baban umminka, kasan ya akai na kawo shi nan kana San in baka labari? Daga kai kawu yayi alamar eh, aikuwa sarki ya karkace dowawu ya fara bashi labarin harda yadda akai ya kashe Mubarak (baban sultan kenan )kallan shi kawu yayi har ina abun so a bada irin wannan labarin haba kai kuwa kana tunanin ranar tuna asirinka kuwa? Dariya kawu yayi ai nasan asirin Nawa bazai tunu bane shi yasa, murmushin takaici kawu yayi haka ya zauna ya basu labarin yadda zai kashe su nanda sati daya KO biyu masu zuwa koda kuwa bai hadu Da sultana ba yaji Da itta daga baya,.
1:00 dai dai sultana ta Mike tai shirinta na fita ,Ta fito parlour sadaf sadaf, kofa direct Ta nufa sultan dake kwance kan kujera yaji fitowar yai shirune kawai Saida Ta nufi kofa Tana shirin budewa ya dalleta Da touch din hannunshi, Da sauri Ta juya Tana kallan gun tasan shine shikenan ba itta ba fita, switch Ya kunna ya dallah mata harara Ta dauke kai tana turo baki, hannunta kawai ya riko yai dakinshi Da itta, a dakinma Saida yasa key, ya juya yana kallanta anan zaki dinga kwana dama tsatsayine yasa na barki ke daya marajim magana kawai, ranka ya Dade anan fa kace, harararta yayi karki kara cemun ranka ya Dade ai yanzu na tashi daga nan in kuma so kike mutane so ganeki to shikenan, kashe switch Tare da kwanciya abunshi
By hajara Mami natty girl
👑👑👑🕍🕍🕍👑👑👑
🕍🕍🕍👑👑👑🕍🕍🕍
👑👑👑🕍🕍🕍👑👑
🕍🕍👑👑👑🕍🕍
*MARAUTAR MUCE 68*
🕍🕍🕍👑👑👑🕍🕍🕍
👑👑👑🕍🕍🕍👑👑👑
🕍🕍👑👑👑🕍🕍🕍
*INDICATED TO MAMAN SHUKRA AUNTY UMMI*
Da kallo Ta bishi bata San inda zata kwanta ba, doguwar kujeran dake dakin Ta kwanta sai tsaki take,.
Sarki kuwa Da yazu fita saida yabar gun su kawu sannan ya zuba wani farin abu inma Da Wanda yake shigowa zai gane,.
Washe gari Da sassefe bayan sultana ta tashi lokacin sultan baya nan yana masallaci Ta mike tai waje abunta Da yake gari bai gama haskeba yawanci mutane na masallaci kuma a wannan lokacin bayi suna nasu bangeren suna shirin fitowa aikin su, direct dakin ajiyar Ta nufa, saida tai ta dube dubenta kafin ta shiga, wannan karon Allah ya sota bata bi takan abun Da sarki yasa ba, ciki tai Tana sauri ganin bacci suke Yasa tai a hankali Ta dauki wayanta Ta fice, lokacin charge din wayan ya kare,.
Saida Ta isa part dinsu sannan hankalinta ya kwanta, dakinta Ta nufa Ta fara gyarawa sannan tai wanka Ta fice parlour ta fara aiki sannan tasa tai wayanta a charge,.
Gari na wayewa Ta gama aikin parlour tasa turaren wuta sannan ta nufi kitchen table hau gyare gyaren Ta, Bayan GA gama Ta koma parlour ta zauna tunda tasan ba yanzu zaici abinciba yayi wuri yau Ma ta tashi NE da wuri kodan Da saita biya bagaren momy tai mata aiki take zuwa nan,.
Da sallama ya shigo parlour, kallan ta yayi tayi kyau sosai dukda ba wani kwalliya tai ba Amman tayi kyau, karasawa yayi tai kasa tare da gaidashi sannan ta zauna a kasan, Ta gefen ido ya kalleta yau kuma ba zaai mun breakfast bane? Aa zaai gani nai kamar yayi wuri, ba wani wuri yanzu nake San zanje wani gune,.
Kallan shi tai takuwa kamata yana kallanta yai saurin dauke kai, anban wasika IN kawo maka wani bawane yanzu ya kawo yace wai ance ya baka, OK dakko inga mikewa tai tare da yin sama,ko minti uku baaiba Ta sakko Ta mika Mai wasikan, karanta inji, jijja kai tai tare da budewa,.
*Sako daga mai neman tai mako inasan kaje dakin ajiya akwai abun Da nake San ka gani*